Chapter 26
Chapter 26
sallama, babu tunanin komai aransa.... Baiyi tunanin kotana wani abunba dan haka kawai yatura kai zuwa ciki, ilaikuwa yadda yay tunanin hakane tana kwance tana kallon silin gaba d'aya wannan doguwar rigar tabayyana dukkan wani shapes najikinta har kan nipple's d'in ta kana ganin komai. Duk wannnan budurin da ake bai kalletaba itama kuma bacci yad'auketa batasan yazo ba.. 'Dagowa yay bayan ya ajiye try danya mata magana akan ta tashi tayi break fast yaganta awannan yanayin, gaba d'aya jiyay kamar anyi masa allurar mutuwar jiki, kasa koda motsi yay dan jiyay Joystick d'in sa ta mi'ke, mararsa ta harba..., koda furta kalma d'aya yakasa, bakinsa kamar ankullesa gammm... Ahankali yaja 'kafarsa izuwa bakin bed d'in yazauna da 'kar yana tattaro dukkan wata natsuwarasa, gashin kanta abaje yake yad'an rufe mata gefen face d'in ta wani kuma duk yabaje akan pillow d'in data kwantar da kanta akai... Ahankali yakai hannunsa wajen 'kafarta yad'an fara shafawa kad'an ahankali kuma yay ficcing d'inta Awajen, ahankali tafara bud'e, lulu eyes d'in ta tana sosa wajen daya mintsileta, tashi tai tana turo baki gaba, cikin shagwa6a tace "kaiii broo....., what I have did to you..., sunkuyar da kansa yay dan bayasan tasan halin dayake ciki yace "get up and have your break... Dan wannan shagwa6ar tata ma kanta zata saka ya'kara shiga wani halin... Cikin muryarta mai kama damai kuka tace "am okay..... Wasu uwayen harara yabanka mata wanda yasaka tashiga taitayinta, dan yabata tsoro gaba d'aya gani tai idansa yasauya zuwa jaaaa, kuma yanayinsa yacanja sosai dan haka babu musu tafara 'ko'karin tashi.. Cikin sanyin jiki ta sakko da zara -zaran yatsun kafarta tasaukesu akan wani tattausan plat shoe half cover pink color, sakawa tai tana tafiya gaba d'aya ko wani shapes najikinta motsawa yake, kuma ba ita take motsa saba ahaka halittar ta take, musamman Ass... d'inta da boob's d'inta.... 'Dagowa yay yakalleta aikuwa saida yay daya sani dan yadda yaga jikinta yana shaking kamar wanda takeyi dasaninta..., gashi rigar tabi jikinta sosai kuma bata kama taba. Zama tai abakin try d'in tana d'aukar cup d'in hot tea d'in wanda yasha kayan 'kanshi tafara sipping d'in sa ahankali, ta dad'e tana sha, sannan ta bud'e plate d'in data gani anrifesa ahankali tasaka pock acikin plate d'in tana cin chips d'in da egg, kamar anyi mata dole haka tarinka ci, shikuwa Fawasss ahankali yake satar kallonta yana danna wayarsa daya ciro daga cikin pocket d'in sa, gaba d'aya hankalinsa baya kan wayar dan tunda yaganta yafara futa daga hayyacinsa daurewa kawai yakeyi dan bazai iya 'ketara 'ka'idar saba. " Ita kam ci takeyi kawai dan babu yadda zatai amman Allah yasani amatu'kar takure take dan wannan ne karon farko data fara cin abunci agaban sa... Ture try tai tana 'ko'karin tashi daga wajen kallonta yay rai a6ace yana 6oye sirrintaccen abunda yake damunsa yace "go back.... kallonsa tai cikin muryar kuka idanta duk sunciko da kwallah tace "Am okay bro....., ko Kallon ta bai sakeba bare tasaran zai tanka mata, hakan yasaka takoma tana sakin kuka tajanyo bowl d'in pepper soup d'in kayan cikin tafara ciki, tana ci idanta yana zubda hawaye.. Satar kallonta yay yaga kamar mai cin magani, bayan pepper soup take sha amman kuma ta tur6une face d'in ta saikace mai cin poison. Ahankali yayi murmushin 'kasan lips wanda duk nacinka bazaka ganeba, sai wanda yay masa farin sani ne zai gane yayi sa... Ahankali tafara sakin sautin kukan nata yadda zaiji, kallonta yay yace "come here... Gaban tane yafad'i rasss dan yadda yay maganar zakasan babu wasa acikinta... Tasowa tai jikinta yana shaking saboda tsoro, Matsowa