Chapter 121
Chapter 121
yasa shi kanshi ya arce, sai abu ya lafa ya dawo. Su kuwa Fulani bayan sun gama. Suka tsaya suka bawa yaransu da tsoffinsu mafaka, domin su basu kashe yara da tsoffi da mataba. Anyi an gama, kafin hukuma tazo, ta ƙara sai saita Komai. A cikin masarautar Joɗa kuwa. Washe gari da safe. Lbrin ya rinski Sarki Nuruddeen, shine ya bada umarnin kada a kama bafulatani ko ɗaya. Aysha ce zaune gaban Umaymah Aunty Juwairiyya na gefenta ita da Hibba, cikin kula Umaymah tace. "Yauwa Aysha kinga wannan ki ɗauke ta matsayin yayarki ita ɗin yar babban Yayanmu ne wanda na nuna miki jiya. Mijinta kuma ya'yan Jabeer ne, Side ɗinta na kusa da naku. In kinga duk wani abun da baki fahimta ba ki tambayeta, in kin gaji da zaman kaɗaici zaki iya shiga wurinta, da wurin Mamanku, da kuma nan wurin Gimbiya Aminatu". A hankali ta ɗan kalli Aunty Juwairiyya, tare da cewa. "Ina kwana Aunty". Cikin jin daɗi Aunty Juwairiyya tace. "Lfy lau ya baƙunta". A hankali tace. "Alhamdulillah!".Hibba ce ta ɗan tsuke baki cikin sanyi tace. "Shike nan ai, an gabatar mata da kowa sai ni aka ware". Murmushi Aunty Juwairiyya tayi tare da cewa. "To Aysha ga Hibba wutar Umaymah, duk family itace auta a jikokin Sitti na nan ƙasar". Murmushi ta ɗan yi sabida ganin yadda Hibba tayi sai Junainah ta faɗo mata a rai. Ita kuwa Hibba motsata tayi tare da cewa. "My happiness". Cikin murmushi Aysha ta nuna kanta, alamun "Nice my happiness?". Murmushi Hibba tayi tare da cewa. "Yes haka Umaymah tace wai kece farin cikin ahlimu da izinin ubangiji". Murmushi tayi tare da sunkuyar da kanta. Haka nan taji tana jin sonsu a ranta, Especially Umaymah da Hibba. Aunty Juwairiyya kuwa da Ummi breakfast Suka gabatar mata, kana suka fita. Umaymah da kantane ta haɗa mata tea mai kauri ita da Hibba kana ta zuba musu abincin da Aunty Juwairiyya ta kawo musu tare da cewa. "Bismillah kuci abinci". tana faɗin haka ta miƙa ta fita, Ita kuwa Hibba da tsauri ta gyara zamanta tare da ɗaukan Fork ta matso gaban plate ɗin da aka zuba mata soyyyan dankali da kwai, hannun tasa ta soki guda biyu tare da ɗagowa zata kai bakinta, sai kuma ta tsaya tare da zubawa Aysha ido ganin ta riƙe mata hannunta. Cikin sanyi da ɗan sakin jiki da Hibba ta girgiza mata kai tare da cewa. "Kada kici wannan abincin". Cikin juya ido Hibba tace. "Meyasa!?". Kai ta jujjuya mata kana ta gyara zamanta, tare da ɗan kallon ƙofar shigowa ta gefen idonta. Wani kekyawan Foodflaks da aka kawo daga sashin Gimbiya Saudatu ta jawo tare da cewa. "Ki ɗiba a nan kici". Cikin mamaki. Hibba tace. "Aunty Aysha, ai Bama cin abincin gidan Gimbiya Saudatu, kuma naga Hadimanta ne suka kawoshi". Cikin rashin gane manufar zancen Hibba tace. "Meyasa bakwa ci?". Juyawa Hibba tayi ta kalli bayanta kana ta juyo ta kalleta da kyau kana a hankali tace. "Bata son Hamma Jabeer dama duk ƴan uwanshi, cewa take zata kasheshi in ta samu dama, shiyasa Umaymah take hanamu cin abinci ta". Wani irin nannauyan ajiyan zuciya ta sauƙe tare da kallon Hibba cikin cushewar tunani ta kalli jerin kulolin da a ƙalla sun kusa takwas a gabansu. Cikin sanyi tace. "Buɗe su mu gani". Jin hakane yasa Hibba buɗe su ɗaya bayan ɗaya. ita kuwa ido take zubawa duk kular da Hibba ta buɗe. Kular ƙarshe wacce ke ɗauke da Chicken Ball's mai zafi sai turiri yakeyi da ƙamshi. ta nunawa Hibba tare da cewa. "Kici wannan". Murmushi Hibba tayi kana tace. "Yauwa shinema na Gimbiya Aminatu