Chapter 35
Chapter 35
fitinenne gado yayi lib cikin tattausan blanket, bacci yakeji yasa gaba ɗaya jikinsa yayi lakwas sabida jiya a harami ya kwana ɗawafi, shiyasa yana dawowa ya konta. Yanayin wayarrshi na bada ɗan sassanyan sautin, wani irin ɗan gajeren tsaki yaja, ba tare daya buɗe idanunshiba ya miƙa hannun kan bedside drower'n glass dake kusa dashi, lalubo wayar, yayi tare da ɗan liƙa yatsarsa kan gilashin wayar ya amsa kiran, kana ya ɗauwara wayar bisa kunnenshi a hankali cikin muryar bacci yace. "Assalamu alaikum, Umaymah". Murmushi Umaymah tayi cikin son ɗan yar uwartata tace. "Na'am Jazlaan ya akayi". Cikin murya baccin ya kuma gyara konciya tare da cewa. "Umaymah baki amsa sallamar ba". Da sauri tace. "Afwan Jazlaan, Wa alaikassalam". shiru yayi. ita kuwa murmushi tayi tare da cewa. "Naji kamar bacci kakeyi ko?". Murya can ƙasa yace. "Uhummmm". Da sauri tace. "To yi baccin sai ka tashi muyi mgna nasan a harami ka kwana". Da sauri yace. "No Umaymah gaya min menene?". Dan shi a zatonshi ko akan Ya Jafar ɗinshi ne. Ita kuwa Umaymah cikin hikima tace. "Uhum dama batun Jazrah ne". Fuska ya kwaɓe kamar yana gabanta cikin nuna ko in kula yace. "Menene kuma hakan? Umaymah". Kai ta jinjina dan tasan a rina, cikin tsare gida tace. "Ina nufin Jazrah ƴar Ƴayan Sitti Uncle ɗinmu Aliyu". Numfashin ya ɗan fidda cikin ƙosawa da zancen yace. "Ni ban santaba. Umaymah zanyi bacci, kaina ciwo. Kin yarda in katse kiran Please Umaymah kada kicemin a a dan Allah". Murmushi tayi wato duk yadda mutun ke zaton Sheykh ya wuce tunanin mai tunani a hankali tace. "Kashe, Allah ya muku al'barka". Da sauri yace Amin Amin kana ya katse kiran, hannu yasa ya cusa wayan ƙasan pillow'nshi. Kana ya gyara konciyarshi afili yace. "Ni ina zan kai mace? Toma me zanyi da mace a rayuwata. Zakuna damuna da wata Jazrah mai koɗeɗden fuska". Daga nan ya lumshe ido yaci gaba da baccinsa. Haroo dake bakin kofar shigowane yayi dariya kana yace. "Uhum zaka san me zakayi da ita ai Ustadz ai ba'a gane maci tuwo sai miya ta ƙare, dama kirarinku ustazu ƙalilan iya shege kasiran, wai me zanyi da mace, hmmm miskilanciba ba". Daga nan ya koma da baya dan dama Sitti ce ta aikoshi ya kira mata Sheykh ɗin, akan yazo yaci abinci kafin yayi baccin wai. Koda ya koma sanarwa Sitti cewa yama rigada yayi baccin sai suka zauna na nan sukaci gaba da hiransu... A nan gida Nigeria kuwa cikin Rugar Kikan. Tunda safe duk makiyayan garin suka tafi kiwonsu. Sosai suka shiga irin tsakiyar tsaunuka, wasu na nan wasu na can suna dai hango juna da, sabida abu na kiwo bazai yiwu su zauna wuri ɗaya ba, dama sai in zasu komane suke haɗuwa baki ɗayansu. Misalin karfe uku da rabi na yamma, duk kowa ya fara ɗan zagawa cikin kwazozzobon dake gefensu da. Yin ɗaharan yin al'wala. Ya Gaini ne ya fara gangarawa cikin korin babu sanda bare wuƙa a jikinshi. Ko buta babu a hannunshi Don akwai ruwa a cikin kwarin dashi suke al'wala, a hankali ya tsuguna yayi buƙatarsa kana. Ya dawo wurinda suke al'wala ya tsugana yayi al'wala. A hankali ya yunƙura ya tashi. Ɗago kanshi da zaiyi yayi dai-dai da.....! By *GARKUWAR FULANI* Wasa farin girki, yanzu ake nutsawa ciki. Da yawa naga basu fahimci banbancin. Garinsu Parvina da kuma Rugar Bani ba. To ku saurara, Rugar Arɗo Babayo, itace Rugarsu Parvina, kuma a can ƙasar Cameroon yanki Yahunde Rugar take. Sai kuma ɗaya rugar wacce a nan ƙasarmu Nigeria take yankin Adamawa state, wani dalili yasa na sakaya sunayen garuruwa da ƙasar tamu