Skip to content

Chapter 27

Chapter 27

Dan Shaye Shaye Book 1 Complete Hausa Novel 1,191 words 0 views Progress saved
Download Book

Cikin sanyin jiki ta tashi taje tad'an 'kara shan pepper soup d'in sannan ta had'a kayan ta futo dasu palourn, Lokacin data futo babu kowa an gyara wajen dan haka tai hanyar kitchen ta ajiye try d'in akan wani madai-daicin table tafuto dasauri karya ganta.. Cikin sauri tashiga bedroom din, tana shiga tayi hanyar bathroom, watsa ruwa ta'karayi sanan tafuto tafara shiri cikin sauri, tana duba time dan karya 'kara mata wata muguntar, sauriΒ² takammala komai, tasaka wata doguwar rigar mai kyau purple ce da kwalliyar pink tasha stone sosai tun daga sama har 'kasa... Sosai ta amshi jikinta mayafinta tad'auko tasaka tana cikin fesa turare taji ana nock abakin door d'in danta kullene karya 'kara shigo mata bata saniba... Wani babban mayafi tajanyo pink tasaka taje tana bud'e 'kofar, Nasma tagani itada Nafisat, sun shigo, rungumeta Nafisat tai tace "Aunty baki futoba inata jiranki har mukai break fast mukai wanka baki futo ba.. Murmushi tai tana shafa kan Nafisat tace mata "nima nayi anan ai... "Aunty yanaga idanki da lips d'in ki yayi jaaaa sosai.... "Ummm... Amm budewa nai abakin shine nai kuka dan akwai zafi sosai... "Ohhhh sorry my Aunt...! Nasma ce tai murmushi tace kifad'i gaskiya dai, tana had'a musu sauran kayansu..., Yawwa yeah Fawasss yace zakuje shopping, nima kuma zamuje muda yeah Tahir, amman kuma sun shiga operation dan haka zamu tafi da driver yanzu, ku kuma zaku tafi tare.... Zan biya tawajen da muka bada d'inkin Hijab d'inki nida yeah fawas inji angama, idan angama zan amsa idan kuma bai gama ba saidai ku kubiya ku am so, kifad'a masa, ko kuma bari zanyi wa mai d'inkin bayani da yeah Fawas d'in... " Okay, amman meyasa bazamu tare ba, ni banasan tafiya nikad'ai..!! A'a kajimun mutum ke kad'ai zaki, abunda da yeah zaku tafi, nikinga tafiyar muma karki jamun wani had'e ran... Kama hannun Nafisat tai suka futa, tana jan d'an madai-daicin Box d'in nasu nakaya, suna futa ta zauna tana tunanin yanzu idan yamun wani abunfa yazanyi kuma a idan mutane... Tana cikin wannan tunane tunanen tana taji yace "what are you thinking about...? Saurin d'agowa tai tace" Nothing" d'an ta6e lips d'in sa na 'kasa yay yana d'age kafad'arsa yace "mujee...! " Tashi tai tana gyara zaman mayafin jikinta, tafara takowa, wasu mugayen kallo yawatsa mata wanda suke d'auke da tuhuma sosai acikinsu kalaΒ².... Sadda kanta 'kasa tai tana tunanin meta aikata masa kuma.. Cikin wata irin murya dabata ta6a sanin yanada itaba taji yace "whare is your hijabb... Ahankali cikin tsoro tace "Su Nasma sun tafi dasu yanzu.. "Oyaah go back.... " Komawa tai tazauna shikuma yafuto yana danna wayar sa.., number Baba driver yay dialing kira yay yana karawa akunnensa. Ringing biyu tai yad'auka, yana cewa "Barka da rana ranka ya dad'e... "Yawwa baba kuna inane ko kunyi nisa, "a'a gamudai zamu futa yanzu, "okay bawa Nasma wayar please, "to ranka ya dad'e... Mi'kawa Nasma wayar yay yace "Yalla6ai zaiyi miki magana "okay, amsa tai tana sallama, aciki ciki ya amsa shima dan yazama dolene amsawa dabazai amsaba, yace "ki kawo mata hijab pink color...., abunda yace kenan ya yanke kiran..., ko amsarta bai jiraba. Mi'kawa baba Hamisu wayar tai tana cewa "baba bari inkai musu hijab, "to babu damuwa hajiya.. Reverse yay yana komawa cikin hospital d'in parking yagyara sannan ta futo tad'auki hijab d'in pink d'in dayace tarufe both d'in sannan tayi hanyar komawa cikin part d'in su.. Sosai take sauri dukda basu da nisa, amman batasan taje tayi wani laifin kuma... Aranta take mitar cewa "wlh rayuwarku da kallo dan Imhal batasan hijab samm kai kuma Allah yazuba maka kishi kamar masifa, zanga yadda zakuyi wannan rayuwar., tana isa ta tarar dashi abakin door d'in yana aikin operating wayarsa, matsawa tai kusan shi tace "gashi....! " Kallonta yay yana banka mata harara, juyawa