Chapter 26
Chapter 26
ƙanwar tata suka nufi gida. Su kuwa Bappa da yaranshi da makiyayanshi anan sukayi al'wala, kana suka juya suka nufi cikin Rugar tasu dan zuwa masallaci. Yayinda ko wanne garke an bar mutun ɗaya sabida tsaro... Bayan sallan isha sunci abinci sun ɗan taɓa hira, kaɗan kana Bappa ya tarasu yana karantar dasu kamar yadda ya saba duk dare, da kuma safiya kafin a tafi kiwo shiyasa sam ahlin wannan Rugar Bani ba jahilai bane. Suna zaune, yaro yayi sallama, yace. "Wai ana kiran Shatu a woje". Ummey ce ta ɗan juyo ta kalli yaron tare da cewa. "Wake kiranta?". "Wai yace ince mata inji Ya Salmanu ne". Yaron ya faɗi. Da sauri Ummey tace. "A a Salmanu ne ya zobe? To maza kace ya iso mana ya zai tsaya a waje kamar baƙo". To yaron yace kana ya juya ya fita. Jim kaɗan sai gashi ya dawo gefen Ummey ya rusuna tare da cewa. "Yace wai ince mata, ta fito woje". "Da mamaki Ummey tace to gata nan zuwa". Sai kuma Inna ta ɗan kalli Shatu tace. "Tashi kije ai mun gama aikin ma". Ita kuwa Aysha dake zaune gaban Inna suna gasa tattabarun da aka yanka tunda yamma, kwano ta ɗauko a konɗonsu kana tasa gasassun tattabarun guda biyu. Tasa yaji a gefe, ta rufe, kana ta gyara wuyan hijabinta sannan ta miƙowa Junainah kwanon. A hankali ta ratsa gefen su Ya Giɗi ta wuce. Ummey kuwa da ido ta rakasu tana fatan Allah yasa fata da shirin Bappa da Arɗo Yabani ya tabbata. Suna fita suka sameshi zaune bisa dakalin ƙofar gidan nasu. Da sauri Junainah ta isa gareshi tare da cewa. "Oyoyo yaya Salmanu". Ajiye kwanon tayi a gefenshi. Da sauri yasa hannunshin suka tafa da hannunta data miƙa mishi, cikin sakin fuska da nitsuwa yace. "I miss you ƙanwali". Dariya mai ɗan sauti tayi tare da cewa. "Miss you too my dear". Dariya mai sauti sukayi a tare cikin jin daɗi wanda aka kira da Salmanu ya lakace hancin Junainah tare da cewa. "Alhamdulillah alama ta nuna ƙanwaliya tana zuwa makaranta babu wasa". Cikin jin daɗi tace. "Sosai ma ya Salmanu yanzu ajiyana huɗu fa, yanzuma dan hutu mukeyi, kuma gashi ko a gidama Ina karatu". Jinjina mata yayi da hannunshi kana, ya jawo kwanan data ajiye tare da cewa. "Ƙanwaliya me kika kawo mim ne?". Cikin murmushi tace. "Gasheshen naman tattabarune Ya Salmanu barima in koma ciki inci rabona inci na Addana". Kafin ya ankarama tuni ta juya da sauri tayi cikin gida. Ajiyan zuciya ya sauƙe tare da kallon Aysha dake jingini da bakin kofar zauren, Cikin sanyi yace. "Kamar bakiyi farin ciki da zuwana ba? Ko dai in komane?". A hankali tace. "A a Ya Salmanu nadai ga kamar kafi farin cikin ganin Junainah ne akai na". Murmushi yayi tare da cewa. "Kin rama kena". Murmushi sukayi dukansu, cikin sanyi yace. "Ga wuri kizo ki zauna mana". A hankali tace, "A a Ya Salmanu mu shiga cikin gida mana". "Kina tsoron kada saurayinki yazo ya ganmune?". Salmanu ya faɗa a hankali. Da sauri tace. "Eh". Kanshi ya ɗan rausayar tare da cewa. "Babu abinda zai faru sai al'khairi zoki zauna, ki gayamin me kike tsoron?". A hankali ta zauna gefenshi ɗan nesa dashi. Shi kuwa juyowa yayi ya fuskanceta a hankali yace. "Gaya min me kike tsoro?". Kallonshi tayi cikin yin ƙasa da murya tace. "Ina tsoron kada Ya Ba'ana ya cutar da kai, ina gudun kada sakaiyar alaƙarmu ya zama cutarwa, sabida Ni kamin rana a rayuwata, rana kuma ta al'khairi shiyasa bana son abinda zai cutar da kai". Murmushi mai yelwa yayi kana a hankali yace. "Ina sonki zan kuma aureki da