Chapter 13
Chapter 13
suna hada ido tasaki broom din hannunta sannan suka rungume juna "Hasynah nasameku lafiya" "Lafiya lau Babynmu" saiga Antyn tafito "Sannu da gida Antynmu" "Yawwa babynmu, yajikin shi ?" "Alhmdllh antynmu cos yanxu yadaina jifa na, kawai magana neh yasaura dakuma gane mutane , kuma fah Antynmu ashe har cocaine suke bashi" tafada cikin rawar murya "Cocaine!!!'atare Antyn da Hasana suka furta, saikuma gurin yadauki shiru itakuwa Nadhira shigewa cikin gidan tayi suma suka mara mata baya " waye ba lafiya?"Hasana ta katse shirun da sukayi "DanAllah kudaina boye min abinda ke faruwa ku fadamin ME KE FARUWA" takara fadin hakan "Dadynsu Nadhira neh ba lafiya " Antyn tafada mata "Daman yana raye neh? Hasana takara tambaya da alamar mamaki a voice dinta "Eh yanada rai amma bashida lafiya cos yanxu he's now one legged criple" antyn tabada amsa muryarta na rawa "Allah yabashi lafiya" shine abinda Hasana tafada "Amin" suka amsa in chorus "Jira nakeyi medications din dadynmu yakare kafin nafara aiwatar da missions dinna kuma ke" dagowa Hasana tayi tazuba mata big eyes nata "Ina bukatar taimakon ki" afirgice antyn ke kallon ta sannan tafara magana "Tu pagal hai Nadhira(have you lost it Nadhira?)?, why did you want to put her life at risk, spare her okay" "No antynmu tafada min komiye takeso zanyi" Hasana tafada "Kasam se?" Nadhira tafada "Pardon" inji Hasana "Sorry i mean promise? Tafada tana sa hannun ta awuyarta " promise"Hasana ta bata amsa , murmushi suka sakarwa juna amma can kasan zuciyar Hasana tambayoyi neh fal aciki "So where is my coke and fanta masala and my hot milk cake" Nadhira ta katse shirun hade da rola eyes nata. Dariya sukayi dukkansu cos kamar karamar yarinya tayi maganan "Oh, ji yadda kike magana kamar baby" Hasana tafada da murmushi akan fuskarta "Lah.. Bakisan ni Babyn bace?, antynmu kifada mata mana" takara fada in the same tune but this time around pouting mouth dinta tayi "Ke yanzu bakisan ita babynmu bace bah?toh inma kinsani toh zankara fada she's our baby like no other " dukkansu dariya sukasa atare. "Oya mana Antynmu" takara fada a shagwabe "Oh sorry babynmu ai tindazu muka kammala miki dani da Hasanan ki " "Thank you ao much, you know it's been long since av taken them" "Never mind Babynmu" Hasana tafada "Oh that's makes me remember, i will need a hand made juice, you know our Dady loves it" "Eh hakane yanaso , but why did you ask for it" "I actually noticed that whenever nayi serving dinshi machine made juice baya sha kuma natina daman asalinshi bai shan machine made ones , that's why i suggested it" Nadhira tafada "Smart baby you are marvellous" antyn tafada "Yeah she is" Hasana tayi adding....... Don't forget to vote ππwurarhππ ππππππ *ABAR SO* ππππππ *WRITTEN by: NAFISAT MA'ARUF SHEHU* *ππWURARH ππ* πGEORGEOUS WRITERS FORUMπ πG.W.Fπ HOME OF GORGEOUS INTELLIGENTAND EXPERT WRITERS, WE ARE THE BEST AMONG THE REST Page 73-74 "yes she is"Hasana tayi adding. Antyn tayi serving din Nadhira abinda take bukata. Haka suka dinga hira bayan Antyn ta aika asiyo mata fruits. Hasana neh take kallon photos a tablet din Nadhira "Babynmu wannan itace Nafhira?" Hasana ta tambayeta "Eh,we look alike koh?Nadhira tatambayeta bayan ta amsa "Ofcourse, amma wannan background din yayi kyau wani application neh?" Takara tambaya "See you background kuma baki kalle eiffel din yayi bold bah kuma da background neh zaki kalle mu wani iri. " kina nufin kinje Paris?" Hasana takara tambayan ta da Surprise akan fuskanta "Eh mana, kuma duk garinda akwai memorable places inazuwa cos inaga naje 39 memorable places arayuwa