Chapter 33
Chapter 33
murmushi, d'an tsayawa yay yaji kamar yakoma, dan yana tuna darun sahibar tasa, jan motar yay kawai yatafi dan yanasan dawowa in anjima, yasan bazai iya bacciba idan baiyi tozali da fuskarta ba..... Motar daddy man's ce takunno kai cikin gidan amatu'kar sukwane, ko parking bai dai-daita ba yafuto..... Motar Abbie ce itama tashigo da mugun gudu, itama amatu'kar sukwane,Parking yay awajen part d'in Fawasss.... Damugun sauri yasakko yana tunkarar cikin gidan rai amatu'kar 6ace, shima daddy man's futowa yay yatun karin part d'in yana kwallawa Imhal kira... Imhal...... Imhal....... Imhal...... Shima Abbie da'karfi yake kiran Fawass. Fawass..... Fawasss.... Fawasss......... Gaban Fawasss ne yafad'i ganin iyayen nasa acikin wannan yanayin, futowa yayi daga motar yatunkari part d'in dan yaji menene yake faruwa yaga iyayen nasa acikin wannan yanayin, Allah yasa lpy dai.... Yana shiga sukai kici6us da Abbie, aikuwa ahasale ya kai masa wani mugun duka abaki yana fad'in ka cuceni fawasss.... Allah ya isa tsakanina dakai,Fawasss 'kanwar taka zakaiwa ciki............. βπ»βπ»βπ» *_πΎ"DAN SHAYE SHAYE NEπΎ_* *{DRUNKARD}* *NA* *Sβ’Aβ’U* *πΉOMH teemerhπΉ* *βπ»MARUBUCIYARβπ»* *1-KADDARAH KOSAN ZUCIYAH* *2-"DAN HAKIN DAKA RAINA* *3-MATAR SOJAH* *And now typing* *πΎ"DAN SHAYE SHAYEπΎNE* *AND* *ππ»AM 16 YEARS OLD ππ»* *AND* *πSANADII...!!!π* ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ» ```For those Interested in yummy dishes, mouthwatering snacks, moist nd soft cakes.. don't worry cuties Delight have got you covered.. we specialize in snacks, dishes, drinks, festive cakes and small chop``` ```We also supply the above mentioned items for booking or order for Wedding, Naming, Birthday, Gifts,door to door, Restaurant & shops e-t-c``` _*π₯³ π₯³π₯³ do follow us on our instagram handle @cuties_delightt*_ _*OR CONTACT ME π²*_ _*0913 353 9185*_ ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ» _*KADA KUMANTA WANNAN LITTAFI YANA ZUWAR MUKUNE DAGA 'KUNGIYARππ»ππ»ππ»*_ ππππππππππ πππππππ *DASHEN ALLAH* *WRITER'Sπ ASSOCIATIONπ* _*πALLAH SHINE GATAN MUπ*_ ```{'Kunguyace ta jajurtattun marubuta wad'anda suke aiki da haza'karsu dakuma iliminsu wajen fad'akarwa da wa'azantarwa da ilimantar wa da nishad'antar da Al'ummerh domin kune abun alfaharin mu.} ``` _*βπ»Al'kalami yafi Takobiπ‘οΈ*_ ```WANNAN SHINE TAKEN MUπ₯°ππ»ππ»ππ»π₯° ``` *GAMASUSAN ATALLATA MUSU HAJARSU ZASU IYA TUNTU6AR WANNAN NUMBER* *08032762588---08162889618* *MATA SAIDA GYARA* *'KANSHI 'KANSHI* *INA AMARE*π°π»ββ *INA UWAR GIDA* π§π» *INA "YAN MATA*ππ» *MASUSAN GYARA KANSU DA 'KANSHI* πΉπΉ ```TOGA DAMA TASAMU GYARAN JIKI TURAREN 'KANSHI, TURAREN GIDA TURAREN JIKI, TURAREN TSUGUNNO DUK AKWAISU``` *INA MATA DA UWAR GIDA DA AMARYA* ```TOGASU FAMA DA CIWON SANYI INFECTION``` ```DA WANDA SUKA BUSHE BASU DA NI'IMA KUMA LOKACIN KUKANKU YAZO 'KARSHE``` ```MUNA DA INGANTATTUN MAGANIN SANYI DANA MATA, AKWAI TSUMI KALAΒ² AKWAI NA HAJIYA BABBA AKWAI NA HAJIYA 'KARAMA...``` ``` HAWA HAWANE KAYANMU DUK WANDA KIKE BU'KATA AKWAISU``` *SIYAN NAGARI MAIDA KU'DI GIDA* π₯°π *_GAMASU BU'KATA SAISU TUNTU6I WANNAN NUMBER_* *08032762588_ 08162889618* *Keep waiting my fan's*π€π€ *Mrs Hallsad ce*π€©π€© *Gamasu san fara biyan 'kud'in "DAN SHAYE SHAYE NEπΎ dawuri saisu tuntu6i wannan number 08032762588_ 08162889618* [01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh π₯°ππ₯°: _*π²Typingπ²*_ _*"DAN SHAYE SHAYE NEπΎ*_ _*BY*_ _*OMH TEEMERH*_ ππππππππππ πππππππ *DASHEN ALLAH* *WRITER'Sπ ASSOCIATIONπ* _*πALLAH SHINE GATAN MUπ*_ _*Free page yakusa 'karewa...*_ _*#300 ne kachal babu tsada.