Skip to content

Chapter 29

Chapter 29

Ladidin Kauye Book 1 Complete Hausa Novel 1,192 words 0 views Progress saved
Download Book

kamar mai shirin kuka ,dariyace da kufce mata tace ”kazo ka d'agani 'inka gama tsokanata ,kaya yafara cire mata sanan ya sunkuceta ya kaita bathroom cikin ruwan wankan daya tara mata wani ihu tasa kamar wacce ake shirin cirewa rai can anjima ta lumshe ido sabda zafin ruwan ya ragu ,zubarda wancan yayi yakuma tara wani ,dubanta yayi yace ”to fito inyimiki wanka ,kuka tafara tana yaya dan Allah kaje ka fitomin da kayan dazansa please zanyi da kaina ,zai juya ya hangota ta kwanta kamar wacce ta sami katifa cikin bahon wanka ,dawowa yayi ya fara yimata wankan tana had'ashi da Allah yanayi bai fasa ba." Nad'ota yayi cikin towel kamar baby hhh ashefa babyn ce ,kwantar da ita yayi a kan gado yafara shafa mata mai , yana gamawa ya d'auko ta ya zaunar da ita gaban dressing mirror ,itadai ta koma kamar photo ko magana batayi powder yafara shafa mata dagan an ya d'auko k'wali ya sanya mata ya d'auko janbaki ya shafa mata hh gurin yin jagira ne yayimata kamar titi fakaceciya dariya sukasa ,gogewa yai yace ”to ainayi mai wuyar ko kinga inda kikayi kyau kuwa hmm kamar sarauniyar kyau , to zomuje kisa kaya ko baby ,kuka zata fara yace ”mai yafaru kuma¿uhm uhm ni yaya bazan iya tafiya ba please help me ,cewa yai uhm uhm nima Ladidi da k'yar nake tafiya ,dariya da kuka ne sukayi nasarar k'wace mata shikuwa yana ganin haka ya sunkuceta ya dirita a gado ,had'ashi ta dingayi da Allah dama ba komai zaiyi mata ba kwai yanason sata yin shiru ne ,cewa yai zonan muyi adu'a ,cikin shagwa6a tace ”yaya kayanfa ?,riga da wando ya ciro mata masu flawoyi a jiki wandon iya gwaiwa ne rigar kuma iya cibiya bayan tasa ne ya kamo hanunta yana sunbatar k'amshin tiraren data fesa yace ”dan Allah ki yafemin Khadija dan Allah ,raahin fahimtar abinda yake cewa yasata kallonshi tace ” yaya ban ganeba ,kukane yayi nasarar kufce masa yace ”nayi miki mumunan zato Khadija asheke cikakiyar budurwa ce nagode da kika kularmin da kanki ,domin duk soyayyar da kuka zuba da buduraka muddin bata tare da budurcin ta to wallahi bazatai daraja a idon mijinta ba ,Khadija ce ta fad'a jikin Humaid tana kuka mai cin rai ,rungumeta yayi yana kwararo mata 'adu'oi akan albarkar rayuwarta ." Kitchen suka shiga suka had'a breakfast mai rai da lafiya bayan sungama ne Khadija ta zubo musu shikuma Humaid ya shiga wnka ,yana fitowa Khadija ta d'auko wayarshi tafara yimusu photo ,hotuna sukayi kala kala wani ya d'auketa wani kuma tana bayanshi wani kuma ya rungumeta daganan suka zauna cin abinci ,suna gama Humaid yace ”zaije ya dawo insha Allah baze dad'e ba ,rau rau Khadija tayi da ido tana cewa yaya please kaje dane man dariya yasa yace ”to shirya man am sorry sweetheart yanz zandawo afuwan kinji to Allah ya dawo dakai lafiya hubby ,zaro ido yayi yace ”dama inada Suna na musamman shine ake rowar gayamin juyi tayi tace ”yaya kaje ka dawo cikin sauri ya fice sbda Doctor Umar ne yake kiranshi a hospital ." Misalin k'arfe 1pm Khadija takuma shiga wanka simple makeup tayi ammafa tayi kyau sosai shadda ta d'auko kalar wacce Humaid yasa mai ruwan coffee ba k'aramin kyau shaddar tayi mata ba kasancewar farace sark'a da d'an kunne tasa sai kuma agogon hannu wohuu kamar ka saceta dan kyau, alamar nocking akeyi mai gadi ne ya tambayeta daga ina kike hajiya ? Matar ce tace ”sunanan Rahma to kishiga hajiyanna ciki ,tana isowa part d'in Khadija tafara nocking a nutse Khadija