Chapter 157
Chapter 157
barni mana in huta in na bar ƙasar kam". Shiru Umaymah tayi saida taji ya kai ayane tace. "Shi kenan Allah ya kaiku lfy ya dawo daku lfy, kuma muna nan tafe". Amin Amin yace kana sukayi sallama. Washe gari kab mutanen masarautar Joɗa masu zuwa Umrah sun gama shirin su. Bayan ansha ruwa anyi sallan isha'i ne suka shiga kitchen dan aikin sahur, koda ta ɗauko Foodflaks ɗin da akasa mishi abin buɗa baki ko buɗe su baiba. Hakane yasa Ummi tace to maza ta dafa mishi wani abun. To tace kana ta juya ta ɗauko, kaza, kwai, dankalin turawa kaɗan, maggi, gishiri, tattasai, attaruhu al'basa mai Curry, Duk ta matso dasu kusa. Sai kuma ta ɗebo Kabeji karas. Ta miƙawa Saratu tace. "Yauwa Sara goga min su ƙananan, kada ki haɗasu wuri ɗaya, kana ki yayyaka min al'basa sannan ki jajjaga min wata." Ta faɗin tana tura mata Attaruhu da al'basan. Cikin nitsuwa Saratu tace. "To Aunty ba matsala". Ita kuwa Ummi meda hankali tayi kan girkin sahur ɗin. Wanke rabin kazar tayi, tare da sata a tukunya ta watsa al'basa da maggi da tafarnuwa da citta da kanamfari kaɗan. Sannan ta rufeshi. Tasa wuta yadda ya kamata. Kana ta jawo robar dankalin ta fara ferewa tare da cewa. "Allah aikin nan yana yawa Ummi, kusan wuni muke a kitchen mu kuma kusan kwana shima wai bazaici abuba sai sa mutane aiki". Tayi mgnar cikin gajiya da kuma iya gskyar ta, dan muddin kasha ruwa tafa burinka ka samu ka huta. Juyowa Ummi tayi ta ɗan kalleta tare da cewa. "A'a ai bakya son hutun tunda kikaje kika samu Juwairiyya kikace ta huta taji da aikin gidanta, nan zaki rinƙa yi, sannan in Hajia Maman ta aiko ki kora Hadiman dashi, ko kisa Hibba ta kaiwa bayi shi. Kinga duk sun gaji sun daina kawowa, sai Na Gimbiya Aminatu, shi kuma Sheykh yace a dena kawowa tunda kice zaki iya da aikin. Yanzu da kin bari suna kawowa dai da wata ranama sai munga dama mushiga madafa". Sunkuyar da kanta tayi tare da yin shiru kamar bata nan. Yes ta san duk abinda Ummi ta faɗa hakane. Ƙarisa feree dankalin tayi kana ta wonƙeshi fes ta ɗaurashi a wuta, ya dafu sosai kana ta sauƙeshi a gefe. Zuwa lokacin kazar ma tayi lugub, haka yasa ta sauƙeshi ta juyeshi a plate, zare ƙasusuwan tayi duka, sannan ta ajiyeta gefe kusa da dankalin. Jajjageggen Attaruhu da al'basan da Saratu ke miƙa mata ta amsa. Cikin plate ɗin dafeffen dankalin ta juyeshi kana tasa kazarma a ciki. Sannan ta jujjuyasu ta caƙuɗasu da kyau, kana tasa Maggi gishiri ɗan ƙanƙani, sai kuma Curry. Kwan dake gefe cikin ɗan wani kwanon tangaran ta jawo, ta fasa kwan ta juye cikin haɗin kaza da dankali da jajjagen ta ɗan gwarayasu. Hibba data shigo yanzu ne tace. "Yauwa My Aunty dama kwaɗayi ne ya koroni nazo in shiga kitchen." Murmushi tayi tare da cewa. "To matso ki tayani aikin ɗan zuba min ruwan zafi kan Karas ɗincan. In yayi ɗumi ki juye ruwan cikin kwandon kabejin nan ruwan zafin ya ɗan razana ganyen, sai ki miƙo min shi nan". To tace tare da fara aikin. Ita kuwa Shatu ɗiban haɗin ta rinƙayi tana mul-mulawa kamar Yan boll, saida ta gama sannan, ta ɗaura man gyaɗa. yayi zafi ta fara suyasu, saida ta soyasu duka tasa a Foodflaks kudun kada yayi sanyi ta matsar dashi gefe. Kana ta matso ta ta amshi Kabeji da Karas ɗin. Mai tasa kaɗan a tare da al'basa, kana tasa jajjagen kaɗan, ta soyasu, sannan ta ɗauki sauran murmusheshen kazar tasa a ciki kana ta juye Kabeji ta