Skip to content

Chapter 132

Chapter 132

Garkuwa Book One Complete Hausa Novel 1,202 words 0 views Progress saved
Download Book

sunana a bakinki. Wani dogon ajiyan zuciya Hajia Mama ta sauƙe cikin fargaba tace. "Tashi Kuje ku gaida sauran. Allah yayi muku al'barka ya baku zaman lafiya. In sha Allah babu komai". Kamar jira Shatu takeyi a basu izinin tashi tayi fit ta miƙe. Da tarin mamaki Umaymah da Ummi suka miƙe, dan abubuwan da suka faru da yanayin Shatu, ya tsaya musu a rai. Shima Sheykh Jabeer miƙewa, yayi kana suka jere suka fita. Sai dai Shatu na ɗan sassarfa. Cike da mamakin wannan abun suka nufi Side ɗin Gimbiya Saudatu. A falonta suka sameta tana hakimce bisa kujerar ikonta, ta ɗaura ƙafa ɗaya bisa ɗaya tana karkaɗa ƙafar cike da izza. Ummi na gabansu suna bayanta Umaymah na bayansu. Cikin rusunar da kai Jakadiyarsu ta durƙusa gefenta tare da cewa. "Barka da safiya Gimbiya Saudatu, ga Sheykh Jabeer ya kawo miki da amaryarsa!". Cike da izza ta ɗan kallesu sama da ƙasa, kana ta nuna musu gabanta. Alamun su zauna, cikin sanyi Shatu ta rusuna tare da sunkuyar da kai ta zauna gabanta. Shi kuwa Sheykh Jabeer wani irin kallo yayi mata, mai cike da ma'anoni, gefen ta ya kalla inda wata kujerar ke kusa da tata komansu iri ɗaya. Taku yayi cike da ƙasaita ya isa gaban kujerar, kana ya juyo ya zauna kan kujerar. Hakan yasa ya fuskanci Shatu da Umaymah. zaman ƙasaita da isa yayi. wani mugun kallo take binshi dashi har ya zauna. Ita kuwa Shatu kanta a duƙe tana murzam ƴan yatsunta. Umaymah ce ta ɗan taho zata zauna kusa da ita, a hankali ya jujjuyawa Umaymah kai, alamun. A a kada ta zauna a ƙasa. gane manufarsa ne, yasa ta zauna bisa kujera. Shiru kakejin falon, sai takun sawun hadimanta dake kawo ababen motsa baki, suna ajiyewa gaban Shatu. Suna gama jerawa suka koma can gefen. Jin shiru-shirun yayi yawane yasa Shatu ɗan ɗago kwayar idanunta, ta kallesu. A ranta take mgnar zuci. "Ikon Allah, ohoho ni Shatu wannan wanne irin bahagon gidane, mai cike da sarƙaƙiya da tubkar baƙin zare, To ko dai ita wannan ɗin kurmace." Muryar Gimbiya Saudatu ce ta ƙatse mata tunani ta, cikin isa da izza ta kalli Sheykh Jabeer, kana ta juyo ta kalli Shatu, murya a daƙike tace. "Bakiyi sa'an mijiba, yarinya duk da gashi kamar kinada nitsuwa". Ido Shatu ta jujjuya cikin hular al'kyabbar jikinta. Shi kuwa Sheykh Jabeer, ko ta kan mgnar ta bai biba, sabida ai dama ya tsammaci, hakan kai ta juyo ta kalli Umaymah cikin ɗagawa tace. "A buɗe min fuskar amaryar in ganta da kyau, inga wanne irin idone da ita". Bata rufe bakintaba taji yana cewa. "Baza'a buɗe ba!." Murmushi Umaymah tayi sabida tsamar Sheykh Jabeer da Gimbiya Saudatu wani lokacin yadda kasan shi ubanta ne, haka yake mata mgna da yanke hukunci kai tsaye a karan kanta ma bare akan abinda ya shafeshi. ita kuwa Shatu a hankali take juya ƙwayar idanunta, tana kallon sawun Gimbiya Saudatu. cikin al'kyabbar ta ɗan juya idonta da kyau ta maidasu, kan kyawawan fararen sawun Sheykh, wanda suke tamkar ka taɓa jini yayi yo tsalle ya fito, sabida taushi da laushin fatar Wanda duk mutun mai zama da al'wala da yawan karatun al'ƙur'ani tafin hannunshi da ƙafarshi sukanyi wani kala mai masifar kyau da ɗaukar hankali koda baƙin mutun ne sai fatar hannunshi dana ƙafarshi sunyi kyau na musamman, hakama kuma fatar jikinshi wannan shine baiyanennen darajar zama da al'wala da yawan ambaton Allah kenan. Da ƙarfi ta rumtse idanunta tare da buɗe su. kan babbar yatsar kafarshi ta zubawa ido, sosai da sosai. wani ɗan