Chapter 8
Chapter 8
ta fad'amai asalin sunanta wato khadija wow Amar yace daganan yace kozan iya d'aukar ki a mota ,ta eh tace babu damuwa daganan ya maidata gida sunyi musayar number tashige gida mom ce take tambayarta daga ina take cewa tayi daga gidansu yar ajinmu ne naje dubota babu lpy momy ce ,tace to kiyi sallah kici abinci semu shiga kitchen ". Bayan tayi sallah taci abinci ta d'auko wayarta tana duba massage number Amar tagani ya rubuto mata sak'on" kin budewa tayi saboda batason seta fara karantawa momy ta kirata kuma taga sak'on da yawa tana shirin tashi tajiyo kiran momy amsawa tayi ta jona wayar tata a charge ta,tafi kiran direct kitchen tawuce tasami momy tana had'a kayan buk'ata na girki saboda yanzu tare sukeyin girki ummi tayi aure kuma bata nemi yar, aiki ba". Bayan sun gama girkin ta nufi d'akinta ta gyara dan sam batason k'azanta shiyasa komai nata tsaf ,tsaf bayan sallahr isha,I tana shirin karanta massage d'in Ammar sega kiranshi nan yashigo muryarshi me sanyi ce tadaki dodon kunnenta kirari yafara yimata yana wasata godiya tayi mai daganan suka gaisa "rungume fillow yayi ,yace kinsan me khadija ¿a,a tace yaci gaba dacewa wlh jinakeyi ,inama kena rungume ba fillow ba murmushi tayi kana tace to mekakeci naba na zuba ". Dambu yace suka suka sa dariya" tambayarta yayi kinayin whtsapp ne ¿"a,a tace mai Amar ne yace to meyasa¿Ladidi ce ,tace ra,ayina ne hakan shiru yayi kana yace inason zuwa hira yaushe kikeso inzo shiru tayi nad'an wani lokaci kana tace zanyi shawara"Amar ,ranshi ya 6aci amma be nuna mata ba sukayi sallama "bacci ya gagara d'aukar shi se tunanin Khadija yakeyi wato Ladidi yarasa wane irin so yake yimata sona sha,awa ne kokuma so na zuciya se juyi yakeyi "jiyayi mararshi tashiga ciwo yarasa ina zesa kansa yaji dad'i wata babyn shi yakirawo da sukeyin masha,arsu ". *WAYE AMAR* Amar d'a ne ga Alhaji atiku dollars yataso cikin gata da kulawa sam bashida tarbiyar kuma baya tare da iyayenshi a London suke da zama tun mahaifan Alhaji Atiku suna London har aka haifi Alhaji Atiku shikad''ai Allah yabasu shiyasa basa,son lefin Alhajin shiyasa gatan da iyayen Alhaji Atiku suka bashi,shi yabawa d'anshi a ganinshi ,shine birgewa" Amar yaza6i yayi karatu a Nigeria shiyasa yabar iyayenshi yazo Nigeria yana karatu bashida kowa a Nigeria shiyasa yake abinda yaga dama y'an matanshi sunfi a k'irga "yanzu gashi Allah ya had'ashi da Ladidi kuma indai yaso abu to seya mallakeshi yake samun nutsuwa" gashi Allah yad'ora mai yawan sha,awa baya sati beyi sex da mata ba' gashi kya kyawa "wanan kenan. Washe gari bayan Amar yaji sauk'i yakira Ladidi a waya ringin d'aya ta d'aga wayar jin muryarshi tayi wata " iri"cewa tayi lpy Amar najika haka¿lpy yace mata ya nisa,yace beauty kin hanani barci"zaro ido Ladidi tayi 'kamar yana ganinta". Tace nikuma "eh yace kinsani wanka zeci gaba tace momy na kira na bari,inje in dawo katse wayar tayi'ta dafe k'irjinta tunda take Allah beta,6a had'ata da mara kunyar saurayi kamar Amar ba". Yau kwanansu hud'u da had'uwa ,yaune Amar yakira Ladidi a waya ,yake gaya mata, bashi,da lpy " hankalin,ta yayi mutuk'ar tashi tarasa yanda zatayi ta fad'awa momy saboda tanason zuwa gaishe,shi".ganin shiru,shiru "bata zoba yasa,shi neman number ta" wayar nata ringin amma tak'i d'agawa saboda yau Humaid na gida shikuma Jalal yatafi gurin sana,arsa. Ranshi ya 6aci sosai"amma ya,d'au alwashin,shirin dayakeyi a kanta , momy ce ta,k'awala mata, kira amsawa tayi "da,sauri ta'amsa' bayan ta gyara fuskar,ta " tana ganin kamar momy zata gano damuwa shimfid'e a fuskar ta,da sallama tashigo palon momy,samun