Chapter 27
Chapter 27
cikin nata ....babu kunya ya daga Sareen yana kallon fuskarta tare da fadin .... " Gaskia na iya zabe ...Tubarakallah ...Aunty Husy da an gama walimar zan tafi da matata.. ..ku dan rufe idonku for some minutes ....!!. Aunty Husy ta kai masa duka ..".Gidanku Mahmoud ....ka rike hannunta ku fita bawae ka ma rashi kunya ..!!.. Dariya yayi tare da kissing dinta a hannu sannan ya jata suka fita harabar gidan ... Sun nuna mata kauna sossae ... _kamar yarda exclusive suka kaunaci feedohm_ ....sabon lefe suka hada mata wae kayan karbar amarya .... Agaban mutane ango ya ciyar da amaryarshi har ta koshi ....sannan aka ce itama ta ciyar dashi ...kasawa tayi ..ta nuna alamun zata yi kuka ... Auntu Husy ce tace ta sayi hannun amarya naira million daya cash ta zubesu a table din da suke zaune ... Duk da hakan kasa bashi tayi ...hannuta ya kamo ya kai bakinshi saitin fuskarta ... "Ba kya sona Hudah? .....ya fada a hankali ... Dagowa tayi da sauri tana kallonshi kafin ta girgiza mashi kai a hankali ...hannuta ya kama ya debo abincin sannan ya saka a bakinshi yana lumshe ido ....gurin ya dauki tafi da ihu ...abokan wasanshi kuwa cewa suke wae amaryar bata sonshi tunda har ta kasa bashi abinci ... A hankali ya dago da fuskarta yana kallon ..."Prove it Hudah ...ki nuna masu kina sona ...ko bakya sona .?.. Ba tare da tace komae ba ta kai hannu ta debo Muhassimba ta kai bakinta ta b'alli kadan sannan ta sa mashi sauran a baki .... Ba karamin burge mutane sukayi ba ...Aunty hanne kam na can cikin gida bata san wainar da ke toyawa ba ...Yayar Mamanshi ta bata yan shila tace ta gasa masu da ruwa ruwa idan zasu tafita a tafi da ita..dan haka bata gani ba.. bare ta kwashi takaici ..... ••°°•• Bayan Magrib ne akace a fito da amarya ....sae da sukaje falon Abbah suka masa bankwna tare da Mama sannan Uncle Mahmoud din ya jata har harabar gidan inda aka ajiye motoci ....Daga ita sae Aunty Hanne da Aunty Husy kadae suka shiga motar ...dan Aunty husy cewa tayi bara su shiga mota dashi da Amarya ba tunda baida kunya ..... Sae da aka fara tafiya sannan ya masu gyaran murya lokacin Aunty Husy tana karawa Hudah nasiha ..Hudah kuwa kuka take a hankali ... *FEEDOHM💞* 💧💧 *_A DALILIN YAYATA🍁🍁_* 🍁 *_HASKE WRITER'S ASSO💡_* ( _Home of expert & perfect writers_ ) *Na Feedohm💞* *_DEDICATED TO_* _EXCLUSIVE WRITERS.._ *_83 to 84_* "Aunty Husy dan Allah ki barta hakanan ...kinga zaki ja ta bata kwalliyar tun kafin na gani ...kuma duk abunda kike fada mata Allah yau zan fada mata ba tare da tayi kuka ba " ....ya fada tare da kunna fitilar motar ... Sake da baki aunty Husy ke kallonshi "∆mma Mahmoud baka da mutunci ...ashe dan Ubanka sae da ka biyomu ....shine ka karbi driving din ko?....ya maka kyau!! .... Dariya yayi kasa kasa tare da kallon Hudah da ta kwantar da kanta sanan cinyar Aunty Husy tayi lamo kamar maijin bacci... Hanne ta saka hannu ta kashe filitan ...ba tare da tace komae ba ...har suka isa gidansu ...sannan aka shigar da Amarya Part dinta ...amma ba asalin wanda take ciki ba da ...aa saman bene aka kaita ...dama kuma gurin rufe yake ... Kamar yarda addini ya tsara bayan kowa ya watse ya tarasu falonshi tare da masu nasiha mai ratsa jiki ...sannan yace kowa ta fadi bukatarta ... Aunty Hanne tace ...Idan da hali ya taimaka masu da jari saboda ita