Skip to content

Chapter 20

Chapter 20

Dan Shaye Shaye Book 1 Complete Hausa Novel 1,187 words 0 views Progress saved
Download Book

aduk sanda sukai yun'kurin tai maka masa, sannan kuma zaki koma gidan mijinki, sannan kuma zamu ruguzawa Fawass rayuwarsa ta hanyar dabazai iya koda siyawa kansa abunda zaici ba, wannan asibitin zamusa akwacesa daga hannunsa yakoma naki, sannan kuma ki koresa daga gidan ku. "Dariya tasaki tana cewa ko nawane zan biya nidai kayimun duk abunda kace......! Hhhhhh hhhhhh hhhh komai kikeso zaki samu amman akwai matsalar dazata taso miki dan kuwa Fawass yakusa yayi aure idan yayi aure kuma muddum yakusanci yarinyar to tabbasss babu wani sihirin dazai 'kara kama sa. kuma dukkan abunda yarasa matu'kar ya'auri yarinyar nan to zai dawo sannan kuma za'a samu had'uwar family d'insu. A'uzu billahi, haba Tumkum ai wannan ma bazai yuyuba, tayaya tanadin shekara da shekaru zai warware alokaci d'aya... Wannan zancen haka yake amman akwai wata mafuta wadda da itane kawai zakuyi nasara, ta hanyar Aura masa Ikilima wadda zatai sanadin shiga tsakaninsu shida Matar sa wannan dalilin zaisa yanisanta da matar dayake aure. Amman fa koda za'ai haka saiya fara auren matarsa tafarkon nan sannan Ikilima daga sannnan ne kuma za'a fara aikin shiga tsaka ninsu inda za'a saka mata tsoronshi wanda data gansa zataji kamar taga dodo mai muguwar halitta... Yanzu kedai kawai kikawo kud'i sannan kitafi, angama ranka yadad'e, tashi tai tana ihun murna komai zaizo mata 'karshe. Kud'in daya bu'kara tatura masa sannan tafara tunanin yadda zata fara zuba mulkinta idan anyi aiki yaci. Tashi tai tayi wanka tashirya tafuta zuwa kitson attachment da kuma lalle, dan zata fara sabon mulki. Dukkan wannan wayar da'akai akan kunnen.... *GAMASUSAN ATALLATA MUSU HAJARSU ZASU IYA TUNTU6AR WANNAN NUMBER* *08032762588---08162889618* *MATA SAIDA GYARA* *'KANSHI 'KANSHI* *INA AMARE*πŸ‘°πŸ»β€β™€ *INA UWAR GIDA* πŸ§•πŸ» *INA "YAN MATA*πŸ’ƒπŸ» *MASUSAN GYARA KANSU DA 'KANSHI* 🌹🌹 ```TOGA DAMA TASAMU GYARAN JIKI TURAREN 'KANSHI, TURAREN GIDA TURAREN JIKI, TURAREN TSUGUNNO DUK AKWAISU``` *INA MATA DA UWAR GIDA DA AMARYA* ```TOGASU FAMA DA CIWON SANYI INFECTION``` ```DA WANDA SUKA BUSHE BASU DA NI'IMA KUMA LOKACIN KUKANKU YAZO 'KARSHE``` ```MUNA DA INGANTATTUN MAGANIN SANYI DANA MATA, AKWAI TSUMI KALAΒ² AKWAI NA HAJIYA BABBA AKWAI NA HAJIYA 'KARAMA...