ta kuma kowanni shekara duka familynmu saimun sauke farilla" Nadhira tafada da murmushi akan face dinta "Wow...har 39 countries lallai , muma muna zuwa memorable places amma gaskiya bamu kaiku bah"(dayake Babansu Hasana mah yana da kudi) itama tafada, haka dai suka dinga hira har aka kawo fruits din, sallah sukayi tukunna kafin suka hada juice din, suna gamawa ana kiran sallahn Asr shima sukayi sannan suka kai Salim Islamiyya kafin suka ci abincin rana, suna gamawa tafara shirin kayayyakin ta cos batason takai dare. Sallama sukaji anmusu akofar gida wai ana neman Babynmu, wani sanyin dadi neh yaziyarce zuciyarta, dagudu tafita tana isa kofar gida ta tsaya sanna ta daidaita nutsuwarta kafin tafita waje, agefen motarshi yatsaya yayinda yanmata kebinshi da kallo , bazallan mata bah har en zaman kashe wando ba'abarsu abaya bah wajen kallon shi cos dressing nashi neh yafara tafiya dasu, sanye yake cikin top din Armani wanda bakaramin kudi yasiya bah, agogon rolex ne a hand dinshi ga Iphone X+ nashi yana dannawa ga idonshi make acikin wata arniyar celebrity space, kai Tabarakallah....... Tsayawa tayi tana kallonshi daga dan nesa kaman ance yadago , sukayi 4eyes dashi , wani dadi neh ya lullubeshi amma kuma wani sashi na zuciyarshi bugawa yakeyi da dan sauri cos baisan irin tarban da zatayi mishi bah..... Haka tadinga takowa ahankali, saikuma tafara sauri sauri daga baya taji she can't wait to be cuddled in his arms , kawai saitasa gudu kafinta isa shikuma ya bude arms nashi, without a waste of time ta rungume shi shikuwa dagata yayi daidai face nashi haka yadinga juyawa daita itakuwa miye zatayi inba dariya bah, ajiyeta yayi akan mota while tayi crossing legs dinta a waist nashi "Only God knows how much av missed you" yafada mata in whisper, pecking nashi tayi sannan tace "Same here" "Oh really?" Yatambayeta "Ofcourse" tabashi amsa, daganan kuma tasa head nata akan chest dinshi cikin sanyin murya tace "My Nafhi and Momma are gone, i will never see them again" "It's okay, may their souls rest in perfect and everlasting peace" yafada "Ameen" tafada tareda dagowa, rolling din eyes nata tayi sannan tace "So tell me are you married or still single?wani mumunar faduwar gaba yaji sannan yadaure yace "why are you asking?" Gyara wuyar top nashi tayi then tace "Just want to know how many kids you got" yanda tayi magana neh yabashi dariya aikuwa yahau darawa "Kafara koh" tafada tana pouting din small mouth nata, lips dinta yadan ciza "Ouch banson mugunta fah" tafada tana ware legs dinta daga waist dinshi domin sauka "Am sorry ABAR SO karkiyi fushi dani please" yafada tareda kama kunnenshi cos yaga tadauka da serious "It's okay and let me down" tafada mai tana mai yin murmushi "Kinzamo big girl fah"Amin yafada " hmm, you know as times goes on cos kaima ba kaman da bah" tafada tareda kama hand nashi bayan yasaukar da ita , kuma saiyanxu suka lurada yadda aketa kallonsu "Wai nikam sadaka ake rabawa neh kokuma shooting din film akeyi naga kun tsaya mana aka tareda zuba mana na mujiya" tafada cike da tsiwa da gadara "It's okay babe mushiga ciki" yafada hade da matse hannunta dake cikin nashi, akasar zuciyar shi kuwa farinciki neh fal aciki cos baitaba kawowa zata mishi irin wannan tarban bah, suna shiga ya gaisar da Antyn itama da murmushi afuskarta ta amsa mai "Wato Babynmu shine kikaje kika dade koh, bakisan dare natayi bah" Antyn tafada tana juyawa wajen Nadhira "Oh Antymu i was so happy shiyasa" Nadhira tafada lokacin tana rolling eyes nata wanda hakan yazame mata body "Oya jeki" antyn
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27