Chapter 37
Chapter 37
mutane na qwarai. Bayan shekara uku Ginin Ismail yayi nisa, na jami'a, lokacin Mimi tana goyon Abdurrahman sunan mahaifin ismail. Sannan sun tare a sabon gidan su dake nan layin, ita kuma Zainabu ya gyara mata inda suka tashi. Kwanciyar hankali da qaruwar arziki kullum suna cikinta. Yaran ta uku duk maza, Hajiya sauda tace, qila irin tawa zakiyi, sai na hudu ki samu mace. Ta dauko Ummi tana zama gurinta, kuma ta saka ta makaranta mai kyau. Ita ma kuma ta koma makaranta don ta samu digiri dinta ko ba za tayi aiki ba, ta aje kwalinta don wata rana. Mimi ta fito wanka tana zaune a gaban madubi tana ta shafe-shafen jiki da turarruka masu qamshi. Yau Malaminta ya dawo daga tafiyar da sukayi ta sati biyu qasashe biyar, suka zagaya shi da manyan Malamai don yin da'awa. Dakinsa ta nufa don daukar darasi. Fatanta Allah yasa ta samu rumaisa a yau. Yana cikin bandaki, sai ta shige. Ni kuma sai na dawo baya tare da fadin Allah ya qara danqon soyayya. QARSHE....... Mu hadu a sabbin littafai na, SANADIN FURUCI...da RUDI KO BURI....Taku a kullum Halimarku K/Mashi. Sai na jiku a 08081165107 don jin ta bakinku. Nima Abdu pro mlf (Abdurrahman) da na rubuta muku, ina yima kowa fatan alkhairi, da fatan Allah ya amfanar damu darussan dake cikin labarin Ameen. Ma'assalam👏🏼👏🏼👏🏼 sai inna Habiba wace take muku post a whatsapp nace mu Ma'assalam👏🏼👏🏼👏🏼
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37