``` ``` HAWA HAWANE KAYANMU DUK WANDA KIKE BU'KATA AKWAISU``` *SIYAN NAGARI MAIDA KU'DI GIDA* πŸ₯°πŸ˜˜ *_GAMASU BU'KATA SAISU TUNTU6I WANNAN NUMBER_* *08032762588_ 08162889618* *Keep waiting my fan's*πŸ€—πŸ€­ *Mrs Hallsad ce*🀩🀩 *Gamasu san sufara biya da wuri saiku tun tu6i wannan number 08032762588* *_Idan kuma ta account ne_* *_Acc 0110015052_* *_SADIYA ABDULLAHI UMAR_* *_ECOBANK_* ```Idan kuma katin wayane na #400 ne kachal``` ```Comment section kuma #200 ne kachal wannan sau'kine agareku My special group kuma Da``` *'Dan shaye shaye ne* 🍾 *Am 16 years old* πŸ’ƒπŸ» *Sanadi* 😭 ```Duka #400 ne zaku biya wannan kyautar girmamawatace agareku saboda comment d'inku mai sharhi yana burgeni, yana sani nishad'i wlh, Idan banga comment dinku ba harjina nake wani iri, inayinku wlhπŸ₯°πŸ₯°. ``` [01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh πŸ₯°πŸ˜˜πŸ₯°: _*πŸ“² TYPINGπŸ“²*_ _*"🍾DAN SHAYE SHAYE NE🍾*_ _*paid book #300 only*_ _*By*_ _*OMH TEEMERH*_ _*πŸ‘‘THE QUEEN OF THE WRITER'SπŸ‘‘*_ 🀍🀍🀍🀍⚜️⚜️⚜️🀍🀍🀍🀍 _*DASHEN🌲ALLAH*_ _*WRITER'S πŸ“– ASSOCIATION*_ ****************************** *'KUNGIYAR DASHENπŸƒALLAH* _'kungiyace tajajur tattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu_ *Dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, fad'akar daku, kuma ya nishad'antar daku* *AL'KALAMI✍🏻 YAFI TAKOBIπŸ—‘* ****************************** 🀍🀍🀍🀍⚜️⚜️⚜️🀍🀍🀍🀍 _*WANNAN BOOK TUN DAGA FARKONSA HAR 'KARSHE SADAUKARWACE AGAREKI AUNTY ZAHRAH*_ _*FATIMA ZARAH*_ _*BLOODY NAH*_ _*πŸ₯°πŸ€πŸ₯°*_ *Episode* 3⃣7⃣⏩3⃣8⃣ ______________Dukkan wannan wayar datai akan kunnen Mama Asabe tayita dan taji komai dasuke tattaunawa. Dan haka tashiga cikin zullumi tana tunanin tun ba'aga yarinyar ba har anfara tununin 'kullin daza'ai mata "Inna lillahi wa inna ilaihi raju'umm. Komawa tai d'akinta tafara kuka tana tunanin tawace hanya zata taimakawa Imhal da Fawass. Sosai ta girgiza da lamarin Hjy Maimuna da halinta kuma. Sannan kuma tafara tunanin maganin ma dana zubawa ne dasaita dunga bibiyarta idan tazuba tarin'ka lalatawa, to bana zubawa bane dagacan zaiyi mata aikin. Wannan tunanin ne yasata wani hali inda daga 'karshe tafara tunanin saidai tadage da addu'ar neman tsari da kuma taya Fawass da addu'a shima dan yana cikin wani hali... Ita kuwa ogar hankalinta kwance yake ita da "ya"yanta suna sha'katawa. Sannan tamayi gaba abunta dan zuwa ta gyara jikinta sbd tana tunanin komai zai zama normal. Kiran Hjy Hindatu tai tana murna tana sanar da ita komai. Itama murnar tai tana tunanin "yarta zata auri Fawass suci dukiyarsa data mahaifinsa, sannan batare da an samu wata matsalar ba. Bayan sun gama waya takira bokan su ta'kara tambayarsa inda Anan yace komai data gaya mata gaskiyane, amman tasani idan ya'auri Imhal to tabbasss ita zata rasa nata auren, amman idan ya auri Kausar to tabbasss ita kuma Hjy Maimuna zata rasa "yarta Aisha dan ana d'aura aure zata mutu ko kuma takama ciwo wanda bazata warkeba sai randa aka saki Kausar... Wani