Chapter 1
Chapter 1
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels 馃挧馃挧 *_A DALILIN YAYATA...._*馃崄馃崄 馃崄 *_HASKE WRITERS ASSOCIATION_*馃挕 Na Feedohm馃挒 *_DEDICATED TO_* _EXCLUSIVE WRITERS_ 1 to 2 _*Assalamu Alaikum ...na canza wannan littafin daga A DALILINSU ...to ...A DALILIN YAYATA....Saboda naga sister jannah tayi littafin mai irin Sunan.......馃崄*_ Duk da bana da wayau amma nasan duk lokacin da wannan mai bakaken kayan yazo dole sae mamana tayi kuka ranar ....baya da maganar da ta wuce ta babanmu duk da yayi shekara daya da rasuwa...Mugun haushinsa ya turnukeni ...ji nake da ina da karfi babu abunda zai hana ban mashi jajjagen kasa ba abaki... ..Kai maman tamu bata nan kuma ba yanzu zata dawo ba.....na saka hannu na tare bakin kofar ina mazurai ... Yaushe zata dawo ...ya fada fuskar a murtake kamar yarda yake kullun ... Ohon maka ....kullun kai kazo sae ka saka mamanmu kuka kai kana so kaga maman taka tana kuka ....na fada tare da rike kugu... Yayata dake cikin gida tana wanke waken da zatayi awara ta kwala man kira .... Na kalleshi duk na bata rai ina fadin ...matsa zan rufe gidan saboda barayi.. ....ban jira komae ba na turo gidan da karfi ...ina jin lokacin da ya sake tsaki mai karfi ....nayi saurin dawowa na bude kofar ...lokacin har ya bude motarshi zaya shiga .... Da karfi na kwala mashi kira kamar yarda naji mamana na kiranshi .....Lauya ... Ya juyo yana kallona ....Maman tawa ta dawo Ashe ban sani ba....na sake dariyar shakiyyanci ... Karamin tsaki ya dan ja sannan ya dawo cike da bacin rai ....na bashi hanya ya shiga ni kuma na koma kusa da motarshi na tsaya .... Ina ganin ya fito na tattare siket dina na kwasa a guje ...don nasan mamar tawa batta nan ...tsakin da ya man ne ya bani haushi ... Ban dawo lungun ba sae da na tabbatar ya bar unguwar sannan naje kiran da yayata keman ... markade ta bani na kai mata sannan ta tace awarar ta daura saman wuta ... Mamana ta dawo rike da ledar gari yayi zafi ....nayi saurin karba ina dariya ....sae da ta dauko tabarma ta shinfida sannan ta fito da kayan dake ciki ..... Irin kayan kwancen nan ne da ake bata inda take aiki ....ta miko man dae dae nawa sannan ta mikawa yayata wanda zasu mata ...nan na dinga murna tare da godiya ..... 鈥⑩€⒙奥扳€⑩€� Tunda na fito daga gida yaron dake zagaye da kaskon tuyar awarar yayata suka fara watsewa .....bana dagawa kowa cikinsu ....don duk yawancinsu masu cima yayata zalun ne ...basa bata kudinta idan sun dauka ita kuma ba mai yawan magana bace ...sae dae ta kyalesu ....amma idan ina gurin ko karkashin gadon uwarka ka boye sae na bika na karbo kudina .....bana jin komae idan ka daukar wa yayata awarar naira goma na je har gidanku na kwanto akuyarku idan ma baku da ita zan iya dauko tukunyar ku na taho da ita ..kuma idan duk duniya zata hadu baran ce ga inda na kaita ba har sae anbiyani kudin sannan zan bayar ...don bana ajeta gidanmu gudun kar mamana tace na bayar ... Shafi'u dan makwabtan mu na gani sae dauka yake yana ci ba tare da ya kirga ba ....na kafe shi da ido har na zauna bai san da zuwana ba ....sae da ya koshi sannan ya mike yana kakkabe riga ya fito da naira goma ya aje bisa kwandon yana fadin ...Saa ga kudinki nan kin biyoni sha biyar ... Kam ubancan ...Ashirin da biyar fa ...na fada tare da rike kugu.. Yayi saurin kalloni yana washe baki kafin yace ...Haba Hudata ina nufin saura naira Sha biyar aljihuna yanzu zan fito mata da ita sae ta biyoni Hamsin ... Nace ...owo ai na dauka ta ashirin da biyar kaci ... Ya washe baki ...aa ina ni ....ai ina lissafi ...ya lalubi aljihu ya fito dasu ya mika mata ...ya tafi yana kakkabe hannu tareda kalloni .... Gurin na koma na zauna ....Yayata ta Bini da kallo tana so tace na tashi amma tana shakkata ...tasan in har na zauna ba ciniki zatayi ba sossae ....Mutane na son zuwa amma Ni suke tsoro ... Feedohm馃挒 馃挧馃挧 *_A DALILIN YAYATA..._*馃崄馃崄 馃崄 *_HASKE WRITERS ASSOCIATION_*馃挕 Na Feedohm馃挒 *_DEDICATED TO_* _EXCLUSIVE WRITERS.._ 3 to 4 Barister Shehu abunda kake niyar aikatawa sam bai dace ba ...wannan zaluncine tare da yaudara ...matar data amince da kai ta baka amanar dukiyar mijinta yanzu kuma ta fito kana so ka zalumcesu ...idan har kai baka taimakesu ba to bai kamata ka zaluncesu ba .... Ya kife wayar tare da juyowa a firgice yana kallon Mahmud daya kafeshi da ido harde
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30