Skip to content

Chapter 25

Chapter 25

Budurwar Mijina Book One Complete Hausa Novel 1,228 words 0 views Progress saved
Download Book

da Yar Jakarta tana "Bari naje kar makara sai na dawo" A dawo lafiya" ta fice daga gidan ni Kuma na koma daki. Ina kwanciya mamn Iman ta hau bugun kofa tana kwallamin Kira Ko mai take nema a wajena da sassafe haka oho na mike nayi hanyar waje........ Karku manta a gobe zamu gama free pages insha Allahu ku biya 500 ta 2029764071 first bank nafisa Nuhu ko ta Nan 0000551222 taj bank nafisa Nuhu ko katin mtn a turo da shaidar biya ta layin nan 08033719070 yanzu zamu shiga cikin labarin budurwar mijina karki sake a barki a baya KAYAN MATA Assalamualaikum kina mace hadaddiya komi kincika ama kinada nakasu tawurin dadadawa miji? Shin kinkai kin isa kina gogayya d sauran mata Amma tafannin ozaroom mishkila tasamu? Shin sanyi y addabeki tayanda Baki iya gamsarda miji kullum kina makalemai yana kauda Ido? Shin minene matsalar? Kinshiga ko Ina kinnemi magani bawani chanji? Tosaurara yar uwata aminiyar arziki, ubangiji yakawo mikini har inda kike,kizo kiji qawata, Inada maganin sanyi me fatattakar kowani irin sanyi duk fitinarshi d izinin ubangiji seyabarki, Munada magungunan mata masu matuqar kyau,hadaddu gangariya kizama t gaban goshi,komi kikace oga yace don, 馃グ kikerewa sa'o'i, kizama abun riritawa abun tarairaya a kudi qalilan,karki cuci kanki kizauna kina cewa ayni nasan kaina,a inadin? Wallahi ko kanada kyau qara d wanka Kisha kiyi qattt kigigita oga, Munada tsumi nau'i nau'i Gumba ta madara,ridi,gyada,dabino,kwakwa,dasauransu Akway ruwan jaraba Ruwan Dadi Hadin minannas Hadin dafa kaza(manta uwa) Hadin yar gaban goshi, Turarukan mallaka. Duk a farashi mesauqi. Serious buyers call, WhatsApp 07046881166 Senajiku kusiya kuyi godiya Kuma kumin addua鉂わ笍nagode [6/29, 7:54 AM] Khadija Candy: *BUDURWAR MIJINA* *NA SADNAF* *E.W.F.* *PAID BOOK* Last free page Anan na kawo karshen free pages tighten your belt dan labari rikita rikita karamin yak'i a cigaban budurwar mijina biya 500 ta 2029764071 first bank nafisa Nuhu ko 0000551222 Taj bank nafisa Nuhu idan katine turo Mtn ko Airtel ta layin nan 08033719070 ku turo da shaidar biya ta nan layin 08033719070 mutanen Niger Kuma katin Airtel zaku turo na dari biyar ta layin mtn din,daa baki labari gwara ki bayar da ki tsaya a sato Wanda ya hucce gwara ki kasance cikin grp ki karanta da duminsa,Yan albarka shekarar Nan hajji nakeso naje maza a harhado na samu na calle馃榾馃榾馃榾 Last free page Ba mu dade sosai a gidan kunshin ba dan dama Mai kunshin tasan da zuwana na Kuma dade da Kama layi. Ni aka fara yiwa hannu da kafa ja da baki. Ita Kuma ummi tace ayi Mata a iya hannu Sai amsa waya take kamar wata Yar kasuwa waya biyune da ita babba da Karama,anfi kiranta a karamar wayar. Na riga ta cire kunshin hannuna,zaman da nayi bana komai yasa nace "Ummi dan bani wayarki na kalli hotuna" zaro Ido tayi tana "Kai Aunty sai dai na baki karamar dan akwa sirrikana a wayar nan kiyi hakuri" Dariya ma ta bani na Kai hannu zan d'auka dan Yana cinyarta tayi saurin daukewa wayarta ya kawo haske. Kamar dai hotonta ne da wani. Girgiza kai nayi Ina "Ai shikenan" A Raina na fara gasgata zargin da nake Mata da kila Yar duniya ce daga yanda maza rututu ke kiranta Anya ma ba karya tamin akan an sa mata Rana ba kuwa". A haka na zauna itama ta cire nata. Hannu na saka ajaka dan na dauko kudin kunshin tunda iya hannu