tai tashiga cikin part d'in tana kwallah mata kira... Jitai bata amsaba dan haka tatura 'kofar tana fad'ik "kina inane wai Imhal...? " Jitai kamar shashshe'kar kuka, cikin sauri ta'karasa tace lpy dan taganta abakin bed d'in tana share hawayenta., kama hannunta Nasma tai tace "lpy me bro... d'in yayi miki ne..? ", cikin kuka tace wai bazan saka mayafin rigar ba saidai in saka Hijab nikuma banasan sa sbd akwai zafi yau rana akeyi...., "hmmm Allah yakyauta ke komai na kukane daga wannan ma harkin fara kuka, ta6 kuna da aiki wlh agabanku, kemadai inba neman futuna ba yaya zaki kama sakawa wannan rigar mayafi, kinsan koni bro.... bazai bari insakaba, balle kuma ke...., kitashi kisaka hijab d'in ki kishare hawayenki idan kuma baso kikeba yazo ya isheki kina kukaba kuma ki'kara wani laifin, tashi tai tana cire mayafin tabata tasaka hijab d'in tana tutturo baki... Dariya Nasma tai tace " Allah yakyauta muku nidai kinga tafiyata.., juyawa tai tana futa da mayafin ahannunta, bayan ta linkisa.., tana futa ta tarar dashi yana shirin shigowa palourn saurin kaucewa tai yashiga sannan itama tafuto.. Yana shiga ya isheta tana goge tears d'in ta da tissue, kallonta yay yace " again... Sunkuyar da kanta 'kasa tai tana sakin wasu hawayen dan tasan tunda yagani shikenan tashiga uku kuma.. Matsowa yay kusa da ita tafara jaaa baya yana binta tanaja baya.., haka harta kai jikin wall matseta yay sosai ajikin wall din yace "bakya gajiya da kuka ko...? Girgiza kanta tai alamar aa... Baki da Baki... " Noo" tace batare data kallesaba.. Saima wasu hawayen dasuka sake sakko mata, tana cewa "please sorry yeah, I will not do it again , I suite wlh... Kukan ne yaci 'karfinta batai auneba taji ya had'a bakinsu waje d'aya yafara kissing d'inta, hawayentane suka cigaba da ambaliya sosai Amman bai kyale taba, yakai kusan 10m sanann yasaki bakinta kallonta yay yace " idan har bazaki gaji da zubar mun da hawayenaba kinamun asarar suba nima bazan gaji dayi miki hukunciba.... Kukan ta'kara fashewa dashi tace "your tears, kuma...? "Yessss ko kina kokontone... Shiru tai jin abunda yace... Amman kuma still tana 'kasa sakko da hawayen nata.. Awajen kunneta yarad'a mata cewa "Baki gajiba kenann.... Girgiza masa kanta tai tace "No.. "Dasauri dan ta tuna yace bayasan ajijjiga masa kai... Matsota ya'karayi yasaka hannunsa yad'ago ha6arta yace, "bazaki daina bako...? Hannunta tai 'ko'karin kaiwa ta rufe bakinta Amman inaaaa yarigada yakai lips dinsa kan nata yafara sakar mata wasu kisses din... Cikin zafin nama yafara sauke matasu har akan wuyanta yamayar da lips dinsa kan.......... ✍🏻 *_🍾"DAN SHAYE SHAYE NE🍾_* *{DRUNKARD}* *NA* *Sβ€’Aβ€’U* *🌹OMH teemerh🌹* *✍🏻MARUBUCIYAR✍🏻* *1-KADDARAH KOSAN ZUCIYAH* *2-"DAN HAKIN DAKA RAINA* *3-MATAR SOJAH* *And now typing* *🍾"DAN SHAYE SHAYE🍾NE* *AND* *πŸ’ƒπŸ»AM 16 YEARS OLD πŸ’ƒπŸ»* *AND* *😭SANADII...!!!😭* πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ» ```For those Interested in yummy dishes, mouthwatering snacks, moist nd soft cakes.. don't worry cuties Delight have got you covered.. we specialize in snacks, dishes, drinks, festive cakes and small chop``` ```We also supply the above mentioned items for booking or order for Wedding, Naming, Birthday, Gifts,door to door, Restaurant & shops e-t-c``` _*πŸ₯³ πŸ₯³πŸ₯³ do follow us on our instagram handle @cuties_delightt*_ _*OR CONTACT ME πŸ“²*_ _*0913 353 9185*_ πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ» _*KADA KUMANTA WANNAN LITTAFI YANA ZUWAR MUKUNE DAGA 'KUNGIYARπŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»*_ πŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒ πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘ *DASHEN ALLAH* *WRITER'SπŸ“– ASSOCIATIONπŸ“š* _*πŸƒALLAH SHINE GATAN MUπŸƒ*_ ```{'Kunguyace ta jajurtattun marubuta wad'anda suke aiki da haza'karsu dakuma iliminsu

Table of Contents

Chapters

40 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40