Chapter 37
Chapter 37
rawa tace "Yaa muhammad ina damunka ko?" dagowa yayi ya kalleta,sannan ya miqa hannu ya kashe lamp din dakin ya juyo mata sannan yace "Hafsa in tambayeki mana" bata nashi amsa ba yaci gaba "Wannan mijin nakine ya hanani sukuni? Kokuma shine aranki da har yanzu kin kasa sakin jikin ki dani? Yanzu a ganinki ke hakan ya dace? Haka ake wasan aure da miji?" cikin qunan rai yanzu ta dago ta kalleshi tace "Ban gane ba?" "Kina nufin baki iya wasanni ba,gaskia na gano shammaz dinnan jahili kika aura,kokuma haka kawai yake zuwa miki tamkar wani dabba,shiyasa baki san yanda ake wasa ba?" sosai zuciyar hafsat ke tafasa yanzu kam da kalaman muhammad miqewa tayi daga kan gadon ta kunna fitilar dakin ta ja kayanta ta saka tafice gaba daya daga part din tsaki yaja ya koma ya kwanta,sekuma ya kasa nutsuwa gaba daya ganin yanda ranta ya baci da kalamanshi yasanya yaji bayajin dadi gaba daya haka dai ya kwana yanata juyi be samu baccin ba......A b'angaren hafsa kuwa rai a b'ace taje part d'inta duk haqurinta yau kam saida tayi kuka sosai kuma, kodai gani yake cewar ita d'in yar iskace? Kuma me zata masa abun da taga yana mata shi take masa kuma shi ai bashida jiki irinna mata,kuka kam aranar ta shashi over,ba iyaka haka tun asuba takira huda ta gaya mata abunda yake damunta,dariya huda tayi tace "Kinga hafsat bafa abun damuwa bane ba wlhy,mijine kika samu irin nawa d'an duniya ne sosai tarayraya yake so,kuma fa kinga shi sam besan cewar baki taba yiba,karki dauki fushi dashi kuma karki gaya masa baki sababa ila kawai komai kika ya miki ki masa irinshi,karki saka wata kunya kinji ba,nonon dayake wasa dashi naki ai shima yana da nono,idan yasha naki yanda duk kika yayi ya lallasheshi kema haka zakiyi ko ina najikinshi nakine ki taba,kuma akwai namijin dashi sam baya san kunya asaman shimfidar sa,kya bari idan kun gama hutawa da jikin juna ki qatarata da kunyar ki,karnaji kin soma fushi da mijinki gaskia,jahilan mata sune gaba da wani fushi da mazajensu,ki nutsu da kyau ki kula inane idan kika tab'a ajikinshi yakejin dad'i seki naqalci yin abun kinji ni aiko?" nisawa tayi ta mata godiya sannan sukayi sallama.......ktchn ta fad'a tayi pizza,da oreo milk shake da abinda ta kula yafiso ra'ayinsu yazo d'aya wato samosa, koda karfe 8 am tayi ta kammala a gurguje taje tayi wanka ta sanya wata rigar kimono gawn red ta d'aura black headtie, black earings da black flate shoe ba shakka tayi kyau sosai ba kad'an ba,a wani fine basket ta shirya komai tanufi part d'inshi ta k'ofar baya,mamaki tayi ganin tana turawa taga kofar a bude,kanta ta tura kai tsaye zuwa ciki taje dining ta shirya komai sannan ta wuce ciki,rankon bacci yake kasancewar jiyan be samu yayi ba,tun asuba kuwa dayayi sallah yake bacci yanzu har 9:26 am yanata bacci,a hankali taje kusa dashi ta kwanta gefenshi,kwantar da kanta tayi adaidai kunnenshi ta riqa shafa bayanshi a hankali tana kiran sunanshi a kunnenshi cikin wani salo da murya qasa qasa" a hankali ya bud'e idanshi kamshin jikinta kawai daya shaqa seda yaja numfashi ya fesar,juyowa yayi ya fuskanceta sosai yace "Good morning wyfy,shine kika tasheni ko,bayan kene kika hanani bacci gaba d'aya jiya" Murmushi ta sakar masa "Sannu da tashi yaa muhammad" janyota yayi da qarfi ta fad'o jikinsa,hannu ya sanya ya laquce mata hanci "mesa zakimun fushi,bayan kinsan banasan ganin bacin ranki,seki ka hanani bacci gaba daya se yanzu kuma ina ramawa kinzo kin tasheni" murmushi tayi "yaa muhammad nifa ba wai fushi nayi ba,naga inata b'atama rai shine naga gwara inbarka ka huta" murmushi