Chapter 15
Chapter 15
inno ta kawo masu ruwa a kwano ...cewa tayi Hudah ta tashi ta dauko mata swan water a mota don bara ta iya shan ruwan randa ba!!.... Hudah bata amsa mata ba haka kuma bata tashi daga inda take ba ..!! Basu dade ba Hanne ta azalzalesu suka fito ...a mota banda Dariya ba abunda Hudah ke yi ...Hanne kuwa ta gama k'uluwa don sae Hudah ta kalleta ta madubi sannan ta tuntsire da dariya ....Shi kanshi Mahmoud ya fara gajiya da dariyar Huda ...ta madubi ya kalleta yace .. "Dariyan me kike Haka ne ? "Ba komae Uncle " ...ta fada tana toshe bakinta ... ganin ba daina dariyar zatayi ba ya sakashi daure fuska tare da juyowa ya dan kalleta ... "ko ki daina dariyan nan ko na bata maki rai Hudah!!! Sorry Uncle na daina kaji .!!..Benen gidansu aunty na gani yake ban dariya don yana bukatar Faci ...gudun zuwan kawayenta !! ...Uncle Na rantse maka da Allah aunty ba karamar makaryaciya bace ...kasan me take fadawa kawayenta !! . "Bana son ji Hudah " ...ya fada tare da daure fuska "To uncle baran fada ba ...amma kasan ko ..? Cewa kawayenta take idan sunzo wae babanta mai kudine kuma gidansu ya ma fi naka kyau ...kuma kasan? Kallon da ya mata ne ya sakata natsuwa ....Hanne kuwa rufe ido tayi kamar mai bacci !! •••°°•• Rayuwa kenan ..Barister Mahmoud na zaune da Amarya maryam lafiya kalau ...sae dae kwata kwata maryam bata ma hajiya magana ...ko gaisuwa bata hadasu ...kullum tana part dinta ...Idan hajiya ma ta aika maryam din tazo ...sae dae tace "aje a fada mata ba zamanta take ba ...don haka bara tazo ba .!!.... Barister Shehu na zuwa zata fada mashi .. sae dae yace mata. " ai laifin ki ne hajiya ...ta yaya yarinya na zaune dakinta zaki aika ta zo? ... Sae dae hajiya ta yi shiru don bata da abun cewa ..... Shekaransu daya dae dae suka haifi diya mace kyakykyawar gaske mai suna safina....daga barister shehu har maryam suka dauki son duniya suka daurawa yarinyar ..haka hajiya ma da dad duka suna kaunar yarinyar sossae....kullun sae Hajiya ta aiki yaron dake mata hidima ya dauki Safina ya kai mata ....Tun maryam na badawa har ta fara fadan bara ta dinga bada yarinyarta ba ana zuwa a wahalar da ita ..... Ranar hajiya har part dinsu ta shiga tana fada ...ta iske Maryam zaune bisa cinyar Shehu ...maimakon ta tashi daga jikinshi sae ma kara shige mashin da tayi ... Nan Hajiyar ta dinga balai...idan kujeran dake falon ya amsa to Maryam ta amsawa hajiya .... Barister Shehu yace "haba hajiya taya zaki zo ki sa yarinyar mutane gaba kina zagi ....bayan ita ta haifi yarinyar nan ...gaskia bana son abunda zai bata wa Honey rai ...don haka kawae ki fita ...ni zan mata magana duk sati sae a dinga zuwa ana daukar maki ita ...!!! A fusace ta fita daga part din ...Haka rayuwa taci gaba duk sati zaa dinga kai safina Part din Hajiya ta wuni a dawo da ita ..wani sa'in ma hajyar daki take shigewa ta barwa yaronta yana mata wasa .... Yarinya bata cika shekara Daya ba cikinta ya fara kumbura ....tun suna daukar abun da sauki har suka lura kullun kara hawa cikin yake ...gashi duk abunda diyar taci sae ta amayar dashi ... Feedohm💞 💧💧 *_A DALILIN YAYATA🍁🍁_* 🍁 *_HASKE WRITER'S ASSO💡_* ( _Home of expert & perfect writers_ ) *_Na Feedohm_*💞 *_DEDICATED TO_* _EXCLUSIVE WRITERS.._ *_45 to 46_* Asibiti suka kaita ...duk wani abu daya kamata amata ana mata ...daga karshe doctor din ya