Chapter 32
Chapter 32
shegen surutu Kika Iya.. Nijlah Bata tankasaba Dan taga alama so yake tayi Magana yaci qaniyanta haka tayi zuru Yana zazzaga Mata masifa harya gama Mata wanka.. Bayan sun fito ya qarasa jikin qofa ya sa key nan ya dawo kusa da ita yasa hannu ya janyota jikinshi Yana shafa Mata Mai.. Ahankali yakai hannu Kan nononta Yana shafawa" hannu nijlah tasa tayi saurin riqe hannunsa tana cewa ahhh kado zafi" Beyi Magana ba ya janye hannunta ya cigaba da shafasu Yana lumshe Ido,, Cikin kuka nijlah tace" Dan Allah Kadena matsamin wallahi da zafi kaga harsun kumbura tafada cikin sanyin murya.. Cike da matsanancin sha'awa yace,, wasa nakemiki irin Na Mata da miji nidai banaso Kadena.. Maimakon ya Dena Saima qara janyota jikinshi yayi Yana cewa" Ni gaskiya wankanan naki dagamin hankali yake yakamata Adena gaba daya,,Idan ma jiqa jiqa zakiyi Ni gwaramin Hakan da Dai wannan halin danake Shiga... To tace tana ture hannunsa sabida yanzu Har Kan nonon ya Yi girma sabida tsabar tsotson daya sha.. Buga kofan da akayine ya ceceta,nan ya fara qoqarin Samata kayana Yana zare Mata Ido yace'saura yauma ki gayama mutane abinda nayi Miki tinda ba wayo gareki ba Yana gama fada ya Tashi ya Bude kofan... Daddy ne ya shigo ya Samu nijlah zaune ta Hada kai da gwiwa" Bayan mashkur ya gaisheda da daddy itama ta Bude baki a hankali tace baba Ina kwana? Lafiya qlau daddy ya fada cikin sakin fuska Yana tambayarta jikin.. Dasauqi ta fada cikin dashanshiyar muryar ta.. Masha Allah"Allah baki lafiya kinji nijlah,,kiyi hakuri da abinda ya faru" Kanta a qasa tace to.. Tashi daddy yayi Yana Kallan Mashkur"auta kuna buqatar Wani abu? Ah ah daddy Dama likita yace zuwa dare Ze sallamemu sabida jikinn nata yayi sauqi sosai" to shikenan Allah ya qiyaye gaba.. Tare da suka fito mashkur yayima daddy rakiya Har jikin Mota" Har mashkur ya juyo daddy ya Kira sunansa"a hankali ya juyo Yana Kallan daddy" daddy yace,,, Mashkur yazama Dole kasa Ido Akan yarinyar mutane,,Idan Kuma ka Bari Wani Abu yaqara faruwa da ita Saina sabamaka sabida itama 'yace kama Yasmeen.. Jinjina kai mashkur yayi yanaba daddy hakuri kafin suyi sallama ya Koma Dakin... Kwance Yasmeen take ta zuba wayarta Ido tana kallan yadda kiranta ke Shiga Amma baby yaqi amsata,,time yake nufi dani? Badai haushin dukan nijlah yake jiba? Indai ko hakane na Shiga uku" Kai wallahi babu abinda ya gagari Yasmeen wannan ma baze taba zamemin matsala ba,,da gudu ta tashi ta fita falo tana kuka,,ganin ba kowa a falon ta shige dakin abba tana kuka sosai... Tin kafin ta Shiga abba ya fito Yana tambayana" Wanne shege ya tabaki 'yar Lele? Cikin kuka Yasmeen tace abba mashkur ne yaqi amsa kirana,,wallahi abba kusan kwana nayi ina kiransa yaqi amsani abba nashiga uku shikenan zasu rabani dashi.. Zasu rabaki dashi ko dai zaki raba kanki dashi,,Dan wannan halin kadai ya isa yasa mashkur dena kulaki tinda kin Nuna keba me hankali bace... Turo Baki Yasmeen tayi tana kallan abba tace,,abba kaga mama ko... Tsakin mama taja ta dauka basket din ta tana kallan abba,,nizan wuce asibiti Naga Rana tayi.. Wallahi babu inda zakije indai nine gaba dake kuma ni nake Baki umarni" akan me zaki dauki abincin gidana ki kaiwa wancan yarinyar,, Yarinyar data Zama silar kuka da baqin cikin 'yar Lele... Amma abba Yasmeen" Amma me? kinga banasan Jin komai daga gareki kifita kawai kibani guri... Rawa Yasmeen tayi tana cewa yau abbana,,Dama Kai kadai kake Sona nasan mama. Hararan da mama take matane ya hanata qarasa fadar abinda tayi niyya.. Fita daga dakinan kafin yanzu jikinki ya gayamiki, da kuka Yasmeen ta fita tana qunquni.... Comment & share *Momn sultan ce*✍✍✍ 💘💘 *'YAR SADAKA..