Chapter 5
Chapter 5
dan shibaisan ma tana tsoron ba yadai fad'ane kawai, saidai yafad'i hakan ne kawai saboda yasan mata da tsoron allura sosai.... Tahir ne yayi murmushi yace "to yanzu kifad'a mana inane gidanku, da kuma sunanki da kuma sunan mahaifinki dana mahaifiyarki....? Wani dummm taji acikin zuciyar ta dataji yace mahaifiyarta, wasu alll mata daga cikin idan ta..... Oohhhhhh sorry Fawass yace, dan an tambayeki sunan ki dana iyayenki... Jan hanci takeyi tace "No, ba haka bane...! "Menene to" Cikin sar'kewar murya tace "wani abu natuna dayace yasunan mahaifiyata" "Ayya.., sorry kinji.. " Tahir ne yace "to ina mahaifiyar taki take....? Cikin sanyin murya tace "Nima ban san taba....! "Baki Santaba....? Fawass yamai maita. "Kallonsa tai da luluh eyes d'inta masu d'aukar hankali tace cikin sar'kewar muryar ta data fara dashewa sbd kuka "Tamutu randa tahaifeni, nima ban ta6a ganin ta....... " Kukan dayaci 'karfin tanema yasata takasa 'karasa maganar datakesan yiii..! Wani irin tausayinta yaji yakamasa, baisan lokacin daya ''karasa wajen datakeba ya saka hannunsa yatallabota yace mata "Is okay dear, sorry " "Sorry please , sorry ... " Jan zuciya tafarayi hartai shiru kuma "Fawass yace "To yanzu gaya mana address d'inki dakuma number dakika haddace ta"yan gidanku... "To Amman idan kakira kar kace kai kabugeni, kace Wanda yabugeni , bai tsayaba guduwa yayi kaine kazo wucewa kaganni... "Zare ido yay jin tana shirga 'karya... "😦what...? "Please kace musu haka idan bahakaba, zasumun wani 'kazafinne cewa zasuyi bun maza natafi zan 6ige dacewa kabugeni.... "Bin maza kuma....? "Ummmm" To meyasa....? "Sbd anta6a bigeni, dasukazo sai suka had'a baki da Wanda yabugeni sukacewa daddy na wai asabon gari yaganni nida kwartona shikuma yazo wucewa bai saniba yabugeniii ... "Lokacin saidai daddy na yayi kuka,yazaneni sosai saida nakwana 10 ko bud'e idona bana iyayi... Sai daga baya yakirani yanatamun fad'a yace mun ba haka mommy na takeba, kuma idan nasake saiya kasheniii.... Jinjina kansa yay yace "toooo" Shikuwa Tahir duk mamakin Fawass ne yakamasa, danshi Sam bamai san magana bane, saikai taiwa Fawass magana bai kula kaba, kuma ko acikin abokanai bai fiya zama ba dan bayasan takura, da hayaniya...... Koda sukai karatunsu a'kasar China har yagama yadawo baida aboki ko d'aya haka ma budurwa, dan lokacin dasuka gama ma sunje Turkish nan ma sun dad'e kafun suka wuce Landon Amman koda wasa bai kula mace, duk kuwa danacin dasuke masa... Dan "yan mata sunsha kwana a'kofar gidan da suka zauna awaje danya kulasu, Amman ko iskar data ibosu baya kallo bare ma har susa ran zai tanka musu Amman yau yazauna sai zance yakeyi shida wannan yarinyar, wadda bata wuce sa'ar "kanwarsa ba..... Indai kaga zancen Fawass toka tabbata shida NASMA ne Ko kuma da mara lpy ne, Shima mara lpyr dan yasan Menene matsalarsa, yabasa maganin daya dacene, dakuma kyaky kyawar kulawa....... "To inajinki gayamun....! " "Ni sunana fateemah, amman ana kirana da Imhal...... "Damm Fawass yaji danaji tace Fateemah, kuma ana kiranta da Imhal. Dankewa yay dan yanasan yacimma gaci azancen nata... "Kuma gidan mu na a bayan filin sukuwa wajen gidan Commissioner 'yan sanda, kafun muje titin gidansa....! Fawass ne yace " Okay Number nawane gidan... "Number 20 ne.! "Dammm ya'karaji 'kirjinsa yayi.... "Yanzu kinada number wayar wani akan ki. "Ummm" "To bani inkira...!!! Gaya masa number wayar tai, yarubuta, sai yaga tafuto akan screen d'in wayar sa harda sunan... Daurewa yay yace, "kin fad'i dai² kuwa... "Ummmm, Number daddy nace... Kallonta yay yace "suna fa....? "Sunan daddy mu Alhaji Mansur mai komai daruwanka... Zare ido yay yace "Dama babankine wannan....! Kallonsa tai tace "Ummm' "Kasan sane dama, ko kuma kasan dai sunan sa agari... "Farin sani makuwa, in gaya miki.. "Daddy mans... "Laaaaa ya'akai kasan inkiyar daddy... "To ni nasa masa wannan inkiyar, sbd ban iya fad'ar sunan Sabah... "Laaaa