Chapter 34
Chapter 34
dan dama ashirye nake sbd ina santa kuma koda naganta na yaba da tarbiyyarta, amman bansan yadda akai ta auri wannan d'an iskan d'an SHAYE SHAYEN ba.... "Kai wayace maka ta auresa, Bafa aurensa tai ba santa yake nikuma gaskiya bazan bashi ita ba... "Auuu..... "Aini nazata aurenta yay har yake wannan tashin hankalin... AaAaaaaaaaaaa Aaaaaaaaa inaaaaa rufamun asiri.... Shikuwa Nazir yasan sarai ba aurenta yay ba amman kuma yanasan ya'kara tabbatarwa ne abakin mahaifinta, dan ba tun yau yafara bibiyar rayuwartaba.... "Yadad'e yana bibiyarta, amman bai ta6a bari tasani ba.... Yasan Hjy Maimuna farin sani da kausar dan yana ganinta tana zuwa wajen abokinta wanda suke she'ke aya dashi awani hotel, dan shima Nazir ba bayaba, sbd d'an gidam Minister ne nakud'i kuma, sannan kuma baya nuna kansa wa "yan mata da samari sbd karsu zubar masa da jam'iyyar mahaifinsa, dan shi kansa baisan iya adadin matan dayay wa ciki ba, sannan kuma baisan iya adad'in yan matan daya yaudara ba.... Murmushi yay yace "Daddy zasuzo kuyi magana, in sha Allah, acikin satin nan.... "Baka da damuwa yarona fatana dai kawai kasanar dani idan zasuzo.... "To daddy man's... Kashe wayar daddy man's yayi, amman aransa yanajin babu dad'i kamar abunda yake aikatawa babu kyau..... Amman wannan shine umarnin da zuciyarsa yaji tana basa kuma yakasa tankwarata sammm..... >>>>>>> Bayan tafiyar su Abbie da gudu Kausar tasakko tana rungume Mom Maimuna tace "gaskiya kinyi mun abunda bazan ta6a mantawa dashiba mom. "Haba saikace ba 'yataba karki damu inasan abunda kikeso, kuma TUMKUM Aiki kamar yankan wuka yace had'in akwai arzi'ki kinga kuwa aidole ayi gaggawar yi... Murmushin Hjy Hindatu tayi azuciyarta tana cewa"aikuwa kin kusa rasa "yarda kikeso kuma wadda kike kwad'ayi, dan itace kad'ai "yarda kika haifa duk wad'an nan "ya"yan gidan marayune...... Hjy Maimuna ce ta kalli Hjy Hindatu tace "yayah yanzu ya kike ganin za'ai, Fawasss kuwa zai zauna da Kausar lpy basai munsa ad'aure bakinsaba, kinga wannan aurenma saida mukai mugayen Asirai sannan yaci dan har sihiri saida muka had'a masa dashi......! ". "Hakane kam kinyi magana anan dan kuwa yazama wajibi asan abunyi.. "Gaskiya yanzu dai mubari sai gobe muhau hanya inkuma kiransa zamuyi tosai muyi. "Aikam dai mukirasa dan biyan bu'kata yafi dogon buri inji Hjy Maimuna. Kiran TUMKUM aiki kamar yankan wuka sukai, saida sukai 5 miss call sannan yad'auka, ana 6 d'in yad'auka.. Wata irin dariya yasaki mai amoooon gaske wadda bata da dad'in sauraro sannan yace "Hhhhhhhhh-hhhhhhhhhh-hhhhhhhhh-hhhhhhh meke tafe dake jeki kan zancenki kanki tsaye...... Yawwa TUMKUM batune akan wannan shagalallen dan SHAYE SHAYEN yaron wanda yar 'kanwata zata aura yanzu yaya ake cikine tanasan wanan yarinyar Imhal har yanzu, sannan mukuma kasan nayi magana dakai akan so muke yayi mana biyayya kome mukace masa yayi akan wanann auren yadaiana san wanann Imhal din yaso kuma yarmu dan bamasan yawula'kantata... Hhhhhhhhh-hhhhhhhhhh-hhhhhhhhh-hhhhhhh aiki angama Aaaaaaaaa..... "Amman akwai matsala d'aya dan bazai daina san wanan yarinyar ba Imhal kuma bazai fasa kulataba indai yaganta..... Kuma kobata kusa dashi koda yaushe yana tunaninta...... Amman zaiso "yarmu kuma zata juyasa amman fa bayadda takesoba saita had'a da ha'kuri sannan zai yadda.... "Baka da damuwa... "Inasan kusani auren nan karya wuce nanda wata 1 idan yafi haka aikin mu zai lalace... "Dan haka kudage kuyi aiki yadda yakamata ayi auren nan.... "Baka da damuwa tanan ma.... Kashe kiran yay bayan yagaya musu ma'kudan ''kud'in dazasu biya...... Wanene wanda akesan bawa Imhal...... Najiya ba dai dai bane sorryππ»ππ Gawanda yakesan biya dawuri dan free page yakusa 'karewa saiya yimun magana 08032762588 *_πΎ"DAN SHAYE SHAYE NEπΎ_* *{DRUNKARD}* *NA* *Sβ’Aβ’U* *πΉOMH teemerhπΉ* *βπ»MARUBUCIYARβπ»* *1-KADDARAH KOSAN ZUCIYAH* *2-"DAN HAKIN DAKA RAINA* *3-MATAR SOJAH* *And now typing* *πΎ"DAN SHAYE SHAYEπΎNE* *AND* *ππ»AM 16 YEARS OLD ππ»* *AND* *πSANADII...!!!π* ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ» ```For those Interested in yummy dishes, mouthwatering snacks, moist nd soft cakes.. don't worry cuties Delight have got you covered.. we specialize in snacks, dishes, drinks, festive cakes and small chop``` ```We also supply the above mentioned items for booking or order for Wedding, Naming, Birthday, Gifts,door to door, Restaurant & shops e-t-c``` _*π₯³ π₯³π₯³ do follow us on our instagram handle @cuties_delightt*_ _*OR CONTACT ME π²*_ _*0913 353 9185*_ ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ» _*KADA KUMANTA WANNAN LITTAFI YANA ZUWAR MUKUNE DAGA 'KUNGIYARππ»ππ»ππ»*_ ππππππππππ πππππππ *DASHEN ALLAH* *WRITER'Sπ ASSOCIATIONπ* _*πALLAH SHINE GATAN MUπ*_ ```{'Kunguyace ta jajurtattun marubuta wad'anda suke aiki da haza'karsu dakuma iliminsu wajen fad'akarwa da wa'azantarwa da ilimantar wa da nishad'antar da Al'ummerh domin kune abun alfaharin mu.} ``` _*βπ»Al'kalami yafi Takobiπ‘οΈ*_ ```WANNAN SHINE TAKEN MUπ₯°ππ»ππ»ππ»π₯° ``` *GAMASUSAN ATALLATA MUSU HAJARSU ZASU IYA TUNTU6AR WANNAN NUMBER* *08032762588---08162889618* *MATA SAIDA GYARA* *'KANSHI 'KANSHI* *INA AMARE*π°π»ββ *INA UWAR GIDA* π§π» *INA "YAN MATA*ππ» *MASUSAN GYARA KANSU DA 'KANSHI* πΉπΉ ```TOGA DAMA TASAMU GYARAN JIKI TURAREN 'KANSHI, TURAREN GIDA TURAREN JIKI, TURAREN TSUGUNNO DUK AKWAISU``` *INA MATA DA UWAR GIDA DA AMARYA* ```TOGASU FAMA DA CIWON SANYI INFECTION``` ```DA WANDA SUKA BUSHE BASU DA NI'IMA KUMA LOKACIN KUKANKU YAZO 'KARSHE``` ```MUNA DA INGANTATTUN MAGANIN SANYI DANA MATA, AKWAI TSUMI KALAΒ² AKWAI NA HAJIYA BABBA AKWAI NA HAJIYA 'KARAMA...``` ``` HAWA HAWANE KAYANMU DUK WANDA KIKE BU'KATA AKWAISU``` *SIYAN NAGARI MAIDA KU'DI GIDA* π₯°π *_GAMASU BU'KATA SAISU TUNTU6I WANNAN NUMBER_* *08032762588_ 08162889618* *Keep waiting my fan's*π€π€ *Mrs Hallsad ce*π€©π€© *Gamasu san fara biyan 'kud'in "DAN SHAYE SHAYE NEπΎ dawuri saisu tuntu6i wannan number 08032762588_ 08162889618* [01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh π₯°ππ₯°: _*π²Typingπ²*_ _*"DAN SHAYE SHAYE NEπΎ*_ _*BY*_ _*OMH TEEMERH*_ ππππππππππ πππππππ *DASHEN ALLAH* *WRITER'Sπ ASSOCIATIONπ* _*πALLAH SHINE GATAN MUπ*_ _*Free page yakusa 'karewa...*_ _*#300 ne kachal babu tsada.*_ *Episode* 6β£3β£β©6β£4β£ __________Suna kammala wayar da Boka TUMKUM, Hjy Hindatu tafiya tai gida, bayan sunyi sallama, saida suka rakata tahau motarta sannan suka dawo palourn Kausar ce tace "Mom wlh yau farin ciki nakeji, shafa kanta tai tace "Ai zakiji yar gatana, wai ina khalil ne, wlh ummerh wannan yaron badan d'anki bane dana tsine masa, kinsan part d'in su Fawasss yayi bayan yabar nan zan kaisa makaranta yaje wajen Fawasss kome yace masa oho kawai sai yayi can.... Ke kyalesu shegun yara kawai.. Mom wai meyasa Nafisat da Khalil sam basuyi halin muba sammm, sbd kwataΒ² basa 'kin Imhal santa suke, kuma idan kina mata abu sai suyita kuka, ni wlh suna ban takaici. "Ai dama TSINTACCIYAR MAGE BATA MAGE wlh, dan bakasan abunda yasaka aka yardataba... Kallonta Kausar tai da Mamaki tace "Mom ban fahimta ba...? , "ya"yan kine fa...? " "Ke kika haufesufa.... "Yazakina musu wannan batun....! " "Inji uban wa keda Aisha kad'ai nahaifa ni, khalil da Nafisat bani na haifesuba... Kallonta tai tace " mom futar dani daga wannan duhun danake ciki dan nakasa fahimta wlh....! " Bari inyi miki gwariΒ² nasan zakifi fahimta... Tashi kausar tai tana kallon mahaifiyar tata, "Lokacin da Fawasss yay tafiya ban haihuba nashiga tashin hankali dan ganin Yayah ta tahaihu nikuma ban haihuba ana haka yaron ta yamutu banji dad'i amman kuma nayi farin ciki dan mun zama d'aya... Kwatsam ina zaune sai wata dabara tazo mun anan ne nayi tunanin infara laulayin 'karya dan aizatom cikin ne dani, idan naga nakai wata 2-3 saina siyo irin wannan cikin wanda ake sakawar nan kamar na film saina Saka, aikuwa haka nai tayi kamar na gaske, Mansur yabar gari nafara saka cikin bogiii hankali kwance... Bai dawoba kuwa saida
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40