Skip to content

Chapter 30

Chapter 30

Yar Sadaka Book One Complete Hausa Novel 1,226 words 0 views Progress saved
Download Book

jini sosai.. To mashkur yace yana me tausayawa nijlah tare da yinqurin daukan mataki Akan Yasmeen.. Fita daddy yayi mashkur yaqi tafiya Yana Sosa kai" ka tsaya nan kana kallona Ko bazaka Bada jinin bane daddy ya tambaya cikin fada? Daddy dama Naga ba kowane a Dakin shiyasa nakega kafara zuwa Sai nima naje" Murmushi daddy yayi ya fita,,Yana fita mashkur ya dawo kusa da nijlah Yana Kallan yadda tayi Rama cikin wuni daya.. Bayan daddy ya dawo mashkur yaje aka gwada jininsa,,anyi sa'a yayi daidai da nata nan aka aka ya dawo Dakin.. Kallan Mashkur daddy yayi Yana cewa" mashkur nizan wuce anjima kaga yanzu karfe Goma yayi gashi haryanzu Bata tashi ba.. Eh daddy ba komai nizan kwanan anan,,Anya mashkur Zaka iya,daka Bari Na turo lateefah saita kwana a nan tinda Bata Riga ta tafi ba.. Dasauri mashkur yace daddy nizan zauna ba matsala" Duk yadda daddy yayi da mashkur Akan ya Bari mace tazo ta kwana da Nijlah kiyawa yayi haka daddy ya tafi da niyyan gobe da safe Ze dawo.. Bayan daddy ya fita mashkur ya Shiga toilet ya dauro alwala,,Sallah yayi raka'a biyu ya roqi Allah abubuwa da dama,,ciki Harda samun lafiyar nijlah tare da shiryuwan Yasmeen.. Karfe 12 ya gama komai ya dawo Kan gadon ya janye bargon da aka lullube nijlah dashi' ahankali ya Shima ya kwanta Kan gadon tare da janyota jikinshi Yana shafa bayanta.. Duk da gadon yamusu kadan,,Amma haka besashi ya hakura da kwanciyaba,,saima qara rumgumeta yake a jikinsa.. Ahaka bacci yasoma daukarsa.. Wayarsace tafara ringin yakai hannu ya dauka Yana lumshe Ido" Sunan daya ganine Na yawo yasashi Bude Ido da sauri Yana cewa" Wannan yarinya kuwa tana da hankali yafada Yana Maida wayar silent tare da gyara kwanciyarsa Yana Maida nijlah jikinsa.. Tsaki Yasmeen tayi tana qara juyi Kan lafiyayyan gadonta,,tana cewa Shi Kuma wannan a Ina ya ajiye wayar yakuma San lokacin yin magananmu yayi,, Yasmeen tafada tana qara dealing number.. Wannan Kiran ma be amsaba haka tayi ta Kira tana tinanin abinda ya hana mashkur amsa call dinta,,Dan ita harga Allah ta manta da abinda ya faru Dan Koda mama ta dawo batabi ta Kan kowa ba tafada dakinta ta kulle tana tinanin yadda zata saita yasmeen.. Karfe 1:30 Na dare nijlah tafara Bude Ido ahankali tana Jin Wani azababban zafi Na ratsa Duk wata kofa ta jikinta" kasa Bude Ido tayi Saima rintse idon tayi sosai tana salati a hankali... Can cikin bacci mashkur yaji yadda nijlah Ke fidda numfashi da sauri dasauri sabanin da, datake fidda numfashi a hankali.. Bude idansa yayi ya safke akanta Yana Kallan yadda take motsa Dan qaramin bakinta tana addu'a sedai Har zuwa yanzu ta kasa budesu balle tasan inda take.. Sunanta mashkur ya Shiga Kira Yana shafa hannunta "ganin taqi Bude Ido ya janyota jikinsa a hankali ya manneta da kirjinsa tare da zagaye Duka hannuwansa a bayanta... Ahankali ya Shiga Bude Mata Ido yanaso Dole saita bude idon,,kasa budewa nijlah tayi sabida yadda Kanta yayi Mata nauyi Banda zugi da radadi Babu abinda takeji.. Ganin taqi budewa Kuma yasan ta farka sabida lokacin da dr yace zata Tashi harya wuce yasashi gane idanta biyu shegantaka yasata Qin budewa.. Janye hannunsa yayi Yana tunanin abinda Ze Mata Wanda zesata Bude ido,,danshi ya matsu yaga ta Bude Ido sunyi Magana Hakan ne kadai Ze bashi damar kwantar da Hankalinsa,, Ahankali ya janyota jikinshi ya zuba idanta kallo Yana cewa,,Ke nijlah amarya Bude idon Ko baki Tashi bane" Qin budewa nijlah tayi tana mejin haushinsa tare da turo masa Dan qaramin bakinta.. Ganin haka yasa mashkur matseta a jikinsa ya daura bakinsa Kan hancinta Yana busa Mata isakar