kaine dama Wanda daddy yake ban labarinka babban likita mai baiwa biyu..... "Dan Allah yaushe zaka koyamun wa'ka..... " "Murmushin gefen baki yay yace niban iyaba...! "Amman yaya akai muka ganki acikin wannan halin...! "Nasan mahaifiyarki, Mommy Usaina, ai 'Kanwar mommy nace, mommy Hassana wadda tarasu lokacin haihuwarki.... "Lokacin danake karatu a'kasar nan kafun nakoma waje, acan nake wuni wajenta... Kallonsa tai tace dan Allah....? "Ummm' "Mommy d'inka tana nan kai...? "Mom d'ina batanan, nima ban san ina take ba....,! ba, tunda aka auri.... Ina bawa dukkan masoyana ha'kuri dan Allah, wlh abunda yasa bakuga anyi update ba kwana biyu.. Kakatace bata da lpy wlh kuma ina santa sosai... Ina barar addu'a daga gareku ngd ✴✴✴ *WANENE FAWASSS...?* *WACECE IMHAL...?* *Keep waiting my fan's....* 🤗🤗😍 *Mrs Hallsad😍😘* *Omh teemerh_🌹 🌹* *Gamasu san sufara biya da wuri saiku tun tu6i wannan number 08032762588* *_Idan kuma ta account ne_* *_Acc 0110015052_* *_SADIYA ABDULLAHI UMAR_* *_ECOBANK_* ```Idan kuma katin wayane na #400 ne kachal``` ```Comment section kuma #200 ne kachal wannan sau'kine agareku My special group kuma Da``` *'Dan shaye shaye ne* 🍾 *Am 16 years old* 💃🏻 *Sanadi* 😭 ```Duka #400 ne zaku biya wannan kyautar girmamawatace agareku saboda comment d'inku mai sharhi yana burgeni, yana sani nishad'i wlh, Idan banga comment dinku ba harjina nake wani iri, inayinku wlh🥰🥰. ``` [01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh 🥰😘🥰: _*📲 TYPING📲*_ _*"🍾DAN SHAYE SHAYE NE🍾*_ _*paid book #300 only*_ _*By*_ _*OMH TEEMERH*_ _*👑THE QUEEN OF THE WRITER'S👑*_ 🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍 _*DASHEN🌲ALLAH*_ _*WRITER'S 📖 ASSOCIATION*_ ****************************** *'KUNGIYAR DASHEN🍃ALLAH* _'kungiyace tajajur tattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu_ *Dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, fad'akar daku, kuma ya nishad'antar daku* *AL'KALAMI✍🏻 YAFI TAKOBI🗡* ****************************** 🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍 _*WANNAN BOOK TUN DAGA FARKONSA HAR 'KARSHE SADAUKARWACE AGAREKI AUNTY ZAHRAH*_ _*FATIMA ZARAH*_ _*BLOODY NAH*_ _*🥰🤍🥰*_ *EPISODE* 9⃣⏩🔟 ..........Tunda aka auri mommy Hindatu....! Jin jina kanta tai tace "Allah yasa aganta....! "Ameen suka amsa baki d'aya..... ******************** "Amm bari in kira daddy mans d'in...! " Okay " Wayar sa yaciro daga cikin Aljihun sa yay dialing number daddy'ⁿ nata. Bugu biyu aka d'auka, d'an matsawa yay can gefe sannan yad'auka.. Sallama yay cikin tattausar muryarsa, amsawa akai daga d'aya 6angare.. "Daddy mans....! "Fawassss ina kasamu number ta..... "Daddy kagane ni...?? "Haba ai zanganeka komai girmanka.... Murmurshi yay yace "daddy ya office.....? "Yafama da jama'a..??? "Alhmdllh, son ykk...? "Ina lpy qlu..... "Daddy wlh mun samu Imhal awajen titin gidan gomna tayi accident jiysa..... " What.....!!!! " "Mekace...? " Wlh kuma wanda yabigeta yagudu gashi wajen babu kowa, badan mubama dabamusan wane hannu zata fad'aba... Amman fa karka damu jikin da sau'ki sosai.. " Okay " "Yanzu tana inane.... Tana asibitin kane, ko kuma wani aka kaita... "Tana na nawa asibitin wlh... "Masha Allah bari in kira gida,sai na sanar musu kome Kennan..! "To sai kun isoo, daddy mans.... Dawowa yay suka cigaba da hirar su, nan yacewa Tahir anemo wanda zasu zo su wanke wannan bathroom d'in sosai dan inasan tagyara jikinta... "Am why not kakira Nasma sutafi can part d'in mu tai komai tunda nan namune, babu mai shiga saimu... Okay haka za'ai, amman duk da hakan akira wanda zasu 'kara gyara wajen sosai... " Okay " Tashi yay yace bari inje office indawo nimadai bari inje induba sauran marasa lpyr nan dan nasan acika bamanan... Okay kizauna waje d'ayan nan kihuta kinga akwai ruwa ahannunki, sannan karki fiya yawan motsi sosai.... "To broo, tace cikin sas sanyar muryarta... Shafa
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40