Chapter 18
Chapter 18
Banyadda da wannan sunan ba ki Fadi Yadda kowa yake kiranta dashi idan ba hakaba Saina zaneki,,tinda baki da kunya.. Turo Baki tayi tana cewa to,,shiko yagama kulewa Dan haka yasa hannu biyu ya fizgota ta fada faffadan qirjinsa,,niyyan hukuntata yayi Amma Jin kukanta yasashi rungumeta Yana rarrashinta.. Ya ISA haka kiyi Shiru Amma karki qara ina miki fada kina turomin Baki,,Shiru tayi tana cigaba da kukanta,,au bazakice toba Saina kaiki gurin Wancan Karan.. Dasauri nijlah tace to tana qara shigewa jikinsa,,wani Iri mashkur ya riqa ji ganin haka yasashi janyeta,,hannu yasa ya dauko ledar kayan daya siyo.. Riga da wando ya dauke green and orange ya ciresu a Leda Yana kallanta,,safke Kai qasa nijlah tayi tanajin ba dadi a zuciyarta,,gani take kama ita ta sashi cikin damuwan dayake ciki.. Zokisa wannan yafada Yana miqa Mata hannu,,ba musu ta tashi ta qarasa inda yake,,beyi magana ba yasa hannu yafara janye towel din dake jikinta,,tinda yafara janyeshi hankalinsa yafara tashi,,lokaci guda yafara hade cinyoyinsa tare da matse joystick dinsa.. Be Ida rikidewa ba Seda yagama zareshi gaba daya,,qugunta ya riqa kallo Yana hadiye yawu,,besan lokacin dayasa hannu Yana shafawa ba,,Sai ji yayi nijlah ta riqe hannunsa tana cewa,,kado kaga rigan sakamin nakasa Sawa.. Kunyace ta kamashi sedai ganin yarinyar Bata gane ba,,yayi hamdala yasa hannu ya dauko wandan rigar,,muryarsa a sarqe yace,,Daga qafa kisa wandan,,dire diren qafa tafara tana cewa Ai Dai Riga Ake sawa kafin Wando Kuma Ni wannan kayan sun matseni,,Nika daukomin nawa.. Hararanta yayi yace,,Wai ba yanzu nayi Miki Magana Akan yimin musu ba,,kifa Shiga Hankalinki,,hannu tasa ta rufe baki tana bashi hakuri,,ba hakuri Zaki Bani ba,,kidena abinda banaso,,to tace tana hawaye.. Ahankali yafara Samata wandan sedai Jin ruwa a bayansa yashi dagowa Yana kallanta,,hawaye yagani kwance Akan fuskanta nan ya zuba Mata Ido Yana mamakin shagwaba irin ta nijlah.. Be kulatana ba ya fara sakamata wandan Yana tinanin ta yadda Ze saita ta tadena yimasa kukan banza... Bayan yasa Mata wandan ya tayata suka sa rigar Yana qara Janta a jiki ganin yadda jikinta yayi sanyi,,Duk Wani rawan kai ta dena.. Kallanta yayi yaga tazama Abar tausai Dan haka yakama hannunta suka fito falo,,kallo ya kunna Mata Yana cewa zokiyi kallo kafin naje masallaci,,yanzu Zan dawo kinga saimu kwanta kema ki huta,,to tace tana kallan tv.. Tinda mashkur ya tafi masallaci be dawo ba Sai karfe 8:30,, wannan Karan nijlah bataji tsoro ba sabida TV ya dauke Mata hankali,, Yana shigowa ta tashi da gudu tayi kansa tana cewa sannu da zuwa angon nijlah,,ah cewan mashkur Yana riqe baki,,hannu biyu tasa tana rufe Ido,,shiko dariya yayi Yana shafa Kanta a haka Har suka qarasa Kan kujera,,Bayan sun zauna ya Bude takeaway Har guda uku,, gashinan ki zaba biyu naki daya nawa,,nasan Dai wannan Ze isheki,,Daga masa kai tayi.. To zauna kichi,,indai kina abinda ya dace tozan cigaba da shagwabaki Har saikin manta wacece Ke ada,,bangane ba,,Dama mutum Yana manta kanshi,,Sai kuma ta ture abincin tana cewa Nina fasa CI,,tinda Dai mutuwa akeyi,,keni banasan shashanci wakikaji yace Zaki Mutu.. Hawaye tafara tana cewa Toba kai kace Zan manta kaina ba,,Naga Dai Sai mutum ya Mutu yake manta kanshi.. Toba haka nake nufi ba,,Zaki gane watarana,,to tace tana Zama tare da daukan takeaway guda tace,, wannan ya isa banajin yinwa,,dariya yayi Yana kallanta kafin yace Ai baki isaba saikin cinyeshi Duka,,dazu Dana siyo guda biyu Ai hanani chi kikayi.. Murmushi tayi tana cewa to kayi hakuri gobe Saina cinye Ko,,Daga Mata kai yayi yafara Cin abinci Dan zuwa yanzu yinwa hartaci ta cinyeshi.. Cokali biyu ya Iya kaiwa bakinsa,, tinanin mummy ya dawo masa tare da masoyiyarsa Yasmeen,,ture abincin yayi ya