Chapter 39
Chapter 39
barni plss" kan tayi magana ya soma riverse haka taja da baya su kuwa suka bar harabar gidan ...... A hanya kuwa bame wa wani magana,hafsa tanajin yunwa amma batayi masa magana ba wai ita adole fushi take, koda suma isa kaduna ta galabaita over, a moringa hotel sukayi masauki,har sukaje dakinsu kowa bewa wani magana,dama muhammad ya iya miskilanci kwanciyarshi yayi ya mata banza,dama kuma se bayan isha suka isa,kuka ta saka masa tana shura kafa,dagowa yayi ya kalleta "Hafsa lafiya dai" cikin kukan tace "Allah ni ka maidani gida,yunwa nakeji karna mutu a banza" dariya yayi "Da karki fada dai,tashi muje mu siyo kaza da fura" kallonshi tayi "Ni dai yau shinkafa zanci" waya yayi a reception aka kawo mata,sosai taci taje tayi wanka sannan ta dawo,kwanciya tayi can gefen gadon a takure,matsawa yayi sosai kusa da ita ya kamo hannunta "Hafsat wai mesa kike bani wahala ne? Kinsa nayi shirin tafiya batare dana tashi ba,me na miki kike guduna,bakida labarin kalar azabtar dani daki kayi na kwanaki biyunnan dan Allah karki qara mun hakanan,har abinci kasa ci nayi kwana biyunnan" runtse idanta tayi cikin sanyin jiki tace "kai hakuri bazan qara ba" hannu ya sanya ya shafi gefen fuskarta sannan ya tallafo kanta ya matsa sosai kusa da ita ya tsoma bakinsa a nata bata hanashi ba haka kawai takejin itama tayi matukar missing nashi, sosai ta tsotsi harshensa, ya muhammad kuwa bata inda baya lasar hafsa har ogan lasanya harshe yana lasa a hankali, hafsat yau dai duk seda takira yan garinsu tsabar dadin datakeji,kusa da kunnenta yazo sosai yaje "Hafsat zanji dadi idan kika sanya harshen kinnan me laushi kikai wasa da breast nawa inaso plsa kiyi" daurewa tayi ta laluba kuwa duk yanda taga yana mata idan yana shan breast nata haka itama ta masa, suka lalace atare ranar taga ihun dadi kuwa mara adadi, zancen dai yasha banban ne sanda yazo shiga ta marairace fuska jikinta na rawa tace "yaa muhammad kayi hakuri,wannan da zafi wasan yafi dadi" kallonta yayi dukda sunkashe fitilar yankwantar da murya ya rungumota jikinshi sosai "Hafsat wannan shine auren ai,kuma bazan miki da zafi ba i promise,wancen ma bansan baki saba bane dana miki sannu, idan kika saki jikinki bazakiji zafi ba sam" batace komai ba ya koma samanta a hankali, bazatace bataji zafiba kamar yanda bazatace bata ji dadi ba wanda babu irinshi kuwa wannan karon seda yagama taji zafi kad'an,Kallonta yayi bayan ya kunna fitilar wayarshi yace "Hafsa Allah ya barmun ke kinji,ni'imomin jikinki na dabanne,Allah ya qara miki dad'i" batace komai ba se "Zansha ruwa yaa muhammad" ruwan ya bata sannan ya dauketa zuwa bathroom. Mom Nu'aiym [2/21, 9:02 PM] Billy Galadanchi: *💅BAKIN RIJIYA....ba wurin wasan makaho bane*💅 Love story 2018 Billy galadanchi *HASKE WRITER'S ASSO.*(home of expert and perfect writers.) Wattpadd@ 68billygaladanchi *Sadaukarwa gareki qawar alkhairi ummie Aisha* 33 Washe gari kuwa haka suka tashi cikeda gajiyan tafiya,duk motsi daya da hafsat zatayi kuwa idan J.A na kanta,break fast ma dankanshi ya zauna ya feeding nata seda tayi dam abinta,sannan ya kalleta yace "Banasanki da yawan wahala hafsat,wannan ya sanya nazo dake nan garin sabida ki huta na kula bakya san zama gu daya" kallonshi tayi da fara'a "Amma da gaske zamu dade anan?" murmushi yayi "Ba wani dadewa dazamuyi nanda kwana biyu zamuje abj,daganan kuma muyi kwanaki biyar se mu wuce lagos bayan sati daya mu wuce london" zaro idanta tayi waje "Da gaske yaa muhammad,to kuma zancen kayan sawa fa? Tsaki yaja cikin tsokana yace "'yar qauye siya zamuyi sekace sanda mukazo duniya da kaya mukazo, har dubai