Chapter 9
Chapter 9
hannun HUSAIN tayi tace "Namesake Wani sch kake? " "Miye kikecemi namesake, miye hada sunan namiji da mace " "Soboda nima yar biyu ce "tabashi amsa atakaice tareda sakin hannunshi "DanAllah dagaske kikeyi?" Hasana ta tambaya "Toh Da xanmuku karya neh "tafada tana pouting mouth dinta "Toh ina dayarki "HUSAIN yatambaya "Ta rasu 9 months ago "tafada hade share yar kwallarta "Kuka Kuma ?"HUSAIN yafada daidai yana Kara share mata tears dinta "Allah yajikan ta "suka fada in chorus "Allah yajikan su zakuce" "SU Kuma?"suka tambaya da mamaki "Eh ita da momman mu, RANA DAYA suka rasu Kuma agaban idona "tafada hawaye na race a fuskanta "Allah yajikan su "suka fada asanyaye "Ameen"shine abinda tace daidai Sun iso makarantan. Yana fitowa ya harba dayanda fuskar babynsu yadawo , jiki asanyaye yakarasa tareda rungumarta a kafa cos doguwace itakuwa ta tsuguna tareda tallabo face dinshi "BABYNMU miye sameki?" Yatambaye ta "Bugewa nayi"tamishi karya abinda bata taba mishi bah arayuwarta,while shikuma yakafeta da ido Kaman mai Shirin gano abu ,Janye idonta tayi daga cikin nashi cos gani takeyi zaigane karya takeyi "Kinsha magani kuwa?" "Eh..... I mean innakoma zansha " murmushi yamata Kuma sai a sannan yalurada su Hasana "Lah ....kawayen BABYNMU yakuke? " "Sai yanxu kaganmu? " "Kuyi hakuri"yafada Kaman mai Shirin kuka tareda Kama kunne "Bakomai abokina "HUSAIN yafada yana Jan kumatunshi Daganan kuma suka kamo hanyar dawowa gida ,har suka isa babu wanda yasakeyin magana "Saida safenku"suka faduwa su Hasana, suma amsawa sukayi hade dah shigewa gida itada Salim ............ Washe gari dasauri tagama daily work nata sannan takai Salim makarantan boko ,tana dawowa tashiga wanka purple din material tasaka sannan tashafa kohl as usual kafin tadauki flat shoe tareda zura doguwar khimar dinta , tana fitowa antynma tafito daga nata dakin "Muje antynmu"shine abinda tace "Bazaki yihbreakfast bah?"antyn ta tambaya "Azumi nakeyi "tabata amsa Kulle gidan sukayi sannan suka nufa gidansu nada ,Suna isa suka samu baba maigadi akofar gidan ..... "Ina kwana baba "suka fada atare "Lfy lau"ya amsa "Daman akan maganan jiya neh na da......"katseta yayi da cewa " nagane Alhaji yace babu damuwa Kuma za'ana biyansu 50k ko Wani wata Kuma anan zakina kwana saidai zaki iya kina zuwa ganin gida duk lokacin dakikeso " "Baba intanawa neh da'abar maganan kudinnan kawai ni fisabilillahi zanyi ...."yakatse da fadin "Yan'nan baxa'yayi haka bah...."itama antyn katseshi tayi dacewan "Baba DanAllah abar maganan kudin nan kadaisan kadan daxata samu zaifi kudi koh?" "Tabbass ladan zaifi kudin bari insame Alhaji in fada mai yadda mukayi daku amman zaku iyashiga ....."yafada masu "Toh baba"suka amsa in chorus "Daman akwai Wanda suke tunanin lada akan kudi kuwa?gaskiya Sun burge ni "baba maigadi yafada tareda sallama akofar main entry din gidan....... Suna shiga dakin anty tayi tozali da uban danta,masoyinta dakuma abin kaunarta "Allah sarki!!! Haka yamayarmin da kai "tafada tareda fara sabuwar kuka ..... Yana isa yakorawa Alhaji bayani "Gaskiya nima Sun burge ni Sun nunamin cewan kudi bai damesu bah, Kuma zanso na hada zuri'a dasu" "Alhaji bangane mai kake nufi bah,ba dai wa mai sunan babana za'akara wa aure bah?" "Tabbass shidinne cos yana da bukatan hakan" "Gaskiya sbd matan nashinnan sai addua"...... Sanda sukayi kuka mai isarsu kafin suka tashi tsaf suka gyarashi sbd alokacin bacci yakeyi sakamakon maganin baccin da aka bashi . Sunagamawa antyn t ashirya tafiya "Antynmu ki kawo min kayana dakuma tablet dinna Kuma kisa min SIM aciki" tafada wa antyn "Toh babynmu" antyn ta amsa tareda ficewa daga dakin ....... tana zuwa bakin gate tamawa mai gadisallama tareda cemai zata kawo kayanta .......inda yamata sai tadawo . Tana isa gida tahadu da Hasana "Antynmu Ina babynmu?" Ta tambaya "Tadanyi tafiyan kwana biyu kiyi hakuri bata fada miki bah,it's urgent shiyasa" "Lah babu damuwa fah Antynmu" " yakamata kibani numbern Ku saina bata" "Hakane Antynmu" tafada hade da karanto mata tana gamawa tamatasai anjima. ********************** "Love" kursum takirashi juyawa yayi dakanshi yana kallonta "Daman inason na rokeka wani alfarma neh " "Inajinki"yafada "Yawwa daman inason naje Turkey neh nextweek " "Miye xakiyi?"yatambaya ta yana kafetada eyes "Wai akwai wani fashion runway dinda nayi applying Kuma an zabeni acikin models din shine nakeson naje" "Babu inda zakije"yafada in a serious tune ,ai nan da nan ta hasala "Bangane babu inda zanje bah,naga dai ni Ban hanaka zuwa inda kake so ,Kama samu natambayeka ni wlhy kana takurawa life dinna daba Dan inasonka bah dana dade dah tambayar takardatah" afusace yafara mata magana "Me wai ance inason ki neh kawai sai inamawa mahaifiyata biyayya neh , Kuma karki damu da takurawan danake miki da zarar na hadu da ABAR SOna San hutasheki amma karki dauka yawon gantalinki xakina zuwa min da igiyoyin aurena akanki Kuma karki manta Nike aurenki ba ke ke aurena bah " yafada tareda hayewa sama, abinda tacene yasa shi tsayawa cak ........ Don't forget to vote *ππwurarhππ* ππππππ *ABAR SO* ππππππ *WRITTEN BY:NAFISAT MA'ARUF SHEHU* *ππWURARH ππ* πGORGEOUS WRITTERS FORUMπ πG.W.Fπ HOME OF GORGEOUS INTELLIGENTAND EXPERT WRITERS,WE ARE THE BEST AMONG THE REST *PAGE 60-62* Abinda tacene yasa shi tsayawa cak wato inba gizo kunnenshi kemishi bah tana nufin inta hadu dah ABAR SOnshi kasheta zatayi, ai baisan sanda hannunshi ya isa jikinta bah wani muguwar naushi yasake mata a fuska,dukanta yakeyi koh ta Ina idanun nan sunyi jawur tsantsan bacin rai "wlhy ko scratch ABAR SOna tasamu saina kusan hallakaki" itakuwa babu abinda takeyi sai bada hakuri "DanAllah natuba kayi hakuri ban karawa" haka yadinga maimaitawa sanda yamata lilis tukunna yabarta yahaura stairs. Ajiyarzuciya taketa saukewa akai akai soboda tunda aka haifeta ba'a taba mata irin wannan dukan bah "Wlhy kinshiga uku ABAR SO" shine abinda tace itama tana hayewa sama,straight dakinta tawuce agaban mirrow ta tsaya tana karewa new face nata kallo "Oh gosh.... my model face" tafada tana daukar handbag nata tareda ficewa straight tasha tanufa fuskanta Kaman an mawa barawo duka Amma ita ko ajikinta cos ita so take mumy taga yanda danta ya mayarda mata da kamaninta. *************** Bangaren Nadhira kuwa kwannanta biyu tana Kula da dadynsu Kuma Alhmdllh yanxu yadaina jifanta amma haryanxu alamu Sun nuna bashida cikakiyar lafiyar kwakwalwa . Tarinda yakeyi neh yadakatar da ita daga hadamai abincinda takeyi,tana juyawa taga Wani bakin abunafita daga bakinshi ai batayi wata wata bah tayi waje da gudu inda adaidai lokacin KURSUM ke kokarin shiga main palourn gidan itakuwa Nadhira batama san da mutum awajen kofan bah tabangaje tah itama batayi kasa agwiwa bah ta fincikota hade da bata hot slap inda yayi daidai da fitowan Alhaji Kuma sarai yaga Marin, Nadhira dataji azabar Mari daga sama tafashe da kuka cos ita azatonta gamo tayi cos Kaman guduma taji akumatunta ,muryan Alhaji neh yadawo da ita daga duniyan kwankwanton da tashiga Kuma yasa zafin Marin gushewa lokaci guda "A'a miyeke faruwa?" "Abba kataimakani karya mutu aman bakin abu yakeyi"tafada cikin kuka Jin hakan yasashi yin hanyan boys quarters din itakuma tabishi abaya. KURSUM kuwa suna shigewa ta harare bayansu tareda jan doguwar tsuka sannan tafashe da kuka Mai tsuma rai , mami kuwa jin muryar yarta yasata fitowa da sauri daga kitchen "Lafiya dai koh da irin wannan kukan.... miye sameki afuska ?"ta tambaya lokacinda taga face dinta akumbure ga Kuma jinin dayabushe a gefen bakinta (saikace
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27