bakinsa,,tare day tsura Mata rikitattun idanunsa masu matukar tsoratata.. Bata Bude idon ba sabida tasan Babu abinda kallan nasa Ze janyomata illah zubar hawayen datake riqesu tin Bayan data farka.. Ahaka yayita wasa da sassan jikinta Yana lumshe nasa Ido Duk Dan yasamu nijlah ta Bude idanta... Kafin Wani lokaci tuni yasoma fidda numfashi sabida yadda yake mulmula Kan nononta tare da shafa cikinta daya kwanta" salon dayake Mata babu macen da za'a yiwa Shi sha'awanta be motsaba Ko Taji Wani Abu Na yawo a cikin jikinta,,Duk kuwa da rashin wayanta.. Ganin taqi motsawa yashi Bude baki Yana Magana a kasalance" Nijlah nasan kinajin so kike kawai ki wahalar dani"shiyasa Kika Bari nake kidana nake rawa Na.. Shiru yayi kafin Daga bisani yace shikenan Bari nayi Miki irin abun rannan nasan Shi kadai zesa ki amsa Magana na Ko amarya???? Comments & share *Momn sultan ce*✍✍✍ 💘💘 *'YAR SADAKA..*💘💘 *STORY & WRITING BY...* *BY* *MOMN SULTAN* *DEDICATED TO.....* *MMN AMATULLAH* *SPECIAL GIFT TO...* *MY SALMA....* 4⃣6⃣&4⃣7⃣ Be jira amsartaba ya soma qoqarin zare bargon dake jikinta" cikin kasala da mutuwar jiki nijlah tafara qoqarin Daga hannunta sedai hannun yaqi daguwa sabida bugun dayasha a hannun Yasmeen. Duk inda taso motsawa a cikin jikin Sai Taji bazata Iya ba sabida mugun tsamin daya Mata,, mashkur Ko ya Bada himma gurin janye bargon Yana murmushi.. Cikin lokacin qanqani ya ciremata Shi sabida Bata da qarfin da zata hanashi" Lokacin daya ciresa Sai da ya lumshe Ido sabida ganin kyankyawar fuskanta tare da suran jikinta" cike da zulama yafara shafa cinyoyinta Yana lumshe Ido.. Kasa hanashi nijlah tayi,,Banda haushinsa Babu abinda takeji" jitake dazata Iya data hakura da rayuwa dashi sedai bazata Iya Hakan ba tinanin irin rayuwar da zasuyi ta Shiga Tinani" Batasan lokacin da hawaye sukafara rige rigen zuba Daga cikin idon taba.. Mashkur daya shafa'a gurin shafa cinyoyinta Yana tinanin yadda zemata ta Bude baki tayi masa Magana yaji ruwa Na diga Akan fuskanshi,, dasauri ya juyo Yana qaremata kallo.. Hawaye ya gani Na riqe riqen zubowa Daga cikin Ramin idonta lokaci guda jikinta ya dauka karkarwa.. Subhanallah mashkur ya furta tare da hayewa Kan gadon Yana hadata da jikinsa... Sai yanzu nijlah ta Samu dama da kwarin gwiwar turesa tana kuka" Be Iya Magana ba sabida yasan anyimata abinda zatayi kukan Dan haka ya hadata da jikinsa Yana shafa bayanta batare da yayi Magana ba... Sosai kukanta Ke Sosa masa zuciya,,dayana da yadda zeyi toda ta Dena wannan kukan Ko zuciyarsa zata Dena tafasa,,zuba Mata Ido yayi cike da tausayinta yasa hannu ya riqe hannunta Duka biyun idansa a kanta ya Bude baki a hankali Yana cewa' bansan meyasa kullum a dalili na Ake saki zubda hawaye' Nijlah nakasa riqe amanar dana daukarwa malam da kaka Harda mutanan gari' gashi kema kinasan doramin laifi,, Ni kaina banasan ganin mu cikin wannan yanayin Allah shine shaidata" Wallahi nijlah inasanki,,Sanda bantaba yiwa wata mace Shiba Bayan Yasmeen.. Wani tuquqin bakin ciki ne ya qara mamaye zuciyar nijlah,,wato haryanzu Yana San Yasmeen Duk Da irin abinda tayi Mata" tome yasa Ze zauna Yana gayamin Sanda yake Mata,,wasu sabbin hawaye masu zafine suka zubomata Dan Bata da amsar tambayarta... Kukan dayaji tanayi hadda shansheqa yasashi cewa"bansan meyasa nakasa Sama Miki farin ciki ba,,maimakon kiji dadin Magana na Sai ki soma kuka,, nijlah Ina gayamikine dankiji Dadi Badan kiyi baqin ciki ba... A hankali nijlah ta janye jikinta a nasa,,Sai yanzu tayi qoqarin Bude idanta da suka gama rinewa sukayi jajur dasu ,,cikin fidda Rai da samun farin ciki ta Bude bakinta a hankali tace" Shikenan

Table of Contents

Chapters

46 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46