zamuje yawo" turo bakinta tayi "Allah ni ba yar kauye bane kuma bazan maje dakai ba,ni skt zan koma abuna" murmushi yayi "kina burgeni hafsat,rigimanki sam baya qarewa wlhy,wasa nake aike ba er qauye bace yar birni ce,kiyi hakuri muje tare kinji" shagwab'e fuska tayi "Zakamun doki?" waro idanshi yayi waje "Lallai ma hafsatuwalle,doki fa?" shura qafa ta soma yi "Allah ni doki nake so kamun kuma idan baka mun ba bazan ma qara cin abunci ba" Duqawa yayi irin na yara da sauri ta dare ya dinga zagaye d'akin suna qyalqyale dariya atare...... *London soyayya me tsafta suke gabatarwa batare da kowa yasan cewan san d'an uwansa yake ba,shaquwa kuma me tsananin gaske ta shige tsakaninsu bazaka tab'a tunanin cewar ba auren soyayya bane sukayi, hafsat tana samun tsananin kulawa a wurin muhammad.... Wani yammaci hafsa ta siyo samosa da kanta tazo ta zauna kusa da muhammad,kallonta yayi duk tayi wani b'ulb'ul tayi ja se sheqi takeyi yace "'yar lukuta sammun samosar ko?" kallonshi ta dago tayi da yake yana kan kujera ita kuwa a saman carpet ta baje "Bazan sammaka bafa,baka gaba abunda kamun ai cewa kayi bazaka raka niba" banza ya mata ta zauna ta cinye samosar tas,aikam kan kace meye wannan harta soma kwarara uban amai tun tana iya tashi har yakai ta kasa,tsoro me tsanani ya kama muhammad,dakyar aman ya tsagaita taje d'aki ta kwanta se numfarfashi take da k'yar seda dare ta samun kanta,haka ya kwana yana jinyar ta,washe gari kuwa asuban fari tace ita agida zatayi samosa taci,ba yanda beyi ba ta kafe dole ya sa mata ido,aikam shima tana gama ci shima se amai,daga nanfa hafsat komai taci se amai lokaci daya dukta rame tayi baqi, muhammad dai daya gaji kaita asibiti yayi gwajin farko aka tabbatar masa ciki ne da ita watanninsa uku,a yanayin irgawarsa kuwa tun tarawarsu ta farko ta samu cikin,sabida yanzu kusan watansu biyu da sati biyu basa skt,kuma kwana biyu da tarawarsu suka bar qasar,wani irin farin cikine mara misaltuwa ya ziyar cesa seya tuna da maganar zee zee "J.A aurenka qaddara ne,cikin Nu'aiym ma qaddara ne,bazan qara haihuwa dakai ba wlhy,jiran ka nake ka sakeni in koma in auri masoyina na haqiqa abin qaunata,shina shiryawa zama uban yarana ba kai ba,wlhy na tsaneka J.A koda baka sakeni ba sena lalata mahaifata bazan qara haihuwaba kuma bazan kula ma da nuaiym ba kaje da yaronka" qwallan daya gangaro masa ya share yayi murmushi,koda sukaje gida dagata sama yayi cak yana ihun murna,kallonshi kawai takeyi sabida bata san meke faruwa ba,hasalima haushi ya bata batada lapiya yana wani ihun murna "Hafsa na kin gamamun komai,na dade ina san in qara haifar yaro jinina,ina san yara Allah beyiba se yanzu wlhy kin gamamun komai kece hasken rayuwata,na gode Allah dakika zamto part of my life" kallon sosai ta masa tace "yaa muhammad meya faru?" "ur pregnant my hafcy,and im so happy,i so much love my unborn baby" "ciki kuma" ta nanata a sarari,nida nake period kuma ka sani zakace ciki" a rude ya kira doctor akace su dawo,dubawa akayi haka nata tsarin yazo aka barta akan magunguna suka juya gida..... *Nigeria* Tunda suka dawo muhammad ya tare a part din hafsa,se rawar qafa yakeyi,motsi daya biyu seya furta "I love my unborn child,mamakinsa hafsa kullum cikin yinshi take wato dai da gaske yaa muhammad baze tab'a santa ba,ita haka zata qare duk mazan data aura basa santa,wannan mugum shuraim tsabar mugunta ya kashe mata uncle say,kullum yanzu setayi kukan rashin uncle say,dukkuwa da yake muhammad na matuqar kulawa da ita.... *Bayan watanni shida cur da auren muhammad da hafsat* Da safe muhammad na
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44