Chapter 1
Chapter 1
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels [01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh 🥰😘🥰: 👑👑👑👑👑👑👑👑👑 *DASHEN🍃ALLAH* *WRITTEN✍🏻ASSOCIATION* 🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃 ****************************** *'KUNGIYAR DASHEN🍃ALLAH* _'kungiyace tajajur tattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu_ *Dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, fad'akar daku, kuma ya nishad'antar daku* https://www.facebook.com/groups/193765026246661/ *Facebook group chart* ****************************** *AL'KALAMI✍🏻 YAFI TAKOBI🗡* *WANNAN SHINE TAKEN KUNGIYAR DASHEN🍃ALLAH🥰* *************************** *بسم الله الر حمن الر حيم* _*Da sunan Allah mai rahama mai jin 'kai*_ _*"Dan shaye² ne🍾🚬*_ _*"Drunker 🍾🚬"*_ *Paid book* *Free page* *S1* *Addu'a* ```Ina rokon👏🏻👏🏻 Allah daya sakawa iyayena da gidan aljannah Allah yay musu bud'i na alkhairi, Ya Allah kazama gatansu Allah kazama dafa'insu da jalabinsu, suda dukkan 'kannenaaaa.... ``` ```Ya Allah👏🏻👏🏻 ina ro'konka daka haskaka kabarin 'kanwata fateema Allah kasa ta huta Allah kasa aljannace makomarta, Allah kazama gata agareta, domin duk wanda kazamarwa gata yahuta, Allah kasa ta acikin bayin da bazauji koda 'kanshin wuta ba bare su shigeta.``` *Sa'kon Godeeya zuwaga masoyana* ```Ina mi'ko godeeya👏🏻👏🏻 dakuma gaisuwata ga d'aukacin masoyana nakusa dana nesa kuma ina yinku ina kuma sanku, kud'in kun kasance abun alfaharina ne Allah yabarmu tare, yakuma had'a mu a aljannah.....``` _*JAN HANKALI*_ _Wannan littafin 'kir'kirarren labarine kada wani yay zaton gaskene..._ _*GARGA'DI*_ 🧏🏻♀️ _Ban yadda wani ko wata ba su canjamun labarina ba indai bada izinina ba idan_ _nasamu mutum da karya doka ha'ki'ka kotuce zata rabamu dashi...._ _*YABON GWANI YAZAMA DOLE*_ ```""""Bazan ta6a mantawa dakeba *jarumata* kuma *gwanata bloody* na Sister Zahrah {Shahararriyar marubuciya wadda tarubuta littattafai dadama daga ciki akwai *DR SA'OOD* & *TSANTSAR IZZAH}* >>>>>>Tabbass idan kinasankanasan karanta littafi mai soyayyar datake ratsa zuciya tuntu6i littafin *DR ZAHRAH* <<<<<>>Domin kuwa itace kat<<> 0703 890 0912 <<``` _*Episode*_ 1⃣⏩2⃣ """""""Hadarine yahad'o sosai, garin yayi jaaaa sosai ga iska tafara kad'awa mai 'karfi. Wata "yar matashiyar budurwace take tafiya sanye take da atamfa wadda tagaji da kod'ewa taji jiki sosai, atamfar yellow 💛 ce da jaaa mai kwalliyar star ✨ amman idan baka san atamfarba zakai tunin farace da jaaa, saboda kod'ewar datai. Yarinyar farace amman bamai dauuu ba, sannan kuma tanada yalwar suma sosai kuma gashin nata bakine sid'ikk, tanada cikar gira harta kusa had'a kanta dan cika, ga girar tata yadda kasan angyara ta, tanada dara²ⁿ idanu, tanada siririn hanci dogo har baka, fuskarta siriri yace mai madai-daicin fad'i kad'an, bakinta pink Color ne, mai kyau,d'an 'karami, kuma idan ba kasantaba saikai zaton tasa janbakine tanada dukiyar fulani sosai gatada wani hip's mai kyau kamar na cocacola, yatsun 'karata dana hannun ta zara² ne sannan kuma ita bazakace da ita doguwaba, kuma bazakace da ita gajeraba, bata da 'kaba sam, 'kibarta a iya 'kirjinta da kuma hips d'in ta take. Wannan yanayin tsarin halittar tatane ya'kara saka mata tsana awajen "yan uwanta, wanda suke uba d'aya dasu. Cikin sauri take tafiyarta amman idan baka santaba saikai zaton yanga takeyi sbd yanayin saurin nata sakkk dana masu yanga... Hannunta d'auke yake da basket 🗑 d'an madai-daici wanda yake cike da kayan fruits, yayi mata nauyi amman babu yadda ta iya haka zata siyo kuma gashi suna da nisa sosai, gashi ko canji babu ahannunta bare tahau adai² ta sahu. Tunda aka d'aukota daga "yan lemo aka ajiyeta arawul d'in gidan gomna take tafiya gashi saitaje har wajen gidan commissioner "yan sada na Nassarawa wanda yake abayan filin sukuwa, amman kafun ta 'karasa can zatai titinsu tashiga gida. Tunanin ta kafun taje ai ruwan nan ya6alle sosai ma kuwa. Haka taketa sauri kamar zata tashi dan hadarin 'kara had'owa yakeyi sosai, ga isaka, tsoro take tafake lokacin da aka bata ya 'kure tashiga uku awajen Hjy Maimuna. *************************************** Driving kawai yakeyi batare dayasan inda zashiba ga kwalbar giya ahannunsa yana sha gaba d'aya kansa akulle yake dan yana cikin tsananin damuwa sosai,wani tu'ku'kin ba'kin ciki ne yake damunsa idan yatuna abunda yarinyar nan tamasa shida baya zina kuma baya 'kaunar mai aikatata tayaya za'ace shine ya aikata zinaaaaa..... A rasa wani irin 'kazafi za'ai masa sai wannan, giyar hannunsa ya'kara kur6a, daga 'karshema yad'aga kwalbar duka ya shanye, sannan yay jifa da ita zuwa waje. Wata ya'kara d'aukowa sabuwa yafa rasha , saiyaji motar tana shirin 'kwace masa, kafun yay wani yun'kurin dazai taka burki saijiyay motar sa ta daki wani abu dasauri ya tsaya duk da yaji dukan dayay amman bashi da halin control 🛂 din motar dan yarigada ya shawuu sosai..... Jin gina kansa yay akan sit 💺 d'in kujerar yana runtse dara-daran idanun sa dan gaba d'aya yarasa ina hankalinsa yake. Sabuwar kwalbar 🍾 giyar daya d'auko yay jifa da ita yana dukan kan sitiyarin motar da hannunsa. Ihun
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40