Chapter 184
Chapter 184
ki taɓa, baki amince na baki mgnin kariyar tonar sihiriba, iya ganin idan a zuba sihiri a abinci yake na shayar dake shi nanma a bisa dole baki saniba. Kada ki taɓa zai cutar dake". Ya ƙarishe mgnar hawaye na zubo mishi, Allah ya sani baya son abinda zai cutar da Shatu ko kaɗan. Ita kuwa Shatu a hankali ta fara fito da wasu irin tabka-tabkan layu wanda aka liƙesu da yadin al'kyabba daga gani kasan na Sheykh ne sabida shi ɗaya kesa irinsu a masarautar Joɗa tun yana ɗan yaro matashinsa. Wani dogon ajiyan zuciya taja tare da fizgo wani dogon maciji a cikin tukunyar ƙasar. Da sauri Ummi taja da baya, shi kuwa Jamil sai leƙowa yakeyi. A dai-dai lokacin kuma Sheykh dake cikin Office dinshi na cikin Genaral Hospital Ɓadawaya shi ɗaya, dan yau ba mutane sosai dudu mutun biyar ne kuma ya gama dubasu ya musu komai, yana zaune ko za'a turo wasu. Wani irin zabura yayi ya miƙe tsaye da ƙarfi tare da cewa. "Innalillahi wa innailaihi rajiun". Sai kuma ya sunkuyo yana kallon yadda babbar yatsarshi ta ƙafar dama wacce zanen maci ke kanta take rawa kar-kar. Da sauri ya juya ya nufi bathroom ɗin cikin Office dinshi. Cikin sauri ya zare malum-malum ɗin jikinshi juyowa yayi ya ajiyeta saman kujerarshi. Kana da sauri ya nufi Bathroom sabida yadda yakejin ana fizgo wani abu kamar jijiya a jikinshi tun daga saman cikinsa kusa da ƙirjinsa, har zuwa kan ɗan yatsarshi. Da sauri ya cire rigarshi da snglet ɗin, da ido yabi zanen dake jikinshi wanda samanshi zanen kan macijine. Gaba ɗaya jikinshi rawa ya farayi tamkar mazari. Duk wata jijiya dake jikinsa saida ta tashi tsaye. Cikin tashin hankali yake ambaton sunayen Allah da duk addu'o'in da sukazo bakinsa. Hannunshi yasa ya damƙi bnnarshi data miƙe tayi wani irin harbawa da masifar ƙarfi, riƙeta yayi da kyau jin yadda take tashi tana kumbura da cika tana tsawo tamkar zata faso boxes ɗin shi ta fito woje. Wannan shine babban tashin hankalinshi dan tsawon shekaru kusan ashirin bai sake ji ko ganin bnnarshi ta miƙe kamar hakaba sai yau. Karkarwa duk jikinshi keyi, hatta jijiyoyin kanshi dana damatsan hannunshi tasowa sukayi ruɗu-ruɗu jijiyar goshinsa har harbawa takeyi". Innalillahi wa innailaihi rajiun yaketa maimaitawa, yanajin kamar ana jan jijiyoyin jikinsa. A haka ya maida kayanshi kana ya fito. Sai dai bai samu damar maida gariyar ba, zama kawai yayi bisa kujerar yana rawan sanyi. A haka abokinshi Dr Arabi ya shigo ya sameshi cikin mamakin ganin yadda yake karkarwa yace. "Dakta Jabeer lfy kuwa meya sameka". Cikin muryar alamun zazzaɓi yace. "Zazzaɓi ne Arabi. Sanyi nakeji". Da sauri ya iso inda yake taimaka mishi yayi ya saka mishi gariyar. Kana ya kamoshi ya kawoshi bisa tattausan kujerar 3 str dadake cikin Office ɗin ya kwantar dashi. Aunashi yayi tare da kiran wata Nurse ya gaya mata magungunan da zata amsa musu a Pharmacyn nasu, cewa Dr Jabeer ba lfy. Ai lokacin ɗaya sai gata da manyan likitoci har uku. Cikin tarin kulawa, suka fara dubashi ganin yana gab da fita haiyacinsa ne, yasa suka mishi allurar bacci. Da sauri Dr Arabi kuma ya kira, Jalal ya sanar mishi. Jalal kuwa dake falon Hajia Mama ba tare da ya gaya mata ba ya miƙe da sauri ya fita. Tana tambayarshi lfy. Yace lfy sabida baison tayar mata da hankali. A bakin ƙofar fita ya haɗu da Ya Affan da sauri ya kamo hanunshi suka juya yana cewa. "Ya Affan Hamma Jabeer ba lfy, yana Genaral Hospital Ɓadawaya, yanzu Yayan