Chapter 31
Chapter 31
da ita ,a hankali ya shige babu wanda ya ganshi ,kwance ya sameta tayi wanka taci kwaliya ,juya idanunsa yai bai saukesu a ko inaba sai akan babys d'insu ,bacci suke sha masha Allah ,ganin baccin ya d'auki Khadija sosai yasashi kwanciya gefenta sunajin nunfashin junya ya rungumeta ,jin d'umin mutum kuma an rungumeta yasa khadija k'ok'arin kwala ihu , Humaid da jikinsa keta rawa ya had'e bakinsu guri d'aya ,wani irin salo yake yimata 'hakan yabata damar k'ara rungumeshi tana lumshe ido ,hmm Khady ayi a hankali dai tamm🤐 Humaid 'da yakejin tsananin buk'atar Khadynshi ya ma manta jego takeyi yau kwananta uku ,Khadija ce ta dawo cikin hayyacin ta tace ”honey kasan fa momy zata shigo kartazo ta samemu fa ,shii ya sa hannunshi kan lip d'inta don't worry zan 6uya ,zaro ido Khadija tayi tace ”to ka sakeni karta shigo ,matseta yakumayi sbda wani yanayi da yakeji suna cikin hakane momy tafara nocking dan taji k'ofar rufe zaro ido Khadija tayi tana kai dubanta ga Humaid da shima ya zaro nashi kyawawan idanun ,to ya za'ayi ya rad'a mata a kunne ,ka shige toilet kawai kasa key ,mik'ewa yayi ya shige tareda murza key ,momy data gaji da tsayuwa tace ”nikam wane irin bacci kikeyi haka ,Khadija cikin muryar bacci Khadija tace ”momy kiyi hak'uri bacci ne ya d'aukeni ganinan zuwa ,mik'ewa tayi ta gyra wuyan rigarta tare da fuskarta ta shafesu da hannayenta taje bud'ewa momy." Fad'a momy tafara yimata ya'ayi ta rufe k'ofa bayan tasan ba ita kad'ai bace yanzu in yaran suka tashi suka kuka fa ,shiru tayi tace ”momy kiyi haku'ri bazan sake ba ,shigewa d'akin na Khadija momy tayi ta fiddo wasu magunguna data tafasa a kettle ta silba cewa tayi tashi da d'uminsa kije ki kama ruwa dashi karfa ki sirka to tace ”hhh tunowa tayi ai honey na toilet yasata cewa momy zanyi ,momy cikin bada umarni tace ”tashi yanzu ki shiga ina kallonki ,lol babu inda ta iya sbda bata yiwa momy musu ta shige toilet d'in ,ta rufo k'ofa ,lokacin ne momy ta fita ,ganin Humaid tayi yana zaune a gefen bahon wanka dariya tafarayi k'asa k'asa ,Humaid ko haryanzu a tsorace yake amma duk tsoron da yakeji bai hanashi rungumo ta ba cewa tayi to momyn ta tafi please ka koma parlor zanyi tsarki kallon ta yakeyi yana dariya ,to maganin menene aka baki oho tace ”a tak'ai ce au bazaki fad'amin ba ?"uhm uhm kwai na masu jego ne ,Khadija tace ”lokacinda take shirin tsugunawa ,Humaid da hankalinshi da idanuwanshi duk suna kan Khadija ,lura da hakan yasata cewa mo, aikuwa Humaid ya rufe mata baki ficewa yayi dan yasan zata tona masa asiri kan yaran ya koma yafara yimusu adu'a sanan ya fice . Yau kwanan Khadija bakwai yaune suna ,d'inkuna kala_kala Humaid yaiwa Khadija sosai sukayi kyau itada yaranta da sukaci sunan Adam da Abdullahi ,kyawawa dasu gashinsu kamar na turawa kuma kyau da dogon hancin duk na Humaid ne sunsha photo inkaga mijin mai jego kamar wanda akayiwa bushara da aljanna ,momy kuwa hidima akeyi sosai babu zama . Washe gari kowa ya watse sai momy da Khadija a gidan dady yayi tafiya ." Kwance take tana tunanin halinda mijinta ke shiga lokacinda yaji kewarta d'an halak tafad'a lokacin da taji alamun shigowar mutum Humaid ne sanye da gajeren wando fari ya shigo sad'af² kamar muna fuki key yasawa k'ofar dagan an yakai dubanshi ga Khadija yace ”baby gurinki nazo fa tana dariya tace ”to bagani ba ,no wai haryanzu shi wanan mai sarautar bai tafiba ,hh ta gane mai yake nufi sarai tace 'to menene hakan measses period uhm yakusa nanda 3 