Chapter 25
Chapter 25
.... Yar dariya ta sake ..kafin tace .. "Sa'adah ..damsel Pretty.. ..amma asalin sunan Hudallah Ibrahim _!!! ... "Hudallah .".su duka duka maimata har da hajiya data mike lokacin .. "Kwarae amma ba farat daya karamar kwalwarku zata fahimta ba ...Soyayya ......da uba da dansa ....!! " Damsel ..".barister shehu ya fada tare da matsowa kusa da ita ..."Ban fahimceki ba ..." "Yanzu kam zan maka yarda zaka fahimta dakai da jakin ubanka har da ma tunkiyar uwarka ...!! "Ke mara mutunci ....uban me kike nufi ? ..hajiya ta matso a fusace ... Dad da yayi mutuwar tsaye yace ..".karki kuma zaginta hajiya ...dan Allah Pretty ki zauna muyi magana ...wallahi har yanzu ina mutuwar sonki .!!...ya fada cikin kyarma .... Shehu yace ..."Dad Sa'adah tawace kabar fadin haka mana ...ka lallasheta kar tace bata sona dan Allah ...!! "Ashe kun san Allah ....? ..Yaushe kuka sanshi ..ku fada man ...!! ...ta karashe maganar cikik tsawa ... " A gaida jakin malamin da ya tsaya fadarwa Shehu da ubansa fadin suna Allah a baki don basu sanshi a zuciya ba ....!! " Sa'adah "....shehu ya fada tare da yin kneel down a gabanta ..."Dan Allah karki man Haka wallahi ina mutuwar kaunarki ...na tabbata idan ban sameki mutawa zanyi ...!! "Aiko ya kamata uwarka ta tafi neman likafani tun yanzu ....!! Lubna tace ..."haba Hudah karki yi haka ba ...karki zama mara imani ...komae suka maki bai kamata kiyi haka ba .....!! Cikin tsawa tace ..."Kinsan Wacece Yaya Sa'a ? .... Ba Shehu kadae ba Hatta Lubna sae da ta tsorata .... "Yaya Sa'a ...tana iya kwana biyu bata ci abinci ba amma bata taba barin Hudarta da yunwa ko da seconds 2 ....takan kwana tana wahala duk saboda Farincikin Hudah ....Wadannan munafukan Lubna su sukayi sanadin barata da duniya ke har da ummana .... _*A DALILIN YAYATA*_ Nayi komae lubna ba wae don kowa ba sannan nayi soyayya daku !!... "Shehu na tabbata baka manta wacece Ya ya Sa'adatu ba ...mumina saliha daka tarwatsa mata rayuwarta ....to Hudah ce kanwarta ...!! "Wallahi nasan ban kyauta ba amma dan Allah ki gafarceni ...ki tsaya muyi magana wallahi na tuba na gyara duka halina Hudah ...duk saboda ke ...dan Allah karki barni ...na tabbata dad zai bar manke ...,!!! " Mtsee ....gobe kamar yanzu na zama matar barister Mahmoud mutumin da kukayi forcing yazo gidanmu ashe ma haske kuka kawo mana ...!! bata rufe baki ba ya fadi kasa yana tari ...dad da hajiyar sukayi kanshi ...dad ke fadin ... "Karkiyi haka Hudah ...na bar masa ke wallahi na hakura ...!! Harara ta watsa mashi ... Tana fadin... ..."Sweetheart ayi maza aje gwajin kanjamau don na tabbata akwaeta a jikinka ...don ina tunanin har da jakar matarka ma ta kwasa ...a lisaafina Yau 6month kenan da cutar ta shiga jikinka na tabbata tayi kwarin da barata fita ba .....bye!!! ..ta juya ta tafi .. Juyowa tayi da sauri tana fadin .. "Oh na manta ...Shehu ya sayar da wannan gidan akan Naira million 19..idan ya tashi ku tambayeshi ..wawan bai sani ba nina sayi gidan sannan ya maido man da kudin a matsayin kyauta ...so nan da wata daya a tattara komatsae a fita!! ...... Ta fizgi hannun Lubna suka fita ....ita kam lubna binta take da kallon kamar tv ...gani take kamar ba Hudah da ta sani bace .. Da daddare Uncle Mahmoud ya kaisu ita da Lubna da Farida kawarsu da tazo.. gidan liman .... Bayan su Lubna sun fita daga motar ne ya riketa ....yana shafa kunshin da aka mata na zallah bakin lalle ... *FEEDOHM💞* 💧💧 *_A DALILIN YAYATA🍁🍁_* 🍁 *_HASKE WRITER'S ASSO💡_* ( _Home of expert & perfect writers_ ) *Na Feedohm💞* *_DEDICATED TO_* _EXCLUSIVE WRITERS..._ _GWS.....SWEERY ...ALLAH YASA ZAKKAR JIKINE .....PLEASE IDAN AN TARA KANKANA CIKIN KAYAN DUBIYA KI AKE MAN KIN JI KO .....