dauka waya ya Kiran mummy,,tayi ringing sosai mummy taqi amsa Kiran haka harya gaji ya rubuta Mata text message ya Tura.. Daddy ya Kira suka gaisa nan yafara magana cikin muryar tausai yace,,Dan Allah daddy ka tayani ba mummy hakuri,,wallahi Bada niyya nayi wannan auren ba,,ya isa haka mashkur,,kabari zanyi Magana da ita nasan zata safko,, Daga haka sukacigaba da hira,, nijlah Ko Bata su take ba tana Cin abincinta.. Bayan ta gama ya kalleta Yana murmushi yace,, kinyi Sallah Dana fita,,eh tace tana Maida masa da murmushi,,yauwa Yar albarka haka nakeso ki riqa Sallah Akan lokaci,,sedai inaso kiyimin addu'a a Duk lokacin data kikayi Sallah,, To mezan roqa ma,,Naga kai kasamu komai Baka da Wani matsala,, murmushi yayi Dan ganin yadda nijlah keda wayo komai nata Na masu hankali take indai ba shagwabanta ya Tashi ba,.. Kawo kunnanki Zan gayamiki abinda Zaki roqamin,,to tace tana Tura masa kunnan a saitin bakinsa,,magana ya gayamata tayi saurin qocewa tana yimasa gwalo.. Ta tafi Daki da gudu,,binta yayi suka kwanta,,nan ya janyota jikinsa Yana shinshinata ahaka barci ya daukesu.. Cikin dare yajishi kwance cikin ruwa,,ga Wani irin wari Na Tashi,,hannu yasa ya shafa gurin tare da kai hannunsa Kan hancinsa,,tsamin Kashi yaji yayi saurin Bude idansa Yana cewa badai kashi nijlah tayi ba... Nijlah Ko baccinta take Hankali kwance,,a hankali yasa hannu ya kunna fitila,,Yana ...... Comments & share *Momn sultan ce*✍✍✍ 💘💘 *'YAR SADAKA..*💘💘 *STORY & WRITING BY...* *BY* *MOMN SULTAN* *DEDICATED TO.....* *MMN AMATULLAH* *SPECIAL GIFT TO...* *AMARYA SURY BABY.* 2⃣9⃣&3⃣0⃣ Haskene ya gauraye Dakin nan yafara Dube Dube Yana mamakin ta inda doyi yake fitowa,,idansa ya Maida Kan nijlah dake baccinta tana qara juyi cikin gudawan daya gama wanke Mata jiki.. Subhanallah badai yarinyarnan kashin kwance tayi ba,, mashkur yafada Yana Duba jikinsa,,gani yayi Duk Kashi ya gama batasa Hatta wuyansa Saida ya Bata ga Kuma hannunsa daya taba lokacin dayaji laima a jikinsa.. Rasa abinda zeyi yayi ya Kuma nijlah Sai qara matsowa jikinsa take sabida jinta cikin sanyi,,tureta yayi ya daka matsawa Yana Kiran sunanta. Afirgice ta farka tana addu'a tare da qanqameshi,,take yaji tausayinta sedai be nuna Hakan ba ya sake daka Mata tsawa a Karo Na biyu yace.. Dama haryanzu kina kashin kwance,,to wallahi Bazan laminchi wannan iskancinba Dan haka diapers zanke Samiki.. Kashi Kuma nijlah ta fada tana qoqarin Tashi zaune" hararanta yayi Yana cewa ah ah Karya nayimiki.. Hannu tasa Taji danshi a jikinta Dan haka ta turo baki tana cewa,, Allah bansan nayi ba nidai Naji cikina ya Murda Daga nan naganni a gona Ina Kashi.. Cike da masifa yace,,Toba a gona kikeba Akan katuwar katifa kikayi,,kinga yanzu saikisan yadda zakiyi damu.. Marairacewa nijlah tayi tana Hada hannunta tace,,wallahi bansan yadda Zan gyaraba nidai ka temakeni ka wankemin kada cikina ya kumbura,,wallahi tsami yafara damuna, nijlah ta fada tana toshe hanci.. Sabida haushi mashkur besan lokacin daya cire hannunta Daga Kan hancintaba Yana zazzaga Mata masifa.. Shiru tayi tana sauraransa jikinta Na rawa ta Rasa yadda zatayi dashi,,Dan ita Bata Saba Jin irin wannan fadan ba.. Seda yayi shiru Dan kanshi kafin nijlah ta kalleshi tana murguda baki tace,, Naga Dai Duk kaika jamin wannan kashin,,Saida Nace kabani tuwan dawa kaqi kabani kaza da irin wannan taliyan ta larabawa Sai yanzu da haka ta faru Zaka Sani gaba kana....doke bakinta yayi da hannu biyu tare da kama kunnanta Yaja sosai Yana Mata kashedi.. Kinsan Allah Daga Yau Kika qara yimin kashin kwance Saina Miki Duka,,yanzu da a gidan mummy kikayi Yaya zanyi da raina,,Ina kikeso nasa kaina nijlah,,Ke haryanzu baki da wayo??? Idanta taf da hawaye tace kayi hakuri Allah
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46