Skip to content

Chapter 12

Chapter 12

Abar So Book One Complete Hausa Novel 1,174 words 0 views Progress saved
Download Book

ya subuce mai "Pls kimin iso zuwa ciki zan gaishe da mommansu" "Momma kuma?kodayake bari dai in fadawa antynmu " "Ok " yafada asanyaye , shiga tayi tasanar da antyn yanda sukayi da shi cike da mamaki antyn tace tamai iso, tana fita tasame shi yana danna waya "Wai ka shigo" wani dadi neh ya lulube shi. Suna shiga yasame antyn acikin compound, gaisawa sukayi ta amsa "Saidai fah bangane kabah" tafada mai "Eh antynmu, momma Nafhi da ABAR SO fah? Yatambaye tah "Aina kasansu " antyn tafada da mamaki "Eh daman mun hadu neh shekaru hudu da suka wuce acikin plane daganan kuma bamu sake haduwa bah , kingama hoton da mukayi dasu " tabbass tagane hoton cos wannan karon neh last tafiyansu a flight, katse zancen zucinta yayj dacewan 'Aina suke cos nakosa nasasu a idanuna , kuma daman....."maganar neh ya makale cos lura dayayi da yanayin antyn cos hawaye take sharewa atake kuwa jikinshi yayi sanyi "Miye faru antynmu?" Yatambayeta, kukan datake rikewa neh yayi nasarar kwace mata tin Hasana batasan miye antyn take mawa kuka bah itama tafara shikuwa zulumi yashiga , toh miye sukewa kuka shine abinda ya raya a zuciyarshi ganin bashida amsa yasashi fara basu baki , shiru sukayi sannan tafara bashi labarin abubuwan dayasame su amman bata fada mishi sunsan wanda yayi aikin bah dakuma nakasa rayuwar Nadhiran da akayi bah, hawaye ne kawai baiyi nasarar sauko mishi bah amma maganan sun tabashi ga idonshi yayi jawur itakuma Hasana tagama jikewa da hawaye cos kuka sosai takeyi , antyn ne tajawota tarungume tah hade dah shafa mata baya , dakyar yadaure yace "Toh kidan bani numbern ta" "No kabari gobe zatazo inyaso tabaka numbern dakanta" "Ok Allah yakaimu" "Ameen" tace , saidasafe yamata sannan yafita, yana fita yaga sadiq ajikin motansu a hankali yashiga seat din mai zaman banza batareda yacewa Sadiq din uffan bah , shima Sadiq din shiga yayi ga mamakin shj saiyaga abokinshi nakuka , daman kuma tindazu daurewa yakeyi acikin gidan "Miye faru dude" Sadiq yatambayeshi, fadamishi yayi sanan yakarasa da Allah yaisa, shima Sadiq din hawaye yaji a cheeks dinshi "Gaskiya mutane basuda imani kuma wlhy sai Allah yasaka musu" Sadiq yafada "Ameen" shime shine abinda Amin yafada daganan kuma suka tafi , gabadaya duk guzarinshi yatafi ahaka ya kwana a ranar. Abangaren su Anty kuwa....... Don't forget to vote *πŸ’‹πŸ’‹wurarhπŸ’‹πŸ’‹* πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’ *ABAR SO* πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’ *WRITTEN by: NAFISAT MA'ARUF SHEHU* *πŸ’‹πŸ’‹WURARH πŸ’‹πŸ’‹* 🌟GEORGEOUS WRITERS FORUM🌟 🌟G.W.F🌟 HOME OF GORGEOUS INTELLIGENTAND EXPERT WRITERS, WE ARE THE BEST AMONG THE REST Page 71-72 Abangaren su anty kuwa kiran wayan Nadhira tayi tafada mata wanda yaxo, murna tayi sosai "Amma miyesa baki bashi number na bah" Nadhira tafada hade dah pouting da bakin ta saikace antyn nagabanta "Am so sorry babynmu" anty tafada "OK Antynmu, gobe by 11 zanzo ki ajiye min kayan dadi" tafada wa antyn "Kamar miye xan ajiye miki?" Antyn ta tambayeta "Coke and Fanta masala dakuma Hot milk cake" "Toh babynmu , saikin zo saida safe " sannan takashe wayan tana kallon Hasana "Yakamata kije gida cos dare yanatayi " inji anty "Ok Antynmu" har kofar gida Antyn taraka tah sannan tajuya Ranar acikin farinciki takwana har Allah Allah takeyi gari wayaye. Washe gari da safe da wurwuri tagama shirya shi dukda da yanzu da kallo kawai yake binta, Abinci tabashi sannan tagyara inda ya baci kafin tabashi maganin shi nan da nan yayi bacci , Addua ta tofa mishi kaman kullum sannan ta tube tashiga wanka , tana fitowa tashirya tanagama shiri ta shafa kohl a idonta tafesa turarukanta, tana gamawa tafice zuwa bangaren mumy. Lokacin da take shigewa shikuma yafito duba patient nashi, da sallama yashiga saiyaga kaman babu kowa cikeda rashin damuwa yashiga cikin bedroom din kai tsaye , kamshinda ya buge hancin shine yasa shi lumshe idanunshi "Wlhy irin kamshin ABAR SOna" yafada lokacinda yake bude black sexy eyes nashi........ Tana zuwa daidai kofar palour din tatina da slap dinda akamata ai da sauri ta dafa cheek dinta "Wlhy saina rama, zakisan kin mareni zan nuna miki cewan in kin saba mawa wasu suna kyaleki toh ni bana kyalewa balle nayi yafiya" tafada lokacin tana shiga cikin palourn. Har kasa ta durkusa ta gaishe su, dadi sosai sukaji cos Kursum bata taba durkusawa tagaishe su haka bah, amsawa sukayi cikin fara'a "Nadhira koh?" Abba yatamabye ta "Eh" tabada amsa "Zoki zauna muyi break fast din tare mana" Abba yafada idonshi acikin nata , ji tayi bazata iya kin tayinshi bah "Toh Abba" tafada cikeda nutsuwa dakuma kunya , haka taja kujera tazauna daman kuma ba'ayi serving dinsu bah "Saffiya!!!" Mumy ta kwala wa yar aikinta kira "Na'am" ta amsa cikin rawar jiki "Wakike jira yayi serving dinmu?" Mumy ta tambaye ta "Kiyi hakuri hajiya" yar aikin tafada "Kibarshi zanyi" Nadhira tafada , tashi tayi tafara serving dinsu cike da kwarewa cos su sukeyi agida, mumy kuwa Nadhira bakaramin birgeta tayi bah haka tadinga jin son yarinyar har cikin bargonta , Abba kuwa kafe mumy yayi da ido yana nazarinta ,Addua yadingayi akan Allah yasa mumy mah taji sha'awar aurawa Al-amin ita. Tana kammala zubamusu itama ta zuba nata daidai wanda zata iya cinyewa "Anya wannan zai ishe ki kuwa?"mumy ta tambayeta "Eh mumy, innaci dayawa zanyi rashin lafiya" tafada tana shwagabe fuska hade da rola Anime eyes nata , dariya tabasu sosai ai kuwa suka dara. Suna gamawa tafada musu uzurinta nazuwa ganin gida "Toh shikenan kuma karki dade" mumy tafada "Insha Allah mumy" tafada sannan ta tattara dining din gabadaya, tana kaiwa kitchen tafara wanke na wankewa acikinsu, tana cikin kitchen din Amin yashigo gaida iyayenshi sannan yafita cos shima break nashi najiranshi a part dinshi. Ta gama wanke plates din kenan Kursum tashigo sanye da nighty gowm dinta "Wata yar matsiyacin neh yakwashe dining ban karya bah" Kursum tafada tana zazare ido, atake kuwa Nadhira tagane ita ta mareta ranan. Cike da raini tajuya domin taga fuskar wacce ta mareta, suna hada ido Kursum taji wani dum "Ba laifi" Nadhira tafada tana juyawa ,awajen Kursum kuwa yarinya tamata kama da wata amma tamanta waye "Ke bakya jin ina magana neh koh ke kurma ce" Kursum takara fada hade da karewa Nadhiran kallo . "Anty ga abincinki na ajiye akan dining" Saffiya tafada mata cikeda ladabi , tsaki Kursum taja hade da barin kitchen din "Nace bah" Nadhira tafada "Na'am" inji saffiya "WACECE ITA?" Nadhira ta tambayeta 'Itace matar Doctor Al-amin, kuma Hajiya na mugun jida ita.......hka dai Saffiya tadinga zuba daman kuma ba abaya bah wajen surutu. "Toh shikenan" tafada lokacinda take barin kitchen din ...... "Dole na gyara miki zama tinda Allah yakawo ki gonar NADHIRA" tafada lokacin da ta isa palour domin daukar khimar , tana fita tasamu adaidai ta daya ajiye wani zai juya, tsayar dashi tayi sannan tafada mishi inda zai kaita 'Toh hajiya, kudinki 150" yafada mata "Muje" haka yajata zuwa anguwarda takira, isarta kuwa yayi daidai da Salim ke dawowa daga islamiya, dagudu ya iso wajenta yana oyoyo babynmu, rungumarshi tayi "Our salim i really miss you" tafada tana kissing both cheeks dinshi "I miss you more our baby" shima yafada, haka suka rankaya cikin gida , a compound tasamu Hasana na shara ,

Table of Contents

Chapters

27 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27