Chapter 38
Chapter 38
lokacin hafsa kuka takeyi sabida ba kadan ba take jin wurin yana mata zoqi,ganin haka ya sanya ya kira Dr. abdul kai tsaye,bayan sun gaisa yace dashi "D. Abdul hafsat ce aka dan samu garaje wlhy,bansan wai ajiyemun ita kawai akayiba ,yanzu dai ataqaice naji mata raunuka zance,wane pain reliver zata sha?" dariya doctor yayi "Zan maka txt na magun gunan,kuma kabata lokaci irin kwana huku raunin ya warke kasan mata" godiya ya masa sukayi sallama, txt kawai ya aikawa drive yaje ya kawo maganin Tea yake bata tana kurba a hankali har wannan lokacin kuka takeyi,ya kalleta cike da kula wa "Hafsat kiyi hakuri ki dena kukan haka kinji idan kika sha maganin ze dena miki zugi" Bata kulashiba haka tashanye tea din yabata maganin tasha sannan yankwantar da ita,qememe kuwa taqi yarda tashiga jikinsa sosai,ita adole wai ze qara mata,kallonta yayi "Mesa zaki takure acan?" Banza ta masa ya kara matsowa "Dan Allah yaa muhammad karkace zaka qaramun wlhy da zafi,har yanzu azaba nakeji" murmushi yamata ganin tana Girma tana wawta, "Bazan qara miki ba mana,nonon kawai zansha sekimun kalar kukan dakikayi sanda nake shanshi d'azu ko har dadin ma bakya so?" hannayenta ta saka ta rufe fuskarta tana murmushi tana hawaye tace "Ai shima yaudara ne banaso" tafada har tana maqe kafad'a...... Mom Nu'aiym [2/20, 9:17 PM] Billy Galadanchi: *💅BAKIN RIJIYA....ba wurin wasan makaho bane*💅 Love story 2018 Billy galadanchi *HASKE WRITER'S ASSO.*(home of expert and perfect writers.) Wattpadd@ 68billygaladanchi *Sadaukarwa gareki qawar alkhairi ummie Aisha* *Khadeejah mb keba baiwa kyautar wannan page din,kin cancanci fiye da haka,bazan tab'a manta alkhairin kiba,Allah bar zumunci* 32 Se yamma likis sannan suka farka daga bacci, da sauri suka gabatar da sallah hafsa se dingishi takeyi wurin na mata zogi,zaunar da ita yayi kusa dashi yace bayan ya tattare nutsuwarta zuwa gareshi "Hafsa inaso ki sanar dani gaskia,kin sanni banasan karya kin taba tarawa da wani namiji?" shiru ta masa kawai seyaga kamar bataji dadin maganar ba "Abunda yasanya na tambaya ba komai bane sedan ganin kin taba aure gashi kuma nazo na sameki cikakkiyar budurwa,na tabbatar hafsa ba'a yin budurci so biyu,kowace mace budurci daya ne" sadda kanta tayi a qasa tace "Iya tsawon zamana daya shaam ko bangare na be tab'a shiga ba da sunan kwana,hasalima ko kan shinfida ta be tab'a zama bare kwanci,ni banida shirgin samari kuma ko a india ban taba dating wani ba,ni ban tab'a koda hada bakina dana wani ba bare nasan yanda ake yin koda kiss ne,kayi hakuri danaketa b'ata maka ranka,wlhy ba raini bane ban iya bane" ga mamakinta se gani tayi ya rungumeta yana hawaye "Nasan ban cuci 'yar kowa ba Allah baze bari na cutu ba,na tabbatar hasken rayuwata zezomun a sanda bana tsammani lallai hafsa ke haske ce a gareni,Allah yayi miki albarka,Allah ya daukaka ki,Allah ya sanya alkhairi me tarin yawa acikin rayuwarki" Shiru tayi bata fahimci inda ya dosa ba,dago wa ya daura hannayensa akan kafadarta "Sanar dani yanzu inane yake damunki? Ina yake miki ciwo ajiki" sauke kanta tayi kasa tace cikin rawar murya "Cikin jiki nane yakemun zugi yaa muhammad,dan Allah karkace zaka qaramun wlhy da akwai zafi sosai" rungu meta yayi tsam ajikinshi "Sannu baby na,bazan qara miki da zafi ba amma bazan iya hakura dake ba" Turo baki tayi "Ni ka kaini gun momy na mata sati biyu hutu zanje" aranshi yace naso ganin quruciyar yarinyar nan "Anan zaki zauna sekin warke,bakiga yanda kike tafiya ba,idan kikace zaki je momy zata gane komai" Zaro idanta tayi waje "Aikam baza niba,to yan aikin gidannan fa suma