Skip to content

Chapter 14

Chapter 14

Budurwar Mijina Book One Complete Hausa Novel 1,237 words 0 views Progress saved
Download Book

dan gida nayi shigowa ta da mijinki ya rufeni da masifa na hada Masa munafirci" "Na Shiga uku mmn Iman ki kawomin agaji wlh yarinya Nan so take ta kwacemin miji ta k'arfi da yaji" Shawarwari mmn Iman ta hau bani akan na ringa daurewa Ina danne kishina zuwan zainab kanwata yasa nayi Mata sallama muka koma gida ta dora Mana abincin dare Ina ta tunanin Inda mahfuz yayi. Mahfuz kuwa Yana barin gidan, gidansu Hadeeza yaje. Da isar sa ta fito fuskarta a hade Mahfuz kuwa Sam bai lura da fuskarta ba shigar da tayi ne ya d'auke masa hankali dan indai lafiyayen namiji yaga a yanda yaga Hadeeza dole yaji ya harba Farar doguwar riga ta sa dayaje mata har kasa kana iya hango duk undies dinta har kalarsu. Yawu ya hadiye ya daure ya d'auke idonsa daga kirjinta Yana k'ok'arin Magana tace "Mahfuz idan har kasan kana Sona ka tura manya gidan mu ka daina b'ata mun lokaci a gaskiya Nagaji dan bazan zauna na ringa wahalar da kaina akanka alhalin ba Aurena zakayi ba,dan a yau na Kara tabbatar wa da cewar tsoron matarka kake ji bazaka ma iya Kara auren ba Ina kuwa dalili wlh indai dagaske kake.kana sona kazo ka samu babanmu idan Kuma kasan matarka tsoron ta kakeji bazata barka ka Kara aure ba tom sai mu hakura da juna dan a yau ka tsoratani"....... *mg's skincare* Shin Ina matan suke馃棧锔忦煑o笍馃棧锔弇aza kuhanzarta kumatso kusa kuma kubani aran kunnuwanku domin sanin albishir dawannan shahararran company yazo muku dashi馃槂馃ぉ Hakika tabbas duk macen data amsa sunanta bazataso afita b Koda da kwayar zarra domin hakane wannan shahararren company yazomuku da ingantattun hadaddun kayan gyaran jiki masu matukar gyara fata cikin kankanin lokaci batare da sunyima fata lahani ba domin kayan mg's organic products ne bawai na bleaching ba zasu gyara ma mutum fatane yafiddomashi da ainihin natural beauty din mutum馃憣hakika duk wacce batayi anfani da kayan mg's b anbarta acan karshen bayama kuwa domin Koda sabulunsu kadai kuka dana fatanku seya fita dasauran mata ballentana Kuma kuyi anfani da gbdy beauty kit dinsu wohoho wani abun baa mgn sewanda yajaraba shine zai tabbatar鉂o笍 Shin kinafama da Pimples, black spot,sunburn, stretch mark,acne,black head, wrinkles,knuckles dama duk wani matsalan fata? Shin fatanki tana tattarewane ko kinshafa cream yabatamiki jiki馃槴 Shin inamasu cewa sunjaraba Basu dace b bi'iznillah sister's duk Wanda yayi using mg's sai godiya domin Koda iya herbal whitening black soap din kikayi anfani dashi zakiga ynd fatanki zaiyi clear Yana walwali jikinki zeyi fresh kina glowing my dear bare Kuma ace set dinne gbdy 馃ga amare uk wnd yy using bridal set dinnan baya bukatar kowani gyaranjiki domin yadda jikinki zekoma yazarce misali DNT be left behind Bridal kit:18k Beauty kit:11k Student package:7k Herbal whitening soap:3k Chat 08062991549 07046881166 07067210195 Call 08064532391 Facebook: mg's skincare Instagram:glow_with_mgs Take note pls iya wadannan numbers dinne kawai zakusamu kyn mg's babushi akasuwa馃 Do you guys wanna achieve that milky skin that turns head wherever you go馃ぉ Then @mgs skincare gat you covered 馃挴 Now is time to glow馃槏 Pamper ur skin馃Φ Shine like bride馃懓馃徎鈥嶁檧 Glow馃鈥嶁檧锔� 馃挴 tested nd trusted馃 Guarantee Sannan muna da hadaddun frames masu kyau gamai bukata yayi mgn 07046881166 [6/29, 7:54 AM] Khadija Candy: *BUDURWAR MIJINA* *NA SADNAF* *E.W.F.