tana so ta dinga fita kasashe tana dauko kaya ... tasan ko ance ta koma karanta bara tayi abun kirki ba .... Yacce .."kamar nawa suke bukata ? Hanne tace " ko nawa yake da hali ..." Hudah kam jinsu take ..don bata da wani guri da ya wuce tayi karatu domin cika gurin Yaya Sa'arta !! Leda da ya shigo dashi yace Hanne ta je ta dauko masu plate .. Aa tace ...yafi kyau suje can su ci abunsu kamar yarda akewa ko wace amarya ...sannan ta mike ta daga Hudah tare da daukar basket din da ta shigo dasu suka nufi part din Hudah ....bawae bata jin kishi bane sae don ganin ko tayi kishin a banza tunda bata da abunda zata iya biya mashi bukatarshi .. Part dinshi ya shiga ...yayi sallah tare da wanka sannan ya shiga part din hanne ya mata bankwana tare da hugging dinta yana mata godiya ...don ba karamin burgeshi tayi ba a hidimar bikin ...bai tafi ba sae da ya dan bata farinciki ta hanyar romancing dinta sannan ya fita .... _Ajiyar zuciya ta sake ta bishi da kallon ..wannan ne karo na farko da ya taba kai hannunshi a jikinta da niyar faranta mata..kwallah da suka taro idonta suka gangaro mata ...._ Hudah kam inda hanne ta barta nan ya isketa ....ko da ya shigo sae da ya kura mata ido ..duk da tana lullube da maroon din saree hakan bai hanashi ganin kyauwun da ta yi ba ....bakin gadon ya zauna tare da yaye mata fuska yana lumshe ido ... " Tubarakallah ...Masha Allah ..Alhamdulillah ya Allah .."!!!.ya fada tare da dago fuskarta yana kallonta ...kasa tayi da idonta har sae dae ya kai bakinshi yana gogawa a dukka fuskarta .... "Tashi kiyo Alwala" ...ya fada kasan makoshi ...har lokacin bakinshi na saman fuskarta idonshi a lumshe ... Ganin bata da niyar tashi ya sashi daukarta cak ya dire ta cikin toilet din tare da zuba mata ruwa har ta gama alwala sannan ya janyo hannunta ya shinfida masu darduma ....ya gyara mata zaman saree din a jikinta ta yarda baka iya ganin komae a jikinta ...sannan ya jasu sallah ...bayan sun ida ..ya dafa kanta Kamar Yarda Allah ya umurce mu ...ya dinga kwararo mata aduu'a sanna ya janyo basket din da hanne ta shigo dashi ...ya fito da foodflask da waterdesndr ....tare da plate da spoon ... Yan shila ne da sukaji kayan yaji ya juye masu .sannan ya tsiya mata lemon da aka hada da kankana,gwanda,dabino da kwakwa ya tsiya a cup ya kafa mata a baki . Wani bala'in kunyarshi take ji...duk da ba wannan bane first time da ya bata abinci a baki ....kin karba tayi sae da ya daure fuska sannan taci kadan tace ta koshi .... Ledar ya janyo ya juye mata kazar dake ciki yana fadin .."Zauna kici kinji..bana so ki man irin na meenalle kice ban kawo maki kaza ba My Hudah!! ....dan hararanshi tayi sannan ta mike ... Shima mikewa yayi ...yana kwance saree dake nannade jikinta ...rike kafadarta yayi yana juyata har ya gama fitar da gyalen ya barta daga ita sae siket da wata yar rika wanda iyakar jibi da karamin hannu ....Sae kwalliyar stone dake jikin rigar .... Wani asirtaccen kamshi ke fitowa daga jikinta ...bai ga bukatar saka wasu kayan bacci ba ...ya dauketa cak tare da direta saman gado ...sannan ya koma ya kashe wutar dakin ... Cikin dubara har ya rabata da kayan dake jikinshi ...anan ne ya kusa zaucewa har bai san sadda ya kunne fitila ba yana kare mata kallon ...da sauri ta rugumeshi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30