Skip to content

Chapter 147

Chapter 147

Garkuwa Book One Complete Hausa Novel 1,203 words 0 views Progress saved
Download Book

bazata samu zuwaba, sabida yayanta yazo sun koma jiharsu tare. Ringing ɗaya ana biyu Junaidun ya amsa kiran ganin sabuwar number ne ya sashi cewa. "Ban gane wake mgna ba". Cikin jin daɗin yadda taji muryarshi ras alamun ya samu lfy tace. "Junaidu Adda Shatu ce fa". Da sauri ya tashi zaune bisa kekyawan gadon asibitin da yake kai tare da cewa. "Laah Adda Shatu kece? Wlh ban gane muryarki ba, Adda Shatu ya gida ya kwana biyu, ya kewan gida, ya lbrinsu Junainah". Cikin sauri tace. "Kai Junaidu duka wannan tambayoyin, ka bari mana in tambayeka ya jikinka, yasu Iri da Laure da Innaji da jikin". Murmushi yayi tare da cewa. "Alhamdulillah Adda Shatu duk jikinmu da sauƙin wasuma duk an sallamesu, yanzu nida Hamidu da Adamune kaɗai muka rage, kuma jikin da sauƙi sosai. Sai dan Baba Madune yana shan wuya, Satin daya wucema an sake yi mishi aiki". Cikin sanyi tace. "To yanzu su waye ke kula daku". Kanshi ya rausayar tare da cewa. "Uhumm mufa yanzu bamu da matsalar komai Adda Shatu kwantar da hankalinki, mun samu gata da kulawar wani babban likita mai mutunci. An canza mana asibiti ma an kawomu wani asibiti kamar na ƙasar woje". Cike da jin daɗi tace. "Alhamdulillah, dama dukkan tsanani yana tare da sauƙi". Dogon numfashi Junaidu yaja tare da cewa. "Adda Shatu, ashe mun samu nasara, an kora mana mugun babarbarenen nan,". Uhum tace a taƙaice. Shi kuwa Junaidu cigaba da mgna yayi. "Adda Shatu Ya Salmanu ba lfy, yazo dubamu da jiki shima an kamashi gado. Shi yake cemin wai su Bappa sun tafi Lardi. Ayyah Adda Shatu yanzu sai yaushe zasu dawo? Kina mgna dasu ne?". Cikin dariya tace. "Faɗi gsky dai Junainah kake son tambaya dai. Junaidu. Suna lfy ina mgna dasu. Sai bayan salla zasu dawo." Da sauri yace. "Dan Allah Adda Shatu turo min number su". To tace tare da gyara konciyarta. Nan dai suka ɗan yi hira, kana sukayi sallama. Sannan ta tura mushi number su ɗin. Suna gamawa ta kira Number Bappa. Bugu ɗaya ana biyu ya ɗaga. Cikin jin daɗin jin muryarshi tace. "Ina kwana Bappa na". "Lfy lau Alhamdulillah Shatu ya Azumi, da baƙon wuri". Cikin sanyi tace. "Alhamdulillah, Bappa yaushe zaku dawo". Dariya yayi mai ɗan sauti kana yace. "Bayan salla". Cikin lumshe ido hawaye na zuba tace. "Bappa ina jin kewarku, bani da kowa nawa kusa dani. In na tuno su ya Giɗi hankalina na tashi Bappa inyi ta kuka babu mai sanin irin ciwon da nakeji a raina". Cikin sanyi yace. "Kwantar da hankalinki Shatu, su Ya Giɗi suna raye, sai dai suna cikin mawuyacin hali, suna buƙatar addu'o'in ki musamman a cikin wannan mata mai alfarma, na sanki bakya wasa da riƙo da ibada, amman ki ƙara kan yadda kike, in sha Allah wata rana zasu dawo garemu, cikin sauƙaƙƙiyar hanya, addu'a itace abinda suke so, shiyasa na gaya miki abinda Allah ya nuna min a mafarki a kansu". Cikin sassanyan kuka murya can ƙasa tace. "Zanyi Bappa zan ƙara zan dage, kuma zan roƙi a tayamu addu'o'in a masallatai da wurin tabsir." Cikin jin daɗi yace. "Yauwa Shatu na, ki kwantar da hankalinki, ki zauna lfy da mutanen da kike tare dasu, kiyiwa mijinki biyayya, kiyiwa mayanshi biyayya bana son musu in babba ya gaya miki abu matukar bai saɓawa shariyar musulunci ba." Cikin sanyi tace. "To". Da sauri yace mata ga Junainah". Cikin jin daɗi tace. "To a bata waya". Tsalle Junainah tayi tare da