Skip to content

Chapter 34

Chapter 34

Bakin Rijiya Book One Complete Hausa Novel 1,278 words 0 views Progress saved
Download Book

da yayi magana ba,ata bayanshi zeezee ta ciyo kwalarshi tayi dragging nashi gabanta ya juyo da mamaki takuma damqe mai kwalai agaban masu aiki "Me kake nufi danine wai,shikenan kawai sabida ta fadi magana seka wani yarda? Ni wlhy yau sekasan nayi da ita" hafsat ce ta matso ta sanya hannunta ta b'anb'are hannun zeezee a wuyan rigar muhammad tace bayan ta sanya hannu ta tura ta baya ta kuma nunata da d'an yatsa "Wlhy yau ne na farko kuma na qarshe dazaki ci kwalar mijina,banza jaka da batasan darajar auren taba ma bare mujinta wai nan ita yar gayu ce muma yar boko,amma acikin sanin darajar aure dana muji ko alihi bata sani ba" mayarda kallonta tayi ga masu aikin gidan tace cikin tsawa "Ku kuma muna fukan Allah maza ku watse mun anan" sumsum suka wuce ta mayarda dubanta zuwaga muhammad "Yaa muhammad dan Allah kayi hakuri duk nice naja maka,inshaa Allah bazan kara kulataba bare ma na b'ata ranka" bece mata komai ba,uta kuwa zainab tamkar an dasata haka tayi tsaye qiqam a wurin,part na hafsa ya wuce ita kuwa ta wuce part dinta hafsa kuwa tabi bayanshi...... Wanka tayi ta saka qaramar rigar bacci,sallan isha kadai tayi tabishi dakinshi,tararwa tayi harya kwanta,jiki a mace taje ta kwanta bayanshi,babu riga ajikinshi se guntun boxers kawai yana cikin bargo,bargon itama tashiga ta kwanta a bayanshi,ta sanya hannunta data zuro a saman bayanshi ta rada masa a kunne "yaa muhammad are u not feeling hungry? Banza ya mata,jikinta ne yayi sanyi ganin idanshi a bude alamace ta fushi yake "yaa muhammad dan Allah kayi hakuri,inshaa Allah bazan qara ba,zainab ma wlhy itane take tsokanana,kuma itane ta tsaya agaban motar wai bazan fitaba,bayan ta hanani key dakace tabani wannan ma a hannun kawu na karba" kallon ta ya juyo yayi,ya dagata gaba daya yana daga kwancen ya daurata saman ruwan cikinsa,kunya dukta kamata yace cikin shan mur "Menene dalilinki na zuwa police station kina matsayin matana? Mesa basu dauki statement naki a gidan ba,beside u dn't even call and tell me,seda yayanki yayi tunanin kira ya sanarmun?" sadda kanta tayi kasa sabida harga Allah batada niyyan gaya masa "Kayi hakuri yaa muhammad,bazan qara ba inshaa Allah" nisawa yayi "Hafsat" wannan ne karo na farko daya kirata da murya me nuni da tabbacin kalamanshi,kuma da sunanta kai tsaye haka,wannan ya sanya gaba daya jikinta ya mace ta kalleshi da lumsassun idanunta, dakyar tace "Na'am yaa muh'd" "Karki qara dukan zainab,kuma karna karajin kunyi fada,kota takaleki ki mata banxa,kuna bani damuwa da yawa hafsat,duka fa satinki d'aya agidan kuma ke nake gani da hankali a wurin ki nake saka ran zanji sanyi na samu nutsuwa,shine zaki biyewa zee kuta rigima a kusada hadi manku,kuma har ta wulakantamun mutunci agabansu" kwantar da kanta tayi asaman girjinsa tana hawaye cikeda kunya,tace "yaa muhammad dan Allah kayi hakuri wlhy bazan qara ba inshaa Allah,wannan ma kuskure ne" Dago kanta yayi ya qura mata ido ita kuwa sam ta kasa had'a idanta da nasa "Dago nashi kan yayi ya jona bakinsa da nata,d'auke numfashi tayi gaba d'aya lokaci daya kasala ya saukar mata,a hankali ya kwantar da ita d'ayan b'angaren har lokacin bakinsu yana had'e dana juna,cikin kwanciyar hankali yake sarrafa bakin nata,ta kasa koda magana kuma kunya ya sanya ta kasa sakewa dashi beside harga Allah batasan yanda ake wani kiss ba,sosai yayi kissin nata harta gaji sabida rashin sabo,ta kasa tureshi se kawai ta soma kuka,pulling out yayi ya kalleta,hannubya sanya ya share mata hawayen daya gangaro mata,runtse idanta tayi cikeda jin nauyinsa miqewa yayi ya rage fitilar dakin ya rage dim light kawai,ya