*_ *Episode* 6β£1β£β©6β£2β£ ___________kallonsa Abbie yayi da jajayen idansa wanda suka sauya sbd masifa yace "kanwar taka zakaiwa ciki, wasu lafiyayyun maruka Abbie yafara wanka masa yana kai masa duka akan cikin sa sosai, Fawasss yakejin yanayin kwanaki yana dawo masa akan sharrin da Ikilima tai masa,wata juwa yaji ta d'aukesa fad'uwa yay timmmm....., a'kasa sumamme. Acikin palourn ma Daddy man's yanacan yana dukan Imhal, kota ina ya kulle d'akin yahana kowa shigowa, jinine yaketa zubowa ta hanci ta bakinta, amman daddy man's bai daina dukan taba yana cewa"shiyasa kenan ya'ki sallamar ki daga Hospital d'in yana can yana lalubeki.... Yau d'in nan kisani nayi miki mijin dazaki aura, aure babu fashi ingaya miki, kuma wanda bakyaso d'in shi zaki aura kinji ko.. Ita kuwa tunda yadaketa ta fad'a kan wata stool ta suma, jini yana zubowa ta bakinta... Futa yay sukai parlor shida Abbie suna shiga suka tarar da Hjy Maimuna da Hjy Hindatu suna zaune akan kujera sai hawa suke kamar 'kullun fanke. Shiga sukai suka zauna suna kallon juna, Hjy Maimuna ce tace yau nakesan araba yaran nan da gidan nan ko ba'a raba suba asan dai nayi abunda yakamata za'ai, dan bazan iya wayar gari agidan nan ba banga and'auki wani matakiba, dan bazan yaddaba... Hjy Hindatu ma cikin fushi tace, kwarai kuwa dan bazai yuyuba gaskiya abar mana watsats tsun 'ya"yaba acikin gida, ga karuwa, gakuma "Dan shaye shaye, gaskiya bazamuzo ba muhalaka ba gwara inma masifarce ta 'kare iya sukad'ai can... "To yanzu yaya za'ai kenan, dannima wannan abun yana matu'kar 6stamun rai wlh, yaya za'ai ace ayita faman aikata alfashaba muna gani, danshi wannan d'an iskan ma ba iya shaye shayen ya tsaya ba harda neman mata yanzu dai asan yadda ake ciki kinga har Ikilima ya ahi'kewa kwanakin baya... "Inna lillahi wa Inna ilaihi raju'un, Hjy Maimuna tace tana tafa hannu "dan iskanci kawai, wannan ai tantirancine, har kannen nasama bai bariba to tabbasa asan abunyi wlh... HJY MAIMUNW ce tace "ni ina ganin why not a had'a ita Imhal d'in da wannan yaron dayazo yace maka abunda suke aikatawa kaga ai hakan yafi sannan kuma tunda yace yana santa ahakan koda tanada cikin ai hakan yafi rufin asiri koba hakaba... Tsaraf Hjy Hindatu ta amshe zancen da cewa "Shikuma Fawasss sai ahad'asa da Kausar tunda tana san sa, kunga asirinmu zaifi rufuwa, sbd idan ba hakaba, wlh babu inda asirin mu zai rufu indai ba haka akaiba... Hjy Maimuna ce tace hakane kamm, amman in kunga hakan bai mukuba saiku canja... Abbie ne yace hakan yayi, yanzu sai a tsaida lokacin da za'abawa iyayen yaron suzo, Daddy man's kuwa jiyay jikinsa yayi sanyi kamar yace "A'a, amman bashi da wannan damar sam dan bazai iya cewa a'a ba dan wannan shine rifun asirinsu akan wannan yaran guda biyu masu shirin zubda musu da mutuncin su da'kamar su... Tashi sukai suna futa suka wuce dansu san a ina suka kwana, suna futa suka hau motocinsu, sukai office... >>>>>>>> Awajen su Fawasss kuwa saida taimakon su Baba mai gadi aka saka Fawasss acikin mota, ita kuma Imhal suka d'auko ta, Hospital suka nufa Direct babu 6ata lokaci, dan sunzuba musu ruwa harda na sanyi amman babu alamar zasu dawo hayyacin su dan haka suka nufi Hospital, basu wani 6ata lokaci ba suka isa cikin gaggawa aka fara basu taimakon daya dace dasu... Sosai sukaji jiki dan and'an d'auki few minutes sannan suka samo kansu, kowanne daga cikin su d'aki aka basa sannan aka yi musu allurar bacci dansu huta... >>>>>>>>> Wajen daddy man's kuwa koda yakoma office wayar wannan yaron yakira, bayan sun gaisa, yace masa "Yawwa ina san zamuyi magana dakai ta fahimta, "amsawa yay cike da kwarin gwaiwa yace "inajinka daddy... Masha Allah "Abunda nakeso dakai, dama kace kanasan Imhal koda tanada ciki, koo....? ". " Ey wlh daddy inasanta... "! " "To masha Allah, "yanzu abunda nakeso dakai shine, karka gayawa Kowa abunda yafaru tsakaninta da Fawasss, inasan Naturo iyayenka nan zuwa kwana 2-3 ayi maganar aurenku dakai, dan bazan bata shiba nafusan kai ka 'aureta kaga zaka iya shiryar da ita sbd idan ba haka ba inshi aka bawa za'a samu matsala, dan zata iya koyar SHAYE SHAYEN nan danake gudu.... Ko kuma yakace kai..., "Aini kam babu damuwa wlh daddy
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40