Skip to content

Chapter 20

Chapter 20

Ladidin Kauye Book 1 Complete Hausa Novel 1,199 words 0 views Progress saved
Download Book

had'i da fad'a karwa* *NA* *MOM ISLAM* *ZAINAB HABIB* *MARUBUCIYAR:* *ZAINABU ABU* *AND NOW* *LADIDIN K'AUYE* *BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM* *Episode:* 37_38 _____Da sallama yashigo yana sanye da gajeren wando ,ganinta 'a kwance kan gadon yasashi rungumo ta ,itako amarya jin haka yasata fara kissing Humaid cikin zumud'i humaid dai rasa kuzarinshi yayi saboda Khairat na neman sauya salon izuwa cire kayanta ,humaid ko mamakin inda khairat bata tsoron wanan dare yakeyi saboda yaji ance duk mace na tsoronsa, mirginawa gefe yayi yana maida nunfashi khairat kuwa haushi yabata dan ita bataso hakan ba ,Humaid zai mik'e takuma taroshi tace ”wallahi baka isaba kamance da hakk'ina daya rataya a wuyanka?"shiru Humaid yayi can kuma yakoma gurinta ,kasancewar itace jigon abin yasa baisha wuyar samun hanya ba ,ko jigata sosai batayi ba ,lokacinne Humaid yafara sambatu yana shimata 'albarka kasancewar tana tareda budurcin ta ,bayan yasami nutsuwane ya sauka 'aikuwa yana sauka ta matsoshi ,cewa yayi wanka zanyi na kwanta lokaci yayi nisa, zaro ido Humaid yayi yace”to ai saimu kwanta amma yanzu tashi muje muyi wanka ,mak'e kafad'a tayi tace ”wallahi ni bai 'isheni ba 😒garama kadawo ,ficewa yayi ko kallinta baiyi ba itako Khairat kuka tafara tanacewa namiji kamar mace babu kuzari wallahi saina gyaraka. Tunda Humaid yakoma d'aki yafara tunanin ko.Khairat na daga cikin wa inda' ake cemusu harijai ne shifa bazai 'iya yin abu kullum ba kamar abincin gida ,ya shige wanka ,6angaren Khairat kuwa lokacinne takumajin wata sabuwar sha'awa na tasomata zabura tayi ta mik'e tafito part d'in Humaid ,ganin k'ofar a bud'e yasata shigewa batare datayi sallama ba ,cire kayan jikinta tayi ta kwnta d'ai d'ai tana jiran shigowar Humaid ,Humaid yaga lokacin datashigo yasashi k'in fitowa daga bayi ,yanemi guri ya zauna kamar zaiyi kuka, itako gajiya datayi da jiranshi yasata batasan lokacinda bacci mai nauyi yayi gaba da itaba ,yana ganin tayi bacci ya fice kamar munafiki cikin sand'a ,parlour yakoma ya kwanta. *WASHE GARI*🤙 Washe gari kowannen su yatashi yayi sallah shiko humaid masallaci ya wuce saida gari yayi haske sanan yadawo gida, yana shigowa ya tarar da khairat da fara'arta tazo dagudu ta rungume shi ,shima fara'a yayi mata daganan tajashi zuwa dining, k'arewa kwaliyarta kallo yakeyi dan ba k'aramin kyau tayiba ,sanye take cikin riga doguwa ta shadda mai ruwan pink 'suna isa dining ta bud'e wani food flaks mai shegen kyau ,humaid ne yace ”wanan kuma daga Ina "tana murmishi tace ”daga gidan momy na ,masha 'Allah yace Allah yabasu lada 'amen khairat 'tace ”daganan tafara saving d'inshi tana bashi a baki ,farinciki fall zuciyar humaid yana cewa yanzufa nayi aure ,aini 6atan khadija yayimin rana tabb da tanan babu maibarina inyi aure ,shima bata'a baki yashiga yi saida suka k'oshi tukun khairat ta taso daga chair d'in datake zaune ta haye jikin humaid ,wasu abubuwa takeyi mai masu wuyar fasarawa abinka da farin shiga dan danan yafara sauya sallo ,kinkimarta yayi sukayi bedroom d'inshi ,ya shafe minti hamsin suna 'abu d'aya." Dazai tashi saitace ita bata gaji ba ,fuska kamar ta mai kuka🤣 yace ” please Khairat live me tofa hmm cikin kasalaliyar murya tace ” yanzu wasan yafara dan wlh nikam ban gaji ba ,jiki a sanyaye ya zame yaje yai wanka ya dawo ,ganin zata kamoshi yasashi ficewa da gudu yana haki, misalin k'arfe goma sha biyu 12pm zaune suke shida Khairat suna kallo ganin abinda take gari yasashi had'e fuska yace ”kewai saikace ba mutum ba kullum abu d'aya ?"k'ara matsoshi tayi ,can kuma sukaji ana nocking ,humaid ne yace ”jeki sako hijab ,mik'ewa tayi ta shige ciki ,shi kuma