Chapter 23
Chapter 23
bacci, yajuya zai futa yaga Nasma tafuto daga bathroom tana gyara d'an kwalin ta, alamar alwala tayi. "Dan kauda kansa yay yace mata Fawassss fa, yafuta tun d'azu dasu daddy man's sukazo, Amman yagaya miki ina zashi....? "A'a... ¿ "Lpy dak ko...? "Amman daddy man's d'in shidawa yazo d'azun.....? "Shida Hjy Maimuna da Kausar ne..... "Ni inajin shigowarsu nayi bathroom nai zamana akan kujerar kusa da mirror... "Lpy dai babu abunda yafaru ko....? Ko sunce masa wani abunne...? "Kinga kwana biyu baya jure fushi, musamnman akan atuna masa da abunda yafaru abaya. "Dan so yake yakomawa shaye²ⁿ nan narasa menene yake damun Fawassss.. "Aikam dai sunyi masa masifa dan nidana futo ma natarar daya futa fuuuuu.. "Amman banyi tunanin komai ba. "Yasalam Allah yasa ba futa yay ba amota, cikin sauri yakalleta yace kikula da su Imhal bari inje indubashi. "Office d'in faruq yace ya tambayeshi yace bai gansaba wlh, "Amman bro aduba motarsa agani in tana nan mana. OK bari inje kadaure kayi handling wannan meeting d'in bari inje neman sa. Okay Futa yay dasauri yayi wajen dayake parking motarsa nan yahangota , wata ajiyar zuciya yasauke, yajuya zuwa wajen dasuke parking nasu a Runfa. Dan sam baiyi tunanin yaje yaduba ko yana cikiba kuma dayake darene ga kuma tint ne ajikin glass d'in dan haka yatafi zuwa parking space kawai. Nan ma yaga kowacce mota tana nan inda aka ajiyeta. Tafiya yay yatambayi mai gadi yace "ko Fawassss yafuta, yace masa. " A'a bai futaba wlh... Cikin damuwa yatambayi security d'insa sukace sunje cin abuncin dare gaskiya basu luraba. Hankali tashe yatafi CCTV camera d'in Hospital d'in gaba daya yatambayi mai kula dasu ko yaga Fawassss yayi wani wajen acikin nan. Yace ey yagansa yashiga mota Amman baiganiba ko ya futa kobai futa ba. Maza duba mana in gani Shida wad'anda suke taimakonsa su Uku suka fara dubowa ko zasuga wajen........ Free page yakusa 'karewa.... Kihanzarta dan biya kema ayi dake #300 kachal babu tsada... A S1 ne zakuji yadda zata kaya. Kusani ba'ai komai ba a " 'DAN SHAYE SHAYE NE" ba yanzu za'a fara wasan fan's, zamuje kai tsaye zuwaga yadda labarin zai kaya a S2, Dan sai sunyi aure book *"DAN SHAYE SHAYE NE* Zai fara dan morewannan daddad'an book d'in saiki hanzarta kema. Akwai AM 16 YEAR'S OLD #300 ne kachal. wanda zakuji yadda ake soyayya mai rigima shagwa6a acikin Idan biyu zaki siya #500 ne asau'ka'ke.. Da SANADI...!!!! wanda zakuji rayuwa kala kala daban daban acikin sa, shikuma is free ga duk wanda yasiyi d'aya daga cikin wad'an can zai samu SANADI S1 AMMAN BAZAI SAMU S2 IDAN KUMA DUKA BIYUN KIKA SIYA ZAKI SAMU GABA 'DAYANSA... *✍🏻MARUBUCIYAR✍🏻* *1-KADDARAH😭KOSAN ZUCIYAH* *2-"DAN HAKIN🍃DAKA RAINA😏* *3-MATAR🧕🏻SOJAH👮🏻♂️* *And now typing* *🍾"DAN SHAYE SHAYE🍾NE* *AND* *💃🏻AM 16 YEARS OLD 💃🏻* *AND* *😭SANADII...!!!😭* *GAMASUSAN ATALLATA MUSU HAJARSU ZASU IYA TUNTU6AR WANNAN NUMBER* *08032762588---08162889618* *MATA SAIDA GYARA* *'KANSHI 'KANSHI* *INA AMARE*👰🏻♀ *INA UWAR GIDA* 🧕🏻 *INA "YAN MATA*💃🏻 *MASUSAN GYARA KANSU DA 'KANSHI* 🌹🌹 ```TOGA DAMA TASAMU GYARAN JIKI TURAREN 'KANSHI, TURAREN GIDA TURAREN JIKI, TURAREN TSUGUNNO DUK AKWAISU``` *INA MATA DA UWAR GIDA DA AMARYA* ```TOGASU FAMA DA CIWON SANYI INFECTION``` ```DA WANDA SUKA BUSHE BASU DA NI'IMA KUMA LOKACIN KUKANKU YAZO 'KARSHE``` ```MUNA DA INGANTATTUN MAGANIN SANYI DANA MATA, AKWAI TSUMI KALA² AKWAI NA HAJIYA BABBA AKWAI NA HAJIYA 'KARAMA...