Skip to content

Chapter 22

Chapter 22

A Dalilin Yayata Complete Hausa Novel 1,122 words 0 views Progress saved
Download Book

assure baka ci komae ba Uncle..!! ...hannunshi taja ba tare da ta jira abunda zai ce ba ... *FEEDOHM💞* 💧💧 *_A DALILIN YAYATA🍁🍁_* 🍁 *_HASKE WRITER'S ASSO💡_* ( _Home of expert & perfect writers_ ) *Na Feedohm💞* *_DEDICATED TO_* _EXCLUSIVE WRITERS..._ *_67 to 68_* Kitchen ta ja tana fadin "uncle zaune..!! "Me zan dafa maka uncle ? Shiru ya mata yana kallonta ..."Zakaci indomie ko, Na dafa maka irish da sauce? ... Shiru ya mata ...juya idanunta tayi tana turo baki .."Uncle su kadae na iya fa !! Dan murmushi ya mata ba tare da yace komae ba ... Attarugu da Albasa ta mika mashi tace yayi mata grinding dinsu ....irish ta dafa sannan ta hada mashi sauce da taji albasa da kifi busasshe sae kwai .... Lallabashi take tana so ya saki jiki da ita kamar da ...bayan ya gama ci ta hada mashi ruwan wanka sannan ta fita ta barshi ... ••°°•• Tana ganin ya tafi office ta cewa Hanne zata je ta dawo ....general hospital ta nufa ...direct dakin da masu karbar maganin HIV ta nufa ...duk da baa barin marasa cutar su shiga da yake sirri ce ...sae da ta ba masu tsoron gurin 20k suka barta ta shiga ta zauna tana kallon yan matan dake zuwa karbar maganin ... Da sauri ta bi bayan wata yar kyakykyawa bayan ta fita daga gurin ..sallama ta mata ta amsa tare da juyowa sukayi musayar murmushi ... "Mu dan samu guri mu zauna please muyi wata magana !!! ...huda ta fada dauke da fara'a.. Cikin asibitin suka koma suka samu wani guri safe da babu koma suka zauna bisa fararen kujeru ... "Wani aiki nake so kiyi man sister please" ...huda ta fada tare da kamo hannunta ... "Wane irin aiki yar'uwa? ...itama ta fada dauke da murmushi ... " Ina so kiyi sex da wani mutumi ...please !!...ta fada a hankali .. Da sauri budurwa ta kalleta ...zatayi magana hudah tace "please zan biyaki ko nawa ne " .. Idanuwan budurwa suka kawo ruwa ...tace "me yasa Yar'uwa .. kema sun tabaki ne ? ... Hudah tace "Sun man babban tabone"....idanuwanta suka ciko da kwalllah .. Sauke ajiyar zuciya tayi ..."Zan maki ko ba kudi sister ...kin ganni nan wallahi yanzu banki ace duka lalatattun maza suna dauke da cutar da nake tare da ita ba ..kadan cikinsu ne na kirki ...Ina da saurayi har an sa mana rana dashi ..ana gab da bikinmu don har sadaki yakawo ..yace na rakashi unguwa ...wani gida ya kaini yace ai yanzu na riga na zama matarshi tunda har an bada sadaki ...ya yaudareni sossae har yayi amfani dani ...wallahi tundaga lokacin bai kuma zuwa gidanmu ba ...ashe yana dauke da cutar ..shine asalin lika man ita".. Murmushi Huda tayi tare da fito da wayarta ta fara kiran number dad din shehu ...rejecting yayi ya kirata ... "Please kana ina ..? "Ina nan Guest House dina lafiya Prety? ... "Zamuyi discussing wani serious issue ne yanzu ..." "To bara bazo gida na sameki yanzu ..just ki bani 5mints ganinan zuwa Pretty" ....ya fada cikin sauri "No bani adress din nima na fito ina hanya man ..".. "Ok pretty ...Sardauna estate No 6 dandume road ....'" katse wayar tayi tana kallon budurwar ... "Hudallah Ibrahim" ..ke fa ? " Shafa'atu kabir" ....ta fada dauke da fara'a ... "Please kinsan maganin da zaiyi raising fellings din mutun lokaci guda ? Shafa'atun ta bude jikarta ta fito da wani abu ta mika mata .."Kinga wani nan nima banishi akayi na kaiwa hajiyarmu ..gashi " ...ta mikawa