aka Mata Dubu daya dai zan iya biya Mata Dan Dubu biyar mahfuz ya bani sababin dari bibbiyu. Kafin na ciro kudin itama ta ciro sababin dari biyun ta kalli hannuna na kalli nata,ta saki murmushi tana "kema ashe dari bibiyun ne dake,jiya na tsaya a banki na cira" Ta kirga Dubu uku ta bawa Mai kunshin dan nawa Dubu biyune. Na maida kudina jaka Ina ngd. Daga nan Muka wuce saloon,Ashe ba karamin gashine dani akanta ba. Kitso aka fara Mata na kari shuku,ni Kuma aka fara yarfa min kananan kitso da iya gashina dan idan akwai abinda na tsana bai wuce Karin gashi ba banayi Sam duk da kitson Karin na balain saka mace kyau ni iya gashina ake kitsemin Kuma Ina kyau a haka. Ummi kuwa ta balain yin kyau dan kitson nata har gadon baya aka Mata. Bamu koma gida ba sai wajen shidda Da sauri sauri nayi wanka na fito na Dora Mana jollof din taliya da kifin gwangwani ummi Kuma tunda muka dawo data shige daki bata sake fitowa ba. Mahfuz Bayan magriba ya dawo gida. Kamar yanda muka Saba bayan sallah Isha na zuba mana abinci na zuba wa ummi nata daban. Na Kai Mata har daki,sakin baki nayi Ina kallonta dan sleeping dress ta saka fara iya cinya shara shara Ina iya hango komai na jikinta ta saki gashin dokinta har baya, konida nake matar Aure bana fesa uban turaren da ta fesa yanda nake kallonta tasa ta jawo hijabi ta saka tana "Aunty wlh yau zafi nakeji" Gyada Mata Kai kawai nayi na ajiye Mata farantin na fito kaina na Kara daurewa da lamuranta. "Kisa Ido sosai akan yarinya Nan lubna wlh ban yarda da ita ba bansan Mai yasa nakejin kamar ba alherine ya kawota gidanki ba" Na tuna chatt din da nayi da mmn iman dazu Duk sai naji jikina yayi sanyi har muka gama cin abincin abin na damuna a Raina sai matsawa kaina nake da tunani ko dai akwai abinda mmn Iman ta Sani akanta Wanda ni bansani ba,Ni mahfuz ba wani kallonta yake ba ballantana ince zata kwace min miji. Haka dai na zauna mahfuz na latse latse a wayarsa. Lokacin baccinmu nayi nace ya tashi muje mu kwanta sai yace min bayajin bacci Ido na zuba Masa dan a da ba haka yakemin ba ko lokacin da yake ganiyar soyayya da wanan tsinaniyar Yana kwanciya sai dai ya saci jiki ya sake fitowa,Sam bana so Kuma na zarge shi muna zaman lafiya a yanzu. D'akin nawa na shige na bar shi a palon Ina kwanciya bacci ba dadewa bacci yayi awon gaba dani. Mugun kishirwar da nakeji ne yasani tashi daga baccin daya d'aukeni. Idona ya sauka akan agogon daki karfe biyu na dare,ba abinda ke tashi a palon sai karar Tv. Mik'ewa nayi dan naje kitchen na d'auko ruwa kila ma bacci ya d'auke mahfuz akan kujera. Ina zuwa palon na ga ba kowa bansan Mai yasa kirjina bugawa da balain k'arfi ba nayi sauri na Shiga kitchen nan ma mahfuz baya ciki. Na fito da sauri,kwakwalta ta kasa bani wani tunani abinda kawai na iya ayyanawa a zuciyata shine Kar nayi kwakwaran motsin da zaa jini. Hanyar wajen na nufa Ina tafiya cikin sand'a kirjina Kamar ya fado, Hoton ummi kawai nake hangowa a idona data Sha sleeping dress da mijina a d'akin. Tunanin nan ya Sakani tsayawa Dan ji nayi Kamar an caka min wuka a kahon zuciya na Dade a tsaye dan kasa motsa kafata nayi Ido kawai na zubawa d'akin da ummi take dan Ina tsaye a tsakiyar tsakar gidan ba abinda nakeji sai karar fankar dakinta sai gani da adduar Allah yasa mahfuz na waje Yana Hira a waya da budurwarsa ba a d'akin Ummi zan gan shi ba na kara taku

Table of Contents

Chapters

26 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26