da masarautun. Amman nasan duk mazauna Nigeria Adamawa zasu gane Rugar Kikan nake nufi nasa Rugar Bani Numan nake nufi nasa Shikan, dama duk sauran jihohinmu na sakaya sunayensu sabida wani dalili Amman nasan duk munsan inda tushen ƙabilar ɓachama suke. Amman ba mmki in medasu yadda zakufi ganewa. Ba wata ƙasa bace Kautal Nigeria nake nufi🤝🏻🥰 By *GARKUWAR FULANI* 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 🐄🕊️🌈🦚🐍🤴🏻💘 *GARKUWA* PAGE 11 NA *AYSHA ALIYU GARKUWA* 📝🍇🐄🕊️🌈🦚🐍🤴🏻💘 Littafin GARKUWA na kuɗine turo katin mtn na ɗari uku kacal ta layin nan 09097853276 domin KARANTASHI daki-daki, ko kiyi min TRANSFER ɗin 1k ta asusuna na Jaiz 0005388578 Jaiz bank Aisha Aliyu Garkuwa, kana sai kiyi screenshort na shaidar biyanki ki turo min ta WhatsApp number ta 09097853276. Special Group ne 1k cikin mako biyu za'a gaba wani sashi na littafin. Ido ya zubawa mutanen da yayi arba dasu, dai-dai lokacin daya. Ɗago kanshi, yayi arba, da wasu mutanen, da shigar hukuma (police), da sauri ya miƙe tsaye yana ware hannun rigarshi da ya naɗe dan yin al'wala, tare da cewa. "Lfy? Ku su wayene?." Basu kulashiba, sukayi kanshi gadan-gadan, cikin dakiya yace. "Me hakan?". Still no respond. Sai matsoshi da suƙa ƙarayi, cikin dakiya da jarumtar jinin fulani ya gyara tsayuwarshi, yana binsu da ido ganin zagayashi da suka farayi, da ido yake binsu a zatonsa faɗane shiyasa bai guduba, domin, duk da yawansu bai Karaye ba, dan zuciyar gskya ce dashi kana jinin fulani ke yawo a jikinshi. Su kuwa mutanen, na gabanshi ne ya ɗan fesa mishi wani abu mai kamar turare a fuskarshi. Da sauri yasa hannunshin wai zai kare fuskarshi, cikin dakiya da haɗe fuska ya buɗe baki yace. "Me kuka fesa meeeen." Sai kuma kawai yayi lu ya lumshe idonshi ya faɗi nan kamar gawa. Da sauri biyu daga cikinsu suka ɗaukeshi tsallaka korin sukayi sukaje suka ajiyesu cikin motorsu dake can bayan lampon dake bayan korin. So biyun kuma komawa mafakarsu sukayi. A can wurin kiwon kuwa, Seyo ne ya ɗan kalli Giɗi tare da cewa, "Bari in shiga muyi al'walan,in mun fito, sai kai da ya Lado ku shiga mu kuma mu tsare dabobbin namu gudun kada su shiga gonakin manoma." Kai Giɗi ya gyaɗa mishi daga, nan ya gangara ya shiga cikin korin. Yadda sukayi Ya Gaini haka sukayi mishi, shima. Giɗi da Ya Lado sunata jira, shiru-shiru ba motsinsu, ganin hakane yasa, Giɗi ya fara kiransu. "Ya Seyo!, ku fito mana, Lokacin sallafa na tafiya". Lado ne ya kalleshi cikin sanyi jiki yace. "Shiga ka kirawosu". To yace kana ya juya ya nufi cikin korin, har yaje inda zai gangara ya shiga sai kuma ya juyo ya kalli Ya Lado cikin sanyi yace. "Ya Lado ka kula da dabobbin nan fa kada su cutar da manoma kaga kai ɗaya ka rage mai kula dasu, kada ka bari suyi nesa dakai". Lumshe ido Ya Lado yayi cikin wata sassanyan murya mai cike da rauni yace. "Zaku dawo ai, kuɗin sai ku kula dasu da kyau in yaso ni sai in tafi". Kai ya gyaɗa tare da yiwa yayan nashi murmushi ya shige cikin korin. Yana shiga ya fara dube-dube babusu babu dalilinsu, cikin ciyawa da kozozzaban ya fara leƙawa yana cewa. "Ya Gaini! Ya Seyo!! Ya Gaini!!!". Jin shiru babu amsarsu bare motsinsune ya sashi ci gaba da waige-waige tare da cewa. "Ya Gaini ina kukene? Yaya Seyo, ina kuke ban gankuba, kuyi mgna mana". Cikin fargaba yake lelleƙa wuraren, da yake ganin mutun zai iya fakewa a wurin. Yana sunkuyowa cikin wani sunkurun kawai sai ya koma luuu ya faɗa ta baya sabida abinda suka
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185