Chapter 107
Chapter 107
gabansu. Yatsunta tasa da nufin cire zoben da sauri ta barshi jin tamkar yatsunta zasu tsinke. Rafi'a kam tuni tayi gaba, haka yasa itama tabi bayanta. Suna zuwa bakin titin suka samu motar zuwa cikin Ɓadamaya. A can cikin masarautar Joɗa kuwa, Bayan an idar da salla, kamar kullum Lamiɗo ya gaggaisa da mutane, talakawan garinshi. Shi kuwa Jabeer dashi da tawagarsa duk sun nufi cikin gida. Sabida Galadima nata ce mishi su tafi cikin gida su fara shirin tafiya. Haka yasa duk suka nufi cikin gidan masarauta. A nan babban farfajiyar suka ɗan tsaya. Ido Jabeer ya ɗan zubawa jerin motocin da a ƙalla sun kai ashirin da biyar zuwa talatin an bisa alamu anyi manyan baƙi ne ko kuma za'ayi fita mai mahimmanci. Cikin suka wuce a falo suka samu Umaymah, Hajia Mama, Aunty Juwairiyya, da Ummi, duk suna zaune suna ɗan hira. Hibba kuwa tana kitchen. Suna isowa ta fito da sauri jin muryarsu. A hankali ta isa gefen Jalal cikin yin ƙasa da murya tace. "Ya Jalal kazo kaci abinci karku tafi bakaci komaiba". Kanshi ya ɗan gyaɗa mata, Jamil ne ya hararesu tare da cewa. "Allah shi ƙara, ai in dai Jalal ne kaɗan kika gani da gwatsalel, mutumin da ba'a iya masa bare a masa gwaninta". Haroon ne ya ɗanyi dariya tare da cewa. "Haka suke shida Jabeer yadda suke kamanninsu iri ɗaya hakama halinsu". Da sauri Jamil ya zare ido tare da ɗan ja da baya yace. "Tab a a Ni dai wlh bance hakaba". Jabeer kanshi Jamil ya bashi dariyar da dole ya ɗan murmusa, tuni sukuma sauran dariya sukeyi. Ya Jafar kuwa shi ganin murmushin Jabeer shine ke sashi murmusawa. Ita kuwa Hibba tura baki tayi ta koma gefe ta zauna alamun tayi fushi, baibi ta kantaba, sai Jamil ɗin ne ya ɗan lallasheta, haka dai sukayi ta yar raha, saida Lamiɗo ya aiko su fito kafin. Suka miƙa duk suka fita, shi kuwa Sheykh Jabeer gefensu Hajia Mama da Umaymah ya ɗan rusuna kusa da Umaymah a hankali yace. "To Umaymah bari inje bisa umarnku ba don raina yaso ba". Murmushi tayi tare da cewa. "Allah ya bada Sa'a ya kaiku lfy ya kuma dawo daku lfy, Allah ya tabbatar mana da al'khairan dake cikin wannan tafiyar, al'farma Annabi da Alqur'ani". Amin Amin suka amsa baki ɗayansu, Hajia Mama dasu Ummi ma duk sukayi mishi addu'a, kafin ya fito. Yauma kamar ranar mota ɗaya suka shiga da Haroon da Lamiɗo da Ya Hashim da Laminu. Kana sauran tawagar sarki. Daga nan suka nufi hanyar fita gari su nufi garin Shikan. A cikin motocinsu kamar na ranan. A tsakiyar garin Ɓadamaya ne suke tafiya sun zo dai-dai bakin Genaral Hospital Ɓadawaya. Lamiɗo ya bada umarnin cewa su shiga cikin asibitin zai kai ziyarar dubiya wa marasa lfya. Nan take kuwa suka jujjuya akalan motocin. Suka fara kutsa kai cikin asibitin. Da ƙarfi Jabeer ya rumtse idanunshi tare da furta. "Lahaulawalaqutailla billah". A hankali sabida wani irin masifeffen bugu da zuciyarshi tayi da ƙarfin masifa. Wani irin taraddadi ya diro masa. Ya ilahi shine abinda ya ambata a saman lips ɗin shi. Dip dab dip dab dip dab dip dab haka zuciyarshi ke harbawa da bugawa a tare a tare, addu'o'in ya fara karantowa a zuciyarshi da harshenshi, yadda suke ƙara kutsawa cikin asibitin haka bugun zuciyarshin ke ƙaruwa. Anan cikin asibitin kuwa, A maraba da baƙi Shatu take tun zuwanta sabida, anan aka juye duk fulanin da suka samu rauni sanadin wannan faɗan, an zubesu a wurin gwamnatin jiha kuma tayi burus da batunsu sam bata bawa likitoci damar dubasuba, Sai ma cewa