dimmmm taji anan tace gaskiya yacanja kan aikin nan yadawo kan Kausar dan ita bazata iya rabuwa da mijin taba, saidai Aishan ta mutu ko kuma takama ciwo, ai tana dasu dayawa. Anan yace takawo kud'i itama masu yawa, tace zata kawo, sannan kuma tace dan Allah karya gayawa Hjy Maimuna komai yazama sirri tsakaninsu, yace mata bata da damuwa. Haka kuwa akai tatura masa kud'i sannan suka fara jiran tsammani, sunasan suga wacece Fawass zai aura wadda ko Boka Tumkum yakasa ganota, sannan Kuma wani irin tasiri take dashi har haka.... ***************** A Hospital kuwa yau kwanan su 9 inda Nafisat tafarka sannan kuma jikinta da sauki sosai sannan kuma tana ganin Imhal ta'kara war warewa, anan ne Tahir yace kar asallamesu saisun cika two weeks tukunnan haka kuwa akai saida suka 'kara war warewa sannan aka rubuta musu takaddar sallama. Randa aka sallamesu kuwa gidan mahaifiyar Tahir suka tafi suduka har Nasma dansu 'Kara war warewa. ************ Inda Awajen Hjy Maimuna kuwa ana anacan ansha lalle da kitso da gyaran jiki ana yau'ki aiki yafarayi ai tunda aka kusa sati.. Sanannn kuma daddy man's bai 'karabi takan korar taba. Shiryawa tai cikin wasu 'kananan kaya wanda idan kagansu ma saikai amai dan tayi wani sa6a6a da ita acikin su babu 'kyan gani. Azaune take a parlorn tana zuba mulki da izza, kowa sai yadda tai dashi. Saida aka gama mata komai sannan ta'kyale masu aikin nan, zaman jiran daddy man's tafara dan tasan yadda za'ai yamai data d'akinta. Tana zaune kuwa taji horn d'in motarsa cikin kwarkwasa da takum girma ta tashi tana tafiya (ita aba babu fasalin burgewa kwata²😁😁) ta isa bakin 'kofar parlorn tana jiran shigowar sa ta rungumesa... ✍🏻✍🏻✍🏻 *GAMASUSAN ATALLATA MUSU HAJARSU ZASU IYA TUNTU6AR WANNAN NUMBER* *08032762588---08162889618* *MATA SAIDA GYARA* *'KANSHI 'KANSHI* *INA AMARE*πŸ‘°πŸ»β€β™€ *INA UWAR GIDA* πŸ§•πŸ» *INA "YAN MATA*πŸ’ƒπŸ» *MASUSAN GYARA KANSU DA 'KANSHI* 🌹🌹 ```TOGA DAMA TASAMU GYARAN JIKI TURAREN 'KANSHI, TURAREN GIDA TURAREN JIKI, TURAREN TSUGUNNO DUK AKWAISU``` *INA MATA DA UWAR GIDA DA AMARYA* ```TOGASU FAMA DA CIWON SANYI INFECTION``` ```DA WANDA SUKA BUSHE BASU DA NI'IMA KUMA LOKACIN KUKANKU YAZO 'KARSHE``` ```MUNA DA INGANTATTUN MAGANIN SANYI DANA MATA, AKWAI TSUMI KALAΒ² AKWAI NA HAJIYA BABBA AKWAI NA HAJIYA 'KARAMA...``` ``` HAWA HAWANE KAYANMU DUK WANDA KIKE BU'KATA AKWAISU``` *SIYAN NAGARI MAIDA KU'DI GIDA* πŸ₯°πŸ˜˜ *_GAMASU BU'KATA SAISU TUNTU6I WANNAN NUMBER_* *08032762588_ 08162889618* *Keep waiting my fan's*πŸ€—πŸ€­ *Mrs Hallsad ce*🀩🀩 *Gamasu san sufara biya da wuri saiku tun tu6i wannan

Table of Contents

Chapters

40 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40