tai inda take cikin sanyin jiki tatsaya daga gefe kad'an, tace "Gani...! Wani kukan yana sake sakko mata... Fuzgota yay babu zato bare tsammani tajita akan cinyarsa inda tasamu ba 'kunci shiga cikin beautiful chest d'in sa, acikin zuciyarsa yace "yah Allah, this girl wont to kill me wooooo..... " Ahankali yajuyo da ita tana passing face d'in sa ta yadda zasu iya jin breath junansu sosai, saka hannunsa yay yatallafo face d'in ta yace " what are you crying for....? " Shirutai tana sadda kanta 'kasa wasa tafarayi da long fingers d'in ta tana wanda gaba d'aya tears d'inta yafara ji'kasu. 'Dago kanta yay, tai saurin runtse idanta tana saka hannunta tana rufe face d'in ta.. Cikin sanyin muryarsa data fara canja kala yace mata" remove your hand... Cirewa tai amman har lokacin idanta bai daina sakko da kwallah ba, ahankali yace "stop it..! " Tare da d'aura hannunsa akan tattausan lips d'inta, cikin sauri yay saurin d'aukewa saboda taushinsa yawuce tuna ninsa... "Shiiii" yace mata bayan yacire hannun sa daga kan lips d'in. Mai makon tai shirun saima 'karawa kukanta volume datai tana son yagaji yace ta sauka, jin muryar sa tai yana cewa "idan bakiyimun shiruba zanyi punishment d'in ki.! ", cikin rashin damuwa tacigaba da kukanta. Unexpected taji yasauke lips d'in sa masu sanyi da laushi akan nata yana kissing d'inta cikin kwarewa. , zare idonta tai sbd tsoro da kuma furgicin abunda takeji... Acikin sanyin jiki yakai hannunsan yana mata zobe da da hannunsa akan hip's d'in ta, mannata ya'karayi da chest d'inta dan yadda yaji tanasan kwacewa daga jikinsa, shikuma awannan halin dayake ciki bazai iya sakin bata harsai yaji d'an normal koba tawa... Hawayentane suka 'kara 'karfi dan yakasa kwace kanta samm, koda kwakwkwaran motsi takasayi sbd yadda ya manneta da jikinsa... Jikinta taji yafara saki saboda yadda yake aika mata da hot and deep kisses masu ratsa zuciya... Hannunsa yamayar kan cikakkun tsayayyun boob's d'inta da suke acikin riga yafara matsa mata kan nipple's d'in ta,wani irin ba'kon lamari taji ajikinta. Cikin sauri tafara girgiza masa kanta tanasan kwace bakinta amman babu hali, so take taro'kesa akan yayi hkr amman sam yaki bata dama ko sau d'aya... Tayi dana sanin taurin kan datai masa data sani tayi shiru bata cigaba da kukanba tayi tunanin idan tadamesa da kukan zaice ta tashine ashe shi akwai abunda ya'kudurce... saida yay mai isarsa sannan yasaki bakin nata yana kallon nipple's d'in ta da suka 'kara mi'kewa saboda yadda yake murzasu. Kuka tasaki mai sauti tasan tashi, ri'kota ya'karayi, luluh eyes d'in sa yasauke mata wanda suka fara canja kala saboda fitina yace mata " do you need another punishment again..... " Cikin sauri tad'ago kanta tana girgizasa da sauri alamar a'a face d'in ta cike da hawaye... "Oyahh quite..! " Shiru tai harda saka hannunta akan lips d'in tana rufesu.. Wani sihirtaccen numfashi yasauke dan sam bayasan kukanta, hannunsa yakai kan bed side drawer yana ciro tissue ahankali yafara gige mata tears d'in ta., saida yagama gogewa tasss sannan yad'agata tsak ya'ajiye akan bed d'in har Lokacin kuma bai tashiba juyowa yay yana kallonta suna passing d'in juna yace." Ki 'karasa break fast d'in ki kishirya zamuje shopping daga can zan kaiki gida, sbd daddy man's yace amayar dake gida da wuri... Kallonsa tai tace "took..! " cikin muryar ta data fara dashewa... Tashi yay yanufi bakin door yad'aura hannunsa akan handle d'in zai murd'a sai yaga ko tashi batai ba. Juyowa yay yace mata " I will be right back, in next 20m , Make sure you are ready...! Yana gama fad'a yafuta ko waiwaye bai 'karayiba..
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40