Chapter 30
Chapter 30
..."duk da dai ya manta amma Bai isa yace bai tuna ba ...sae cewa yayi " Na ma isa na manta ta Hudah ..ya akai ? " Ita nake so ka sake dafa man yanzu " ...ta fada tare da kwantar da kanta a kirjinsa ... " Hudah!! ....ya fada da sauri .."Over 6 years fa kenan ? " Bara ka tuna yarda ka hada ta ba ? ..ta tambaya a hankali .. " Haba Hudah ..taya zan manta ...bani 30mints yanzu na kawo maki kinji ko ....? ..ya fada tare da shafa kanta Peck ta mashi a kumatu cikin jin dadi....har ga Allah bawai don ta bashi wahala ba ...aa ta tashine kawae tana son cin irin indomie din ...duk da itama ta manta koda kalar taste din bare shi da ya dafa ... Kitchen ya shiga kasancewar Hanne bata ban ...tana gurin kasuwancinta ...rasa abunda zaiyi yayi ...Hudah ta riga ta shagwabashi in banda yankan albasa da zuba maggi a abinci babu abunda ya iya ..hana rantsuwar tana bashi ya mata taste yaji idan abincin yayi dadi da kuma zubawa a coler .... Lumshe ido yayi a hankali ya bude fridge dauke da addu'a ...ya fito da fura da youghurt da inibi da kwakwa ya zuba a blender ya dama mata ...sannan ya saka kankara kadan ... Sae da yayi addu'a sannan ya shiga dakin ...cikin fara'a ta mika mashi hannu ..tana ganin fura ta bata fuska zatayi kuka ... Dukawa yayi gabanta tare da dafa guiwarta .." "sorry Hudah ...wallahi da zan iya tuno yarda na dafa maki ita babu abunda zai hanani kare rayuwata a matsayin kukunki ...Kin sani duk wani abunda zai sakaki farinciki nima shi nake so Hudah ...Kiyi Hakuri kinji ko ..ki sha furar kafin naje kitchen din na dafa har Allah yasa zanyi wadda zata maki dadi kinji ko ...!! Hannunta ta kai ta karbi furan tare da rike hannunshi da cup din guri guda ...sannan ta saka gudan hannun tana shafa sumar kanshi ..tare da kissing din goshinshi ... "Nagode Uncle .!!....ta fada cikin kunnen shi tare da hura mashi iska a hankali .. " Zan sha wannan din ka ji uncle dina ...wallahi indomie din ma ta fita raina karka damu ...kayi hakuri idan na bata maka rai ...!!. °°••°°. Cikinta na cika wata tara ta haihu santaleliyar diyarta mai kama da Babanta ....Murna gurin family din ba'a magana ...kudi kuwa kamar suke nomansu ... Ranar suna diya taci Sunan Sa'adatu ...ana kiranta da MUNIFFAH ( _Sabon farinciki.._ ) ...ita kanta Hudah bata san sunan Mahmoud zaya saka ba ...sae daga baya take ji gurin wanda suka shigo .... Tana zaune tana bawa babyn mama ya shigo cikin mayan kaya yayi mata masifar kyau ....dagowa tayi ta zuba mashi ido har ya iso kusa da ita ...tare da dukawa ya sumbacin babyn sannan ya kai lips dinshi saman na Hudah yana kallon cikin idonta Lumshe ido yayi yana fadinn .."Wannan kallon fa? ...baki san kin haihu ba ? ko so kike ki ja man aiki !!! Dan murmushi tayi mai sauti kafin ta zame daga kan gadon ta koma kasa tare da rike kafafuwanshi ... "Uncle ...ban da wani bakin da zan iya gode maka ..Illa iyaka na barwa Allah ya saka maka da mafificin Alkhairi ....Tabbas kai haskene daga lokacin da Allah ya hada ni da kai na tabbata na cika mai sa'a ga dukkanin rayuwata ....Uncle duk yarda kake tunani ka wuce anan arayuwata ...ka zama wani jigo babba gareni ...ka katangeman duk wani bataccen lamari a rayuwata ...Tabbas ban da kamarka Uncle ..sae dae ina tabbata maka da ana bautawa wani babu abunda zai hana Hudah dawwama tana bauta maka ...Sae dai Alhamdulillah Allah kadae muke bautamawa kuma shine zai saka maka da abunda kaman ...Na maka alkawarin Uncle zan dauwama ina faranta maka har na koma ga mahaliccina ...... Dagota yayi a hankali ya rungumesu tare da babyn a kirjinshi ....... _Rabbana aamannaa bimaa 'anzalta wat-taba'nar'rasuula faktubnaa ma'ash shaahidiin....🙏🏻_ _Bhoti munkje abta neyza pyaza wutebin photah nahi myezida boti..._ _Nagode sossae da kaunarku ...08066598868.. *Fiddausi Musa aka Feedohm💞..* Sai mun hadu a littafi na gaba...👄👄👄👄_ *FEEDOHM💞* An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30