Skip to content

Chapter 18

Chapter 18

A Dalilin Yayata Complete Hausa Novel 1,132 words 0 views Progress saved
Download Book

kira bakya dauka ...dan Darajar Allah ki taimaka man ki bani lokacinki ...wallahi tun bayan tafiyarki na kasa samun natsuwa ..harta matata wallahi kallonta nake maki " ... "Ayya bana kusa da wayan ne.. sorry baby " ...ta fada cikin Husky voice dinta.... "Ya zanyi Damsel ? .. .lokaci guda kin tafi da tunani ...gaskia ke me sa'a ce *_SA'ADAH_*...Lokaci guda kin tafi da zuciyar barister shehu ...baki sanni bane da kin tabbata da you're luckiest person a duniyar nan .. Murmushi tayi ..a ranta tace "na sanka shehu sanin da kai kanka wawan baka yiwa kanka ba " .. Amma azahiri shiru ta masa ..cigaba yayi da amayo mata *_Sirrin zuci_* ...yake ba tare da wani shamaki ba ...Sun kusa 1hour suna wayar har sae da tace zata kwanta ..sannan ya mata sallama ba don yaso ba !! ... Tun da uwar asubaha ya kirata ....dan karamin tsoki ta ja kafin ta dauki Awayar ... "Good morning my damsel ",...ya fada ahankali ... "Babyna ka tashi lafiya " ...ta fada kamar mai rada ... "Ina fa lafiya na kasa bacci Sa'adah!! ..please ki taimaka man ki bani address din gidanku na zo yanzu na ganki dan Allah " .... Maryam taji tana bala'in wae ya raina mata hankali suna kwance yana waya da wata banza ... Feedohm💞 💧💧 *_A DALILIN YAYATA🍁🍁_* 🍁 *HASKE WRITER'S ASSO💡_* ( _Home of expert & perfect writers_ ) *Na Feedohm💞* *_DEDICATED TO_* _EXCLUSIVE WRITERS..._ *_53 to 54_* Tana jin lokacin da ya wanka mata mari tare da fadin uwarta ce banza ... Cikin Shagwaba Hudah tace .."Wae baby hayaniyar me nake ji haka ...bye ...anjima munyi magana bana son hayaniya please " .. "Yi hakuri Sa'adah .. .bara na bar gurin ...kinga wallahi nama tashi ...karki katse wayar dan Allah ...." ya fada cikin sauri .... Duk da sanyin da ake ...can cikin garden ya je ga rakube gurin flowers yana k'yarman sanyi gudun kar wani ma yazo ya masa magana ta kashe wayan .... ••°°•• A rana barister Shehu sae ya kirata yafi sau 50 ...duk ta gama rikita mashi kwakwala ...kullun nacin ta bashi address din gidansu yake amma sam taki yarda ta bashi ...duk da itama tana so su hadun ...don akwae plan din da ta Tana Zaune barister shehu ya kirata ..sae uwar waya take tana dariya ....Uncle Mahmoud dake tsaye kusan 30mints ya saurarenta bata sani ba .... Yar dariya ta sake mai daukar hankalu tare da fadin "Everything nawa naka ne babyna ...just fell free wit me ...ni kaina yanzu ji nake kamar ace muna da aure ...da sae kace baka taba aure ba a rayuwarka ...zan jiyar da kai soyayyar da matarka bata baka ba before ... Shiru tayi kafin ta saki dariya tana fadin ... "just ka sa time ...zan turo maka address dina babyna ...you know how much i love you kuwa ???... "Jikina da duk wani abunda na mallaka is for you baby ...i reall... Ji tayi an fizge wayar da karfi tare da jefar da ita kasa ...a firgice ta juyo tana kallonshi ...hatta jijiyar dake kanshi ta fito sossae ... " Uncle "...ta fada a firgice .. Tsawa ya daka mata "Da uban wa kike waya " .. Dukar da kanta tayi kasa ..bara ta iya jin zata fada mashi gaskia ba yanzu koda zaya daketa ne kuwa ... Wani uban mari ya bata yana fadi "For how long kika mallaka mishi komae naki ...Uban wa yace ke ta shi ke ..? "Uncle ...!! "Shut up !!! ...ashe abunda yasa kike nacin ki ci gaba da karatu kenan ...soyayya Hudah as your age 18 years