kuma ta iya girki tsohuwar hakana hadimanta, a plate ta zu musu. Kana suka faraci suna ɗan korawa da ruwan tea mai zafi da kauri. Sunaci Hibba nata janta da hira duk da ita Aysha zuciyarta a cushe yake. Bayan sun gamane, Hadiman Gimbiya Aminatu suka shigo suka tattare komai suka gyara wurin bisa umarni Jakadiya. Ganin Aysha ta ɗan saki jiki da Hibba ne yasa, Umaymah ta wuce Side ɗinsa ita da Umminshi. A falo suka samu Jafar, Jalal, Jamil, Haroon. Suna bisa kujerun Dinning area, Aunty Juwairiyya tana zuzzuba musu abincin. Murmushi Umaymah tayi cikin jin daɗin ganin su, da wal-wala hatta Jalal fuskarshi a sake take. Jamil ne ya kalleta lokacin data ƙara so kusa dasu, cikin murmushi yace. "Umaymah mu sai yaushe za'a nuna mana Amaryar a gabatar mata damu, ta sanmu da kyau". Murmushi Ummi tayi tare da cewa. "Ai ku tun daren jiya nagabatar da sunayenku da matsayinku gareta". Haroon ne ya ɗan kurɓi tea tare da cewa. "Yo ai Ni dai ba sai an gabatar daniba, domin nasanta tun safiyar jiya kafinma a ɗaura auren ko Jalal?". Taɓe baki Jalal yayi tare da cewa. "To ni mamaki nakeyi, ko dai dama ita tazone dan taga wanda za'a aura mata". Umaymah ce ta ɗan zauna kusa da Jafar tare da kallonsu kana tace. "Babu sam ita kanta bata saniba bata zata ba bata tsammaci aurenta a jiyaba. Sai dai arashi kukayi, Ni tun jiya da kuka gayamin nasan arashi ne kawai ya haɗaku a asibitin. Bata san komaiba akan auren nan hakama iyayenta, basu da zaɓine kawai dan sun san ƙa'idar gasar Shaɗi ne hakan yasa sukayi haƙuri." Kai Jalal ya jinjina tare da cewa. "Uhummm mu dai yanzu yan kallone. Dan na sani tabbas yanzu za'a fara buga Game ɗin yanzu wasan zai soma". Cikin yin ƙasa da murya Jamil yace. "Sosai ma, dan kuwa akwai kitimurmurar da za'ayi a masarautar Joɗa, wannan Ustaz Sheykh Malam akarmakallahu Hamma Jabeer ɗin, salonshi na dabanne a dukkan lamuran yauda kullum wannan auren dai zamuga ya zai kasance!". Ya ƙarishe mgnar da yin ƙasa da murya sosai, yanayi kuma yana kallon hanyar falon Sheykh Jabeer. Cikin haɗe fuska na wasa Umaymah tace. "Al'khairi shine zai wanzu". Murmushi Haroon yayi tare da cewa. "Inafa al'khairi a wannan abun da bashi da tushe, ni kaina naji baƙin cikin wannan al'amari, auren Muhammad Jabeer ya zama kamar a munafuce a ɓoye babu wani shiri bare kimtsi kun bari an auro mishi mace kamar auren ƴar tsana". Jafar kam abincinsa yakeci, ba tare da ya kulasuba. Jamil kuwa sai murmushi yakeyi. Jalal kuwa shiru yayi alamun nazari. Ummi kuwa ware wasu kyawawan Foodflaks takeyi gefe. Tare da abinci a cikinsu. Bayan ta gamane ta ajiyesu gefe. Tare da cewa Umaymah. "Ga breakfast ɗin Sheykh". Kai Umaymah ta gyaɗa mata. Nan sukaci gaba da hira. A can Side ɗin Mama kuwa, Tunda batun auren Jabeer ya basu ya riski kunnuwan ahlin masarautar Joɗa, kowa da abinda ke ransa. Batool kuwa hankalin Mama in yayi dubu ya tashi, bisa irin kukan da Batool ketayi har cewa takeyi ta gane ai dama Mama bata son ya aureta. Da kyar ta samu tasha kanta, Gimbiya Saudatu kuwa, da Baba Nasiru da Baba Basiru da Laminu. Zaman gaggawa suka tanada. Suna tattauwana wannan baƙin lbrin da bai musu daɗi ba. Zaune yake gaban wani ƙasurƙumin boka matsafi. Cikin tsantsar tashin hankali da kiɗima yace. "Boka Tsitaka haka mukayi da kai? Yaushe ka fara min ƙarya kan aiyukan da nake baka? Ya za'ayi kwatsam rana tsaka ace wannan shegen yaron da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185