* *PAID BOOK* *PAGE 7* Wlh idan Kika ce Ina tsoron matata mamaki kike bani,haba Hadeeza karki manta fa gidan ta kikaje Taya zan bari tazo ta Sameki ai sai tayi mana wani fassarar,kamar ace ke yanzu muyi aure bakya nan kizo ki tarar na kawo mace gidan ya zakiji?ai ba batun tsoro bane,sanan zancen na turo mubi komai a hankali na samu na shirya a tsanake ,tunda kinsan ba yaudararki zanyi ba, idan har gurin manyan naki kikeso naje zanje na same su su san kina da tsayayye Nan da shekara mai zuwa sai a saka mana rana" "Tabdijam Nan da wani shekarar fa kace wane shiri zakayi haka,haba Mahfuz ka duba maganar nan taka,har sai wata shekara zamuyi aure,a gaskiya yayi nisa ni kaga idan har tunanin kashe kudi zakayi wajen yimin lefe ni na yafe lefen kayimin daga baya,wlh mahaifina kullum sai ya bugowa Abba waya akan na fito da mijin Aure,ni banga dalilin da baza muyi auren ba yanzu,dalili daya kawai zaka cemin zai saka kace min bazaka iya Kara aure ba tsoron matarka kakeji mahfuz a gaskiya lokaci yayi da zaka daina mata b'oye boye ka fito ka fada mata matsayina a wajenka,ni ka fara so kafin ka sota,ni ka fara sani kafin ka santa banda dai kaddara wlh da bata Isa ta sameka ba" "Ban da dai san zuciya irin naki Zaki ce koma Mai yafaru ai ke Kika jawo Hadeeza Kinga koma mene bai dace kiringa ganin laifina ba,a lokacin da na so aurenki ai k'i kikayi Kika ringa wulakantani wlh ba dan Ina kaunarki ba kinsan ko saurararki bazanyi ba a lokacin da naso muyi aure k'i kikayi sai yanzu ni Kuma da na riga da nayi auren zaki sakoni a gaba" "Kayi min gori mahfuz kayimin gori dan nace kazo muyi Aure" Hadeeza tace idonta cike da kwalla "Nifa ba gori nayi miki ba Wai inaso ki daina ganin Kamar k'in fitowa nayi na aureki zan aureki idan Allah ya yarda ki dan bani lokacin yanzu dududu shekara daya da wata takwas Aurena Kinga ya Kamata ace na bari na shekara biyu kafin na koma musu da zancen Karin aure" "Hmm" Kawai Hadeeza tace tana share hawayen daya zubo Mata "Haba Sweetyna kiyi hakuri dan Allah nifa bana san haka" "Yanzu dai yaushe zaka zo ka samu Abban mu yasan da maganar taka,zaka iya turowa fa inya so sai a saka shekara guda Kamar yanda ka bukatan" "Ki bari next week zanzo na same shi amma batun turowa ki dan bani lokaci Hadeeza wai ko dai yarinya auren take so hakane" Yace yana kanne mata Ido daya Ta sunkuyar da Kai tana "toh laifi ne dan naso auren masoyina" Murmushi Mahfuz yayi suka cigaba da hira a bai bar gidan ba sai da ya take cikinsa da tuwon shinkafa miyan kuka dayaji nama. Ba laifi kanin mahaifin Hadeeza nada rufin asiri Yan boko ne shiyasa basu damu da yanda Hadeeza ke aikin girki ba akwai komai a gidan enough,shi kansa mahfuz din da kwadayin yanda take zuba girki da namomi kaza kifi da sauransu yake, har ya Kai ma ko Lubnar tayi abinci sai yaji Kamar girkin nata bai Kai na Hadeeza dadi ba,bai sani ba ko dan ba kasafai yake Kai naman ayi girki dashi bane, Lubna ce ma ke dan k'ok'arin dafa abinci da Naman. Wajen karfe goma ya iso gida tun kan ya shiga gidan ya had'e rai dan Yana so ya nuna wa Lubna yaji Haushin zargin da ta masa dazu ya hada Mata da borin kunya,har ga Allah ya kanji Kamar baya kyauta Mata toh ya zaiyi shima zuciyarsa batayi shawara dashi ba ya fara san Hadeeza duka su biyun gani yake bazai iya rayuwa batare dasu ba. A Palo ya tarar da Lubnar da tsinin ciki ta baje a kasan kafet Zainab kanwarta na dadana mata kafa da ya kumbura,take yaji tausayin ta ya Kuma ji dagaske bai kyauta mata ba ko

Table of Contents

Chapters

26 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26