izinin Ubangiji zan rabaki da wannan taƙadirin, domin baki cancanci zama matar mushurkiba". Da sauri tace. "Kada kace haka Ya Salmanu Wallahi zai cutar da kai, kada ka bari wani yaji, bare mgnar ta koma kunnenshi". Murmushi yayi tare da jawo kwanon ya buɗe. Numfashin yaja jin ƙamshin naman a hankali ya fara ci, saida yaci ɗaya kab sannan ya rufe kwanon yace. "Ga rabonki dan nasan Junainah ta cinye naki rabon". Cikin yanayin nitsuwarta tace. "A a kaci kawai Ya Salmanu". Da sauri yace. "No kada kimin musu". Shiru tayi jin yaci gaba da cewa. "Muddin dai ina raye in sha Allah. wallahi Allah bazan bari Ba'ana ya aureki ya lalata miki rayuwaba, zan jure duk azabar da zai shayar dani na shaɗi in Sha Allah zan aureki". Ido ta zuba mushi tana kallon shi cikin kamalarsa, ganin sam hankalinta ba'a kwance yakeba, yasashi ce mata ta shiga gida zasuyi mgna a waya, haka kuwa akayi, ta juya ta shiga gida shi kuma ya nufi hanyar gidansu. A dandalin wurin da yake kamar kasuwar garin nasu ya samu abokanshi, kowa da budurwarshi suna ɗan hirarsu Can gefe kuma ga yara nata wasansu, ga farin wata ya fito yayi ras, kana iya ganin komai. Ita kuwa Shatu, bayan sun gama shirin baccinsu, ta kalli Ummey tare da cewa. "Ummey". "Na'am". Ta amsa mata cikin kula, sai kuma tayi shiru, ita kuwa Ummey ido ta zuba mata, ganin hakane yasa a hankali tace. "Ummey Ya Salmanu". Still kuma tayi shiru, Cikin kulawa da shaƙuwa wanda ke tsakanin uwa da yarta Ummey tace. "Gaya min mana, me Ya Salmanun yayi?". Konciya tayi gefen Ummi dake bisa sallaya, kana a hankali tace. "Wai yana sona, Ummey ina tsoro Ya Ba'ana zai illata mishi rayuwa, gashi kwanan nan Ya Hashimu ya rasu, kuma shima ance kasheshi akayi, Ummey ki cewa Bappa na, yacewa Baba Arɗo ya hana Ya Salmanu cewa yana sona, kinji ko Ummey?". Kai Ummey ta jinjina mata tare da cewa. "To zaki aureshi kenan duk da kinsan baya salla kuma yana tsafi". Kai ta juya tare da cewa. "Bazan aureshiba Ummey, amman ya Salmanu yayi shiru, bari in gama karatuna, in sha Allah akwai mafita in na gama karatuna, Ummey kin gane ai ko? Kin tuna ko". Murmushi Ummey tayi kana tace. "Eh na gane, yanzu konta kiyi baccinki". da haka suka konta bacci. Bayan kwanaki, sosai lamarin Ba'ana yake bawa mutane tsoro, mutun kamar ifiritu, dan yanzu yanayin sihirinshi ƙaruwa yakeyi sosai, Wasu lokutan ba hawa ba sauƙa sai dai kawai ka ganshi a gabanka sabida yanzu layan ɓatarshi tama fi ta baya ƙarfi, ya dage wai zai bawa Shatu taƙi fir daya matsama kuka tasa mishi hakanne yasa ya hakura ya barta. Ya Salmanu kuwa yanzu ya dage kan batun soyayyarsa da Aysha, ita kuwa tsoron abinda zai faru ya hana yarda da kowa, gaba ɗaya kuma yanzu Ƙabilar ɓachamawan nan masifa tuƙuru suke neman fulanin Bani dashi sabida baƙin ciki da hasadar ganin yadda shuke-shuken wurin fulanin yayi kyau, shinkafa, masara, dawa, gero, maiwa, wake, gyaɗa, gujjiya, riɗi, da dai sauransu. Ga tarin bishiyoyi dorowa da suke zagaye da garin wanda kan ko wacce bishi akwai jingogin zuma, shiyasa garin suke da tarin zuma. To waɗannan abubuwan sune suke ƙara tunzura kafuran, sabida gani suke aifa da filin nasune, sun mance kafin a saida wa fulani filin kufayine, fulaninne suke tafe da al'barkasu a jikinsu. Zuwa yanzu kowa na Rugar Banin da kewaye yasan masoyan Shatu biyune, kuma za'ayi shaɗi, wanda tsawon shekaru biyu kenan ba'ayin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185