Karas ɗin, sanna tasa Maggi, mintuna biyu zuwa uku ta sauƙesu. Ta zubawa Hibba da Ummi kana tasawa Sara. Sanin ya dawone yasa ta shirya mishi komai a tray'n. Kana ta nufi Side ɗinshi. Ummi kuwa da Hibba a falon suka zauna suka fara ci suna santi. Ita kuwa Saratu tattare wurin tayi ta kimtsa komai ta goge sauran kwanuka kana ta tafi. Shi kuwa Sheykh Jabeer, tuni ya gama kimtsa komai da zai buƙata in yayi tafiyar. Bai wani ɗauki abu da yawa ba. Komai na ɗauki shi ya kimtsashi bisa tsari. A hankali ya taso daga bakin gadon hannu yasa ya shafa cikinsa, Yunwa yakeji kuma ya gaji da masan shiyasa yau bai kulaba. Folon ya nufo tare dasa kuɗin dake hannunshi a al'jihun jallabiyarsa. A hankali ya tura ƙofar ya fito. A dai-dai lokacin itama ta turo ƙofar shigowa falon . A hankali ta shiga Tsakiyar falon ya nufa, bisa kujera ya zauna, ita kuma kanta a sunkuye ta iso inda yaken. Ɗan sunkuyowa tayi ta ajiye tray'n kan santa table ɗin, gabanshi. Kana a hankali ta fara miƙewa zata tashi. Kanshi ya ɗan juyo ya kalleta, da yatsarshi ya nuna mata ta zauna. Cikin kwaɓe fuska tace. "In zauna?". Kanshi ya gyaɗa mata alamar eh. Cikin turo baki ta harari gefen fuskarshi, kana ta ɗan rusuno a hankali ta zauna. Bakin kujerar dake bayanta. Cikin muryar ƙunƙuni tace. "Bacci nakeji". Bai kulata ba, sai ma gyara zamanshi da yayi ya nuna mata plate ɗin gabanshi. "Cikin cinna bikin sama tace. "Bana gane kurmanci". Juyowa yayi ya watsa mata narkakkun idanunshi da bata iya gano meke cikinsu cikin nata. Karon forko kenan data ga zahirin yadda kalar ƙwayan idonshi suke, sosai kwarjinshi da haibarshi ya danne tsiwarta, a hankali ta matso kusa da inda yake. Rusunawa tayi har ƙasa a hankali ta buɗe plate ɗin data shirya mishi Chechen balls da ganyen Fork ta ajiyeyi mishi gefen plate ɗin kana tasa hannun zata ɗauki flaks alamun zata samunshi tea a cup ɗin. Yatsarshi manuniya ya ɗan ɗaga tare da kaɗa mata ƴatsar alamun bai sataba. Yamutsa fuska tayi tare da turo baki cikin yin ƙasa da murya can cikin maƙoshinta tace. "Karkaci ma in kaga dama". Ta gefen idonshi ya kalleta ba tare da ya juyoba yana kallon yadda takeyin mamul-mamul da lips ɗinta, Gyara zamanshi yayi tare dasa hannun ya ɗan ɗauki Fork ɗin Chechen ball ya ɗan soka kana ya ɗago alamun zai kai bakinshi sai kuma ya maida cokalin ya ajiye. Ɗago kanshi yayi ya zuba mata ido na 3 second kana ya nuna mata idonshi tare da lumshesu alamun ta rufe idonta tako gane abinda yake nufi. Cikin gunaguni tace. "Nifa zan tafi bacci nakeji, ba sai na rufe idona a nanba zan tafi kaci abinci k". Shiru tayi ganin kallo da yake mata da mayun idanunshi. tura bakin tayi tare da sunkuyar da kai kana ta murguɗa bakin. Shi kuwa Sheykh Jabeer, numfashin ya ɗan fesar kana a hankali ya muskuta ya gyara zamanshi, kaikaicewa ya ɗan yi yasa hannunshi cikin al'jihun jallabiyarsa. rafan dubu-dubu sabbi dal-dal ya fito dasu guda shida. Miƙo mata su yayi. Hannunta ta miƙo a hankali ta amshi kuɗin. Gyara zamanshi ya kumayi kana yasa yatsunshi biyu ya jawo ɗaya plate ɗin ya rufe ɗayan. Tsuke fuskarsa yayi da kyau tare da kafeta da ido cikin kakkausar murya yace. "Yau zanyi tafiya daga yanzu, zuwa ƙarfe biyu. Duk inda naje inada lbrin gidan nan duk abinda zakiyi zan sani, duk motsin masarautar Joɗa. Saboda haka ki kiyayi kanki
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185