abokina Umar Dr Arabi abokinshi ya kirani ya gaya min yace baida lfy sosai fa". Ai da sauri Affan ya fara lalubo car key dake cikin al'jihunsa cikin kiɗima da tashin hankali yace. "Muje, muje da sauri mu tafi a maidashi Valli Hospital yafi kwararrun likitoci". Kusan a tare suka shiga motar Affan suka tafi. Kafin suje kuwa tuni bacci ya ɗauke shi, an ɗaura mishi ruwa da allurai. Sauran Doctors ɗin sun fita. Sai Dr Arabi da yake zaune gabanshi. Da sauri Affan yasa hannun shi ya taɓa jikinshi tamkar wuta. Jalal kuma yatsarshi daketa karkarwa yake kallo tare da rauni a fuskarshi yace. "Yah Arabi meya sameshi ne?". Cikin sanyi Dr Arabi yace. "To wlh nima shigowa kawai nayi na sameshi yanata karkarwa, yace min zazzaɓi yakeji sanyi na damunshi. Na kira Nurse ta kawo min injections and drip kafin muyi mishi allurar ma tuni ya kusa suma, abun yafa bani tsoro. Amman Alhamdulillah kunga yanzu kuma da sauƙi". Ajiyan zuciya sukayi kana suka zauna a nan, ba tare da sun gayawa kowa ba. A can masarautar Joɗa kuwa. Cikin tarin firgici da al'ajabi Jamil da Ummi ke kallon Shatu. Data fizgo macijin da ƙarfi cikin tukunyar. wurgar dashi tayi a ƙasa sai gashi yayi wutsul-wutsul sau biyu, shike nan ya mutu." Mazargin mondo ta fitar da kuma hula wanda duk na Sheykh ne. Cikin murya mai rauni tace. "Yanzu Jamil zaka iya taɓasu. Haɗasu kaje in akwai inda zaka wurgar dasu ka wurgar dasu, ka fasa tulun. Kada ka binne macijin ya bushe akeso. Ummi ɗauki Hular Yah Sheykh da zariyarshi a wonkesu. Da sauri Jamil yace. "Eh akwai inda zan wurgar dasu". Nan ya tattare macijin da da layun ya saka cikin tulun ya fita. Key ɗin ƙofar baya ya ɗauka ya buɗe ya tafi cikin Garden ɗin. Tafiya yayi sosai saida yaje can cikin dajin ya fasa tulun macijin da layun suka watse kana ya juyo ya dawo ba tare da ko waiwaya ba sabida tsoro. Ita kuwa Ummi bathroom ɗin shi ta shiga a take ta wonkesu kana ta fito dasu. Cikin sanyi Shatu tace. "Wai hannuna Ummi yi sauri ki wonko gero ki kawo min ruwan tsarin." Da sauri Ummi ta fita. Murmushi tayi ganin Ɗalha mai gyaran tayis yaci yayi haniƙan yana kallon tv. Cikin sauri tace. "Yi haƙuri dan Allah Ɗalha muna tattare ɗakin ne da yake tayis ɗin ƙasan gadone ya fashe". Cikin shan iskar yace. "Ba komai Ummi". To tace kana taje ta wonke gero, sannan ta fito da ruwan tsarin tazo. Tana zuwa ta bawa Shatu cikin ramin ta watsa ruwan. Kana ta fara tura ƙasar da kuma fashesshe-fashesshen tayis da fulo ɗin tanayi tana yayyafa ruwan. Dai-dai lokacin Jamil kuma ya shigo. Ganin yadda hannunta yaketa karkarwane yasa ya tayata tura ƙasar saida suka gyara komai fes kamar ba fasawan ganganci akayiba. Kana ta miƙe tare dasa hannun hagunta ta riƙo na damanta tana cewa. "Shima Yah Sheykh dole zaiji wani abu a jikinshi duk inada yake". Sai kuma tayi shiru tare da rumtse idanunta tace. "Wash hannuna". Cikin sauri Ummi tace. "Sannu hannun ya gaji ko". Kai kawai ta gyaɗa mata. A haka suka fito falon. Kai tsaye bedroom ɗin ta ta nufa. Shi kuwa Jamil yayiwa Ɗalha jagoro, Suka shiga suka gyara wurin da aka fasa ɗin fes. Kana Ummi ta share wurin ta goge, sannan suka tura gadon suka maidashi. Nanma ta ƙara gyara ɗakin Jamil kuwa ya ɗauki Ɗalha ya maidashi wurin aikinshi. Ummi na gamawa taja ƙofar ta rufe tana al'ajabin wannan abu da ta gani da idonta. Kitchen ta wuce ta ɗaura musu Lunch tana kiran Umaymah ta gaya
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185