yayi shima "Baby karki qaramun fushi dan Allah kinga wlhy bacci gaba daya kasayi nayi se yanzu da safennan, nasamu nayi" murmushi kawai tayi ta gano ya gane cewan fushi tayi ba buqatar wani b'oye b'oye "kayi wanka semuje kaci breakfast ko?" murmushin shi yayi ya miqe ita ma ta wuce zuwa parlor domin jiranshi,koda suka gama breakfast kallonshi tayi "yaa muhammad baccin zaka koma ne?" "haka nakeso kaina nauyi yakemun" girgiza kanta tayi sannan tace "To bakomai barinje sena qara shigowa" juyawa yayi ciki kawai batare daya ce kala ba, ita kuwa zuwa tayi ta shirya cikin wasu kaya riga da wando masu santsi ta feshe jikonta da turaruka na alfarma sannan ta sanya hijab qatoto ta wuce kai tsaye part d'inshi,rufeshi tayi ruf sannan tawuce bed room nashi,ya kashe fitila ko ina yayi luf luf,kai tsaye zare hijab dinta tayi lalubenshi dayake bawai kamar duhun dare bane,yaye duvet din tayi ta shige ciki kai tsaye matsawa tayi tankwanta suna fuskantar juna kuma kusa dashi sosai,hannnunta yablalubo sabida yaji shigowarta yace "Baby kinzo tayani bacci ne?" kunyace ta kamata a hankali ta furta "Nima zuwa nayi rankon bacci,sam jiyan ban runtsa ba sabida b'ata maka rai danayi" matsowa yayi da ita jikinshi sosai yace "zo nan in sakaki bacci" matsawa itama tayi ganin yayi shiru tace "Yaa muhammad zansha" hannunta ya qaro d'amqowa "Mezaki sha hafsat?" cura kanta tayi acikin qirshin sa "Bakinka mana" ta bashi amsa kan nata yana cikin qirjinsa,hannu ya sanya ya tallafo kan nata ya manna bakinsa da nata,yau dai hafsat duk yanda muhammad ya mata haka take masa,a zatonsa yau d'in ta sakko ne, hannunshi yakai kan breast nata ya soma shafawa a hankali hafsat neman sheqewa takeyi koda yakai bakinsa ya soma tsotsan breast nata tafara mai sambatun dabata masan me take fadaba,wani feelings ne yake fizgarta dabatasan wane iri bane,lalubar kanshi take tako ina,muhammad ya isa na namiji yasan hanyar da ake bi da mace a sarrafata tasha dad'i babu inda baya lasa a jikinta,tun tana iya magana harta koma se numfarfashi takeyi, sam shi be kawo aranshi cewan wai hafsa vergin bace wannan ya sanya yamata hawan qafara ya shiga gaba d'aya,tsoro ne me tsanani da azaba suka kawo mata ziyarar bazata, shikuwa mamakin yake yanda hanyar take a toshe amma fa sabida ya matsu be tsaya wani tunanin ba ko kawo tausayi ya kutsa mata bil haqqi,tun tana cizo tana yakushin sa harta haqura,sam bebi da ita ta hanyar wai itadin budurwa bace, Sanda ya nutsu tukunnan kusan 40 mnts yana abu daya sannan yakula da aika aikar daya mata har lokacin kuwa kuka take ba qaqqautawa, fitila ya kunno lokaci daya qirjinsa ya doka,innalillahi wa inna ilahirajiun itace kalmar daya furta,sannan komai ya fara dawo masa,tabbas wannan yarinyar bata taba tarawa da namiji ba se yanzu,inko hakane na aikata mata barna, ga shigar sauri gakuma dadewa ana murzarta,ban daki ya fada yacika bawo da ruwan d'imi dettol ya zuba kadan sannan ya dawo har lokacin kuka takeyi,daukarta jikinta duk ya gama mutuwa,ya wuce toilet din da ita uwar qara ta saka sanda tashiga ruwan zafin "yaa muhammad dan Allah idan laifi namaka kayi hakuri,Allah bazan qaraba,da zafi wlhy,da zafi sosai" tausayinta yaji ya kamashi "Kiyi hakuri hafsat na,dena kukan haka wlhy bansan baki sababa bane ai,da bazan miki da zafi ba,yanzu kuwa wannan kadai ze baki relief daure kinji?" kukanta taci gaba dayi shida kanshi ya mata wanka ya tayata tayi wankan tsalki sannan ya daukota zuwa other bed room din sabida wannan gadon ba tarihin bedsheet nashi...... Har wannan
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44