Skip to content

Chapter 2

Chapter 2

Dan Shaye Shaye Book 1 Complete Hausa Novel 1,176 words 0 views Progress saved
Download Book

dayaji tasakine tana salati yasashi d'an dawowa daga cikin mayen nasa, idansa ya'kara warewa da sukai jaaaajaaajuuurrr sai yaga wata kyaky kyawar budurwace wadda bazata wuce 18y ba, yabugeta kuma kanta yana futar da jini ga kayan fruits d'in data siyonan duk sun watse har basket ๐Ÿ—‘ d'in natama yafara fashewa.. Arazane yafuto daga motar yana tunkarar inda take, duk da tafiyarsa kanta tafara sauyawa๐Ÿšถ๐Ÿปโ€โ™‚๏ธ sbd mayen dayake ciki. Cikin hanzari yay saurin mi'ka hannunsa yana 'ko'karin d'agata amman sai yaga tayi baya gaba d'aya alamar tasuma. Cikin kid'ima yad'agota yasaka amota dan zuwa hospital... Masu tsaron lpyr sane suka 'karaso dansu ga meke faruwa sbd yau ranshi a6ace yake yahanasu sutu'kashi sam. Lokacin da suka isa zare ido sukai saboda abunda suka gani...........โœ๐Ÿปโœ๐Ÿปโœ๐Ÿป *Keep waiting my fan's.... ๐Ÿ’๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜* *Mrs Hallsad ce....* *Ohm teemerh๐Ÿ’–* *TSOKACIN๐Ÿ‘‰๐Ÿป* ```"Yar uwata kikasance mai yadda da'kaddara maikyau ko mara kyau, dakuma 6oye dukkannin sirrinki ko wata matsala taki.``` ```~Dukkan halin da kika tsinci kanki karki sake kigayawa wani ko wata, kiyi sallah cikin duhun dare koda raka'a biyu ce kifad'awa Allah, kikai kukanki zuwa gareshi zai share miki hawayenki, batare da kowa yasaniba. ``` ```Amman dazarar kinfad'awa wani asirinki yagama tonuwa. ``` *Daga masoyiyarku* ๐Ÿฅฐ *Omh teemerh ๐Ÿ’–* [01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh ๐Ÿฅฐ๐Ÿ˜˜๐Ÿฅฐ: _*๐Ÿ“ฒ TYPING๐Ÿ“ฒ*_ _*"๐ŸพDAN SHAYE SHAYE NE๐Ÿพ*_ _*paid book #300 only*_ _*By*_ _*OMH TEEMERH*_ _*๐Ÿ‘‘THE QUEEN OF THE WRITER'S๐Ÿ‘‘*_ ๐Ÿค๐Ÿค๐Ÿค๐Ÿคโšœ๏ธโšœ๏ธโšœ๏ธ๐Ÿค๐Ÿค๐Ÿค๐Ÿค _*DASHEN๐ŸŒฒALLAH*_ _*WRITER'S ๐Ÿ“– ASSOCIATION*_ ****************************** *'KUNGIYAR DASHEN๐ŸƒALLAH* _'kungiyace tajajur tattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu_ *Dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, fad'akar daku, kuma ya nishad'antar daku* *AL'KALAMIโœ๐Ÿป YAFI TAKOBI๐Ÿ—ก* ****************************** ๐Ÿค๐Ÿค๐Ÿค๐Ÿคโšœ๏ธโšœ๏ธโšœ๏ธ๐Ÿค๐Ÿค๐Ÿค๐Ÿค _*WANNAN BOOK TUN DAGA FARKONSA HAR 'KARSHE SADAUKARWACE AGAREKI AUNTY ZAHRAH*_ _*FATIMA ZARAH*_ _*BLOODY NAH*_ _*๐Ÿฅฐ๐Ÿค๐Ÿฅฐ*_ ___*EPISODE*_ 3โƒฃโฉ4โƒฃ ...............Lokacin da suka isa zare ido sukai sbd abunda suka gani, gaba d'aya kanta futar da jini yakeyi sosai, kuma da alama tasuma..... Cikin hanzari wasu sukai 'ko'karin shiga motar amman yadakatar dasu, yarufe yakwasheta aguje, rufa masa baya sukai suma sbd suna jin tsoron kada wani abun ya'kara faruwa. Direct asibitin sa sukaga yanufa dasauri, lokacin daya shiga ko ina asibitin acike yake da mutane dan asibiti ne wadda ta Sahara sosai wajen kula da mara lpy dakuma kyautata masa. Cirota yay daga cikin motarsa kirar 2024 polestar 5, nan body guard d'insa suka bisa, cikin hanzari aka kawo gadon da ake kai mutum emergency room aka d'aurata direct ciki akai da ita, inda mutane suka fara gaidashi amman ko takan su bai biba, gaba yay yatsaya abakin emergency room din. Sunkai wajen 30m akanta kafun suka samo kanta, dressing d'in wajen akai mata dan ta bugu sosai awajen 'keyarta, shiyasa ma taketa zubda jini, kuma gurin baikai aimata d'inkiba. Wajen hannuntane daya kuje sosai akai mata d'inki sannan aka kaita d'akin hutu, yana tsaye har aka futo da ita inda likitocin suketa gaidashi, amman shi batasu yakeba ta tata kawai yakeyi. Saida aka kwantar da ita akad'aura mata ruwa sannan suka futo dan neman wanda yabugeta sbd DR. TAHIR yana san magana dashi. Nurse ce tafuto tana tambayar ina wanda yabugeta, d'aya daga cikin security d'in sane ya'karaso yace mata ogah ne yabugeta akan hanyarsa tazuwa gidansa. Zaro ido tai tace bari taje tasanar da Dr Tahir shiyasan yadda zai 6ullowa lamarin, Okay ๐Ÿ‘Œ Komawa tai tasanar dashi.. Wani wawan tsaki yajaaa yana fad'in Bansan sai yaushe zakadainaba FAWASS wannan shayeยฒโฟ naka zai iya lalata maka rayuwa. 