Skip to content

Chapter 41

Chapter 41

Bakin Rijiya Book One Complete Hausa Novel 1,271 words 0 views Progress saved
Download Book

ko bayan ranshi karyaji ana zancen wannan agreements din kuma lallai hafsa seyaci mata mutunci,haka suka kwasa suka wuce gida Hafsat tanata uban kuka,acan ma Ammy hakuri ta ringa bata seda taga ta sauka sannan ta musu sallama. Cikin dare sun kwanta batare da kowa yawa dan uwansa magana ba,se kawai hafsat ta tashi tayita uban kuka,tana tausayawa kanta sabida ita kadai tasan wuyar datasha sabida rashin muhammad kusa da ita ta kasa gane wane kalan baqin jinine da ita maza basa santa,jin kukanta ya sanya ya tashi zaune,janyota yayi jikinsa yace "Haba hafsat,yanzu tsabar k'iyayyar da kikemun ne ya sanya kika zauna tsakiyan dare kina kuka,inama ace ina hanyar dazan sassauta miki wannan azabar wlhy danayi bazan iya rayuwa baki ba hafsat kece farin cikina wlhy ina matukar qaunarki ki yarda dani,ina sanki fiyeda tunaninki" banza ta masa ya riqota ya juyoda ita ta fuskan cesa sosai "Menene damuwanki dani hafsat? Mena miki wanda bakyaso? Mesa bakya sona" "yaa muhammad tsoro nakeji wlhy tsoro nakeji" hannunshi ya sanya ya d'ago mata hab'a "meyake bai tsoro? Tsoron me kikeji hafsat?" "Ina tsoron son danake maka,ina mamakin qaunar danake maka,ina mamakin zuciya ta,yanda nakeji game dakai ban tab'a jin hakan gameda ko wane namiji ba,wai kasan sanda nake gida bana bacci,juyi nake ina tunaninka,Idan ma na samu baccin ya d'aukeni yinshi nakeyi cikeda mafarkai barkatai duk naka,na saba da kwanci cikin ni'imtaccen jikin kannan,bana iya cin abunci sabida na saba munacin abincin a k'warya d'aya bana iya komai,wankan ma da kakemun bana iya yiwa kaina,kalli fa duk nayi baqi,yaa muhammad baka kula na rame ba,dan Allah karkamun kamar sauran maza ka soni niba dodo bace mutum ce,ka qaunaceni niba jab'a bace bare kace zaka guji wari,wlhy yaa muhammd se bayan naje gida na gano rayuwata a tarwatse take idan baka cikinta" Wani sanyi ne yaji yana ratsa ilahirin jikinshi rungumeta yayi tsaaam ya manna sumba a wuya "Ina sanki fiyeda tunaninki,ina qaunarki fiyeda yanda danakewa kaina,bakida ta biyu a wurina kuma bazaki taba samu va,wlhy ki yarda dani hafsat ina sanki sosai ki dena tsoro na ina kuma qaunarki fiyeda tunanin me tunani" murmushi ta masa,ta narke fuska sosai cikin shagwab'a tace "Yaa muhammad Nayi misaing nama wlhy,nasha wahala plss nika bani insha" "Bayan kin gama bani wahala,rashin na kusan sati biyu da kwanaki abana iya runtswa sena rama bazan baki ba" kwantar da kanta tayi saman qirjinsa "Dan Allah ka bani harshenka in tsotsa,nayi missing tsotsarshi sosai,duk sanda zansh swt sabida ya debemun kewar shi senaji taste din ba iri daya ba sam, kuma inaso insha wannan ta daura yatsanta saman lips nashi, da wannan ta nuna breast dinshi da kuma" seta rufe fuskarta da tafukan hannayenta duka biyu, dago da kanta yayi ya cura bakinshi acikin nata mamaki ta bashi yanda ta kaiwa harshensa cafka,tashiga tsotsa sekace wata zararriya, baji ba gani haka ta lasheshi,harshenta ne har saman wuyansa da kunnensa ranar dai muhammad ne ya zama starin mota itako driver,Har yan twins dinshi na qasan abar tabi tana tsotsa tana wasa da dasu, ihun dadi kam ya shashi ba adadi,daga qarshe suka faranta ran junansu basu suka saurarawa juna ba seda suka gaji over sannan tukunna,da shagwaba tace ita bacci zatayi dakyar ya lallab'ata tayi wanka,har sun kwanta tace dashi "yaa muhammad dan Allah duk abinda na maka wanda na sani da wanda ban saniba ka yafemun,kuma ko bayan bananan ka roqar mun yafiyar kowa,haka kawai se in riqajin kamar mutuwa zanyi" kallonta sosai yayi sannan yace bayn ya rungumeta "Meya kawo wannan maganar kuma hafsat na? Dan Allah ki dena inshaa Allah bazaki mutu yanzu ba" murnushi dai ta masa batace komai ba. Da Asuba juyin duniya yayi hafsa ta tashi tayi sallah amma shiru,haryaje masallaci ya dawo bata farka ba,ya dinga tashinta amma ina koda ya birki tota se kumfa yagani a bakinta idanta ya juye yayi fari fat ba alamun numfashi a tare da ita.... Mom Nu'aiym [2/23, 8:56 PM] Billy Galadanchi: *💅BAKIN RIJIYA....ba wurin wasan makaho bane*💅 Love story 2018 Billy galadanchi *HASKE WRITER'S ASSO.