*💘💘 *STORY & WRITING BY...* *BY* *MOMN SULTAN* *DEDICATED TO.....* *MMN AMATULLAH* *SPECIAL GIFT TO...* *.....* 4⃣8⃣&4⃣9⃣ Yasmeen na fita abba ya maida hankalinsa kan mama"ransa a bace yake kallanta,,kauda fuska mama tayi tana mejin haushin hanata zuwa hospital dubiyan nijlah.. A gefenshi ta zauna tana magana a hankali" yanzu abban Yasmeen kana ganin rayuwar daka Dora Yasmeen ita ta dace da ita? Nasan kana da ilimi na boko Dana addiniya Ka kuma San amanarta Allah yabamu,,be kamata mu zuba Mata Ido tana Abu Yadda takeso ba"Dan Allah kayi tinina Ka kuma tinani 'ya'ya da dukiya amanar Allah ce,,ze tambayemu akansu ranar da gata ko dukiya bazasu mana amfanin komai ba... Ajiyar zuciya abba ya safke Yana kallan mama" kafin ya iya bude baki yace" Yanzu ya kikeso nayi? Sokike na fifita 'yar wasu akan tawa? Ba haka nake nufiba sedai inaso kagane Yasmeen tayi laifi Ka kuma hukuntata akan abinda ta aikata.. Cike da zafi abba yace" haba hajiya yanzu duk irin hukuncin da kikayimata be ISA haka ba,,to to to yanzu na gane hausarki,,sabida ke bakisan zafin Zama da kishiyaba shiyasa kike gayar irin wannan maganar,,to wallahi Bari ingayamiki,,daga yanzu ko kallan banza kika qara yimata akan wannan maganar Saina Saba Miki,,Wanda batasan ciwan nata ba,,mtssss abba Yaja tsaki Yana fita a dakin.. Harya fita ya juyo Yana cewa" ban kuma yarda ki qara zuwa hospital ba,,idan ma mutuwa tayi ita da iyayenta sukayi asara Bani ba.. Bakin cikine ya Hana mama magana har abba ya Kada Mata kura ya fita" Yana fita tasa hannu biyu ta zuba tagumi tana girgiza Kai... Yasmeen ce ta shigo ta zauna jikin mama tana shafa fuskan mama" Sweet mamana,,waya tabamana ke? Murmushi mama tayi tana shafa Kan Yasmeen tare da janyota zuwa jikinta tana qare Mata kallo,,zuwa wani lokaci ta bude baki da kyar tana Mata magana cikin nasiha dajan hankali.. Yasmeen yakamat kisan kin girma kidena daukomana magana" kodan kinga mahaifinki be damu da abinda kikeba,,saima goyamiki Baya yake" Bata jira amsartaba ta cigaba da magana" Yakamat ace kingane abinda kika aikata ba daidai bane,,kiduba girmanki da shekarunki ki kuma duba na yarinyar da kika buga. Kinsani ko baa gayamiki ba nijlah ba sa'arki bace,,ko kina tunanin mashkur ze aureki da haka?? Turo Baki Yasmeen tayi tana cewa to Amma ita tasan yarinyace ta auremin miji. Mijinki ko mijinta Yasmeen kokin manta yanzu nijlah matar mashkur ce,,ko kuwa fa har yanzu kina matsayin budurwanshi a yanzu yace yafasa shikenan aurenki ya fasu kinga shikenan sai abbanki yaje kasuwa ya siyomiki miji kama mashkur ko?? Mama ta qare maganar ta sigar tambaya... Shiru Yasmeen tayi zuciyarta na halbawa da sauri dasauri,lokaci daya jikinta ya dauki rawa,,babu abinda take hangowa sai tashin hankali game da rabuwanta da mashkur,,bakinta na rawa tace" Yanzu mashkur sai yace yafasa aurena? Sosai ma,,tinda kin Nuna bazaki zauna da matarsa lafiya ba. Mama Shifa ba Santa yake ba. Ummmm Yasmeen kenan, haryanzu ke yarinyace kina tinanin namiji ze zauna da mace alhalin Baya santa? Shiru Yasmeen tayi tana zubda hawaye tana kallan mama sai kuma ta rungume mama tana cewa" Dan Allah mama ki bashi hakuri bazan qara dukantaba kinga tin dare nake Kiran wayarshi yaqi amsani.. Ya zaayi ya amsaki kodan bake akama wannan dukan ba? Cikin kuka Yasmeen tace Allah mama nadena ni haushina daya danaga yarinya nada mugun kyau,,wallahi mama duk kyau nijlah ta Fini kyau wannan dalili yasani bugunta.. Dariya mama tayi tana kallan Yasmeen tace" kaji shirmen naki ba,,waya gayamiki yanzu kyau Yana tasiri gurin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46