Chapter 44
Chapter 44
Allah ya musu,haka bayan tayi 40 days suka dawo niger gaba daya Ammy kam farin ciki ya kasa a kanta akan wannan jikar tata se washe baki takeyi. Maryam ma tanada ciki dukda ta kwana biyu bata samu ba,se bayan haihuwar hafsat da watanni hudu sannan ma ta haihu ta santola ya ranta kyakyawan gaske dayayo kamada sayyid matuqa,aka saka masa suna sayyeed ana kiransa da uncle say tun tashinsa,likita mahaifinshi kece dashi kasancewar yaci burin yaro yayi komai irinna kawunsa. *Bayan shekaru bakwai* Hafsat yaranta biyu da Nana da kuma Junior wanda shima sayyeed aka saka masa amma ana kiransa junior se uban qaton cikinta dake gabanta,ta bane tana ta faman shan rake,sabida cikin ba qaramun kwadayi ya sakar mata ba gashi yayi wani qato dashi,kallonga muhammad yayi yana dariya yace "Big Barrister haka akeyi wai abun bako tayi kinzo nan sabida karma ki samma wani raken ko?" dariya tayi "Kaga yaa daddyn junior nifa dankai na gudo kai ba cikiba amma komai kaga ina sha sekasha,yaudai bazan baka ba" tabe baki yayi "Ai nasan shan raken na meye mace da tsohon ciki se jarabar tsiya,ni yau karki wani ce zakizo mun part,bazan iya ba" turo baki tayi hadda kwallan gulma "Haba daddyn junior? Ni yaushe nayi jaraba? Gaskia ka dena banaso,kaga part din nakama bazan kara zuwa maka ba,kai kuma kaje ka nemi wanda ze maka girki" dariya yayi yace "wasa nake miki baby na,zomuje kiji wani abun" dakyar ta miqe ya ja hannunta seda sukaje daki ya kalleta yace "Nace jaraba kince noo,bayan kuma gashi nan ke dinnan jarabar ke damunki da tsohon cikinki amma kinsan yanda ake ayi jaraba, kin wani biyoni,to bazan ba" pillow ta janyo ta nausa masa,daga nan suka soma wasannin su,haka ta dale kanshi ta cinye abunta tass,yana matukar jin dadin rashin gazqwarta akan buqatunsa sam koda cikinnnan bata nuna masa qosawarta dashi akan kwanciya,ya sani yana takurata amna ya zeyi? Baya iya hakura da zumar hafsat kona kwana biyu, shiyasa kamar jaka haka take agunsa duk inda zasuje suna maqale da juna... Tammat bi hamdillah Abinda muka fada na amfani Allah ya sanya ku qaru kuma ku amfana dashi,Allah kuma ya sanya Alkhairi acikinsa,wanda mukayi kuskure Allah ya gafarta mana. Ina miqa godiya ga.. *Bakin rijiya's fan's group* *Taskar Billy g* *Duniyar makaranta* *Pherty zahra novels group* *sophie G novels group* *Inspring stories* *Haske fans group* Dama wanda ban fadi sunan su ba duk kuna raina. Mom Nu'aiym
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44