Hudahn .. Dae dae kofar gidan suka tsaya ta kirashi tare da fadin Sun iso ... Fitowa yayi da babbar riga da alamun ko dogon wando babu ciki ... Suna Shiga suka zazzauna ya bude fridge tare da fito masu da fresh milk ya zuba masu a cup ya mika masu .. "Prety wannan special visit haka ? ...bakuwa barka da zuwa . .!!. *FEEDOHM💞* 💧💧 *_A DALILIN YAYATA🍁🍁_* 🍁 *_HASKE WRITER'S ASSO💡_* ( _Home of expert & perfect writers_ ) *Na Feedohm💞* *_DEDICATED TO_* _EXCLUSIVE WRITERS.._ *_69 to 70_* Lumshe ido Huda tayi ..."sweetheart bakuwata bata shan fresh milk a bata coke ..'" ..j Mikewa yayi yana fadin.."to to pretty " ...da sauri ta zuba abun cikin cup din dake hannunta tare da girgizawa ahankali ...har ya narke ... Yana zama ta koma bisa hannun kujeranshi tare da kanga mashi cup din a baki tana murmushi ...yana kallonta har ya gama kwankwadewa sannan ta koma kusa da Shafa tana kallonshi ... Mika yayi ...yana kallonsu ...kadan kadan take dan janshi da fira ...tun yana bata amsa har ya fara gyada kai yana mika ....cire babban rigar yayi ..da sauri ta kauda kai gefe ...ganin pant ne a jikinshi ...ga stick dinshi ta mike ... K'yarma ta fara ganin ya nufo gurinta ....nannade siket dinta tayi ta kwasa da gudu tana fadin ..."Shafa'atu please kiji dashi ..!!.. A bakin kofar gidan ta zauna har lokacin gabanta bai bar faduwa ba .... Kusan minti talatin tana jiranta sae uban tsaki take zabgawa bata ga abun dadewa a ciki ba ... Cikin gidan ta koma ga mamakinta sae taga Shafa'atu tana soka mashi allura a hannun .da jini a ciki ... Ido ta waro "Ke shafa'atu ya haka karfa ki kashe mutun gaskia" ... Dan juyowa tayi tare da jefa mashi rigarshi saman jikinshi sannan ta dauki gyalenta ...suka barshi sae uban nishi yake taja hannun Hudah suka fita ... Hudah ta kasa hakuri ..."Alluran me kika mashi wae ? ... "Jinina ne na zuba mashi a ciki ...ko bata shigeshi da sex ba ta shigeshi yanzu ...sai nan da six month zata yi mugun kamashi ...karki damu ..dama muna haka .mafi yawancin abunda zaki saya gurin masu cutar suna zuba jininsu aciki wallahi ...!!! ••°°•• Suna zaune da Hanne tace ..."Hudah Yaya na nemanki ...!! Ji tayi gabanta ya fadi ...bata san dalili ba ...ta mike ta zata tafi ji tayi hanne na mata dariya tare da fadin ..."bara ki shafa powder ba da lip gloss .?.. bata san dalili ba sae ta sami kanta da hararan Hannen .... Har zata shiga dakin sae kuma ta shige dakinta ...samun kanta tayi da shafa powder har da janbaki sannan ta fito ... Bata shiga can cikin master din ba sae tsayawa tayi daga dan falon inda kujeru suke tana fadin ... "Uncle gani....!!! Bai ce komae ba har sae da yaga ma sa shaddarshi light blue da akawa aiki da zare baki ....ya daura agogo sannan ya fito ... Suna hada ido ta sakar mashi murmushi don ba karamin kyau kayan suka mashi ba ... "Eyeh Uncle daurin aure zaka je ne" ...ta fada tana murmushi ... Shima murmushin yayi tare da zama kujeran dake kallon tata .... "Hudallah ."...Ya kira sunanta ... " Na'am Uncle kayi kyau sossae kamar a saceka ..."....ta langwabe kai .. "Ko" "Huh ,baka duba mirrow bane ?...ta fada yana murmushi .. " Sanin nayi kyau dinne yasa na kiraki na tambayeki .. Zaki auri Uncle din kin? ...ya tambayeta kai tsaye ..ba tare da tunanin komae ba ... Da sauri ta rufe idonta da hannayenta tare da mikewa zata gudu ...carab ya cafke

Table of Contents

Chapters

30 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30