Skip to content

Chapter 24

Chapter 24

Yar Sadaka Book One Complete Hausa Novel 1,250 words 0 views Progress saved
Download Book

da zama kan cinyarsa,, hannunsa ta kama ta dora Kan nononta dasukayi Dan Kai suna Mata zafi tace... Dan Allah kado taba kaji Yadda sukayi kama an.... Kasa qarasawa tayi jinya kamasu da mulmula yanayi Yana kashe Mata Ido.. Tabe Baki tayi zatamasa kuka yace ke dallah rufemin Baki,,idan ma zaki Saba ki Saba,,niba sakaran namiji bane dazan zauna rainonki ki girma kina Bani wahala,,gwara tin yanzu kisan menene auren.. Tashi tayi daga jikinsa tana cewa aidai na sani koba Kai ruwan wanka ne da dafa tuwo ba.. Gashi kema kince koba shibane?? Kinga ko ai tambaya kikayi,,Dan haka bashi bane,,idan shine to meyasa Ake aure,,idan hakane sai kowacce mace ta zauna a gida tana cin tuwo da Kai ruwan Kai.. Da gefen Ido ta riqa kallansa tana cewa to nidai Shina sani kuma Shi zanyi.. Akankali ta fada Dan haka be Gama Jin abinda ta fada ba Dan haka ya tambaya,,me kike fada.. Dasauri nijlah tace cewa nayi yinwa nakeji" Dame ya hanaki cin abincin gashinan kina kallo,, turo Baki tayi tana cewa Aiba a hannuna Ka Bani ba,,nafiso kabani da kanka kaga idan nayi Kashi bazaka qara rankwashina ba tinda kaika Bani naci.. Baki ya saki Yana sauraranta harta Kai aya,,kafin yace au Dama kina sane kikayimin Kashi to wallahi idan kika qara Saina yimiki irin abun dazu kinji dai na gayamiki.. Zafi Ido tayi tana cewa Bama Zan qarayiba tafada tana Jan takeaway dake gefenta.. Tinda yafara ci Mashkur ya kafeta da ido,,jiyake kama ya qara koze rage Jin abinda yakeji a maransa,,duk da Shi bame yawan jaraba bane Amma yau Jin kansa yake kama yafi kowa,,jiyake kama ya cinyeta danya da jaraba.. Nijlah ko cin abincinta take batasan wainar dayake toyawa ba,,bata iya cinyewaba sabida tsoran dake dawainiya da ita ta ture takeaway tana cewa Nina koshi Ka tashi tafi Chan.. Kallan abincin yayi yace ba inda zamuje saikin cinye,,ba musu tajashi gabanta ta fada ci,,bata dagoba Saida ta cinye ta dago tana kallansa.. Lakuce Mata Kai yayi Yana cewa yauwa yarinyar kirki aka nakeso ki riqa Jin magana idan kinaji kin hutan da kanki hukuncina.. To tace ta tashi ta dauka mayafinta.. Kinyi wanka ya tambayeta? Bakinta na rawa tace ai ban iyaba.. Kina nufin a haka zamu tafi,,eh tace tana saa takalmi" Dan Allah kazo muje idan naje can zanyi.. Hannunta ya kama yace inaso idan daddy ya tambayeki zaki zauna a gurin mummy ko a gurina kice a wajena zaki zauna kinji amaryata,,bazan qara yimiki hukunci ba kinji.. Daga masa Kai tayi danta qagu su fita,,tasani hankalinta saiyafi kwanciya.. Car keys dinsa ya dauka ya gyara Mata rigar jikinta tare da riqe hannunta suka fara tafiya.. Daya kofar ya budemata ta Shiga yayinda Shima ya zagaya daya kofan ya Shiga nan ya kunna motan suka dauka hanyar gidan mummy... Minti 30 ya kaisu gidan Dan suna da nisa tsakanin saban gida da nan,,Yana zuwa ya fito Yana jiran ta fito yaji Shiru,,tinawa yayi bata iyaba Dan haka yaje ya bude Mata Yana cewa,, Idan ma zaki koya bude mota ki koya Danni ba driver bane.. Aunty lateefah dake Sama taji tsayuwar motarsa ta leqo ta window taga duk abinda yayi anan ta fara tafa hannu tana cewa mummy taso kiga abinda auntynki yake,,tin yanzu ya Zama bawan Mata wai wannan jaririyar ke juyashi har Yana bude Mata mota.. Bata Ida magana ba taga mashkur ya daga nijlah Sama ya dorata Saman wuyansa Yana cewa oya fara,,doki sukuta sukuta aka har suka qarasa shigowa falon... Dasauri mummy da aunty lateefah suka sauko falon qasa Dan ganewa idansu... Sunyi rashin sa'a kafin su qaraso har mashkur ya safke nijlah Yana murmushi tare da cewa idan har kinyi