cewa. "Adda Shatu, kizo Lardi garin da daɗi kullum sai an gasa mana zabbi ko Tattabaru, insha nono da zuma inci naman insha zuma, inci su inabi sai na ƙoshi". Cikin so da ƙauna da shaƙuwar ta da yarinyar tace. "Allah sarki Junnu ke ko kewata bakiyi bako?". Dariya tayi tare da cewa. "Nayi kewarku mana harda Ya Junaidu ma nayi kewarshki". Murmushi tayi tare da cewa. "Na bashi number ku, zai kira ku gaisa". Tsalle tayi tare da nufar ɗakin Ummey. Ita kuwa Shatu cikin dariya tace. "Azuminki nawa". Da sauri tace. "Azumi na ɗaya ranan nayi rabi daga safe zuwa azahar jiya kuma na ƙarisa rabin daga azahar zuwa mangriba". Wani irin dariya ne ya rufe Shatu dariya takeyi sosai. Kewa da bege da son ƙanwar tata ya rufeta. Da Sauri ta tsagaita da dariyar jin Junainah na cewa. "Adda Shatu Bappa yayi aure an samo mana wata Inna mai kirki". Cikin mamaki tace. "Ke Junnu ƙarya ba kyau fa". Da sauri tace. "To ga Ummey ki tambayeta kiji". Ajiyan zuciya ta sauƙe jin muryar Ummey cikin sanyi da jin daɗi tace. "Ina kwana Ummey na ya gida, ya Junnuna nayi kewarku, Ummey wai da gaske Bappa yayi aure". Murmushi mai faɗi Ummey tayi tare da cewa. "To duk Alhamdulillah muna lfy eh Bappa yayi aure an bashi ƙanwar innarku, Indo kin santa ai ita take bin innarku, Bata taɓa haihuwa ba, to ashe mijinta ya rasu. Shine yanzu aka aura mishi ita. Kuma tanada hankali kamar innarku". Cikin sanyin jiki tace. "Eh na san Umma Indo tanada kirki, to Allah ya baku zaman lfy yasa kuyi irin zaman da kukayi da Inna". Amin Amin tace kana tai mata nasiha Sannan sukayi sallama. Daga nan ta miƙa ta nufi ɗaki dan yin salla. Ana idar da salla suka fito, kitchen suka nufa ita da Ummi da Saratu da tun ɗazu tana nan. Suka fara aikin buɗa baki sunayi suna kimtsa komai. Kafin shida ta cikama sun gama komai. Yanzu in sun zo buɗa baki ita da Ummi da Hibba tsakiyar falon suke dawowa. Jalal, Jamil, Imran, Sulaiman, kuma su zauna a dinning table. Ya Jafar kuwa wani lokacin har can falon Sheykh zai wuce suyi buɗa baki a tare. Kana su tafi masallacin. Haka dai komai yaketa wakana cikin aminci da tsari. A wurin al'ummar Annabi kowa ya nitsu ya maida hankali kan ibada domin neman rabauta. Ƙarfe takwas dai-dai suka shiga kitchen dan yin aikin sahur. Cikin kula Ummi ta kalleta tare da cewa. "Ɗauko kwanu kan nashi". Kanta ta ɗan juyo ta kalli Ummi tare da cewa. "Ai bai dawo yaci ba ko?". Kai ta gyaɗa mata tare da cewa. "Baya cin ƙosai, kuma kinga doyan ma jiya baiciba, ya gaji dasu ne, ki ɗauko a juyewa su Saratu shi ki ɗan haɗa mishi wani abu kafin ya dawo". Cikin ɗan kauda kai tace. "Ummi ai ƙoshi yake shiyasa bazai ciba, a barshi kawai in yaji yunwar yacima wani bai saniba, ai yunwa ba Umaymah bace ko ke bare zaku lallaɓashi". Dariya Ummi tayi kana kuma ta haɗe fuska tare da cewa. "Je kiyi abinda nace ko". To tace ganin kamar ran Ummi ya ɓaci. Bayan ta dawo da kwanukan ne, Suka bawa Saratu ta juye, kana ta harhaɗa wonke-wonken ta fara. Ita kuwa Shatu cikin yin miƙa tace. "Ummi me zan dafa mishin?". Juyawa tayi tana haura wurin da Fridge yake tare da ce mata. "Duk abinda kika iya kika san ba mai nauyi bane". Kanta ta gyaɗa tare da cewa. "To". Cikin ranta tace. "Bari inyi Special Arish, in yaga dama yaci in yaso ya bari, mutun sai zaɓe-zaɓe kamar mai ciki. Dankali ta ɗan ɗebo da Nama, kwai, tumatur, kabeji, Bama,

Table of Contents

Chapters

185 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185