Skip to content

Chapter 42

Chapter 42

Yar Sadaka Book One Complete Hausa Novel 1,205 words 0 views Progress saved
Download Book

Shiga ranta. To Dan sa Ido Naji' Amma yanzu bazaku tafi da itaba Dan gaskiya Idan Kika dauketa a haka Ni kaina Bazan Samu nutsuwa ba,,sabida nasan rigima zata tayi acan. Zaro Ido Khadija tayi tana cewa' to ranka ya Dade Dama Naga lokaci yaja' Amma Dan Allah karka Bari a wuce gobe Ko jibi Dan gaskiya banasan ayi daurin aurenka ban dauke nijlah ba. Sosa kai mashkur yayi yace Karki damu Nida kaina Zan kawomiki ita sedai inada sharuda masu yawa Akan matata. Ok Ina sauraranka? No ba yanzu zamuyi Magana ba Saina kawota sabida wannan dansa idon Yana nan mashkur ya fada Yana hararan jabeer. Tabe baki jabeer yayi Yana cewa' kaga Maida wuqar niba bakon zafi bane Duk nasan zanji Koma menene. Dariya suka sa gaba dayansu nan suka Tashi mashkur ya rakasu Har bakin kofa tare da Kiran driver' Key Mota ya bashi Yana cewa' da Allah bala ka kaisu gida, amsa key bala yayi cike da ladabi Yana duban jabeer.. Sakin baki jabeer yayi Yana hararan mashkur' Sarai mashkur ya ganshi amma yaqi kulawa Saima kudi masu yawa daya dauko a cikin aljihunsa ya ba Khadija,, amsa tayi tana godiya sabida tasan Duk acikin aikinta kudin yake. Amma kai anyi Dan iska' Wai kana nufin drive ne Ze kaimu gida? Lumshe Ido mashkur yayi ya Kuma Bude Yana cewa' yanzu kai Idan naje Zan kaika gida aika tausayamin' Ko bakaga iyalina cikin Wani Hali ba? Hhhh Malam kawai kace akwai abinda zakaje kayi' riqe baki mashkur yayi Yana Magana a Hankali yadda bame ji sai jabeer' Wai kai waya gayama' nifa Ko hannunta Bana riqewa da Wani Abu. Kai dallah tafi can Sai Dai ka Gaya Wani Amma Daga yadda kake rawan qafa ninasan ba'a banza ba' to ganin Yana neman Jan maganar yasa Mashkur cewa kai Naji din jeka kawai dansa ido. Gwalo jabeer yayimasa ya Kuma Shiga cikin motan Suna dagawa juna hannu. Suna tafiya Hajiya Khadija Na dariya' haka jabeer ya tsareta da tambayoyi iri iri' Uhmn jabeer abinda ya dauremin kai nagani, ka Duba yarinayarnan nijlah dako shekarun kirki Bata dashi Amma tasan soyayya da Kishi. Haka Duniya ta Zama Mata dayawa basusan darajar auren da dawainiyarsaba Sai Kishin tsiya suka dorama ransu. Hakane Amma nijlah ba wannan take ba,,cewan Khadija tana San kare nijlah' dariya jabeer yayi yace' Shiyasa nakeso ki dauketa ki koyamata rayuwa ta zubar da wannan banzan Kishin nata ta yadda zata zauna da mashkur lafiya kafin Yasmeen ta kwace Mata Shi . Insha Allah Hakan Baze taba faruwa ba tinda Suna San juna,,to Allah yasa jabeer yafada Yana cewa driver yauwa nan yayi' nan drive yayi parking jabeer ya fita Yana yiwa Khadija godiya.. Bayan fitan jabeer driver ya ajiye Khadija a nata gidan.. Tinda su jabeer suka tafi mashkur ya Koma ciki Yana dariya a hankali tare da tambayan Kashi dalilin dayasa mutane da yawa Ke cewa Yana bala'in San nijlah' Duk da yasan yanasanta Amma Suna zafafan soyayyar fiye da yadda take' da wannan tinanin ya qarasa Shiga Dakin nijlah.. Zaune take qasa ta Hada kai day gwiwa tana rera kuka,,Dan qaramin bakin nan nata a gaba ta chunoshi.. Tabe baki mashkur yayi Yana cewa kin kyauta' Bata tankashi ba ya Koma gefen bed ya zauna tare da daukan wayanshi yayi dealing number yasmeen' Jin tafara ringing ya tsashi ya fito falo, Yasmeen dake kwance tana chat da wayanta Taji ringing Seda taji wayan yakusa tsinkewa a hankali tayi Picking wayar ta kai kunne' hello baby na' Daga Dayan bangaren mashkur ya gyara kwanciyarsa Kan kujera yace' Na'am baby ya kike. Cike da shagwaba Yasmeen tace ba lafiya' a firgice mashkur yace what Yasmeen meke damunki' dariya Yasmeen