Skip to content

Chapter 4

Chapter 4

Dan Shaye Shaye Book 1 Complete Hausa Novel 1,181 words 0 views Progress saved
Download Book

komai wlh..... Muna shiga d'akin muka tarar da Ikilima akwance akan gado gawani jan abu yana zubowa ta'kafarta tana kuka sosai kamar nagaske..... Inna lillahi wa inna ilaihi raju'un.... Nashiga uku Alhaji yayi mata fyad'e zokagani.... Wayyooo Allah naaaa wlh yacutar mun da yarinyata, yagama illata mata rayuwa...... Wayyooo Allah naaaa... Yanzu waye zai aureta yakashe mata rayuwa "Dan uwanka ya illataka wannan ai masiface wlh, najikinka yacutar dakai.... Allah ya isa tsakanina dakai, duk halaccin danai maka nari'keka tsawon shekara 11 amman da wanan zaka sakamun..... Ita tambad'ad'd'iyar uwar taka tuda ta tafi aiharyanzu bata dawoba haka tabarku kaida Nasma inashan wahalarku, amman karasa dame zaka sakamun saida wanann kooo, Allah yatsine maka Albarka, daman menene amfanin ajiye d'an shaye² acikin gidan ma'aurata, wata ranama aisainima yace zai ketamun haddin... Kama Ikilima tai tana cewa tashi muje kigyara jikin ki akira doctor yazo yadubaki yaga idan kina da ciki azubar dashi dan wlh bazan lamuntaba, abarni da wannan kayan ba'kin cikin ma, naketa miki haddi dayay, wlh da da aure tsakaninku saika aureta, mema zanyi da shegen d'an shaye² kawai ... Alhaji ka kira Doctor yazo yadubamun yarinya, Tunda ba'asan tun yaushe yake mata hakan ba, yaunedai Allah yabata sa'a ta tona masa asiri..... Shikuwa Abbie mutuwar tsaye yayi yana fad'in kacuceni wlh kacuceni Fawass Allah yasaka miki Ikilima... Shiga da ita akai bathroom tagyara jikinta aka kira doctor tunkafun tafutoma, data futo yazo , fara dubata yafarayi, Hjy Hindatu kuwa sai kuka takeyi tana tsinemun albarka.... Nan yad'auki fitsarinta yayi test yace bata da ciki, yabata magani sanan yace yanasan yayiwa Abbie bayani, amman 'kememe Hjy Hindatu tace suje yagaya mata basai angayawa Abbie ba sbd shi baisan ciwon taba... Koda tabishi, data dawo saita'ki fad'in gaskiya sai tace yace wai arin'ka taka cancan dani sannan yakamata araba mana guri da ita.... Mamakin danake cikine da kuma 'kazafin zinar da akaimun yasakani nakasa fad'ar komai... Saidaga baya natuna da *CCTV camera* din gidana nace wa Abbie yazo in nuna masa CCTV camera yagani wlh ban mata komai ba hasalima da wani naganta akwance akan gado na.... Wani wawan mari Hjy Hindatu tasakarmun tace ma'karyaci muje agani d'an shaye² kawai.... Tafiya mukai d'akin da na ajiyeta mu duka nakunna CCTV camera aikuwa.. ✴✴✴ Kukantane yadawo dasu daga hirar dasuke. Cikin hanzari tami'ke zaune tana sakin kuka.... Tasowa sukai gabaki d'aya suna kallonta, lpy meke miki ciwooo. Kallon Fawass tai tace....... ✍🏻✍🏻✍🏻 *TSOKACIN👉🏻👌🏻* *JINKIRIN AURE* *JARRABA NE DAGA ALLAH!* Komai kusancinka da alakarka da *MACE* , kar ka tambayeta: • Yaushe za ki yi aure? • Ba ki yi aure ba har yanzu? Irin wadannan tambayoyin, akwai wadanda saboda takaici da ciwo, har KUKA suke in sun shiga daki. Kai ba zaka gane irin radadin da suke ji a ransu ba narashin auren, dakuma san dasukeyi suga suma sunyi auren ba. Kamar kai ne ka gamu da jarrabawar ka *SPILLOVER* a jami'a, shekaru 2 kana zuwa gyara; wani ya tambayeka cewa, " *ME YA SA HAR YANZU BAKA YI GRADUATION BA?"* *AURE* a karan-kansa, ba kan kowa ya wajaba ba, matukar ba zaka afkawa alfasha ba. Akwai wadanda aure ya zame musu wajibi, wasu mustababbi (abin so), wasu makruhi, wasu ma haramun ne a kansu su yi auren. Wannan ka'idar tana hawa kan kowanne jinsi, 'namiji' ko 'mace'. *AURE BABBAR NASARA CE A RAYUWA* *MUSAMMA GA 'YA MACE* Amma babu inda addini ya ce, in mace ba ta yi aure ba, ta zama 'wata mai laifi' ko in ta mutu bata yi aure ba zata shiga 'Aljanna' ba. Ba laifi ba ne ina mace ta zauna ba aure, matukar zata kiyaye mutuncinta. A al'adarmu ake ganin, in mace bata yi aure ba, tamkar wani *LAIFI* ta aikita, ko a cikin gidaje, a gaban iyayenta, a yi ta tsangwama mata, kullum a cikin takaici take saboda batayi aure ba. *JAN HANKALI GA IYAYEN MU* Kada ku takurawa yarinya akan lalle ² saitayi aure dan zata iya kwaso koma waye ta kawo muku, batare dako tanasan saba ko kuma batasan saba. Sanan kuma kada ku tilastawa yarinya akan lalle saita auri ra'ayinku, tabar nata. Wad'an nan matsalolin guda biyu suna haifar da babban 'kalubale acikin rayuwar aure sosai.... Aduk lokacin dakukaga yaranku basuyi aureba kamata yayi kudage da addu'a, ku dage da ro'kon Allah yakawo musu miji nagari, baku takura suba, ko kuma ku tsangwamesu.....