dawo ya kwanta kusa da ita ya matsota sosai jikinsa,bakin nasa ya kara hadawa da nata,wannan bakin nata ya jima yana daukar masa hankali,hannunsa ya sanya ya dage yar guntuwar rigarta ya shafi flat tommy nata a hankali,wani numfashi taja sabida yanayin dataji ajikinta bata taba tsintar kanta cikin irin wannan yanayinba haka yaci gaba da shafata a hankali har zuwa saman lallausan girjinta, breast naya ya soma sarrafa ita kuwa ta kasa magana,yana mamakin duk girmansu suna tsaye qiqam, bakinshi ya daura gaba daya akan breast din nata wanda saqon dayake batan yagama haukata tunaninta gaba daya,kawai kuka ta saka masa janyewa yayi ya dagota sosai jikinsa "Hafsat kukan me kuma haka lapiya kuwa? Sekace ba mijinki bane ni na sunnah?" kukan tane ya kara yawa "yaa muhammad tsoro nakeji?" kallon mamaki ya mata "Haba hafsat tsoro kuma sekace wacce bata saba ba" kasa cewa dashi komai tayi shi kuwa ya sanya harshensa a kunnenta cikeda kwarewa,haka ya dinga bata wahala se kuka take jikinta kuwa sosai yake rawa,tasan menene aure takuma san wannan shine babban jigon auren amma ta rasa dalilin wannan haukacewar datake tunanin tayi,wataqil hakan baze rasa nasaba da rashin kawowa cewar ze aikata mata hakan yanzu ba, koda ya qara daura hannunshi saman breast nata rikewa tayi "yaa muhammad dan manzan Allah kayi hakuri,wlhy ban saba ba,ban iyaba wlhy tsoro nakeji,idan sabida namaka laifi ne aina baka hakuri dan Allah karufamun asiri kaji,Allah na tuba bazan kuma ba" mamakinta ne da tausayinta ya kamashi "to ki dena kuka,bazan qara miki ba kinji" da sauri ta gyada masa kai taja da baya,janyota ya qarayi jikinshi,yana mamakin wannan uban rawan da jikinta keyi ganuwar zufa duk sanyin ac gashi dama lokacin sanyi,haka ya rungumeta ya dinga patting bayanta a hankali harta soma bacci,amma tana baccinne a tsora ce,kura mata ido yayi yana me yaba kyawun halittar ta,sumar kanta tada baje ya sanye hannu ya janye mata sannan ya manna mata sumba a goshi ya kara matse ta a jikin shi,yana jin wani yanayi mara misaltuwa. *Sekunmun uzuri na koma makaranta yanzu* Mom Nu'aiym [2/18, 8:49 PM] Billy Galadanchi: *💅BAKIN RIJIYA....ba wurin wasan makaho bane*💅 Love story 2018 Billy galadanchi *HASKE WRITER'S ASSO.*(home of expert and perfect writers.) Wattpadd@ 68billygaladanchi *Sadaukarwa gareki qawar alkhairi ummie Aisha* *Wannan shafin naki ne, kanwata Aisha ta ma'aiki,Allah yabar mana qauna ameen* 30 Da asuba kuwa hafsa Allah ciwon jiki ya kawo mata ziyara sabida ansha duka,duk yayinda zatayi juyi seta ji tamkar kasusuwan ta zasu tsage,aikam kuka ta saka cikin bacci muhammad yaji sheshekar kukanta,tashi yayi ya kunna bed side lamp dake bedroom din ya janyota jikinshi,qara ta kuma sakawa cikin muryan kuka tace "Nashiga uku yaa muhammad da zafi fa" jikinsa ya daurata ya kalleta cikeda kulawa ya furta "Hafsat lafiya kuwa meya sameki?" cikin kukan tace "Yaa muhammad jikin duka ciwo yake mun,da k'yar nake juyawa yanzu bana ma iya juyawa" "Cikeda tausayi yace "subhanalahh kinje kinyi dambe da manyan mata sun zo zasu hallaka mun ke a banza,Allah duk abunda ya sameki bazan musu lamuni ba,tsami ne jikinki yayi sabida baki sababa wannan ba halin mutanen kirki bane,yanzu tashi muyi sallah sena gasa miki jikin naki" qara narkewa tayi "Ni bazan iya tashi ba wlhy" kwantar da ita yayi yazo yayi sallah sannan ya kunna heater ya ebo ruwan zafi,ya dakko qaramun towel rub ya saka acikin ruwan zafin sannan se ya kunna babbar fitilan d'akin zama yayi ya dinga dannan mata ruwan zafin kota ina idan ya daura seya huce yake sake tsomawa a ruwan ya jikoshi, se kukan shagwab'a takeyi wai zafi takeji, bayan ya idar

Table of Contents

Chapters

44 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44