Chapter 28
Chapter 28
ganin haske ya gauraye dakin tana niyar kuka ... Da kyar ya iya kai hannu ya kashe fitilan yana mayar da numfashi ..cikin kunnenta yace .. "Allah ya ma lubna Albarka ...yanzu zan gane idan abunda take ba dawa yayi amfani..don bana son wannan rakin ya tafi a banza" ...ya karashe maganar cikin zolaya ....wani uban duka ta kai mashi a kirji tare da ko ma wa can karshen gado ta kwanta .. *FEEDOHM💞* 💧💧 *_A DALILIN YAYATA🍁🍁_* 🍁 *_HASKE WRITER'S ASSO💡_* ( _Home of expert & perfect writers_ ) *Na Feedohm💞* *_DEDICATED TO_* _EXCLUSIVE WRITERS.._ *_85 to 86_* Mirginawa yayi ya hadeta da bangon yana fadin .."Sorry na daina kinji ko "...Sannan ya janyota jikinshi yana gentling ko'ina na jikinta ••°°•• Barister shehu kuwa bayan sun kaishi asibiti aka tabbatar masu da barin jikinshi bara ya taba amfani ba _paralysis_ ...domin faduwar da yayi ga lokacin jininshi ya hau ....Hajiya da dad kuka suka sake ...yayin da take tsinewa Hudah Albarka tare da ja mata alkaba'ai kala kala ... lokacin ne maganganun hudah suka fara mata yawo ...cutar Kanjamau kawae take tunawa ...Dad din ta kallah taga duk yayi yaushi ga kuraje da suka fara cika mashi jiki .... Ba tare da tayi shawara dashi ba ta je laboratory tace su mata gwajin HIV ....jininta suka diba bayan mintuna suka tambar mata positive ce tana dauke da cutar .... Kamar mahaukacya ta koma ...ta shakari wuyan Dad tana dura mashi ashar ...da kyar ya kwaci kansa ... Doctor yace shima a mashi gwajin ...baa dauki lokaci ba aka tabbatar mashi da shima positive ne .... Doctor din ya basu shawara da su rufawa kansu asiri su zauna tare ba tare da wani ya sani ba ...sannan ya daura su kan magani .. Bayan shehu ya farfado ..ya tabbatar masu da ya sayar da gidan da suke zaune ...amma ba Hudah ya sayar mawa ba ...wani makwabcin su Hudah ne amma ba mamaki ita ta turoshi .. .... Dad din yace bai yarda ba wallahi zai shigar da ita kara ...amma sae barister Shehu yace ...babu wata kotu da zata karbi gidan daga hannun Hudah tun da "ka sayar ya rabaka da abunka" ..sannan takardun gidan ma na gurinsu ....Ba karamar nadama barister shehu yayi ba a ranar ....gashi a kwance rabin jiki a mace ...sannan har lokacin akwai soyayyar Hudah a ranshi ....wanda ya tabbata bara ta taba gushewa ba .... ••°°•• A hankali ya kai fuskarshi tare da kissing lips dinta ...sannan ya sake murmushi ...bai taba tunanin rakin huda ya kai haka ba ....Ihu ta dinga mashi kamar ita kadaece macen aure a unguwar .... Blanket ya ja mata ya mike ya fada toilet yayo wanka tare alwala .. har sae da ya gama sallah sannan Hudah ta bude rinannun idonta tare da dallah mashi harara ... Murmushi ya sake mata tare da fadin ..."Ni kike harara" ... Kafarta ta sauko zata mike tsaye ta koma da sauri...tana fadin ..."Allah ya isa wallahi .Lubna..ban yafe ba ..kema zaki samu wanda zai maki irin hakan ...Shegiya kawae !!! ..ta saka bayan hannu tare da share kwallah .. Dariya sossae ta bashi ...bafa Lubnar ta tsareta ba tace dole sae tayi amfani da abunda ta bata ...aa itane har da boyewarta ma dan kar wani ya ganta ....amma kuma zata zagi yar baiwar Allah tana can gida tana bacci abunta... Cikin zolaya yace .."Wae Hudah me lubna ta maki tun jiya kike mata Allah ya isa ..? ..Gaskia ina neman mata gafara kinji ...!! Harara ta balla masa tana fadin "...Ban sani ba ...ka shafa kaji ...".. Tasowa yayi yana dariya .. "Abu