humaid yaje domin bud'e k'ofa ,yana bud'ewa yaga doctor umar ne dakuma doctor sufiyan ,da fara'a ya tarbesu yana yimusu sannu da zuwa zama sukayi ,aka fara yiwa humaid tsiya, akan ango ya 6uya ko office yak'i zuwa murmishi yayi musu yace ”insha Allah yanan lek'owa ,Khairat ce tafito da hijab hark'asa ta zauna suna cemata 'amarya kinsha k'amshi dariya takeyi amma idanunta nakan humaid saboda tsananin buk'atarshi takeyi ,drinks ta mik'e takawo musu da cincin dakuma dubulan sunci babu laifi daganan suka ce zasu wuce , humaid ne ya fice rakasu ,daganan yadawo domin kwanciya yake buk'ata saboda gurin da 'akayimai aiki yanayimai zafi ." Khairat ce tashigo da wasu mahaukatan kaya rigace ko cinyarta bata k'arasa ba ta fad'a jikin humaid ,juyawa yayi yana rik'e da gabanshi yana wani ihu ,khairat na ganin abin kamar wasa kuma dai taga yafi k'arfin k'wa_k'wal warta, mik'o mata waya yayi yace ”ki kiramin doctor Umar please ,jiki na rawa ta dubo number ,ring d'aya doctor Umar ya d'auka gamida yin sallama ,Khairat ce tace ”Umar humaid babu lafiya wallahi ,a tsorace doctor Umar yace ”to kicewa drivern gidanku ya kawoku hospital d'inmu , to kawai tace ”daganan ta kamawa humaid ya mik'e ,parlor takaishi ,itakuma takoma bedroom d'inta ta sauya kaya ta d'au hijab da takalmi marar tudu suka wuce, driver takirawo dagudu yazo ya tsuguna yace ”hajiya gani "cemai tayi maza_maza fitoda mota asibiti zamuje ,angama hajiya yace ”yana fitoda mota ta rik'e humaid tasashi a mota ,mintuna kad'an saigashi sun iso ,cikin gaggawa doctor Umar ya taresu yashige da humaid room d'in da 'aka kwantar dashi kwanaki.... Dubashi yashigayi da na urori , ganin lamarin yakusa dawowa nada yasashi share ,wahalalen gumin daya tsa tsatsafo mai ya dubi humaid daketa maida nunfashi yace ”humaid kana wuce gona da iri fa ,humaid cikin wahalaliyar murya yace Umar babu inda na iya naje na 'auro wacce k'arfin halittarmu batazo d'ayaba ,Umar ne yace ”to wallahi 'inkacigaba da sex kullum kokuma sau hud'u a rana wallahi saidai wataran ka hak'ura da mace ,kana kallonta amma bazaka iya ta6uka komai ba ..... Humaid ne yace ”Umar please help me yanzu ya za'ayi ,iska Umar ya fitar ta bakinshi cankuma yace ”umm.... Yanzu shawarata bazatai amfani ba cox kuna cin amarcin Ku yanzu ,humaid ne yace ”yanzufa ba maganar wasa mukeyi ba dan Allah kaduba please, Umar ne yace ”karka damu amma ka kiyaye fa kar asami matsala ,insha Allah humaid yace ”daganan ya basu magani kasancewar Khairat na waje suka wuce gida, tunda suka koma khairat keta tattalin humaid, kwana uku a tsakani saiga humaid yaji sauk'i ,alkacinne tazomai da buk'atarta ,humaid bayason tasan halin dayake ciki shi yasa yakeson 6oyemata ... Yaukam zama tayi tafara kuka kamar wacce akayiwa duka humaid na bacci yajiyo kukanta 'a zabure ya mik'e yayi gurinda tazuba uban tagumi ,tambayarta yashigayi ,ko kallonshi batayi ba tafara magana ,tana cewa wallahi nayi nadamar auranka 'ashe dama kaida mace banbancin Ku kad'anne to wallahi ni bana auranka kaje ka nemi dai_dai kai walhi bazaka d'auki hakki naba kokuma kasani bin mazan banza "ka d'an d'anamin Zuma 'a baki yanzu kuma kace bazaka iya daniba ,humaid jiki a sanyaye yace ”dan Allah Khairat kiyi hak'uri bazan iya rabuwa dake ba karki gujeni ,tashi tayi kamar wacce aka zabura tayi cikin bedroom d'inta ,firfito da kaya tafarayi ta lodasu a 'akwati tana kuka....✍️✍️✍️. Mom Islam ce...🤙 *LADIDIN K'AUYE* Funny & love story. *Labari mai ban dariya had'i da fad'a karwa* *NA* *MOM ISLAM* *ZAINAB HABIB* *MARUBUCIYAR:* *ZAINABU ABU* *AND NOW* *LADIDIN K'AUYE* *BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM* *Episode:* 39_40 _____Tsugunawa yayi a gabanta yana bata hak'uri ,ko kallo ma

Table of Contents

Chapters

32 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32