guri tayi ta zauna"kana tace momy gani . Momy ce ta dubeta ,tace khadija meyasa bakyason fad'amin damuwar,ki "murmushin yak'e tayi kana tace momy wlh bani'da wata damuwa kawai tunanin karatu nakeyi" momy badan ta yarda'ba tace to shikenan kinci abinci kuwa eh tace suna cikin magana tajiyo wayar momy na ruri"tashi tayi taje ta'd'aukowa momy wayar,ta momy ce tace waye yake kira¿"Humaid ne Ladidi taba momy amsa to ki d'aga mana jiki na rawa ta d'aga wayar da sallama jin muryar mai maganar yasa'shi daka mata tsawa ,cewa yayi ubanwa yabaki ,ikon d'aga waya momy na "nakira ba keba rau'rau tayi da idanu momy taga yanayin'ta amma bata ce komai ba yak'ara da kicewa Ummi ta,kawomin abinci to 'tace ta ajiye wayar momy ce tadubi ladidi tace meya,ce miki ¿"Ladidi ce tace wai Ummi ta kaimai abinci momy ce tayi murmushi kana tace to meyasa baki cemai Ummi takoma garin su Ladidi da idan ta yakawo k'awllah tace bakomai momy barin je in kaimai ,momy ce tayi'mata Allah ya shi albarka Ladidi tanajin dad'in wanan kalmar sosai shiyasa takeson momy bata'son 6acin ran'ta . Kitchen ta wuce tazubo mai abincin ta had'o da juice me sanyi ta nufi hanyar da zata sadata da ,d'akinsu Humaid kasancewar da nisa a tsakanin'su da isar'ta " tayi nocking batayi magana ba" k'ara buga k'ofar tayi Humaid ne yace ubanwaye'yake damuna "shiru tayi bata'ce komai tura k'ofar tayi da sallama tashiga d'akin ganin halin da,yake ciki'ne ya sata sake kular abincin da kofin da'ta d'auko juice d'in zata gudu ya kamo ta ya k'ulle k'ofar. Munafuka waya baki,izinin shigo'min d'aki " tayi mamakin sosai amma tasan ba acikin hayya'cinsa yaje ba "kwalbar giya ce 'a gaban shi se kwalin taba ya birki'ta d'akin " Ladidi ce takuma rugawa da ,gudu k'ofar d'akin tanufa"amma ina taji a kulle duban ta "takai ga Humaid da idanuwan shi sukayi ja kamar gauta tace please brother kabud'e,min k'ofa wlh nomy zata neme,ni shiru yayi yakuma duban 'ta mik'ewa yayi jiki na rawa yace baby kinzo a lokacin da nakeda buk'atar ki Ladidi ce ta mai'maita sunan da yakira ta wai baby tafiya yakeyi yana layi alamun yasha ya bugu ya matso kusada ita sunajin 'numfashin juna matsawa tadingayi shikuma yana binta kamar k'aramin yaro saida ya kaita bango tukun ya rungume'ta runtse idanun tayi wasu hawaye masu zafi na zubo mata jin alamun tudun breast d'inta yasa,shi rud'ewa " je'fata kan makeken gadon,shi yayi yafara had'e fuskar su guri d'aya"Ladidi kuka takeyi kamar,ranta ze fita tuno nasihar Yadikon,ta "tayi tashiga ture Humaid daga jikinta amma ko turuwa bayayi dake ingar'man ,namiji ne k'arfin ta ,ta had'a da cizo ta yak'ushi ta tureshi tana mikewa ta hango key, tabud'e k'ofar zata fice ya kamo'ta baya tayi da k'afarta ,ta tokare,shi ya fad'i a bakin k'ofar " ta fito da hawaye sha6e,sha6e a fuskar ta duk wanda yaganta yasan tana cikin damuwa Allah yatema keta tunda ta fito daga part d'in Humaid babu wanda ya ganta . {K'ALU BALE GAREKU Y'AN MATA BA WAYON'KIBA BA DABARAR,KIBA ADU,A ITACE TAKI ALLAH YABAKU MIJI NAGARI DUK MACEN DA TABI DUNIYA TO TABBAS DANA SANI SHINE KARATUNTA ,KAR SOYAYYA TA RUFE MUKU IDO KUCE AI ZE AUREKI INA WLH BA AURANKI ZEYI BA .}..✍️✍️✍️ Mom Islam ce ✍️✍️ *LADIDIN K'AUYE* Funny & love story. *Labari mai ban dariya had'i da fad'a karwa* *NA* *MOM ISLAM* *ZAINAB HABIB* *MARUBUCIYAR:* *ZAINABU ABU* *AND NOW* *LADIDIN K'AUYE* *BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM* *Episode:* 15_16 _____gado tafad'a taci gaba da rera kukanta a yanzu ko san taga Humaid batayi "misalin k'arfe shida na yamma tafito zuwa ,kitchen tasamu
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32