Chapter 11
Chapter 11
💃🏻 *Sanadi* 😭 ```Duka #400 ne zaku biya wannan kyautar girmamawatace agareku saboda comment d'inku mai sharhi yana burgeni, yana sani nishad'i wlh, Idan banga comment dinku ba harjina nake wani iri, inayinku wlh🥰🥰. ``` [01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh 🥰😘🥰: _*📲 TYPING📲*_ _*"🍾DAN SHAYE SHAYE NE🍾*_ _*paid book #300 only*_ _*By*_ _*OMH TEEMERH*_ _*👑THE QUEEN OF THE WRITER'S👑*_ 🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍 _*DASHEN🌲ALLAH*_ _*WRITER'S 📖 ASSOCIATION*_ ****************************** *'KUNGIYAR DASHEN🍃ALLAH* _'kungiyace tajajur tattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu_ *Dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, fad'akar daku, kuma ya nishad'antar daku* *AL'KALAMI✍🏻 YAFI TAKOBI🗡* ****************************** 🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍 _*WANNAN BOOK TUN DAGA FARKONSA HAR 'KARSHE SADAUKARWACE AGAREKI AUNTY ZAHRAH*_ _*FATIMA ZARAH*_ _*BLOODY NAH*_ _*🥰🤍🥰*_ *Episode* 1⃣9⃣⏩2⃣0⃣ _______Ta tasone awajen iyayen Alhaji Mansur wanda suka kula da ita harta girma inda soyayya mai 'karfi tashiga tsakanin su... Nan iyayen su suka had'asu aure... Bata da maraici kona sisin kobo hasalima bata san shiba dan sun bata kulawa kamar "yar da suka Haifa.. Bayan wannan aure dashekara 6 amman Binta bata ta6a haihuwaba, kuma bata ta6a samun koda canjawar fuska daga wajen mijintaba ko kuma iyayen mijin yaba.. Kullum suna cikin kwantar mata da hankaline sam basasan 6acin ranta suna dad'a jadda da mata haihuwa ta Allah ce kuma shine yake bada ita, suma sun dad'e basu haihuba menene nadamuwa.. Su family ALHAJI MANSUR ABDULLAHI Allah yay musu arzi'kin dukiya amman kuma basada yawan family ko kad'an... Saida kuwa tashekara 8 kafun tasamu ciki wanda batasan ma dashiba har yakai wata 4 sannan tasani dan duk wata tanayin al'ada bata fashi... Lokacin data tashi haihuwa kuwa tahaifi yaranta guda biyu dukkan su maza, inda aka sakawa HASSAN SUNA ABDULLAHI, USAINI KUMA AKA SAKA MASA MANSUR. ABDULLAHI SUNAN BABAN TANE, MANSUR KUMA SUNAN BABAN SANE. Haka ta taso tana rainon yaranta cikin soyayya da 'kauna da tattali da kulawa, sosai babansu yadage akan saisunyi karatun zamani inda suka fara zuwa primary agarin JANIKI da kuma makarantar Allo.. Sunada shekara goma sha uku 13 suka sauke Al'kur'ani mai girma inda a boko kuma suka kammala primary suka futo da result mai kyau suka shiga secondry school, nanfa suka fara karatunsu babu 'ka'k 'kautawa, inda suka rin'ka samun 'kwarin gwiywa wajen iyayensu da kakan ninsu. Lokacin da suka kammala secondry d'in su sunada shekara sha tara 19 kuma sun samu kwali mai kyau dan sun futo da 9 credit Dan haka mahaifinsu baiyi 'kasa agwiy waba yasamar musu addimission suka fara karatun jami'a da degree suka fara inda kowa yakaranci business acikin su... Sosai suka dage wajen karatunsu dan sunasan su sau'ka'ka mahaifin su wahalar da yakeyi, koda dukkan lokacin da akai hutu gida suke dawowa sutayasa noma tunda har lokacin mahaifiyarsu bata 'kara haihuwa ba. Lokacin dasuka gama degree suna shirin d'aurawa kakan ninsu sukaje aikin hajji inda acanne lokaci yayi Allah yay musu rasuwa suduka sunsha kuka sosai, musamman ma mahaifiyarsu inda take ganin tarasa gata shike nan... Masters suka d'aura wanda suka dage cikin yaddar Allah suka kammala karatunsu babu wasu matsaloli masu yawa... Suna kammalawa kuwa suka samu aiki awaje d'aya inda suke d'aukar sama da 400 aduk wata, cikin lokaci 'kan 'kani suka gina katafaren gida acikin garin JANIKI da kuma manyan makarantun islamiyya da kuma na boko... Cikin sahalewar Allah suka fara gida 'katon Company a 'kauyensu wanda yakai girman wani garin, komai daka sani ta fannin 'kere ² sunayinsa inda suka fara rushe ginin jar 'kasa suna d'aura na bulo... Saida