ta fito ganin Anty Rahma ce yasata rungumeta suka shige ciki ,Anty Rahma ce ta kalli Khadija tace ”amarya yakuma k'arin hak'uri alhamdulilh Khadija tace "ta mik'e ta dibowa 'Anty Rahma kayan motsa baki hira sukeyi cikin farinciki tana tabyarta ina yaranta twins dariya anty Rahma tayi tace ”kema ina yimiki fatan hakan rufe fuska Khadija tayi tace ”rainon twins da wahala anty ,sallamar Humaid ce ta katse musu hirarsu wani tsalle Khadija ta doka tatafi da gudu ta dalle bayan Humako.." Anty Rahma ce tace ”to ni zantafi masoya Khadija na baya ta rufe ido dagan an tacewa anty Rahma bye bye Humaid ne yace ”ina yini ya yara lafiya Lou tace ”daganan tayi gida ,hmm wato khady ko kunya babu 🤭. Sauketa Humaid yayi yana yimata wani irin kallo afuwan fans gaskiya zaman gidansu Khadija yafi k'arfin mom Islam . *AFTER TWO MONTHS* Kwance take kan cinyar Humaid wani amai ne ya taso mata ,kafin yayi yunk'urin mik'ewa ta wankeshi da aman kuka takeyi sosai sbda bak'on yanayin daya ziyarce ta sam batajin dad'in komai a rayuwa ,d'aukarta Humaid yai ya wanke mata jiki ya dawo ya kwantar da ita 'a kan gadonshi ,komawa bathroom yai ya wanka yasakeyi ya shirya ,hijab ya sanya mata ya d'auketa yafice da ita ,bud'e mota yayi yasata 'a back side ya rufe k'ofar ,direct hospital suka nufa da isarsu aka taresu kasancewar halin su kenan kowa na cewa doctor kak'i dawowa aiki hak'uri yaketa basu kasancewar yanzu hankalinshi ba 'a kwance yake ba ,office d'in doctor Umar ya shiga ganin bai ganshi ba yasashi komawa mota ya rik'o hannun Khadija da ta galabaita ya kaita wani d'aki da babu marasa lafiya ,pitsari yasata yi bayan tayi ne yaje wani lamp ya d'auko abin d'iban jini yana d'iba ya fice test yaje yayi zuwa minti talatin result ya fito bud'e baki yayi yana kabbara wani doctor Hashim ne yace ” doctor da kanshi yana awo tsabar farinciki Humaid yace ”Hashim yanzu ma zamuje d'akin awon munsami k'aruwa, kowa sai tayashi murna yakeyi." Khadija dake kwance tanajin kwad'ayin shan tsamiya ta taso tana shirin fitowa sukayi ido biyu da Humaid cewa yai haba baby yazaki wahalarmin da kanki 'ina zaki ,cikin shgwa6a tace ”tsamiya nakeson sha ,zaro ido Humaid yayi yace ”kekuma naki jarabawar kenan¿zata yimai kuka yace ” come down zomuje ayi awo sai mu k'ar6i magani mu wuce kasuwa ,babu musu tabishi suka wuce ana gama mata ya kar6o magani suka shige mota basu sauka a ko ina ba sai kasuwar farar gada ,kayane gasunan na masu ciki irin su tsamiyar biri malmo ali mai ruwa dakuma tsada da agwa luma lol dama wanda na manta haka yadinga jidar mata kayan tsami hhh yaufa babu sha'awar cin kaza saboda wari takeyi mata lol. Da isarsu gida ya zuzuba mata wasu a fridge wasu kuma ya wanko mata suka zauna tanata sha ko tayi babu ,hh Humaid da keta k'are mata kallo yace ”Alhamdulilh Allah yabani kyautar mata tagari kuma zata haifamin y'ay'a nagari am very happy wow Khadija bansan da bakinda zankuma yimiki godiya ba please kikula mana da babyn mu ita dai ko kallonshi batayi ba abinda yafi komai dadi takeshi ammafa a gurinta. TV Humaid ya kunna NTA wani rahoto ne yaja ra'ayinsu gani nayi Khadija ta tashi ta zauna ,shima Humaid d'in gyara zama yai wani matashin yaro aka nuno hannuwanshi a d'aure yana koro jawabi kamar haka. _Nidai sunana Ammar d'a daya tilo ga Alhaji Atiku dollars nataso cikin gata da kulawa a London aka haifeni iyayena basa zama a Nigeria amma ni a Nigeria nake rayuwa ,wani soja dake

Table of Contents

Chapters

32 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32