abinda nace Zan riqa goyaki acan ina Baki wannan abun me sanyi,,ice cream kenan.. Dariya nijlah tayi da kumburanran bakinta tace Allah kado,,Allah kuwa yace Yana Nuna Mata Kan kujera,,kinga zauna anan kafin mummy tazo,,dakinga tazo ki....... Uwarka zatayimin yaji mummy ta fada tana Nuna nijlah da yatsa,,idan ba mantawa yayina tinda yake mummy bata taba zaginshiba sai yau Dan haka yayi qasa da Kai yasan abin babbane ba qarami ba.. Zauna anan mara Jin magana banace Ka saketa ta koma garinsuba ninace zanyi duk abinda ya dace,,Zan Gina musu gida zanba Yan uwanta kudin da harsu mutu bazasu iya kashesuba,,tinda nasan fulani Basu iya cin me dadi daga kosai sai buredi.. Ahankali yace mummy kiyi hakuri Dan Allah kidena irin wannan maganganun sabida gaba,,bamusan matakin dazata takaba... Salati latifa ta saki tana cewa shikenan sun hargitsamin kwakwalwar Dan uwa. Haba aunty lateefah kefa babbace" Ah ah Nina haifi duniya mara kunyar banza kawai. Banza ya Mata ya Shiga ba mummy hakuri tare da yimata wa'azi.. shikenan ai mummy tace, tinda Ka nace saika zauna da ita anan gidan Dan Baka isa Ka tafi da ita wani guri Ka Barni anan ba.. Kafin mashkur yayi magana daddy ya shigo falon Yana cewa,,idan ta zaba Zama anan din ba,,kinsan dai yakamata afara Basu Dama a matsayinsu na Mata da miji aji tsarinsu.. Cikin fishi mummy tace kajika da wani magana,,su din har wani tsari garesu.. Ita dai nijlah tinda ta shigo Ido ta zuba musu tana kallan bakin kowa,,ta kasa magana sabida tsoran hukunci. Daddy ne ya kalleta yanasan tambayarta inda takesan Zama danshi bayasan zamanta a gurin mummy,,kafin yayi magana yaga lebenta kumbure sunyi jajir dasu... Idansa ya safke kanta Yana kallan yanayinta kama Wanda tayi kuka,,tinani yayi kodai dukanta mashkur yayi Dan haka ya juya Yana kallan mashkur yace" Auta meya faru da yarinyar mutane Naga bakinta a kumbure,,badai dukanta kayi ba.. Girjinsa yaji ya halba da sauri,,nan yaji dabara ta fado masa ya juya Yana kallan mummy Wanda ta tsareshi da Ido,, Bakinsa na rawa yace uhmn Dama faduwa tayi da zamu Tah...... Kafin ya qarasa yaji muryar nijlah tana cewa,, lah lah lah,,malaminmu yace babu kyau karya.. Zare Mata Ido yayi mummy tayi saurin cewa kaga dena zare Mata Ido ta Fadi gaskiya,,nasan dukanta kayi kanaso ta tafi.. Dasauri nijlah tace ba dukana yayi ba,,Dama Dama bakina da nasa ya hada Yana........ Sabida firgice da kunya gami da tashin hankali mashkur yayi saurin bige Mata Baki.. Tafi aunty lateefah tafara tana kallan mummy.. Daddy Kam kunyace ta kamashi harya Rasa inda zesa kanshi..... Yawan comments yawan typing,,kuyi hakuri da rashin amsa comments Baku,,damar hakan ne ban Samu ba,,idan kuka kuka dena Nima Zan dena typing Allah kunji harna rantse.. Pls share. *Momn sultan ce ✍✍✍* 💘💘 *'YAR SADAKA..*💘💘 *STORY & WRITING BY...* *BY* *MOMN SULTAN* *DEDICATED TO.....* *MMN AMATULLAH* *SPECIAL GIFT TO...* *SIS NAJA'ART.....* 3⃣7⃣&3⃣8⃣ Kasa magana daddy yayi Dan baze iya ba daidai wannan lokacin Dan haka ya shige dakinsa Yana murmushi batare da kowa ya Ganshi ba.. Mummy ce tayi qarfin halin cewa,,Kai mashkur Ka Bani amsa mana,,kayi Shiru kana kallona.. Dakyar ya iya bude baki yace" mummy nafa gayamiki faduwa tayi.. Karya kake wallahi idan zaka Fadi gaskiya Ka fada cewar aunty lateefah.. Kinga lateefah rabu dashi,,ke Dan ubanki zonan,mummy ta fada tana kallan nijlah" Qin zuwa tayi ta zuba mashkur ido,,shiko ya dalla Mata harara tare da yimata kallan Zan kamaki. Wai ba magana nake Miki ba kin tsareni da Ido,,shegiya mayya me kikaiwa Dana" kunyace takama mashkur Dan haka ya

Table of Contents

Chapters

46 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46