``` ``` HAWA HAWANE KAYANMU DUK WANDA KIKE BU'KATA AKWAISU``` *SIYAN NAGARI MAIDA KU'DI GIDA* 🥰😘 *_GAMASU BU'KATA SAISU TUNTU6I WANNAN NUMBER_* *08032762588_ 08162889618* *Keep waiting my fan's*🤗🤭 *Mrs Hallsad ce*🤩🤩 *Gamasu san sufara biya da wuri saiku tun tu6i wannan number 08032762588* *_Idan kuma ta account ne_* *_Acc 0110015052_* *_SADIYA ABDULLAHI UMAR_* *_ECOBANK_* ```Idan kuma katin wayane na #400 ne kachal``` ```Comment section kuma #200 ne kachal wannan sau'kine agareku My special group kuma Da``` *'Dan shaye shaye ne* 🍾 *Am 16 years old* 💃🏻 *Sanadi* 😭 ```Duka #400 ne zaku biya wannan kyautar girmamawatace agareku saboda comment d'inku mai sharhi yana burgeni, yana sani nishad'i wlh, Idan banga comment dinku ba harjina nake wani iri, inayinku wlh🥰🥰. ``` _*📲 TYPING📲*_ _*"🍾DAN SHAYE SHAYE NE🍾*_ _*paid book #300 only*_ _*By*_ _*OMH TEEMERH*_ _*👑THE QUEEN OF THE WRITER'S👑*_ 🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍 _*DASHEN🌲ALLAH*_ _*WRITER'S 📖 ASSOCIATION*_ ****************************** *'KUNGIYAR DASHEN🍃ALLAH* _'kungiyace tajajur tattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu_ *Dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, fad'akar daku, kuma ya nishad'antar daku* *AL'KALAMI✍🏻 YAFI TAKOBI🗡* ****************************** 🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍 _*WANNAN BOOK TUN DAGA FARKONSA HAR 'KARSHE SADAUKARWACE AGAREKI AUNTY ZAHRAH*_ _*FATIMA ZARAH*_ _*BLOODY NAH*_ _*🥰🤍🥰*_ *Episode* 4⃣5⃣⏩4⃣6⃣ ________Cikin ikon Allah ana dubawa akagansa yashiga mota Amman bai futoba dan haka ko sauraronsu bai tsaya yiba, yatafi da gudu zuwa wajen garden d'in, yana addu'ar Allah yasa bai kulle kansaba. Yana zuwa yaja murfin motar Amman ga mamakinsa sai yaji akulle, dafe kansa yay yace "OHHH MY GOD... " Kwan kwasawa yay amman shiru yayi yayi amman bai bud'eba dan haka ya yanke shawarar fasa glass d'in kawai. Wani 'karfe yasaka ya fasa glass d'in motar ganinsa yay yasha giyar yabugu harya futa hayyacin sa baisan ma ina kansa yakeba. Bud'e motar yay yafuddosa dasauri yayi cikin Hospital dashi yana kiran akawo masa bed. Babu 6ata lokaci aka kawo masa bed yad'aurasa Emergency yayi dashi direct yafara bashi taimakon gaggawa sunsha wahala kafun akai masa allurar dayay ta amai saida ya amayar da giyar datake cikin sa tasss sannan suka fara dubasa... Sosai hankalin su shida faruq yatashi dan idan mutum yashiga irin wannnan yanayin zaiyi wahala yatashi da lpy. Sosai aka bata duk tai makon daya dace sanan aka maidasa part d'in su aka kwantar dashi. Nasma ce tashigo ita da Imhal da Nafisat sunata kuka dan angaya musu Yeah Fawassss bashi da lpy sosai. Da'kar Tahir ya kwantar musu da hankali yasamu sukai shiru amman banda Nasma itada yasaba da kuka dama, Abu kad'an tayi kuka. Mama Asabe ma cemata take kankana uwar ruwa... Bed d'in sukaje suka zagaye suna kuka suduka suna fatan Allah yabasa lpy. Da Nasma da Nafisat a palour suka kwanta inda itakam Imhal takafe akan anan 'kasan gadon zata kwanta kan tayal's d'in gurin, duk maganar da sukai mata bata jiba daga 'karshema juya musu baya tai ta kwanta abunta. Koda dare yayi Tahir a d'akin faruq yakwana dan babu halin kwana awajen Fawassss, itakam tana nan takasa bacci Sai wajen 2pm bacci 6arawo yayi gaba da ita, lokacin shikuma yatashi yana dafe kansa dan jiyay yayi masa nauyi sosai. Saida yad'auki kusan 10m kafun yatashi zaune gani yay d'akin yana juya masa. Yadad'e kafun yaji normal, ahankali yasakko daga kan bed d'in, ganin mutum yay a'kudundune a'kasa, matsowa yay gafda gurin saiyaga Imhal ce.. Cikin sauri yamatso kusa da ita dan tayal's d'in akwai sanyi sosai kuma ga AC yanayi, cikin hanzari yasaka hannunsa duk biyun yad'aukota amman sabida jikinsa babu kwari gaba d'aya shida itan suka fad'a kan bed... Furgigit tai tatashi tana zare ido. Jinta tai acikin chest d'in sa, zare ido ta'karayi tana murzasu, dan ganinta mafarkine... Cikin sauri takama shafa fuskarsa tana cewa "yajikin naka yaya.....? "kaji sau'ki....? "Babu inda yake maka ciwo....? Sai daddafashi takeyi tana tambayarsa......! "Bro.. In ce dai babu abunda yake damun ka ko...! "Naji bakayi magana ba...? "Lpy kuwa kodai
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40