*(home of expert and perfect writers.) Wattpadd@ 68billygaladanchi *Sadaukarwa gareki qawar alkhairi ummie Aisha* 35 Gaba d'aya muhammad hankalinshi ya gama tashi, da gudunshi kuwa yayi hanyar waje,buzun megadinsu yace wa "Bani gawayi da sauri bani gawayi" cikin rashin fahimta me gadin yace "Ranka shi dad'e Me wuta kho mara hi?" cikin takaici yace mara dan Allah yi maza ka daka mun me yawa yanzunnan sauri nake,dashi aka daka gawayin yaje ya jute a cup ya zuba ruwan dimi, da sauri ya dawo ya goge mata baki ya ringa sanya cokali yana mata d'urensa a baki gashi bata cikin hayyacin ta, haka harya samu ta hafiye fiye da rabin shi,aikam segashi tafara amai me baqi da kore sosai sosai, tun tana iya yunkurawa harta soma yinsa daga kwance ganin wannan jiran baze haifar masa da komai ba ya sanya ya kwashe ta xuwa asibiti ya gano poison taci,duk ya gama diriri cewa kuma tunaninsa ya tsaya cak, karb'ar gaggawa aka mata a asibiti,kuma atake suka gano poison ne taci a abunci kuma me yawan gaske,muhammad na tsaye yana jiran fitowar doctor's d'in,waya aka masa akan ga Ammy tanata fitar da kumfa a baki,she's unconcious ma self,kukan gaske ya saka ya sanya aka kawo masa ita a wannan asibitin,poison iri daya suka sha,kuma irin wanda yake dadewa yana zagayar jikine kafin yafara aiki, Ita dai kam Ammy an samo matsala sabida yashiga jikinta sosai amma ita dai da sauqi,dama yana kashe wa slowly within 24 hours Allah yasa anyi saurin ganewa aka kawosu asibiti before d time,hafsat ce da sauqi sedai zasuyi inducing nata ta haihu sabida babyn ya mutu already,muhammad yasha kuka inda atake ya soma tunanin inda sukaci abinci jiya atare,sabida police report da ake buqata, se kaiwa da kawo wa yakeyi a parlor yabaro asibitin, yasan sunsha lemo gidansu hafsat amma banda hafsat shida Ammy ne kawai, in hakane shida ita ya dace su kamu banda hafsat,yama rasa tunanin dazeyi gaba d'aya,zama yayi ya dafe kanshi,can kuma se gabanshi ya fad'i tunawan da yayi an kawo musu yoghurt anan b'ngaren na hafsat dasuka dawo jiya kuma shi be shaba,sabida baya shan abu me sugar se sugar free,ko lemon na gidansu hafsat sparkling soda ne kawai yasha, zabura yayi yaje ya samu hasano,wacce itace ta kawo drink d'in,kallonta sosai yayi ya murtuqe fuska yace "Wannan milk da kika kawowa Ammy na dakuma hafsat jiya damuka dawo,daga ina ya fito?" Cikin rashin damuwa tace "Da safe ne jiya Karime tazo dasu guda biyu,tace wai kaine kace ta kawo nan kuma kar wanda yasha se hajiya natane,shine jiya naga Ammy babban baquwane kuma nasan batashan cock shika dai ne kuma a gidan se wannan shine na kawo musu daya daga cikin madarar" kallon sosai ya mata jeki ki kiramun karimen, miqewa tayi suka dawo tare da karimen "Waye ya baki madarar dakika kawo kika ce nine na baki kawo? Kuma yaushe mukayi dake cewar kar wanda yasha na hafsa ne?" ita dinma dai cikin rashin damuwa tace "yallab'ai ai haj zainab ce tace kaine kace abani in kawo,har cewa nayi da itan ai haj hafsat bata nan tace dani zata dawo ne a ranar wai shiyasa na isar da saqon naka"

Table of Contents

Chapters

44 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44