sukayi sai fulanin sun nemo polices kafin a karɓesu. Su kuma dama ƴan agaji ne ma suka taimaka suka kawosu nan ɗin ma. Zuwan Shatu ne da Rafi'a da ta samesu a yashe hankalinta ya tashi. Ranta yayi matuƙar ɓaci nan ta haura gidan sama inda can jerin jadawalin officer's ɗin DOCTOR'S suke. Rafi'a na biye da ita tana rabka mata kira. "Garkuwa! Garkuwa!! Ke GARKUWA!!! Ina zakije ne wai?". Sam bata kula Rafi'a ba sabida abin da akayiwa ƴan uwanta yayi masifar ci mata rai. Ganin yadda take gudu-gudu da sassarfa ne yasa itama Rafi'a ta fara Binta da gudu-gudu da sassarfa. Yayinda kuma dai-dai lokacin Lamiɗo da tawagarsa ma ke tafe suna shiga cikin gidan saman. Lamiɗo ne a gaba sai Jabeer da Galadima dake gefenshi da Sarkin Shaɗi. Kana su Waziri da Wambai Matawalle da Makawa Ɗurɓi Turaki Tafida da dai sauransu, kana Dogari na rike da laima wa Lamiɗo, Ɗanzagi kuwa ya kware murya yanata. "Gyara kimtsi sarki ya gaisheku". Kana sauran fadawa masu red and blue ɗin Uniform kuwa da tabka-tabkan rawuna babu kunne ko ɗaya suna biye dasu a baya da gefe gefe, suna tafe babu takalma, ga dogin bulali masu masifar tsawo da kauri suna jansu a ƙasa. Lamiɗo, Galadima, duk shigar manyan kaya na sarakuna, masu al'farma sukayi. Shi kuwa Sheykh Jabeer shigarsa ta al'farma na limamai yayi, wannan yasa kwarjinshi ya fi nasu. Daga nesa zakace yafi shekarunshi in ka hangoshi sabida kamala da haibarsa da suka baiyana a fili. Laminu kuwa tuni yayi gaba yana ɗaukar shigowarsu. Sabida aikinshi na jarida dama neman rohotone aikinshi. Sanadin saurin da suke ɗanyi ne yakesa al'kyabbar jikinshi ɗan buɗewa tana bazuwa hakan sai ya zama kamar ƙasaitace tasa yake wannan abun a wurin mai kallonshi. Gaba daya duk ta inda suka zo wucewa, sai ya ɗaga hannunshi duka biyu, yayi musu sallama tare da cewa. "Ya mai jiki?". In sunce da sauƙi. Sai yace. "Laah Ba'as ɗuhhuru in sha Allah". Duk inda suka gilma sai an bisu da ido. Especially Jabeer da babu wanda zai kalleshi bai ƙaraba Tuni labari ya kai ga kunnen Dim din asibitin. Lokaci ɗaya ya kikkira DOCTOR'S ɗin ta wayar salulu ya sanar musu su kimtsa komai su kula da kowa yadda ya dace. Mai martaba Lamiɗo na cikin asibitin. Ita kuwa Shatu tana haurawa sama. Ido take ɗagawa ta duba sunan Office da mai Office ɗin Office na forko taga musulmine haka yasa ta kutsa kai ciki. Zaune yake babu kowa sabida duk majinyatan sun tafi. Wasu an duba su, wasu kuma korarsu akayi da cewa yau half day ne, sabida haka su tafi. Da mamaki ya ɗago kanshi jin an shigo mishi Office babu sallama. Da sauri yace. "Waye?". Sabida cikin shigar yan matan larabawa take. Arabian gawd ne mai masifar kyau da taushi a jikinta wanda samanshi yake a dai-dai jikinta ƙasa shi kuma yake a buɗe, wasu irin duwatsune a jikin rigar tun daga sama har ƙasa sai wal-wali sukeyi suna ɗaukar ido. Tayi rolling kanta da ɗan kwalin rigar fuskarta ta fito ras a ciki. Wasu takalmi Golding color ne masu ɗan tudu dai-dai misali sai Ƴar ma dai-daiciyar hand bang mai masifar kyau shima Golding color ne, sai wayarta ƙirar iPhone 11. Fuskarta babu kolliya sai dai duk da haka bai hanata yin kyau ba gashin girarta ya konta lib-lib. Sai dai kuma ta rufe fuskar da tattausan Niƙab sai dai bashi da duhu sosai. To wannane ya hana Dr Salim ganin fuskanta, ita kuwa Shatu cikin tsananin ɓacin rai da zafin tozarcin da akayi wa yan uwanta tace. "Dr
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185