gane cewa ruwan sperm _maniyi_ ne ya taru a cikinta .... Daga Maryam har Barister shehu sae da hankalinsu ya tashi ... Taya zaa ce ruwan sperm sun taro a cikin yarinyar da bata kai 1yr ba ...haba doctor bara ta yiyu ba ...ka dae sake dubawa ...!! barister shehu ya fada a firgice .. Doctor yace ..."abunda muka gani kenan .. amma idan baku yarda ba kuna iya sake wani asibitin sir".. Kusan asibiti uku suna zuwa amma abunda aka fada bai canza ba ....kansu ya shiga duhu ...to ina safina ta samu ruwan sperm ? ...tambayar da kuke ta wa kansu kenan ...!! Gida suka dawo a firgice ...part din hajiya suka nufa ...a iya saninsu babu inda ake kai safina sae gurin hajiya ...Barister shehu yayi wa Hajiya bayani ...itama cewa tayi bata yarda ba , ba yarda za'ace yarinya karama sperm ya taru a cikinta. ..to ina ta samesu? ...amma a kira yaron da ke dauko safina din ...don wata sa'in gurinshi take barinta idan bacci ya dauketa .... Yaron aka kira ....tambayarshi suka fara yi ...yarda ya rude ya saka suka gane baida gaskia ...da yaga barister Shehu ya dauko wuka yace zai kasheshi idan bai fadi gaskia ba .. Sae cewa yayi wae ..Stick dinshi yake saka mata a baki tana tsotsar mashi !!! ... Kukan kura barister shehu yayi ya makari yaron ..yana duka tare da fadin Allah ya isa lalata mashi d'iya ...sae ya kasheta ...da dae yaron ya samu ya kwace daga hannunshi sae ya ruga da gudu ...dama ba garin yake ba ...zuwa yayi almajiranta hajiyar ta daukeshi ya dinga mata hidima .... Babu irin neman da barister shehu bai mashi ba amma duk a banza ...ko wanda ya sanshi bai gani ....Sae dae aka cigaba da bata magunguna har Allah yasa cikin ya koma dae dae ... ••°°•• "Hudah bara ki canza ba "... " Uncle zan canza wallahi ...kaga nama canza ai .."... Hanne ta fito zata raka bakuwarta ...Huda ta fara kukan akuya ...take jikin hanne ya fara kyarma ...don dama Hudah ta saba mata wannan tozarcin gaban kawayenta ... Allah Allah take kar Mahmoud yama Hudah magana ...abunda taji yana fada ne ya sa cikinta murdawa ... Hudah meye Haka ? .. Sae dae Hudah ta kalli Hanne sannan tace " Uncle kukan akuyar gidansu Aunty hanne nake tunawa.. wannan wadda aka daure kusa da bangon toilet dinsu? da katangar ta kusa ruftawa ? ...ka tuna Uncle? ... Dariya yayi kasa kasa ba tare da yace komae ba ya cigaba da karanta newspapper dake hannunshi .. Kawar ta kalli Hanne tare da tabe baki ...sannan tayi gaba abunta ..... "Allah Ya Isa Hudah "...ta fada kamar zatayi kuka ... Mahmoud na dariya ya riko hannun Hanne yana fadin ..."Waya sakaki masu karya? Hudah ta juyo tana dariya tare da dubarsu ...lokaci guda ta daina dariyar tana watsawa Mahmoud din harara dashi kanshi ya rasa ko ta mecece .... Juyawa tayi ta shige dakinshi ta barsu yanawa Hanne dariyar Hudah ta karyata Maganin Mai karya kenan ....Zama hanne tayi suka dan taba fira ....dakin ya shiga zai watsa ruwa ya fita... Hudah ya gani zaune ta kurawa Window ido ...Duk tunaninshi bacci ta shigo zata yi ...bai ce mata komae ba ya shiga toilet yayi wanka sannan ya fito yana goge kanshi da towel ... "Hudah !!! ya kira sunanta tare da zaunawa bisa kujeran dake kallon gadon .. Bata amsa ba haka bata juyo ba ...kanta ya tallabo yana fadin "Menene "...? Da sauri ta buge hannunshi dake saman fuskarta tana hararanshi ...
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30