suka maida 'yan yankin JANIKI burni dan ko noma da motoci akeyin su kamar wasa suka fara sau'ka'ka wa dukkan "yan yankin wahalar noma da kizo inda suka tafi 'kasar China 🇨🇳 suka farasiyan kayan zamani na noma da kiwo suna shigo dashi nan... Abu kamar wasa daga company d'aya suka koma 5 inda kuma duk 'yan 'kauyen ne suke aiki acikin su babu bare dayawa sosai... Cikin 'kan 'kanin lokaci 'kayen JANIKI suka zama kamar uwah d'aya ce tahaifesu uba d'aya. Haka rayuwa taci gaba inda mahaifin su yafara fad'an sufuto da matan aure yagaji da basu lokaci, idan ba hakaba zai nemo musu da kansa... Sosai suka shiga zullumi da tunanin ina zasu samu matan dazasu aura masu had'in kai, nan ABDULLAHI yace sunemi "yan biyu kamar su.... Aikuwa nan aiki yasamesu dan saura kiris baban su yayi musu nadole, suka basa hkr dasa bakin mahaifiyarsu yaha'kura inda aka basu wata d'aya... Wata rana sunyi tafiya 'kasar India 🇮🇳 inda anan ne suka had'u da wasu twins 'yan 'kasar nan sunje karatun likita anan suka fara soyayya suna dawowa aka san gidajen juna da juna akai aure.... Anan ne sukai nisa da 'kauyen su inda suka zauna garin kano aman kullum suna hanyar JANIKI dan tsakanin su babu nisa sosai tafiyar 100 ne alokacin. Matansu sun taso dasan juna da had'in kai sosai tunda kasan cewarsu ciki d'aya suma kuma haka.. Haka rayuwa taci gaba da tafiya tsawon shekara 5 babu wadda ta ta6a koda 6atan wata ne, sosai abun yake tada musu hankali duk da kasancewar iyayensu nakwantar musu da hankali. Akwan atashi babu wahala awajen Allah inda matansu suke da 9 year's amman babu wadda ta haihu. Ranar wata juma'a da safe matar Abdullahi tashirya dan zuwa wajen usainar ta sutattauna akan rashin haihuwar nan tasu, saikuwa ta tashi da zazza6i mai 'karfi wanda yatashi hankalin Abdullahi sosai wanda yarasa ina zai saka kansa dan har asibiti sukaje aka saka mata ruwa da allurai amman sam jikin nata kamar ana 'kara mata ciwon nan dai aka ce ai mata test lokacin kwanan ta biyu a Hospital d'in ana mata test kuwa gwajin farko yanuna cikine da ita wata 3 ita batasan ma dashiba sunyi murna duka ahalin guda biyu sosai, dan bazaka ta6a tan tance waye matar sa take da cikin ba cikin mazan. Dan kowa hidima yakeyi kan jiki kan 'karfi haka sukai rainon cikin nan babu 'ka'k'kautawa kowa yana rayuwarsa cikin dan kullum cikin hidima suke, datace ehemm za'ace Menene yafaru. Cikin ikon Allah tana zuwa awo tana kula da kanta sosai. Lokacin da cikin ta yashiga watan haihuwa sai MANSUR yace da usainarta tadawo gidan dazama inda kuma Mamah Fateema tace sukoma can 'kauyen JANIKI da zama dan tansan takula da jikanta itama. Nan suka shirya suka tafi, sosai take samun kulawa dan 'karuwa tai sosai fiye da dama dan komai ana mata indai ba training ba bata barinta tai komai... Ranar wata juma'a da safe ta tashi daciwon.... ✍🏻✍🏻✍🏻 *Keep waiting my fan's*🤗🤭 *Mrs Hallsad ce*🤩🤩 *Gamasu san sufara biya da wuri saiku tun tu6i wannan number 08032762588* *_Idan kuma ta account ne_* *_Acc 0110015052_* *_SADIYA ABDULLAHI UMAR_* *_ECOBANK_* ```Idan kuma katin wayane na #400 ne kachal``` ```Comment section kuma #200 ne kachal wannan sau'kine agareku My special group kuma Da``` *'Dan shaye shaye ne* 🍾 *Am 16 years old* 💃🏻 *Sanadi* 😭 ```Duka #400 ne zaku biya wannan kyautar girmamawatace agareku saboda comment d'inku mai sharhi yana burgeni, yana sani nishad'i wlh, Idan banga comment dinku ba harjina nake wani iri, inayinku wlh🥰🥰. ``` [01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh 🥰😘🥰: _*📲 TYPING📲*_ _*"🍾DAN SHAYE SHAYE NE🍾*_ _*paid book #300 only*_ _*By*_ _*OMH TEEMERH*_ _*👑THE QUEEN OF THE WRITER'S👑*_ 🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍 _*DASHEN🌲ALLAH*_ _*WRITER'S 📖 ASSOCIATION*_ ******************************
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40