months zaro ido Humaid yayi yace ”ko tausayi na bakyani ko yayi alamun kamar yai fushi ,kamoshi tayi ta kwanta saman fafad'an k'irjinshi tana cewa yaya nayi missing ya rufe mata baki da nashi ,am to riders yakamata mu fito daga d'akin mai jego kasancewar lover's sunfara 😀, Kwance take wani azababen zafi takeji wayo rayuwata ,tafad'a lokacin da Humaid ya mik'ar da ita zai kaita toilet wani rawar jiki yakeyi ,lol ya had'a mata ruwan zafi ta shiga ta jima acikin ruwan maganin butar da momy tabata ,ya zuba ruwan zafi a ciki yace ”to yi tsarki da wanan ,bayan ta fito ne ta kar6a tayi tsarki dashi d'aure da towl suka fito rik'e da hannun juna ,Humaid ne ya shafa mai ya zura wandonshi ita ko Khadija bata sauya kayaba sbda tasan momy batada wuyar gano abu ,tana gama tunanin taji sallamar momy ,tunawa tayi yaumafa ta kulle k'ofa ,Humaid dayai nasarar ficewa kafin momy ta shigo ,bud'ewa momy k'ofar tayi ,momy sai kallon fuskar Khadija takeyi kamar mai son gano wani abu ,sunkuyar da kai Khadija tayi tana wasa da fingers d'inta ,murmishi momy tayi tace ”humaid ya shigo d'akinan ¿bb a'a.... hhh anan momy ta harbo jirgin zama tayi bakin gadon Khadija tace ”wato kunnenki bayajin magana ko daughter ,walhi kika biyewa namiji zakiyi dana sani because shi bashida problem kasancewar su basusan babu ba ko kina nufin gurin da kike tak'ama dashi bazai samu Matsala ba ?to wallahi jego kikeyi kikayi wasa da magungunan danake baki ruwanki ,kuka Khadija tahauyi tana cewa momy kiyi hak'uri bazan...dakatar da ita momy tayi tace ”inafa bazaki sake ba 'anjima nan zaki sake kemai miji ko hmm gata nake yimiki zomuje ki kar6i farfeshi kici wanan mijin naki 🤐shiru momy tayi lokacin da tabar part d'in Khadija. Da shigarta bedroom d'in momy kula momy ta mik'o mata wace aka cikata da farfesun kaji yasha yaji da kayan k'amshi bugu da k'ari ga magani kanaci kanajin alamunshi ,zama momy tayi a gefe tana jiran Khadija ta cinye kuma ta shanye romo ,ci Khadija yakeyi dan dauriya ba dan dad'i ba 'ajiye kular tayi tace ”momy na koshi ,spoon momy ta mik'o mata tace ”ungo shanye romon sai anjima ki cinye sauran tafi dashi. Yauma kamar kullum gogan ya shigo sanye da farar jallabiya Khadija ce ta fad'o masa kawai ya bar hospital ya dawo ganinta samunta yayi tana karanta wani littafi ,salama yai bayan ta 'amsa ne ya d'orata kan cinyarsa ,jin dady wato abdullah na kuka yasa Humaid ciro nono ya d'aukoshi yasa masa a baki ,saida ya k'oshi sanan ya kwantar dashi ,hankalinshi na kan wanan littafin 6oyewa Khadija take k'ok'arin yi amma yafita k'arfi dan haka yayi nasarar k'wacewa ,duba bangon littafin yayi ganin anrubuta *TARAI RAYA* yasa Humaid duban Khadija data rufe fuska janyota yayi yace ”zomu karanta a'a tace ”bacci zanyi, Humaid ne yace ”to zomu kwanta chii daganan labarin ya sauya nafice da gudu 🕺. Yau kwanan Khadija arba'in dady 'yace gobe zata koma d'akinta momy ma tayarda dan duk wani taku na Humaid kwai kallonsu takeyi amma tasan yawan zuwanshi d'akin KhadijaLADIDIN KAUYE 59_60 Murna sukayi dukkan su biyun amma momy tana tausayawa Khadija ,kiran ta d'aki tayi da zuwanta tace ”Khadija zanja miki kunne akan biyewa Humaid 'da kikeyi kina sakar masa fuska over ,yakamata kigane jego kikeyi karfa 'azo asami matsala ,kinga shi namiji babu ruwansa kezai bari da d'awai niya ,sunkuyar da kai Khadija tayi tana nazarin maganar momy . Bayan gyara da magunguna datasha daga momy fatarta tayi kyau
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32