fa .!!....girgiza kanshi yayi idanunshi suka ciko da kwallah ...first time kenan da ya taba kai hannunshi jikin hmHudah ba da niyar ya lallasheta ba sae don duka ...juyawa yayi da sauri zaya shige dakinshi... Hannunsa ta riko tare da dukawa saman guiwarta Cikin kuka tace .."Na tuba uncle ..baran sake ba wallahi ...i promise baran yi soyayyar gaskia da kowa ba wallahi ..please Uncle for morethan 6 years kana tare dani ba ...baka taba sakani kuka ba ...sae ni uncle ?sae nice Hudah zan saka fitar hawaye a idon mutumin da yafi kaunata a duniya ...please uncle ka yafe man dan Allah ..!!! ... Juyowa yayi a hankali yana kallonta kafin ya saka hannu ya dagota tare da share mata hawayen da suka bata mata fuska ...sannan ya hade ta da jikinshi .... "Bana so Hudah it really hurts ...."...ya fada a hankali Daga mashi kai tayi...tare da lafewa jikinshi ... ••°°•• Barister Shehu na zaune maryam ta fito rike da keys din mota .. ta matse cikin riga da wando ...binta yayi da kallo ...ta gabanshi ta wuce zata fita ... "ina zaki haka ? ...bakya da hankaline baki ga yarda kike ba ? ...ya tambayeta tare da mikewa tsaye ... Wani kallon ta watsa mashi ..."In da nafi wayau zan koma ..don na lura angulu ma ta koma gidanta na gaskia !!! " Me kike nufi?...kina nufin a haka zaki fita wae ? . "Kana mamakine? ...Shehu kenan ...to zan fita sana 'ane ...oh na manta baka san me nake ba kafin ka aureni ko ...? Kallon mamaki ya jefa mata !! "Haba meye na wannan kallon ...karfa ka manta akan karuwarka ka mareni da safe ....nima kuma naga nawa karuwan suka can suna jirana ..shine naga ya kamata na kai masu ziyara ....!!! Ficewa tayi ta barsa tsaye sake da baki ...ga uwar sha'awarta da ta taso mashi ....safina ta fito daga daki da gudu tana kiran ... "Mah!! ..Mah ....zan bi ki "....itama fita tayi waje ta barshi ..... ganin ta saba fitane ta shiga part din hajiya ya sashi kyaleta tare da komawa daki ya hade kai da guiwa .. Feedohm💞 💧💧 *_A DALILIN YAYATA🍁🍁_* 🍁 *_HASKE WRITER'S ASSO💡_* ( _Home of expert & perfect writers_ ) *Na Feedohm💞* *_DEDICATED TO_* _EXCLUSIVE WRITERS.._ *_55 to 56_* Maganganun Maryam suka fara mashi yawo ....wae karuwanta ...tabbas ba tun yau ya kamata ya gane maryam yar iska bace ...tunawa yayi da first night dinsu ....ba cikakkiyar mace ya sameta ba ...amma salon da ta dinga mashi shi ya hanashi mata magana ....sae yanzu yake tuno wasu abubuwa wanda bariki irinta maryam ta hanashi gane komae ... Wayar Hudah ya fara nema ....Switch off ...yayi kira yafi dari a take amma bata shiga ...kanshi ya fara mashi ciwo ya rasa inda zai saka kanshi yaji dadi ...bama maryam tafi damunshi ba yanxu ...aa Damsel dinshi ...gashi bata turo mashi address din ta ba bare ya je gidansu Zazzabi yake neman rufeshi ...amma sae kokarin kiran Hudah yake ya kasa samunta ...jin ihun hajiya ne ya sashi tashi ya fita yana dafa bango .....ko iya bude idonshi baya yi ... A bakin gate ya ga Safina a hannun dad ..hajiya kuwa sae ihu take kamar tababba ...a hankali ya matsa gurin "Lafiya hajiya me ke...."Chak ya tsaya ganin jini a jikin Safinar ... Saurin karbarta yayi a hannun dad din a firgice "Dad me ya faru ...me ya sami safinar ..ku fada man meke faruwa ya naga jini a jikinta ..?...take idonshi ya ciko da kwallah jikinshi sae k'yarma yake .. Dad yace "Fyad'e aka

Table of Contents

Chapters

30 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30