zane baƙi mai suffar tafiyar maciji ta gani. sai dai bata samu ganinshi ras yadda take soba, shiyasa taketa zare ido, shi kuwa Sheykh Jabeer a hankali ya ɗan turo ƙafar damanshi gaba. Dan ya gyara zaman ɗayan a kanta. Hakanne ya bawa Shatu damar zubawa yatsun nashi ido, suna nan zara-zara alamun mutum ne mai matsakaici tsawo. Ras zanen bindin maciciyar nan yake kan babbar yatsarshi. har zuwa bisa rumfar ƙafar kamar zanen dayis, cikin tarin mamaki da al'ajabi take bin zanen da idanunta. har inda igiyar takalminshi ya tsare zanen. Wani irin sassanyan numfashi ta sauƙe a hankali. sabida rashin ganin ƙarshen wannan zanen, da kuma inda ya nufa, da kuma ganin ya saman zanen yake. Hankalinta kab ya tafi ga zanen shiyasa bata jin ta ƙaddamar da Gimbiya Saudatu ke zubawa ba. Muryar ta taji da ɗan ƙarfi tana cewa. "Bata da sunane? Ke me sunanki". Ta ɗago kai da nufin yin mgna kenan sai kuma tayi shiru. jin Umaymah na cewa. "Sai kisa mata naki sunan, ba sai kiji namu ba". A gyatsine ta kalli Umaymah kana, ta ɗan matso bakin kujerar, hannu tasa ta ɗauki tupa cikin jerin ƴaƴan itatuwan da aka jera a gaban Shatu. miƙa wa Shatu tayi tare da cewa. "Kici kada ki tafi bakici komaiba,". A hankali tace. "Alhamdulillah!". Cikin sauri Gimbiya Saudatu tace. "A ni ba'a zuwa sashina a tafi ba abinda akaci". Hannu ta miƙa ta amshi tupan kana ta riƙe shi. Shi kuwa Sheykh Jabeer miƙewa tsaye yayi alamun tafiya hakane yasa. Suma suka miƙa suka fita. Daga nan kai tsaye Side ɗin. Baba Nasiru suka nufa. A falo suka samu matarshi da yaranshi dama shi kanshi. Bayan sun zaunane. ya kallesu sama da ƙasa yace. "Dama baku zauna ba, a hakama na ganku. ba sai kun zauna ba". Cikin sanyi ƴarshi Jamila ta ɗanyi ƙasa da murya tare da cewa. "Ayyah Baba ka barsu mu gaisa". Haɗe fuskarshi yayi sabida yasan irin masifeffen son da Jamila keyiwa Jabeer lokuta da dama, takanyi ta kuka in taji abubuwan da mahaifinta yakeyi mishi. shi kuwa Sheykh Jabeer tuni ya zauna ya harɗe ƙafa, Jamila kuwa cikin nitsuwa ta gaidasu kana. Ta kawo musu abin sha, Ummanta ku ko kallo Bata ishesuba yadda itama bata lallesu ba. Haka dai suka fita suka tafi. gidan Baba Basiru kuwa suna shiga ya tashi ya bar musu wojen. Daga nan suka shiga gidan Barrister Kamal Baba Kamal kenan. Yana ganinsu ya tashi ya ruggume Sheykh tare da cewa. "Masha Allah, Alhamdulillah yau dai Allah ya nuna min ɗana da matarsa". Zama sukayi bayan sun gaisane yayi musu addu'o'in al'khairi. Daga gidanshi gidan Dr Aliyu sukaje, wanda yake mutun mai mutunci da kamar Barrister Kamal. Sosai suka jima a sashinsa, yayi musu addu'o'in da sanya al'khairi da al'barka. Daga nan kuma sai Sashin Mom tsakar gidan Abbanshi. Maman Imran, ba yabo ba fallasa ta amsa musu. Daga nan wurin Amryar Abbansu sukaje, wanda suka sameshi a can. Daga nan sukaje gidan Ya Hashim da sauran ƴan bappanunsu. Gida na ƙarshe dai gidan Aunty Juwairiyya ne, can suka samu Hibba da Ya Jafar. Bayan sun gaisane, Umaymah ta ɗan matso kusa da ita cikin sauƙe numfashin gajiya tace. "Ɗago kanki Shatu kinga nan ƙofar Aunty Juwairiyya ce, ga mijinta shine babban yayan Jabeer, kuma yanada matsalar ƙwoƙolwa. Yanzu daga nan Side ɗinkin zamu wuce, wanda yana nan kusa da nasun. Sai gefen nakun kuma nasu Jalal ne." A hankali ta ɗago kanta ta kalli Ya Jafar, yana riƙe da hannun Jabeer yana karatun shi a hankali. Cikin sanyi tace. "Ina kwana yaya!". Kafaɗarta Umaymah ta dafa tare da cewa. "Baya

Table of Contents

Chapters

185 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185