😘😘_ *_76 to 78_* Kallonsa tayi a shagwabe tana fadin ...Uncle suna jirana please ...!! Glass din gurinshi ya rage tare da kwalawa su lubna kira da suke gefe suna jiranta ... Suka matso Lubna na fadin "Uncle gani " ... Lumshe ido yayi yana murza hannjnta ..."Ku shiga ciki Lubna zamu shigo yanzu ..." "Uncle "....ta fada kamar zatayi kuka ... Kallon da ya bita dashi ya sata yin shiru tare da maida kanta kasa ....a hankali take mashi guguni tare da turo baki tana hararanshi ta kasa ... Idonshi na lumshe duk yana jin abunda take fada ...bata tare da ta shirya ba ya rungumota kirjinsa tare da hade bakinsu guri guda yana tsotsa ... kokarin kwace kanta take tana yarfe hannu ...kin sakinta yayi ya cigaba da bata dpkiss ....sae ya ji ta fara kuka ne sannan ya saketa a wahale ... "Maimaita abunda kikace !!...ya fada kasan makoshi.. kwallan daya fito ne ta saka bayan hannu tana gogewa tare da turo baki ta masa banza .... A hankali ya bude ido yana kallonta sannan ya saka hannu da niyar rikota ...tayi saurin ja da baya tana fadin .... "Yi hakuri zan fada maka uncle" ...ta fada tare da goge kwalla ... Maida kanshi yayi saman sitiyari yana jiranta ...jin taki cewa komae yasashi dagowa .yana kallonta .....tayi saurin ja da baya .. "Cewa nayi kamar baka taba aure ba !!!....ta fada a hankali ... "Umhuh ...ina jinki ..sae kika ce mae...kuma bayan wannan? " Shikenan fa abunda nace ."...ta fada tare da janye hannuta cikin nashi.. Dan murmushi yayi tare da rungumota yana niyar kissing dinta ... "Zan fada wallahi ......!! sakinta yayi tare da zuba mata ido ..... A ha kali tace .."sae kuma nace..huh...kayi hakuri Dan Allah Uncle" ...ta fada tare da kallonshi .. "May be dama kina bukatar na cigaba da kissing dinki shi yasa baki so ki fadi abunda na tambayeki .!!..ya dago fuskarta da hannunshi na dama .. Da sauri tace " aa wallahi uncle ..cewa nayi ka cika jaraba ....!!..ta karashe maganar tare da sanya kanta cikin cinyoyinta ... Murmushi yayi kasa kasa tare da bude motar ya fita ya zagaya ya bude mata ...ba tare da ta kalleshi ba ta fito tare da rugawa cikin gidan da gudu ... Binta yayi da kallo tare da lumshe ido ya jingima da motar tsawon wani lokaci .... _Karfe 11:30_ Dae dae lokacin aka daura auren Barister Mahmoud da Hudallah Ibrahim ...wanda liman ya daura ...tare da halattar dunbin mutane daga garuruwa da dama .... Duk yarda barister Mahmoud yaso ayi party ...liman hanawa yayi ...yace ... "Indae kuna son aurenku yayi albarka Mahmoud to dole ku kauracewa duk wata bidi'a ...ban hanaku idan an kai maka matarka ba ...ku shirya walima cikin gidanku domin mutane su tayaku da Addu'a ...!! Godiya sossae Mahmoud yayi sannan ya tashi suka tafi .... Bayan magrib ne ...motocin da zasu dauki amarya suka iso ...kanwar maman Mahmoud ne ta amso amarya an nadeta cikin Saree yellow colour tun daga kanta har kafarta ..... Rungumota tayi tare da sakata cikin Clinto yellow colour ..sannan ta rufeta ta koma cikin wata motar.. aka barta ita kadae .... Duk da baa gaban iyayenta take ba ...amma ranar mutuwarsu ta dawo mata sabowa...ta tabbata da yaya saa na raye babu abunda zai hanata zama gefenta a yanzu ...tayi kwadayin taga
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30