zasu gane ni ko?" murmushi yamata har mamaki rashin wayonta ke bashi daga gani a sangarce ta tashi "su bazasu gane ba ai,amma nizan gane" dariya tayi ta kwantar da kanta a saman qirjinshi "Yaa muhammad yunwa nakeji fa sosai" "Me zakici nida kaina zan dafa miki" murmushi tayi "Nice zan dafa mana kawai tayani zakayi,ni bangarenane bansan zuwa" "hafsa komai munada a ktchn na wannan bangaren fa,amma ki zauna zan dafa mana indomie shi kadai na iya" murmushi tamasa bataso tace masa noo seda ya miqe tace cikin sigar wasa "Allah ka iya soya kwai,sabida ni bazanci ba kwai ba" bqnza ya mata kawai ya wuce... Maryam kwance asaman cinyar shaam tana narka shagwab'a,ita lallai seyaje da ita Abj bazata zauna ita kadai ba,kallanta yayi sosai yace "Maryam bazaki gane bane,bawai tafiyar ne bansan muyi dake ba wahala nake guje miki,tafiyar aiki ne fa" shura qafanta ta somayi ita lallai seta bishi,tallafo kanta yayi "Naji zanje dake kukan ya isa haka shi kenan?" kan tayi magana sega haleema nan kamar an jefo ta "Wani salon wulakncin ne kuma, a ranar girkina kazo ka tare anan?" kallonta yai sosai "Yau kwarton naki baze zo bane kike zare ido haka? Kuma waye yace dake kinada girki anan gidan ne? Dakike tafiya yawon duniya kiyi one month ko fiye baki san kinada girki ba se yanzu?" zuwa tayi tabure maryam a jikinshi "Inka isa kaci haqqina shegiya nake,wlhy dabanci zan maka anan gidan in baka tashi mun wuce ba"taci kwalar shi,maryam kuwa kai tsaye ta sharara mata mari "A gabana zakici zarafin mijina har haka,wlhy idan bakiyi waje ba zan miki ila,jaka kawai" zare ido tayi tayi cikin maryam, ai kuwa dukan tsiya maryam ta mata shammaz na tsaye se dariya yakeyi ganin yanda aka jibgi haleema,jikinnan na bleeching duk yayi rudu rudu yayi jajir,haka tafita da gudu sekace hauka sabon kamu,kallonta yayi "ki dena dambe maryama banaso,sannan kiyi shirin yin watanni uku,wannan takuramu zatayi qasar zamu bar mata koya kika gani?" tsallen murna ta daka ta haye saman jikin shi. *Bayan kwana biyu* Kwance hafsat take asaman resting chair tanacin banana, Muhammad yashigo ya sameta,fuskarnana a murtuqe,dauke kanta tayi sannan cikin tsoro tace "Ina wuni yaa muhammad?" kallonta yayi yace "Idan kin gama gudun nawa seki shirya nabaki awanni biyu zamu bar garin zuwa kaduna,kuma watanni biyu zamuyi acan" arazane ta kalleshi,tasan ta masa laifi tunda ta samu ta gudo suke wasan buya,dimin ko ko abinci sedai ta aika masa yaune shima ya shigo "yaa muhammad kayi hakuri,kowa fa bsan zanyi tafi yaba,se kawai aji bana garin?" "Nine kad'ai nakeda ikon sanin inda zaki da sanda zakije,so please banasan gaddama" haka taje tana parking tana kuka hadda shura qafa kuwa ita kad'ai,ta kira momy da umma dukta sanar dasu suka mata fatan alkhairi,har bayan ya shigo daya dawo tana nan tana mita tana shagwa ba,bata masan ya shigo ba,seta dinga maganganu tana shagwaba ita kadai,dariya ta bashi yakoma parlor yayi me isarsa sannan ya dawo "Ki fito muje idan kin shirya" batace komai ba ta soma janyo akwatinta bama wasu kayan ta eba ba,suna shiga mota dayake yau shi yake tuqi da kanshi sega Zee "J.A ina zakaje wai naga ana fitowa da akwatuna" kallon sheqeqe ya mata "Zamuje honeey moon na watanni biyu kinada matsala da wannan ne?" kanne idan ta tayi cikin jin zafin kala mansa tace "Banida hurumun sanin shige da ficen ka ne?" hara rarta yayi "Tun kwana hudu dasuka wuce rabon daki duba ni,ko wani abin kike buqata sedai kimun txt mesaage, kedai kawai kiji alert, meye naki da tafiya na? Ina kuma kece kikace na huta harna tsawon 6 month so ki
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44