tayi tace' baby Kaine fa kaqi kirana tin safe. Eyyah Harkin dagamin hankali indai nine kiyi hakuri aiyukane suka riqeni. Uhmn Baka laifi baby na,Toya aikin? Yace alhamdulillah, Yasmeen account number naki Zaki turomin? Murmushi Yasmeen tayi ta Wani lokaci kafin tace'baby me Kuma zanyi da kudi yanzu? Kinga ba musu Nace zamuyi ba account kawai Nace ki bani' karyar da murya Yasmeen tayi tana cewa' Dan Allah baby kayi hakuri da batin amsar account sabida abbana yagama komai ya Bani kudin da Ze Iya muyi komai Har a gama Ni wallahi Idan kanasan Qari Saina baka ta qare maganar da alamar tsokala sabida tasan mashkur ya tsani tace zata bashi kudi.. Katsata yayi yace what Yasmeen niko' dasauri tace ah ah fa,, nan sukayi dariya sabida yasan tsokalane kawai tayi saiya chanza zancen ta hanyar tambayan mama? Be qare maganar ba yaga nijlah tsaye a bayansa tana turo baki' be Kalli inda take ba yace' kinga Zan zo anjima kadan ki kulamin da kanki. Nan ya juyo Yana Kallan nijlah kafin yayi Magana ta Koma daki da gudu tana kuka' murmushi mashkur yayi ya tashi yabi bayanta. Yaci sa'a Bata rufe kofan ba,kai tsaye ya Shiga Dakin ya janyota jikinshi,, a hankali ya dago fuskanta Yana qaremata kallo yace' ' Yar rigimata yafada Yana zagaye hannunsa Duka akan qugunta, bayanta ya Shiga shafawa alaman rarrashinta. Cikin Salo da birgewa Hade da matsananciyar sha'awanta mashkur yafara magana. Nijlah ta? Meyasa kikesan wahalan dani' kodai bakisona? Ki gayamin, Dan Allah ki gayamin nasan zuwa yanzu kinsan menene soyayya sabida kema kinajin abinda nake ji' Shiru Nijlah tayi tana mamakin yadda ya zauna gabanta Yana wadannan maganganun beko Duba yarintartaba. Hannu yasa Yana shafa fuskanta Hade da wuyanta Yana Mata tafiyan tsutsa' lokaci guda suka safke ajiyar zuciya kowanne su da abinda yake saqawa a cikin zuciyarsa. Kiyi Magana mana nijlah kinajina Har cikin nan Ko? Yafada Yana tafa saitin zuciyarta. Wani irin Yar nijlah Taji Wanda Bata tabajin irinsaba nan tafara qoqarin kwacewa sedai mashkur be Bata damar Hakan ba Saima cigaba da jagwalgwalata yake Yana rikitama kansa lissafi. Dakyar nijlah ta Iya Bude baki a hankali tace' Ni Ni ka sakeni' banaso ta fada cikin sarqewar numfashi' Wannan Abu ba qaramin daurewa mashkur kai yayi ba sedai daya Tina tayi fara period Sai yayi murmushi Yaja hannunta suka fada Kan lafiyayyan gadonsu Wanda yaji Wani hadendan bedsheets.. Suna fadawa ya qara matseta sosai a jikinshi Yana fidda numfashi a hankali' qoqarin yin Magana take yayi saurin Hade bakinsu Yana Mata Wani irin tsotso kama ya Samu Babbar mace.. Lokaci guda ya birkice Mata Yana aika Mata sakonni masu wuyar fassara' Wani irin damqa ya kaiwa boobs dinta Yana shafasu idansa rufe' qoqarin janye rigar jikinta yake sukayi ana kwankwasa kofa da karfi ana kwala masa Kira.. Mashkur Mashkur mashkur?........ Comments & share *Momn sultan ce*✍✍✍ 💘💘 *'YAR SADAKA..*💘💘 *STORY & WRITING BY...* *BY* *MOMN SULTAN* *DEDICATED TO.....* *MMN AMATULLAH* *SPECIAL GIFT TO...* *'YAR SADAKA FAN'S 1....* 6⃣4⃣&6⃣5⃣ Dan ubanka nace ka Bude kofan kafin Na balleta' ka Bude Nace mashkur Baka jinane? Mummy ta fada cikin fada.. Dakyar mashkur ya Iya tsayawa da abinda yake yayinda kukan nijlah ya qara qarfi Har mummy Na Iya jinsa,, Baze Iya Magana ba Dan haka ya janyota jikinshi Yana qara rumgumeta tare da yimata Magana cikin kunnanta' Lamo nijlah tayi a jikinsa tana Maida numfashi kafin ta fara qoqarin Tashi a jikinsa. Ki tsaya yanzu Zan sakeki sonake jikinki ya dawo daidai kidena wannan karkarwan kinji? Bata Iya Magana

Table of Contents

Chapters

46 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46