'Daga hannunsa yay ๐Ÿ‘ yace yarabbi ka kawo mana mafuta, tsawon shekara 8 kenan muna fama da wannan lamarin naka wanda sam ba halinka bane FAWASS. Sallamar nurse d'in yay sannan yahad'a komai nabu'kata yafuto danya gansa, yana zuwa yatarar da shi yana kwara amai, d'aya daga cikin security d'in yari'kesa, 'karasawa yay ya amsheshi sannan yazaunar dashi saida yagama sannan yamai dashi office dinsa yashiga dashi wani d'an matsakaicin bathroom zaunar dashi yay akan wata Stool, sanan yafara zuba masa ruwa yana wanke masa fuskarsa da jikin chest d'insa, saida yagama wanke masa har bakinsa sannan yace masa "man ka ''karasa gerawa kafuto...... " cikin yanayin bacci tunda mayen yafara d'aukarsa yace "ummmm" Tai maka masa yay yashiga cikin bath d'in sannan yafuto, hakadai yayi wankan yataho yana tangad'i yasaka d'an boxer d'insa da singlet yafuto. Yana futowa yay d'akin da suke kwana idan aikin kwana yakama su, kwanciyarsa yay akan bed d'in mai kyau pink color ne, yayi matu'kar kyau, komai da aka saka masa pink ne. Sosai yabaje yafara bacci. Lokacin da Tahir yadawo har bacci yayi nisa dan haka yaje yatsaftace bathroom ๐Ÿ›€ d'in sannan yadawo shima komawa yay yacigaba da duba marasa lpy. Sosai aka 'kara saka tsaro a asibitin dan anyi haihuwa sosai kuma satar yara tayi yawa. โœดโœดโœด Bata farkaba saida asuba lokacin wasu sun fara sallah, 'ko'karin tashi tafarayi saitaji zafi yaziyarci kanta da kuma hannunta dayake ma'kale da ruwa. Nurse ingozi ce tashigo da tire ahannunta cikin hanzari ta 'karaso sbd ganin zata tashi. "My sister be careful, don't wake up " Kallonta suhaima tai tana mamakin wannan wace, kodai mutuwa tai, wannan mace haka saikace aljana tasha fararen kaya kuma. 'Karasowa tai tana gyara mata kwanciya ta, shirutai tana kallonta, cire mata ruwan tai tace ta bari tad'an huta kafun ta tashi, itadai da ido take binta takasa gane komai. Shirutai sai abubuwan dasuka faru suka fara dawo mata, ai cikin hanzari tami'ke tana sakin kuka tai tace, where is my fruit....? "Which fruit's....? Kuka tafarayi tana cewa " momy maimuna's fruit" "where its...? " Itakam ingozi dataga abun bana 'kare bane saitayi mata allurar bacci, ko minti 2 bataiba tayi bacci. Futa tai tanata masifarta ita kad'ai Sai wajen 7:30 sannan Dr Tahir yafara dudduba marasa lpyr dasuka kwana, nan yashiga danya dubata yaga tana bacci. Mamakine yakama sa dan yakamata ace yanzu tafarka, duba record d'in baya yay yaga an'kara mata allurar baccine, nan yatambayi waye yayi mata, Nurses d'in dasuke wajen sukace basu bane. Dubawa yay yaga babu ingozi Tambayarsu yay tana ina.. Sukace tana emergency room. Sawa yay safeeya takirata sannan yafara duba wasu nad'ayan d'akin lokacin dasuka iso harya gama zai koma. Tambaya yafara jefo mata.. "Who assign you to inject her...? " Sir, sheee...e.....e. Maganar tace tafara rawa dan babu alamar wasa akan face d'in sa. "Sir" she start asking me about fruit " "But I don't know which fruit she is asking for. " " I tried my best to explain her" "But she couldn't understand" "this is the reason why I inject her " Da'kar ta iya gaya masa hakan "is this the reason" "Yes sir" "Last warning " "Okay ๐Ÿ‘Œ Sir " "Leave" Futa tai tana 'kun'kuni ranta duk ya 6aci Dubata yayi sai yaga bama mai 'karfi tai mataba dan haka yabar wasu nurses din anan shikuma yacigaba da duba sauran d'akunan na marasa lpyr. Saida yagama sanann yashiga d'akin dayabar Fawass akwance. Zuwa yay yasamesa yana karatun Al'kur'ani mai girma. Girgiza kai yayi yazauna kusa dashi saida yakai aya sannan yace masa kasan meka aikata jiya kuwa...? 'Dago kansa yay cikin alamar neman sani๐Ÿค” yace Menai kuma nidai naga abubuwa suna dawomun kamar a........ โœ๐Ÿปโœ๐Ÿปโœ๐Ÿป *Keep waiting my fan's....* ๐Ÿ  ๑šพ๑ฌ€Š *Mr's Hallsad ce....๐Ÿ’–* *Omh teemerh_๐ŸŒน* *Gamasu san sufara biya da wuri saiku

Table of Contents

Chapters

40 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40