Chapter 36
Chapter 36
kuma taji hafsat ta kwanta mata a rai,suna haka aka soma shigowa da manyan warmers koda Ammy taji ita kawowa seta fad'ad'a fara'arta harga Allah taji sanyi har cikin ranta,ashe zata samu masu taimakonta koda tsufanta yasa ta kasa da tana damuwa da rashin Islaha a kusa da ita amma lokaci daya setake ganin idan hafsat na kusa bazati maraicin yara ba, godiya tayiwa hafsat sekace bame kudi ba kuma agaban hafsa ta zauna taci abuncin sosai,har tana cewa bata taba cin abuncin dataji dadin shi kamar wannan ba,muhammad dai se washe baki yakeyi,koda zasu tafi albarka ta saka musu tace da muhammad bayan hafsa tayi gaba "Kariqe matarka hannu bibbiyu muhammad kada ko bayan ba raina naji ka wulakanta yarin yarnan na yaba da kyawawan halayenta lokaci daya,matar mujahid da Amir kokuma matarka zainab babu wanda ya taba3 dafa ko indomie ya aikon da ita kokuma wacce bata hada wurin zama daya dani,inaso ka kula sosai ka zauna da uwar 'ya'ya ta gari kaji ko?"girgiza mata kanshi yayi sannan yamata sallama suka tafi,hafsa ko tasha kyaututtuka harda turaruka da laces,atamfofi da sarqar gwal.... A gida kuwa kai tsaye part dinshi yaje da hafsat yakira zee a waya tazo ta samesu,ko kallon hafsat batayiba daga tsaye kuma tace da muhammad "dadyn Nu'aiym gani lafiya kuwa" kallonta yayi yace "Zama zakiyi" zaman tayi ya kalle ta "Dama zancen raba kwana ne,na zabi kwana biyu a ko ina,sekuma zancen ra'ayin inda zaku riqa samu na,ni nafison duk wacce dake da kwana ta sameni a part dinnan nawa,bansan haya niya" kallon sheqeqe ta masa "Muhammad nifa bansan wulaknci wlhy, tunkan wannan matar tazo nafi 2yrs bana kwana wuri daya dakai,se yanzu tsabar raini zakace mu kasa kwana sekace gwad'an rama a faranti? Kaga nifa kasan bawai lalurar ka zanba ga kuma zuwana office,idan so kake mu fara kwana atare kabari ku gama angwanci nanda 6 month nice na yarda da wannan so karka damu" Amaimakon ya damu seyace "Kya iya tafiya dama shine kawai" miqewa tayi ko a kwalar riganta tayi waje,araina nace lallai zainab baki san meye kishi ba zaki sha mamaki kuwa loxx..... A b'angare shammaz kuwa dasu haleema rigima ake sosai,kuma su haleema sukayi rashin sa'a j.A ne lauyan shammaz,duk ya gama tattare kayanshi data sata se zare ido sukeyi kuma yace baze saketaba,ya shirya wulakan ta ta over ma. Da dare kuwa hafsat bataga muhammad ba har sha dayan dare duk ta damu, wayanta ta daga takirasa,yana wani shan qamshi ya daga kiran,cikin sanyi tace "Yaa muhammad lafiya kuwa,naga motarka amma banga kashigo cin dinner ba" gyaran murya yayi yace "Hafsat ki tambayi hadimanki inane kofar baya,idan suka nuna miki ki fito zakiga wata kofar ta baya nima ta part nawa wacce zata sadaki da cikin gidan nawa ki shigo tanan,na sanar dake cewar bana san hayaniyar en aikin nan fa,ki zomun da samosa inada fresh milk anan" Komai taje masa dashi amma bataje da shirin kwanciya ba, koda yazo ze kwanta seta masa sallama ya wani harareta "kizo mana mu kwanta ina zaki?" shagwab'ewa tayi "Yaa muhammad nifa banmayi shirin kwanci yaba" kallonta yakumayi ya miqe ya bude drawer yazaro wata rigar baccin mata,yazo yazaga bayanta ya zuge zip na rigarta,ya zuge na skirt ko motsi bata yiba,ya zubar dasu anan,bra dinta ya balle ya cillar gefe daya sannan atabayn ya zura hannuwanshi ya cafki dukiyar fulaninta hhhhqqqh taja wani numfashi ya daura gashin gemunsa saman wuyanta yana gogawa a hankali,sumane kawai hafsat batayi, juyo da ita yayi ya daura bakinsa saman kunnenta ya hura mata iska me dumi, sannan ya sanya harshe aciki,ci gaba yayi da lasar jikinta da harshen ta,hannunsa daya yana kan nipple nata yana murzawa cikeda salo da kwarewa