✍🏻✍🏻 *Allah yasa mu amfana* 👏🏻👏🏻👏🏻 *Keep waiting my fan's....* 🤗🤗😍 *Mrs Hallsad😍😘* *Omh teemerh_🌹 🌹* *Gamasu san sufara biya da wuri saiku tun tu6i wannan number 08032762588* *_Idan kuma ta account ne_* *_Acc 0110015052_* *_SADIYA ABDULLAHI UMAR_* *_ECOBANK_* ```Idan kuma katin wayane na #400 ne kachal``` ```Comment section kuma #200 ne kachal wannan sau'kine agareku My special group kuma Da``` *'Dan shaye shaye ne* 🍾 *Am 16 years old* 💃🏻 *Sanadi* 😭 ```Duka #400 ne zaku biya wannan kyautar girmamawatace agareku saboda comment d'inku mai sharhi yana burgeni, yana sani nishad'i wlh, Idan banga comment dinku ba harjina nake wani iri, inayinku wlh🥰🥰. ``` [01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh 🥰😘🥰: _*📲 TYPING📲*_ _*"🍾DAN SHAYE SHAYE NE🍾*_ _*paid book #300 only*_ _*By*_ _*OMH TEEMERH*_ _*👑THE QUEEN OF THE WRITER'S👑*_ 🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍 _*DASHEN🌲ALLAH*_ _*WRITER'S 📖 ASSOCIATION*_ ****************************** *'KUNGIYAR DASHEN🍃ALLAH* _'kungiyace tajajur tattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu_ *Dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, fad'akar daku, kuma ya nishad'antar daku* *AL'KALAMI✍🏻 YAFI TAKOBI🗡* ****************************** 🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍 _*WANNAN BOOK TUN DAGA FARKONSA HAR 'KARSHE SADAUKARWACE AGAREKI AUNTY ZAHRAH*_ _*FATIMA ZARAH*_ _*BLOODY NAH*_ _*🥰🤍🥰*_ *EPISODE* 7⃣⏩8⃣ ...............Kallon FAWASS tai tace "Ina fruit d'ina suke kabani" "Kayi hkr komai zai zama labari" "Nidai kabani fruit d'ina nasan idan naje gida kasheni ne kawai baza'aiba wlh.... wani kukan ta'kara sakawa mai ta6a zuciyar mai sauraron ta, gashi kanaji kasan yaci 'karfinta sosai... Fawass ne yaruntse dara²ⁿ idanunsa dasuka fara canja kala, jin kukan natayay kamar zubar dalma acikin zuciyarsa.. Matsawa yay kusa da ita yace "shiiiiiiiiii yana d'aura hannunsa akan tattausan la66ansa" Saka hannuwanta tai guda biyu tana ri'ke bakinta, wasu sababbin hawaye suna sauka akan kuncinta.... Zama yay acan gefe kusa da ita cikin tattausar muryarsa yace mata "Kiyi hkr za'abaki fruit d'inki, yanzu kigaya mana inane gidanku saimu maidake.....! Kallonsa Tahir yay dasauri yana cewa "kasan me kake cewa kuwa....? Kanne masa ido yay yace "yes" Jinjina kansa yay, alamar yafahimta Shima matsowa yay gefen Fawass d'in, cikin sigar kwantar mata da hankali yace, kigaya mana inane gidan ku kinji 'kanwata kinga kaiki zamuyi, mubawa iyayenki ha'kuri, muce matsala aka samu jiya kinyi accident ne mu muka bigeki......!! Kanta kawai take jijjigawa alamar a'a, takasa furta komai, dan tarigada tasaba da wannan warning d'in nan awajen KAUSAR dan data daketa take mata hakan dantai shiru, idan ta'kiyi tazaneta, sabon dukama kuwa.....! OMG kinga kinutsu kinji karki sakawa kanki damuwa, kinutsu kinji ko bakijine....., babu abunda zasuyi miki, kinga yanzu jikinki bai gama warkewaba, idan kika tafi acikin wannan yanayin zaki samu matsala kinji.... To nii daiii kawai kubani fruit d'ina intafi... Fawass ne ya yun'kuwa yad'auko allura yahad'a sannan yace mata "Kigaya mana inane gidanku ko kuma inmiki allura har guda 10 yanzun nan....! Zare ido tai dan tanadajin tsoron allura sosai, cikin sar'kewar murya tace " sorry please ....! Murmushin gefen baki yayi

Table of Contents

Chapters

40 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40