Chapter 38
Chapter 38
kayan ta a sabon gidan su nan cikin G.R.A d'in bayan gidan su Mum duk da Saudat da Yusrah na fama da nasu cikin. . Ranar suna yara sunci sunan Baban Zajlah da kuma Mum, inda ake ma Abubakar inkiya da Ikrama Maryam kuma Ikram. Ranar gida ya cika mak'il da y'an suna, Zajlah, Saudat, Salmat, Yusrah Naja'atu da Shema'u suka saka kaya iri d'aya wata dakakkar shadda mai ruwan milk. Fatima, Bahijja, Lateefa da Musirrah suma ba'a barsu a baya ba, don suma sun yima Zajlah kara har da yaran su. Wata tawaga na hango tafe sunci ado, kowan nen su baki har kunne, sai da suka iso kusa ne sannan naga mai jagorantar tafiyar ba kowa bace sai Aunty Sis, Momma na Mariya girgir (snowhite), Badiyya, mmn Bakir, Ameena Bappa, Feenah umar, mmn Faruk, Humaira Ya'u, Mmn Khairullah, Sofys-closet, Aisha Bello, Maryam yusuf, Hauwa Jidderh, Aunty Baraka suma sun yiwa Zajlah kara, ashe da gaske soyayyar da suke yi mata ba a baki bace kawai. Ranar twins sun sha d'auka ga mutane saboda pix d'in da ake ta d'auka, sai daga baya ne Alamein ya shige part d'inshi da yaran. Suna kam ya yi armashi abu gwanin ban sha'awa, kowan ne mutum sai da ya fita da jaka da agogo masu tambarin Ikram da Ikrama. ** Bayan shekara biyar, yara na hango su uku suna kiciniyar bud'e mota zasu shiga yayin da Alamein ke tara-tara dasu kan su bari inya dawo zai kai su gidajen, yanzu yana sauri ne, rigima suka aza wanda ya rasa ya zaiyi dasu, suna hakan ne sai ga Zajlah ta fito da key d'in mota a hannun ta, nan ta fanshi Alamein ya fice sannan ta loda su a mota suka fita. Shagunan ta na d'inki ne ta fara kai ziyara inda taga komai na tafiya yanda ya dace, daga nan ta wuce gidan Salmat, Mus'ab da Haydar ne suka shek'o taryar su, nan aka baje ana ta hira. . Sunje gidan Saudat da yaran ta biyu, Fa'iz da Muftah, Sai Yusrah ita ko y'ar ta d'aya Zainab, daga nan gidan su ta wuce suka wuni can inda Ikrama yace tunda ba skul nan zai kwana, nan suka barshi suka wuce sai gidan Naja'atu, sai gidan Mum shi da yake kusa da gida. Ikram ce da little Zajlah suka d'anewa Dad sai tumurmusar shi suke yi, Mum na fad'a kar su karya mata miji, nan dai Zajlah ta bar su ta fice gida, taso ta shiga gidan Shema'u aka ce ta wuce Abuja gurin yiwa oga hutu. *** Kwance suke yana bata labarin Visa d'inda ya je cuku-cuku an samu ta Mum da Dad sai Baban ta daya biyawa aikin hajji, saboda ita sunje bayan ta yaye su twins, cikin kud'in shagunan ta na d'inki daya bud'a mata ta biyawa Mal Inuwa inda suka yita sanya mata albarka. "Ina alfahari dake a rayuwa ta domin kin zamo haske a lamurrana, yanzu gashi A DALILIN GATA* da Mum ta yimin na zamo mai kamilallar zuciya da kuma alfaharin samun ki a matsayin uwar Y'ay'a na, ya kama ta yau asamu little Alamein tunda kin raba yara kina buk'atar hutawa da Hubbyn ki". . Ganin cewa abin zai fi k'arfin gani na yasa na jama su k'ofa na fice, Asuba ta gari. . TAMMAT BI HAMDILLAH An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38