sannan kuma dayan hannun ya riqe waist nata dashi, hafsat gigicewa tayi cikin wata murya ta furta "yaa muhammad zan fad'i" Daukarta yayi cak zuwa kan makeken gadon ya kwantar da ita yaci gaba da aika mata saqonni,hannunshi yakai ya lalubi cinyarta sannan ya gangara zuwa managan nata,bakinshi yana kan breast nata,ayya hafsa ta kusa macewa kan dadi lolx,tsoro ne ya kamata jin yana shiri zare mata pant gashi ya kutsa hannunshi acikin pant din yana aika saqonni hanyar murza mata abun saman a hankali "wayyo Allah yaa muhammad dan Allah kayi hakuri,wlhy tsoro nakeji, dan Allah kayi hakuri kai bakasan albarka ne,ka tausayamun dan Allah" Be saurareta ba ta zare jikinta da sauri ta takura can gefe,gogan fushi yayi ya fita parlor yabarta anan..... Mom Nu'aiym [2/19, 9:40 PM] Billy Galadanchi: *💅BAKIN RIJIYA....ba wurin wasan makaho bane*💅 Love story 2018 Billy galadanchi *HASKE WRITER'S ASSO.*(home of expert and perfect writers.) Wattpadd@ 68billygaladanchi *Sadaukarwa gareki qawar alkhairi ummie Aisha* 31 Duk se hafsa taji ba dadi sam abunda ta masa,tsoro me tsanani ya kamata ganin yanda ya zuciya da abinda ta masa,ganin yafi 1 hour be dawo ba ya sanya ta daura towel tafito a prlor ta ganshi kwance saman carpet yayi pillor da trow pillow,kusa dashi ta kwanta ko fitilar bata kashe ba itama shi a wannan lokacin yamayi bacci abunshi,sosai tashige masa acikin jiki ta kwanta yanajinta amma seya mata tamkar bacci yakeyi,a hankali yakejin saukar hawayenta masu d'imi asaman qirjinshi,duk yanda yaso ya basar tausayinta ya hana,kanta ya daura asaman hannunshi daya miqe yace murya can qasa "Hafsat lafiya kukan me kike" amaimakon tabashi amsa seta qara sautin kukan nata, matseta yayi sosai "Gwara kimun komai ma akan wannan zubar hawayen dakike hafsat,wlhy bansan mesaba na tsani ganin kukan nan naki sam bana sansa wlhy,yana tayar mun da hankali over,dan Allah kiyi hakuri kinji,sanar dani meyake damunki?" Cikin muryan kuma tace "Bakai bane kake fushi dani,ni banso inga ina b'ata ranka kuma sannan ni tsoro nakeji" Kallonta yayi yaga idanta ma arufe yake ruf, yace "Kece banasan abunda kike mun hafsat,sekace yau kika fara ganin maza? Sam bakya kyautawa kanki abunda kikeyi wlhy kinsan kuwa haramunne yin hakan,nifa mijin kine" shiru tayi wannan ya sanya ya tashi ya koma daki ya barta agun ganin sam bawai yarda zatayi ba ga alama tsanar datake masa ya wuce tunanin me hankali,ta gano qarayin fushi yayi da ita,wannan ya sanya ta bi bayanshi tun a tsakiyar parlor din ta cillar da towel dake jikinta,qirjinta se dokawa yakeyi sabida tunawa datake abunda ta gani awurin wasu turawa masu sana'ar yada bf,ita tasha lalubawa batada wannan hanyar idan ko har irinshi za'a mata lallai ko mutuwa zatayi ba shakka.........Tana hawa saman gadon ya daka mata tsawa "Maza ki fice ki bani wuri,tunda tawa qiyayyar aranki hartakai ki hanani haqqina,kije can da tunanin wani na tunda haka kika zab'a" Amaimakon ta sauka se qara hawa tayi sanda taje kusa dashi dukda tanajin kunya ga side lamp a kunne ta daure tace "yaa muhammad ihu kuma da darennan wlhy bazan maka gaddama ba gani nan im all urs se yanda kayi dani" jikinshi ne yayi sanyi amma bece da ita komai ba,kwantawa tayi kusa dashi ya juya mata baya har yanzu fushi yakeyi,ta bayanshin ta kwanta ta rungumoshi jikinta,hannuwanta asaman girjinsa,tarasa dalilin dayasa takejin zuciyarta na azalzalarta akan tamasa yanda yakeso,batasan fushinsa akanta,shashafashi tashigayi tako ina,banza ya mata tafi minti goma tana shafar jikinsa yanda taga yana mata amma sam beko motsa ba,wannan abun be dameta ba murya na
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44