mai sauki ..muje toilet idan na hada maki ruwan wanka sae na shafa da kyau naji ....!! Daukarta yayi tana harbe harbe ya direta cikin ruwan zafi yana mata dariya ....sae sa ya tabbatar ruwan zafin sun ratsata sannan ya canza mata wasu ruwan zafin yace "Kiyi wankan tsarkk kinji Hudah ...bara na gyara dakin kafin ki gama ko!! "...ya barota cikin ruwan tana lumshe ido.. Kusan Minti Talatin yana jiran ta fito amma shiru ko motsinta baya ji ....toilet din ya leka tare da sakin murmushi ganinta kwance cikin ruwan zafi tana bacci hankalinta kwance ..... *FEEDOHM💞* 💧💧 *_A DALILIN YAYATA🍁🍁_* 🍁 *_HASKE WRITER'S ASSO💡_* ( _Home of expert & perfect writers_ ) *Na Feedohm💞* *_DEDICATED TO_* _EXCLUSIVE WRITERS.._ *_87 to 88_* Girgiza kai yayi ..sannan ya dauko katon towel ya nadeta ciki ya kwantar da ita saman gado tare da shafa mata cream kadan .... Cikin kayanta ya dauko wata doguwar riga mara nauyi ya saka mata...sannan ya shafa mata powder ...wasa wasa kwalliya ya mata sosaae tana baccinta don lallabata yake kamar kwae .... Fita yayi ya leka part din hanne ga mamakin shi ya tarad da ita kitchen tana hada masu break ....sai da ya tayata suka hada komae sannan ya koma dakin Hudah .... Lokacin ta tashi amma tana kwance idonta na kallon sama ....Tana jin shigowarshi ta maida idonta ta rufe .. "Hudah ....baki tashi ba har yanzu ....!!ya fada tare da shafa wuyanta ... Da sauri ya janye hannunshi ...yana kallon fuskarta ...."Subhanallah ...Hudallah...ba dae baki lafiya ba ? ...ya fada a rude ... Dagota yayi tare da rungumeta yana mata sannu ...... Sae da taji duk ya rude sannan ta bude ido tana hararanshi ta kasan ido ... "Bakya lafiya ne Hudah .?..sorry fada man kinji ...!! ya sake tambayarta a rude .. Banza ta mashi na tsawon lokaci sannan tace ..."Lafiya na lau " "Amma jikinki zafi Hudah "...ya fada tare da dago fuskarta .. Haka jikina yake fa Uncle ...! "Kin tabbata lafiyarki lau ? ... daga mashi kai tayi tare da mikewa a hankali ta bar dakin ...ba tare da yace mata komae ba ya bita da kallo har ta bar dakin .... *_4 month_* "Uncle wallahi wannan rito ne ...kuma baran yarda ba .."..ta fada tare da rike guiwar kafarta .. "Ga Auntynki nan ta mana shari'a ...ai ta gani tsabar rigima ne irin naki ...kuma kema kin san ni nayi winning ba ke ba....." Kusa da hanne ta koma tare da dafa kafadarta ..".Aunty hanne dan Allah ba sae da ya'yan wasana suka shiga ba sannan ya saka nashi? ... Cikin dariya Hanne tace .."kinga Hudah ba ruwana da rigimarki ...kufi kusa...idan kin gama kya sameni kitchen .... Gwalo ya mata tare da mayar da kudinshi aljihu .... "Wallahi Uncle sai ka bayar dasu ...tun da bani nace ka sa kudin ba" ... Ta fado jikinshi tana kokarin karbar kudin ...fito dasu yayi tare da yin sama da hannunshi yana mata dariya .... Kokowa sossae take sae ta karbi kudin ...hannuwanta duka biyun ya hade tare da matseta a kirjinshi yana mata cakul kula ... Zuciyar ta ji tana tashi ...ta fara kokarin fita daga jikinshi saboda bata son kamshin turaren dake jikin kayanshi ....bai lura da yarda take ba ...ya rike ta gam .. Ganin ta fara kakarin amai ne, ya sashi dagota da sauri ...kafin yayi wani kokari ta wanke mashi jikinshi tsaf da amai ... Sam Aman bai dameshi ba ..."sorry" kawae yake fada tare da rike fuskarta da duka hannuwanshi ... Sae da Aman ya lafa sannan ya dauketa
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30